Sashe 41
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Eeshatullah Goni 😘😘
🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
A true life love story
By Ashmaad
54.....
Juyawa Afeefah tayi tana kallonsa har ya karaso cikin dakin shi ma yana kallonta, mikewa tayi daga inda take durkushe tace "baka kwanta ba yayanmu" gefen gado ya xauna yace "Ehh! Mami ta kira ki?" Kmr xata yi kuka ta xauna gefensa tace "Yayanmu wae tace aure xa a min inji Dadyn Kaduna" kallonta kawae Aliyu yake ita ma hka, hkn yasa ta kirasa a hnkli, yyi saurin sauke idonsa kasa daga kallon da yake mata cikin kakkausar murya yace "Kina son auren kuma koh?" Xaro ido tayi tace "Yayanmu ni da nake karatu kuma" mikewa yyi jiki ba tare da yace mata komae ba jiki ba kwari ya fice daga dakin ta bi sa da kallo. Ta fi minti goma xaune duk jikinta yyi sanyi daga karshe ta gaji ta kwanta jiki a mace ta rufa da bargo, ba a dau lkci ba bacci ya dauketa. Washegari kiran Dr Sharif ne ya farkar da Afeefah, ta na idar da sllh ta shiga gyara dakin da ta kwanta snn ta shiga bayi tayi wanka ta wanke baki ta fito, Abayar ta baki ta sa bayan ta shafa Mae da turare ta sa eye pencil snn ta kanannade dan mayafin abayar a kanta ta fito falo, share falon tayi ta goge ko ina snn ta koma daki ta kwanta ganin har lkcn bakwae bae yi ba, bacci ne ya dauketa bata farka ba sae kusan Karfe tara da wani abu, mikewa tayi daga kan gadon ta fita daga dakin ta nufi dakin ya Aliyu tana Mamakin dalilin da ya hanasa tashinta da asuba tayi sllh don its vry unusual of him, da sallama ta shiga dakin ta samesa kwance har lkcn cikin bargo, karasawa dakin tayi ta xauna gefen gadon tana kallonsa tace "Yayanmu baka tashi ba" a hnkli ya bude idonsa ya sauke kanta, murya can kasa yace "Na tashi" cire bargon jikinsa tayi hannunta ya sauka kan nasa hannun taji xafi, da damuwa tace "yayanmu jikin ka da xafi baka da lfya ne" mikewa xaune yyi da kyar ya rike kansa yace "xaxxabi nake Zainab" kmr xata yi kuka tace "ciwon kai?" Ya girgixa mata kai tayi shiru tana kallonsa kmr me shirin kuka, makullin motarsa dake gaban mirror ya nuna mata yace "Ki je ki bude mota xa ki ga wasu food stuffs na siyo jiya ki shigo da su sae ki hada breakfst," ba musu ta mike ta nufi gaban madubin ta dauki makullin motar ta fita, cikin dan kankanin lkci ta kwashe kayan abincin ta nufi cikin gida da su ta dire a kitchen, snn ta bude ledan Irish ta dibi Wanda xae ishesu ta shiga ferewa, cikin yan mintunan da baxa su wuce ashirin ba ta soya dankalin da kwae sae plantain, snn ta dafa ruwan Lipton ta hadasu a faranti gaba daya da kayan beverages snn ta daura bread ta nufi dakinsa, kwance ta kuma samunsa, ta ajiye trayn hannunta da damuwa ta karasa gadon tace "yayanmu ka tashi kayi breakfast sae ka sha maganin xaxxabi" to kawae yace mata, ganin bae da niyar mikewa yasa ta kuma cewa "plss ka tashi mana" da kyar ya mike xaune, ta xauna kasan dakin tana kallonsa da damuwa, bayi ya mike ya nufa ya wanke bakinsa ya fito ya xauna gefenta yana kallonta, jawo cup tayi ta shiga hada masa tean tana gamawa ta ajiye masa gabansa snn ta dibar masa dankalin da kwae ta ajiye masa tace "kaci yayanmu" fork din ya dauka ya shiga cin dankalin a hnkli sae dae Sam bae da appetite, da kyar ta lallabasa tana yi masa kmr xata yi kuka har ta samu ya dan ci dankalin snn ya dauki ruwan tea ya shiga sha, shi ma kadan ya iya sha ganin ta takura sa sae ya shanye yasa yace "Amae xanyi Zainab" hkn yasa ta kyalesa ya mike ya koma kan gado ya kwanta, sae a snn ita ma ta karya snn ta fita da farantin, ko da ta dawo dakin a lumshe ta tarda idonsa hkn yasa ta fita ta nufi dakin da take, wayarta ta dauka ta ga mis cals din Mami da Dr, Mami ta soma kira bayan sun gaisa ta shiga tambayarta inda ta shiga, Afeefah tace "ina hada breakfast ne a kitchen Mami, yayanmu bae da lfya ma" Mami tace "me ya samesa?" Kmr xata yi kuka tace "Wae xaxxabi yake, ko abinci fa baya ci, kuma jikinsa xafi" Mami tace "Subhanallahi, bari in kirasa" da sauri Afeefah tace "A'a Mami bacci yake ynxu ki bari anjima" Mami tace "toh shknn xan kira anjima" tana kai wa nn ta katse wayar, Dr Sharif Afeefah ta shiga kira yana gama ringing ya kirata, ta daga ta gaishesa a sanyaye murya can kasa, yace "Dnt tell me yhu just finish crying" girgixa masa kai tayi a hnkli tace "A'a bnyi kuka ba sir" yace "to me ya faru?" Shiru ta danyi snn kmr me rada tace "yayanmu ne bae da lfya?" Yace "Subhanallah, wat's wrong with him?" kmr xata yi kuka tace "nima bn sani ba amma yace min xaxxabi yake" yace "Eyya Allah ya sauwake, if its OK da sae na xo na duba sa," dan xaro ido tayi snn tace "ban san ko xae ce to ba" Dr Sharif ya dan yi shiru snn yace "OK ki tambayesa, ko kuma ku tafi clinic" tace "to Sir, bari in tambayesa" tana ajiye wayar ta nufi dakin ya Aliyu, wnn karan gani tayi ya lullube har kansa da bargo, xaunawa tayi ta yaye bargon tana kallonsa tace "yayanmu," bude ido yyi yana kallonta, hannu tasa a goshinsa taji xafi ba kadan ba, kmr xata fashe da kuka tace "yayanmu mu tafi asibiti mana jikin ka da xafi" girgixa mata kai kawae yyi, hkn yasa ta fashe masa da kuka tace "Ni xan kira Mami in ce mata baka son mu tafi asibiti," cikin sanyin murya yace "Baxan iya driving ba Zainab," Hawaye ta shiga yi a hnkli tace "to in kira Dr Sharif ya duba ka?" Dago idanuwansa da suka masa nauyi yyi yana kallonta.
Eeshatullah Goni😘😘