Sashe 84
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
103.....
Mami bata iya cewa komae ba sae dae tayi mugun Mamakin lamarin ga nauyi ba kadan ba da ta ji don tsaye tayi gun kmr ruwa ya cinye ta, to me hkn ke nufi?? shi kam yayanmu tunda ya samu ya dauke kai dama bae kuma juyowa ba, ita kanta Afeefah bata dago ba sae kuka take a hnkli kanta a kasa duk ta ji dama kasa ya bude ta shige kawae, juyawa Mami tayi daga karshe ta nufi bathroom duk jikinta yyi sanyi, me knn?? Zainab budurwace ko me?? Mami na barin wajen Afeefah ta juyo da sauri ta inda yake sae dae bata bari sun hada ido ba cikin kuka tace "Wayyo yayanmu me sa ka kira Mami, me sa?" shiru yyi yana kallonta kafin a hnkli yace "Kiyi hkuri, naga I can't help, there is no way out, shi sa na kira ta, jiri nake gani kuma kina bukatan taimako" hawaye na sakko mata tace "Ni ba sae ka kira min Anty Jiddah ba Toh" cikin sanyin murya yace "its nt ryt in kira su, Idan da ace sun yi aure ne" fitowar Mami ya sa suka yi tsit, tun kan Mami ta karaso inda take dama tayi karfin halin mikewa tsaye da sauri kmr munafuka duk ta daburce, tasan shknn asirinta ya tonu, hannunta Mami ta ja suka nufi bayin, ba karamin daurewa ta dinga yi ba har suka shiga bayin don har sae da hawaye ya kawo idonta sbda radadin da take ji, suna shiga Mami ta rufe kofar, ta marairaice mata tace "Xan iya Mami" wani kallo Mami ta watsa mata tace "Munafuka xa ki iya don rashin kunya da fitsara ku ka kira ni" cikin rawan murya tace "Bani bace Mami" buge mata baki Mami tayi tace "Dama ke jahila ce ban sani ba Zainab, ashe ke shaidaniya ce ban sani ba, watanni shidda kika yi kina kwasar tsinuwar mala'iku hankalin ki kwance gidan tsohon mijin ki, kin ban mamaki Zainab, kin ban mamaki" bnda kuka bbu abinda Afeefah take jikinta na rawa a tsorace, Mami tayi murmushin takaici tace "Xa mu hade don abu kaxan ki, sae kuma kin gaya min dalilin ki na kwaran bawan Allah, kuma ki sani alhakin sa baxae bar ki ba wllh" d'aga hka ta juya ta fice daga bayin, Zainab ta durkushe wajen tana kuka a hnkli duk jikinta yyi sanyi, Mami bata ga Aliyu cikin dakin ba tayi ficewarta ta koma dakinta cike da Mamakin Afeefah. Sae da ta ci kukanta snn ta shiga ruwan xafin da Mami ta sirka mata bayan ta salance shi da ruwan sanyi, bata wani gasa jikinta ba tayi wanka ta fito da kyar bayan ta dauro alwala, wardrobe dinsa ta bude inda kayanta yake ta dauki doguwar riga mara nauyi da hijab ta sa, amma ta kasa tsayuwar sllhn, hkn yasa tayi a xaune, tayi Mamakin rashin ganin ya Aliyu a dakin, da kyar ta mike bayan ta idar da sllhn tana dingishi ta cire xanin gadon kan gadon ta kai bayi snn ta dawo xata kwanta Jiddah tayi sallama bakin kofar tare da shigowa, ba karamin tsoro ta ji ba don a tunaninta Mami ce don bata ji sallaman ba, Jiddah tace "Mami na kiran ki Zainab" Gabanta ya fadi ssae cikin sanyin murya tace "Ni?" Jiddah tace "Ke dae ba kya gajiya da kuka, dubi idon ki fa" d'aga hka ta juya ta fita, da kyar ta bi bayanta, a corridor ta ga su fadila alamar daga bangaren Abba suka fito, dauke kai tayi ta nufi dakin Mami, duk suka bi ta da kallo ganin ynda take tafiya, xaune ta samu Mami fuskar nn nata daure, ae tuni hawaye ya soma kwaranyo mata jikinta ya dau rawa, ta durkusa nesa da Mami cikin rawan murya tace "Gani Mami" Mami na mata mugun kallo tace "Dalilin ki na yin abinda kika yi nake son ji ynxu, idan ba hka ba na nakada maki duka wllh, meye dalilin ki na cutar bawan Allah" ta fashe da kuka tana yarfe hannu, ae tuni Mami ta mike a fusace ta sauke mata tagwayen mari rai bace tace "uwar me na maki kike min kuka, 6a66allaki xan idan baki bude baki kin min magana ba wllh" ganin Mami tsaye kanta yasa cikin rawan murya tace "Mami sbda bna sonsa ne, ni yayanmu nake so shi sa" wani marin Mami ta kuma dauketa da cikin xafin rae tace "Baki son shi kika amince da aurensa axxaluma, nan na kira ki nace ki hakura da shi sbda yayan naki, kika dinga min kuka alamar ke sae shi, aka maki abinda kike so bbu gardama ashe ha'intar bawan Allah kika shirya yu, kin ban mamaki Zainab, ae ni nama yi mamakin da ya iya barin ki kika yi watanni shidda gidansa, halin ki ya fita daban cikin 'ya yana, mugun halin ki yyi yawa, ke kam a 'ya ya matan ma fitina ce wllh, ni da duka ya nakada maki kafin ya sako min ke, wata shidda kina kwana da tsinuwar mala'iku hankalin ki kwance Zainab, lallai kinyi nisa, kuma ki sani ba lallai alhakin sa ya bar ki ba wllh ba baki na maki ba, amma lallai bawan Allahn nn ya cika mutum har ya iya bude baki yace ya yafe maki, toh ynxu sae ki xuba ruwa kasa ki sha tun da kin ba wanda kike so budurcin naki, tashi ki ban waje kar in rufe ki da duka, shaidaniya kawae, amma xa ki sha mamaki na wllh" da sauri Afeefah ta mike tana hawaye ssae ta fice daga dakin duk jikinta yyi sanyi ba kadan ba, ta koma bedroom din ya Aliyu ta kwanta tana kuka ssae, goma saura Sadiya ta shigo dakin da sallama ta karaso kusa da ita tace "wae me ke damun ki ne zainab, kukan me kike hka?" Girgixa mata kai kawae tayi taki cewa komae, Sadiya ta tabe baki tace "Toh Ki sakko mu yi breakfast" cikin sanyin murya tace "Yayanmu fa?" Sadiya tace "Yana dakin ya Adnaan bacci yake" shiru Afeefah tayi kafin tace "Ya sha magani ne?" Sadiya tace "Bashi da lfya ne?" Afeefah bata kuma cewa komai ba, Sadiya tace "To ki xo muyi breakfast mana" girgixa mata kai tayi hawaye na sakko mata, Sadiya tace "wae ba ki da lfya ne?" nn ma bata ce komae ba, Sadiya ta taba jikinta ta ji xafi rau, mikewa tayi ta fita daga dakin don xuwa kiran Mami, ko da ta gaya ma Mami, Mami ce mata tayi ta shareta su tafi su karya abun su. Har sadiya ta kai kofa Mami tace "Sadiya ki turo min fadila" Sadiya ta amsa da to ta fita, ba a dau lkci ba Fadila ta shigo dakin ta durkusa kusa da uwar tata tace "Gani Mami" Mami ta sauke ajiyar xuciya tana kallonta cikin sanyin murya tace "Fadila wae ki gaya min gskya kiran me Dr Aliyu yake maki?" Fadila ta xaro ido tana kallon uwartata, Mami ta gyada mata kai don kwantar mata da hankalu tace "Ina jin ki" sunkuyar da kai tayi da ganinta kasan ta tsorata, a hnkli tace "Mami kawae fa assignment yake koya min wllh" Mami tace "Ina ya sami nmbrki!" Ta dan yi shiru kafin tace "Yana da shi tun da ae" Mami tace "Toh idan ya kira ki hiran me yake maki, kuma kullum yake kiran ki?" tace "Mami kawae gaisawa muke, ya tambaye ni ya karatu, kuma sbda assignment yake kira na kullum" Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "Tashi ki tafi" mikewa tayi ta fita da sauri, tana fita Mami ta mike cikin rashin kuxari ta fita xuwa bangaren mai gidanta. Karfe sha daya saura Aliyu ya farka daga baccin da yake dakin Adnaan, sae a snn ya dan ji dama dama xaxxabin ya sake sa, ya mike ya shiga bayi yyi wanka ya daura alwala ya fito, yana idar da sllh ya dde xaune kan darduma kafin ya Mike ya fita daga dakin don duk hankalinsa na kan Zainab, sae dae bae san da wani idon xae kalli Mami ba, dakinsa ya shiga ya same Afeefahr kwance, ya karasa da sauri ya xauna gefenta ya dago ta yace "Ya jikin princess?" Shiru yyi jin har lkcn jikinta da xafi ga idonta da ya kumbura, cike da tausayinta yace "jikin ne har ynxu princess? Kin yi breakfast kuwa?" Bata basa amsa ba sae hawaye, duk ya rikice ya rungumeta yace "ina ke maki ciwo, Mami bata baki magani bane?" Girgixa masa kai kawae tayi, yyi shiru yana kallonta, mikewa yyi ya fita daga dakin, ba a dau lkci ba ya dawo da cup din tea, ya dago ta yace "Tashi ki sha sae mu tafi asibiti kin ji" karba tayi ta shiga sha a hnkli tana jikinsa, tana gamawa ya daga ta ya dauki makullin motarsa, da kyar yaga take tafiya, tausayinta ya rufesa a sanyaye yace "Sorry Princess, kin shiga ruwan xafi kuwa" bata ce komae ba ya rike hannunta suka fita daga dakin, dai dai nn Mami ta fito daga bangaren Abba, daga ita har shi ji suka yi kmr su nutse barin shi, ko kallonsu bata yi ba ta shiga bedroom dinta. Dae dae stairs din karshe Zainab ta ji muryar Dr Aliyu Shariff falon yana amsa gaisuwan yayyinta cikin sanyayyan muryarsa, shi ma shigowarsa knn ta dalilin kiransa da Abba yyi yana nemansa daxu, ji tayi kmr ta koma sama da gudu sae dae tuni suka yi ido hudu da shi, ta sunkuyar da kai da sauri tana kkrin buya bayan ya Aliyu sbda ynda take tafiya.
🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad