Sashe 83
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ranar juma'a ce,Duk a parlour din Fadila ake haduwa aci abincin rana bayan sakkowa sallar juma'a matuqar ogan na gari,tana kitchen ita da 'yan matan ta tana ba su warmers plates da cups su na kaiwa kan dining suna shiryawa,ta cake cikin kwalliya tamkar ba Daga jikinta wadannan 'yan mata da samarin suka fito ba
Samira ta shigo ta tadda ta cikin kitchen din,itama tayi kwalliyarta,Kallon fadilan take tayi har suka hada idan,murmushin Fadila tayi don tasan da magana a bakinta
"Mamee fadila na rasa irin wannan sirrin kyau da
do naki,har yau na gaza kaiwa inda kike,dole kisa oga ya dinga susucewa gaskiya,I salute you na haqura"ta fadi tana Sara mata irin na sojoji,dariya fadilan tayi ganin yadda ta qame,tuni ta saba da wannan abun na samira,ta sauke mata hannun gamida riqeta
"Muje dining don Allah momyn yara oga na jira idan na biyewa wannan barkwancin naki sai mu kwana n
Cikin barkwanci hira mai dadi irin ta familyn da suka fahim
i jun
suke cin abincin,kowa tsaf yake cikin kwalliyarshi,sai dai kam aliyyu babu adon Wanda ya burgeshi irin na tauraruwar tasa fadila,sallamar da aka kwada sau biyu cikin falon taja ha
kalinsu,tuni aliyyu ya Ajjiye lomar abincin da ya Kai bakinsa,samira kuwa zumbur tayi ta miqe dafe da qirji ido a waje,Fadila ce kadai ta kalleta da sakakkiyar fuska ta kuma sauko daga dining area din tana mata marab
"Me kika zo yi gida na?"aliyyu ya fada cikin Daga murya take jikin Salima ya hau bari,don har kyau ba5a manta Waye aliyyu salim mait
ma ba
"Ko kin biyo su ne a ya
zun ma ki dauka ki kashe?,ina mai baki shawarar ki fice Tun muna shaida juna,don baki da alaq
da kowa a cikin gidannan"
"Wlh kuwa kada ta cuce mu ba,ta cutar mana da yara"inji samira da ta Kasa zama
Fadila ta dan bata fuska tana kallon su"gaba Abby pls mana"
Shima ya sake hade rai"cewa fa nayi ta tashi ta fice,tunda dai ai ba gidan su bane"
Cikin son kau da ha
kalin yaran fadilar tace"kuzo Ku gaida mamarku"
Tsawa aliyyu ya daka musu,sum sum suka soma qoqarin fashewa Daga gurin
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 5:32 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......*
*CONTINUATION 4
*_I DEDICATE THIS CONTINUATION TO MY SISTERS AND BROTHERS, SONS AND DAUGHTERS OF ALH ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*AS'ALUL LAHA TA'ALA AY YUWAH HID SUFUFANA*
Ya dakatar da su ta hanyar basu umarnin duka su tafi sashensa su zauna a can,suka fice din kuwa ya rufa musu baya,fadilan tayi ta tsayar da shi yayi banza da ita yace da ita
"Parlor dai naki ne kuma mun bar miki abunki,amma Kiyi a hankali kada Ki manta dai wace ce wannan a gabanki"yasa kai ya fice
Ta dakatar da samira dake qoqarin rufa musu baya,ido dai a waje ta kalleta tana nuna kanta
"Ni?,ai Nima din ai ba tsayuwar zanyi ba wannan ai tauraruwa mai wutsiya ce,banda mana da saura shan ruwa a gaba ai da tuni muna kushewa,zan dai tsaya a waje idan naji kina buqatar taimako na kawomiki"tasa kai ta fice
salima ta rushe da kuka ganin yadda kuwa ya gujet
,Fadila ce ta dinga lallashinta da qyar ta ciyo kanta,tirysn tiryan ta zayyanewa fadilan halin da ta shiga bayan barinta gidan ba tare da ta boye mata wani Abu ba,ta rife da ce wa"abba na da Mimi Allah yayi musu rasuwa sakamakon hatsarin mota,da aka tashi taba gado Kuma Ashe abinda abba ya bari bai taka kara ya Karya ba duk kudin banki ne ashe,sai suka raba yasu yasu,din kowa ya manta da ni,sakamakon asirin da auwal yayi musu,da naje ma da kaina ce wa sukayi ba su sanni ba haka dole na haqura"
Tausayinta ne ya kama Fadila,lallai duniya zancan banza,tab as Wanda baji tsoron Allah ba ya shiga uku,abincin ta sabo mata Wanda yaran da babansu sukayi hijira suka bar mata,yadda take can abincin hannu Baka hannu qwarya kawai ya isheka abun tausayi,to abun ka da an dade ba'a hadu ba,kimanin awarta biyu sannan tace zata tafi,alheri sosai fadilan ta sake yi mata tace zata neme ta
Bata sake ce masa komai ba kan abinda ya danganci salimar ba sai ranar dabgirki ya sake zagayowa kanta,sai da suka zo kwanciya sannan ta Sanar masa qudirinta,tana so a kayan da akeyi a company dinta ake kawowa nijeria tana rabawa samira da farida ta saka Salima a ciki,sannan tana so ta Gyara mu'amala da alaqar dake tsakanin salimar da 'yarta iftihal,don mahaifiya ba wasa bace
Bai tanka mata ba sai da ya ware shigar da bayanan harkokin kasuwancinsa cikin computer laptop dinsa ,ya kasheta sannan ya rufe,ya zare farin gilashin nan nasa ya dora a samanta,ya soke yatsunshi cikin na juna yana kallonta
"Fadeelah"yayi kiranta cikin dakakkiyar muryarsa,ta amsa masa a nutse
"Dukiya taki ce,company ma naki ne Kiyi Duk abinda like so da su mallakinki ne ba mallaki na ba,but........akeai Abu daya da nake umartarki ki zare hannunki ciki........za can Gara alaqa tsakanin salima da iftihal,babu ruwanki,na riga nayi magana da yarinyar tace bata buqatarta,Ku kun isheta,so......don Allah kada ki dawo mana da Hannun agogo baya,I hope kin fahimta?"
Ya shige bargo yayi kwanciyarsa abinsa
Duk da maganan bata yi mata dadi ba amma ta shanye,tayi alqawarin sai ta qarshe jihadin nan
Container din kayanta da tazo a satin ta taba kayan harda saliman,kika ta dingabyi tana sake roqarta ta yafe mata,sannan ta rows mata iftihal da aliyyu gafara,tace tuni ita ta yafe mata,suka insha Allahu zata yi qoqari su yafe matan
Ganin Daga aliyyu har iftihal din sunqi su fahimceta,aliyyu ke fiya wa diyarshi bakya sai ta gwada dauka matakin fiya harkarsu gaba daya,ai kuwa ranar dabiftihal tazo gidan yin weekend dinta kamar yadda ta sab
,tana jirin"Mamee,Mamee na"fadila tace ni ba maminki bace,kike ki nemi maminki,tunda ni ban isa na gayamiki ki ji ba
baqaramin gigicewa iftihal din tayi ba,ta dinga kuka bana bawa Mamee haquri,tace indai tana so ta haqura to ta shirya maza yanzu driver ya kaita gun momin ta,ta Kuma gaya mata da bakinta ta yafe mata
Haka kuwa akayi,ranar ma salima sai da ta koka din,ta Gode ma fadilan ba iyaka,ba laid I iftihal din ta saki jiki da ita,don har zancan sure ta da Muhammad din fadilan sukayi,sosai Salima taji dadi
Saidai bayan dawowar Aliyyu Daga office ya tambayi ina iftihal tunda yasa anan take weekends,ya samu labari ta tafi ganin ummanta salima,fada ya dinga zabgawa,ta inda yake shiga bata nan yake fita ba,ya bata mata rai sosai,amma tunda Allah yaga niyyarta Kuma har mur
dint
ya cika shikenan,samira ce ta dinga bashi haquri domin itama ta fuskanci fadilan Daga baya,lokacin sunavtare fadilan na biya mata *minhajil Muslim* da Samira ke koyarwa a mak
antarta,bai ko kula su ba sai da ya gama zazzagarshi ya wuce sashensa
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 5:33 PM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?........*
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*PART 3*