← Book details Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 84

Sashe 76

Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

3 a haka Momi ta shigo ta tadda su"a'ah,Ali mai Kayi mata ne?"cikin dariya yace",sai Momi don bace ina son kamar yaran nan sai shida"kunya ta lullube Fadila, daquwa momin ta wata masa "ja'iri kawai,amma dai Baka da tausayi ko?,to yanzu zan kora ka kuwa ka tafi gida"ya Daga kafadunshi duka biyun "Momi na ba sai kun Kore ni ba ma tafiyar zanyi"sai Kuma yanayin fuskarsa ya can za"zanje na binciki yadda akayi poison ya shiga cikin ayabar nan,dolene Duk Wanda ya aikata hakan ya karbi sakamakon sa a hannu" A hankali ta dago da kanta dake duqen"don Allah yaya kabar maganar nan,ni na riga na yafe tunda Allah ya bani ka fiya da kariyarsa,Wanda ba wayo ko dabararmu bace haka din" "Shshshsh!,shut up, ni ban yafe ba,kada Kuma na sake jin bakinki a maganar don yanzu hurumina ce" "Gaskiya Fadila ta fada,idan ka dage da bincike kamar ka yiwa Allah butulcin kubutar amma da iyalinka ne da yayi maka,sai dai Nima ban lamunci a qyale maganar ba saboda gaba,ya zama lallai ka qara matakan tsaro" Koma wa yayi da baya ya z a yana jijjiga kai,ba yadda ya ita tunda Momi ta shigo ciki,wayarsa ya zaro yayi kira,ya soma magana inda y Daga qarshe suka ji yana bada umarnin a kawo masa c.c.t.v camera guda hudu Daga yau Zuwa gobe(hmmmmm,a juri Zuwa rafi da tulu debo ruwa,wata rana.......) Kwana uku Fadila tayi ragal da ita har yaran,tamkar babu wani Abu da ya faru da su,tuni haihuwar Fadila ta karade ko ina,dangi da ba dangi ba,'Yan asibiti kam sunsha kallo yawan 'yan barka dake tuttudowa a kullum yasa ta qagu a sallamesu wasu ma fadila bata sansu ba ga aliyyu d kulli yaumin yake bata kunya, Duk yawan mutane idan yazo baijin kunyar rungumeta ko riqeta,sai dai su bude ido suya kuwa ya fashe ya bar musu dakin Cikin kwana na hudu ne doctor sa'adah ta sallamesu,da yake safiyya ce Daga rabi'ah sai farida dake fama itama da qaramin ciki Duk sauran ba su qaraso ba,cikin motarshi pilot suka shige shi d yaranshi,yayi da rabi'ah d farida kuwacce ta shige tata don su rabi'ah ma sunyi mota suka bisu a baya Sai da suka kuwa Zuwa titin gidansu taga ya dauke hanya ya sauya titi,ta kalleshi"kai da zaka shiga lamido crescent ya ka canza hanya?" "Eh ina sani"ya fada mata yana murmushi,sannu a hankali ba tare da wata tafiya mai nisa ba suka qaraso Baki ta saki cike da al'ajabin abinda take gani,wa ni irin mansion house ne da bata taba tsammanin d irinsa a qasarnan tamu ba,tun daga makekiyar get da zata maka hanya Zuwa ciki ta fara tsinkewa da lamarin gidan,har bakinta ya Gaza yin shiru "Habiby wai gurin wa maka zo ne?" "Gidanki ne fadilata"ya fadi yana kashe Motar Har ya fito ya zagaya baya Inda yaran suke ya dauki babban d mai bai m ya rungume a kadarsa tana zaune dirshan cikin Motar sai da ya le qa yace mata "Mummy 'yan uku fito mana ki dauko baby girl" Binsa kurum take a baya tana kalle kalle kamar dan qauyen da ya shigo birni,gida ne amma gari guda,duk iya yadda k ke tsmmanin kyau haduwa da tsaruwar gida to ya kai nan,fenti tiles furanni da hadi da roping da Kayi wa gidan duka fari ne,qyalli d qamshi kawai yake yi Kai tsaye suka nufi daya Daga ciki part din d ke kewaye d harabar gidan,qofa ce m i kyawu gaske suna zuwa ya Danna w ni maida ni cikin second biyu ta bude suka shige,makeke parlour ne Wanda ya lanqwame kujeru har set uku,mai karatu s i na kammal rubut litt fin nan ban gama fasalta muku shi ba,don haka na b r mai k ratu ya f lta abinsa, Ya juyo gunt a bayan ya kw ntar da yaran ya karbi macen itama ya kwant r sannan ya kama hannunt ganin yadda qwayar id sukayi raurau,baice mata komaiba ya ja hannunta tana biye d shi,ciki da bai na part din nata yake nuna mata,sama suka fara Hawa,parlour ne shima mai girma gaske sai dakunan bacci gida hudu,daya nasa ne daya nata,daya na yaran,daya Kuma safaya ne kawai,ita dai ido ta zuba,don Duk wa ni Abu na alatu da qawata gida da jin dadi babu Wanda ba'a zuba ba,dakin yaran kawai kansa abun kallo ne,dauke yake da wa su irin hadaddun gadaje na yara musu rumfuna kowanne da drower dinsa mai zubin cupboard wadda ta kere rabin bango,cike dakin yake da Duk wa ni nau'i na kayan wasan yaran,sai many an frames masu dauke da addu'o'in tsarist maqale saman gadon kowa,idan ka dauke tulin kayan wasan babu surar photo ko daya a dakin,sai wata 'yar qaramar t.v plasma d ke manner a bangon dakin tana fidda sautin karatun alqur'ani,sai c.c.t.v dake manner quryar dakin wadda hatta fadilan b tasan da ita ba,luf luf dakin yake dai dai da buqatar jariri sake riqota yayi suka sauko suka ratsa ta wani corridor baya ga faluka biyu da suka wuce,dakunan bacci ne guda uku baya ga kitchen store a parlour na biyu,sai kit hen store public toilet a parlour na farko,daki na uku da suka shiga nan ma dakin yaran ne,gira ya Daga mata bayan ta kalleshi "Nan dakin 'yan uku zasu dawo da zata kin kuma ajjiyen wasu ukun" Cikin shagwaba ta soma dukan qirjinsa"Baka tausayi na ko?,ba momy t hana f ba" "Sorry sa yin idaniyata"ya f yana maida h sa ya rungumet a qirjinsa Zaunar da ita y yi gef gadon,d Kansa ya ding dauko d wadansu irin akwatuna da bat taba ganin irinsu ba,saida ya sauke 12 tana binsa d ido ba tare d tace komai b *Mrs Muhammad ce [1/28, 8:03 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?.......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 "Kayanki ne ke da yarana"ya fadi yana bubbude mata akwatunan gami da yi mata bayani nata uku yaran ma kowa uku uku Shaqe suke da kayan na alfarma,musamman yasa ma'aikatan company dinsa na india suka fidda taswirar design din kayan ,design ne da sai nan da shejara mai Zuwa ma zasu fidda shi,ita kam ta rasa mai zata ce,da ta bude baki zata yi masa godiya sai yayi kicin kicin,hakanan taja bakinta ta tsuke jiki a sanyaye ta tayashi rufe akwatunan Yasa hannu ya dauko wa ni qarami dake rude daban ya budeshi,wasu takardu ya fito da su ya dorasu saman ciny "Estate ne guda uku da dake ginawa cikin garin abuja,ga takardunsu nan na mallaka wa 'yan uku,sannan akwai wasu t kardun na company na ne da kikaje rakani budeshi na China,Daga qarshe kika gudo kik barni"ya qarshe da sigar tsokana da ta bata kunya"na mallaka miki shi fadeel ke kadai kik fi cancanta ki mallakeshi,don kinsan sanadiyyar budeshi ce ta jawo kika haifamin wadannan taurarin" Takardu guda hudu Kuma daya na shaidar mallakar motoci ne guda biyu,daya taki daya ta yaran na,ragowar Kuma ki cike min idan kin samu lokaci na central bank ne kada Kuma ki tambayeni me zanyi da su" Zamowa tayi Daga kan g don ta durqusa a gabansa "Na gode mai dear,na gode na gode,bani da abun cewa face Allah ya biya ka da aljanna ya qara budi,ya raya maka zuri'arka"tafin hannunsa yasa ya rufe mata bakinta "Ya isa Fadeelah,nike da godiya,don naji a jikina har yanzu ban saka miki irin halaccin da haquri da kika yi da ni ba" Kanta a qasa tace"alfarma daya nake nema a gunka" "Uhmm fadeta naji,don kinfi qarfin koma a gurina" "Wannan kyautar dear tayi yawa,kasa na zama abar zargi ,kada ina cikin zama na ka jawomin wata fitinar ta daban,mun gode da kyautarka amma pls ka barsu" "Idan m Momi kike ji ta Dade da samun zamansu,gani ma take sunyi kadan" Ta girgiz kai"Sam nasan momi sosai,ba ita n ke wa ba,abokan zamana f "Ina ruwanki da su?,su Haifa mana suga suma idan ban musu ba,wannan kyautatawa ce kina yimin dole Nima nayi miki,sama na yi musu dai dai tasu,na canza musu komai na part dinsu kamar yadda na yi miki,na basu kudade,na canz musu mota,to me kike buqata?" Ta karyar da kanta"Duk da haka ina tsoron fitin "sai ransa ya baci ,ya miqe ya kwashe takaddun Daga cinyarta,bai ce uffan ba ya maida cikin akwatin ya fita da su,duk sai taji ba dadi ta bishi da kallo Kasa tashi tayi har sai da ta jiyo magana sama sama kamar a parlor din farko ta miqe ta fito,umminta ce da Anty hafiza da yaronta khalifa Wanda yaci sun n abba su wato abbas sai farida da rabi'ah da suka Bari a baya,da sauri ta rungume ummin nata tana jin wata qaunar ta na shigarta,tunda tq haihu bata zo ba sai ya,wani hawayen dadi suka soma zuba,ita kanta ummin rungume fadilan tayi,Tasman 'yarta mai alkunya ce da zurfin ciki,tunda har ta ita rungumeta tabbas ba qaramin jin dadin ganinta tayi ba Farida ta zauna gefan fadilan bayan ta gama zagaye dakunan da gidan "Sister ki godewa Allah" "Allah shine abun godiya" "Gaskiya kam babu abinda za muyi sai godiya ga Allah da ya azurtamu da mazaje na gari"cewar farida Hira suka dinga yi abun su mai dadi,inda daga qarshe farida Wanda babu ce kawai babu ta Dora musu abun ci,da daya da daya saiga 'yan barka ana rakosu,sai Murna ta zama biyu,ga ta samun qaruwa ga ta canza sabon gida Qarfe uku Muhammad ya shigo da akwati yana fadin ummi taje inji abba zasu wuce,ai kuwa Fadila ta e ina ai sai ya shigo da kanta ta shigo da shi din,ya dauko yaran ya musu addu'a cike da alfahari da jikokin nasa sannan ya Ajjiye musu check na dubu Dari da hamsin kowa dubu hamsin hamsin,sai akwatin da ummin ta ciko guda biyu na kayan Barka na fadilan da na yaran,kuka kawai fadilan ta saka tana jin qaunar iyayen nata na sake daduwa a ranta,ita da farida suka yi musu rakiya har bakin Motar su Haka Mubarak shima akwati gud ya musu,farida Kuma dinkakkun shaddodi ne da atamfofi na fitar suna ta yiw 'yaruwarta,haka Anty hafiza da ya ahmad kowa da nashi barkar,yara dai sunzo da wani irin alkhairi mai tarin yawa _*ina labarin salima?*_ Bangaren salima kuwa tuni ta baza kunnuwa da idanu taga ko
Chapter 76 · 0% Book details