← Book details Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 84

Sashe 10

Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta garari dubu ashirin aka ajiyewa matar,itakam anty hafiza tsayawa tayi tana kallon sarautar Allah kyansu ya qara bayyana qarara,daga baya ta kasa ahiru sai da tace"ashe haka kuje da kyau yammatan ummi musamman fadila ashe hasken fata kawai za'a nuna miki?"dariya dukansu sukayi har da ita mai kwalliyar wadsa itama tinda tayi musu take kallo fuskarsu tace"dama ai ba fari ne kyau ba don wani choculet din yafi fari kyau nesa ba kusa ba" sai bayan idar da sallar magariba aka kammala kwashe yammatan zuwa royal tropicana,amare sun gama shirinsu kayan kam sun amshi jikinsu don tamkar saboda su aka halicci yadin da shi kansa dinkin,kiran mubarak ya shigo wayar farida yana sanar mata isowarshi qofar gidan,ta kashe wayar fuskarta na bayyanar da damuwa ta kalli anty hafiza da ta luea tun dazun ta kasa zama sai kaiwa da komowa taketana kiraye kirayen waya ta fuskanci akwai abinda suke boye mata,farida tace"anty ya za'ayi gashi har mubarak ya iso?"hafiza vikin damuwa ta kalli fadika tace"fadila kibi motarsu farida kawai kije"ba abinda tace mata kawai tabi bayan farida suka fice,ko ba'a gaya mta ba itafin ai ba yarinya bace qarama ta sani koda wasa aliyu ba zuwa zaya yi ba,ko da yazo ma tana fargabar kada ya yi mata wani abun da zata kunyata a idon duniya,shi yasa tun usuli ta so su shiryawa farida dinner din ita kadai abunta,mubarak ke driving motar da kansa don haka suna fitowa da kansa ya bude mata kujera mai zaman banza ta kusa da shi ta shiga ya rufe sannan ya koma ya shiga nasa gun,ita kuwa tana baya ita kadai,tunani ya cika zuciyarta tana sha'awar soyayyar farida da mubarak dinta,yana matuqar nuna mata qauna da kukawa ko da a gaban waye,tunda aka fqra hidimar bikinannan kusan tare suke jigilar shi da ita,duk da tana da moyar ta amma ba ruwansa da wannan, da yake basu fito da wuri basun dan bata lokaci gun jira jiran da fadila ta samasa jiran gawon shanu don tasan ba komai bane face jiran tsammanin zuwan Aliyu ya dauketa ita damata ahekara da sanin ba zuwa zaiyi ba,a farfajiyar farko kafin ka shiga tafkeken hall din mubarak yayi parking,saiga anty hauwa anty hafiza da tuni ta iso sumayya rabi'ah da 'yan biyu,fuskar anty hawa da alamun bacin rai ta kalli su mubarak"kama hannunta ku shiga su fadila zasu shigo daga baya"yace "to"ya kama hannun farida su sumayya suka take musu baya su da wasu yammata cikin anko codelace milk dake tsaye bakin qofar ahiga hall din,cikin son kauda ahitun da gun yayi antu hauwa tace"gsky hafiza mun tsinci dami a kala fa,irin wannan tsaleliyar budurwa haka?"duk sai da ta basu daroya,anty hauwa ta budewa fadila motarta gun kujera mai zaman banza tace zauan fadila,wayarta ta zarota shiga kira"muna qofar hall inda ka shanya mu muna jira"ta fada cikin fusata sannan ta kashe wayar,sundebi kusan minti ashirin suna zaman jiran har fadila ta qosa sosai tayi kamar ta nemi alfarmarsu akan su qyaleta ta koma gida tana ahirin yin hakan waau jerin gwanon baqaqen motoci motoci suka danno kai cikin harabar gurin,anty hafiza ta sake feshe fadila da turare sannan duk da qamshin da take zubawa fuskarta fes take kamar yanxu aka gama kwalliyar sai alamun damuwa da suka bayyana a fuskar anty hafiza ta rada mata"be free and comfortable you have to invite happiness in you face even its not true, zaku shiga cikin mutane ke zaki bawa kanki confidences na zaki zaki zama amarya kamar farida da mubarak right?"fadila ta gyada kai tana qoqarin daidaita yanayin din fuskarta,ta maida turaren cikin hamarta tana cewa sai kun shigo "ta wuce ciki,daganan tana hango anty gauwa yadda ta nufesu tana wurwurga hannu da alama masifa take nasa sh kuwa ya yi kicin kicin ya hade ransa sanye yake cikin wata dakakkiyar sh dda milk colour yar ubansu komai na aliyu classic ne yayi wani shegyan kayu dinkin babbar riga da yar ciki ne da wando sai takaminsa half cover na kamfanin mister,daga bisani tafa tana nuno masa ita da hannu itama ta juya tayi shigewarta Duk takunsa daya shike qa a bugun da zuciyarta keyi ta dauke idanunta ta ditasu kacokam kan sitiyarin motar kunnanta na jiyo mata takun tahowarsa gun hancinta na shaqo mata daddadan turarensa,sau biyu taji yayi knocking glass din motar bata da zabi illa ta fuskanceshi sabida haka ta dago razanannun idamunta ta saukesu cukin nasa idanunta da nashi suka hadu gu guda ,zuciyarsa ta an kai ta jawo kadan duk da yaga kyaunda tayi amma sau yaga batakai kyan da samira ta masa ba,cikin halun ko in kula yace mata"les go"fuska a tsuke ya juya ,ta bude murfin motar tana qoqarin fitowa ta gurde ta tafi luu zata fadi saboda yadda jikinta ke rawa,yasa sangalalun hannunsa na hagu ya tare ta sannan ya miqar da ita tsaye ya saki tsaki yayi gaba,ta yi qoqarin daidaita natsuwarta sannan ta bishi suka jera Shigarsu mawaqin ya sauya kidan zuwa wani take na musamman aka bisu kuma da abin qyalli ana fesa musu ga gayyar yan rakiya a bayansu da suka sasu a tsakiya,suna zama aka maida waqar da shahararren mawaqin nan yayi musu nura m inuwa(anyi aure biki na'ya'yan girma 'ya'yan alhaji abbas bashir sunyi aure)aka dan cashe kadan sannan m.c ya amshi abun magana ya soma zugasu kamar yadda aka sani sunawa amare da angw ye,lokacin mubarak da aliyu suka gaisa cikin mutunta juna,mc bai qyalesu haka ba har sai da ya samo musu kyautar mota daga gun Aliyu mubarak ya bada dubu dari hajiya shatu yayr alh salim maitama ta basu wata qaramar mota dangin mubarak kuma suka qara musu da dubu hamsin,tunda suka samu abinda suje si suka bude fa bakin gangat zamar da bikin qayatacce a idon duniya,biki kam ya qawayat ta kuma nishadantar musamman farida da angonta,don da aka kira amare da angwaye su shigatsu sukayi filin rawa suka taka sosai itakam ita da ali u sun tsaya ne kurum suna facing juna ita kanta na qasa ma aka musu ana cikin yi aliyun yaja hannuta suka koma sit din su umarni ma yabi da tafiyarsa zaiyi ya barta ita k dai tsaye a filin sai akan kujerunsu aka qarasa musu liqin,wayrsa ta dauki wani daddadan ringin,ya daga yar kyakkyawar wayar a kunnensa sannan u yace"oh baby I already told you sai na fara zuwa gun daya dinner din ko idan kuma nabar nan din can zan taho tunda na da wuri zaku tashi ba......ok take care"ya kashe wayar yaja dan siririn tsaki Farida da mubarak ne suka soma yanka nasu cake din sannan dan gaa kadan nasu fadila mai hawa shidda ne milk sannan red milk sannan red haka haka har step shida ,bayan su farida sun koma aka kirasu gabanta na ta duka,suka tsaya gaban cake din maimakon ua fara daukar wuqar saboda tsorata ita t ra da ka akasa tagi mc yace yau zamuga sabon salon soyayya uwargida zata fara ci da mai gida wata wuta tayi tsiri saman cake din lokacin da tasa yar qaramar wuqar tana yanko cake din hakan ya sake sa jikinta rawa tadan tsorata duk da ta saba gani ammada yake a rude take sai hakan ya sake duburburtata,tayi qasa da idonta sanda ta kai cake din bakinsa ,ya kuwa basar ya sa bakinsa ya karba cikin mugunta ya hada da hannayenta ya datse mata sutaji zafi sosai amma kasancewar tasan da gayya yayi sai ta basar kamar ba a ji zafin ba,bai damu da qanqantar bakinta ba ya yanko qaton cake da tasan yafi qarfin bakinta ya danna mata duk da haka itama tay namijin qoqarin lalubo yatsunsa ta ganyara masa cizo maimakon ya cire hannun nasa sai kawai ya birkitota ya mannata da jikinsa ya maqure ta sosai duk a zuwan rungumeta ya yi ya sanya bakinta cikin nasa yana tsotse butter din da ta bata dan qaramin bakinta,duk gurin ya dau sowa da tafi masu hotuna da video suka yo ca suna aikinsu saidai fafila ita tasan azabar da take ji domin tsotsar mugunta ce su kuwa a tsammaninsu tsantsar soyayya ce,ta tabbatar lebunanta idan basu tsage ba to daf suke da au tsage din,kunya da takaici suka dabibayeta cik n dinbin jama'a saboda rashin kunya irinta aliyu ya mata irin wannan abun?ya saketa sannan ya jata zuwa gun zamanta ya zaunar da ita ya dan ranqwafa mata yace"matuqar idan nayi miki abu kikace sai kin rama u wil b suffer"yana gama gaya mata ya juy yabi ta cikin mitanen ya bar halla din sai jiyowa tayi ta cikin macros phone mc na sanarwa cewa ango yace a masa afuwa kayansa sun bavi zaije gida ya canza yana kuma yiwa kowa fatan alkhairi godiya da kuma ban gajiya amarya k ma tadan daure taje zasu tafi,kasa tashi tayi kuka kurum take na takaici da kunyasam Aliyu bashi da kunya ya rasa tame zai rama saita irin wannan hanyar?idan su sunsan abinda ke zuciyoyinsu ai ragowar jama'a basu sani ba ko?,harsai da text din anty hafiza ya shigo mata kamar haka sannanta iya tashi"malama kukan ya isa haka ki taahi ki bishi yana wahan hall din yana jiranji isan k na so kike ki tona abnda muka binne to bismillah"ta miqe tana kare fuskarta da purse ta fice Wannan saurayin da ta saba ganinsu ko yaushe da aliyu shi ya fito ya bude mata gidan baya ta shiga sai da ta zauna ta lura da aliyu ahima zaune gefanta bai ko kaeta ba yavi gaba da abinda yake bako motsin mutum cikin motar sai qarar fitar ac har suka qaraso ni'ima guest place,motocin sukayi parking na ciki suka firfito suka tsaya jiran fitowar Aliyu tuni drivan ya fice aliyu ya zube wayoyinsa bayan ya kashesu y fice shima a motar ya kulleta tare da sa security Wucewarsu cikin hayaniya ta tawagar ango yasanya gun komawa tsit kamar yadda yake ,tun tanajin tsoro har ta dake tana ta addu'o'i,a hankali abinda ke wakana agun ke isowa kunnuwanta ta hanyar lasifiqan da suke amfani da shi,sunan samira da ta ji hade da na Aliyu shi ya tabbat mata gun bikinsu ne,wani kishi mai zafi ya shaqeta,ta jingina sosai da makarin kujerar tana ambatar sunan Allah t lumshe idanunta tana ci gaba da
Chapter 10 · 0% Book details