← Book details Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 84

Sashe 15

Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ki tsaya"tamkar tace wani abu sai kuma taga bai kamata ba tunda a harabar gida suke wani zai iya zuwa giftawa ya jisu Aliyu ya kafeta da ido yana huci a zuciyarsa yana fatan ta tanka masa ko zai samu ya huce mata haushinsa amma ko kallon fuskarsa taqiyi hasalima sadda kanta tayi qasa,ganin da ya yi bata da niyyar ko alamun tanka masa sai ya dora mata baqar leda mai dan matsakaicin girma bisa qafarta yaja tsaki gami da hura mata hucinsa akan fuskarta ya wuce,sai sannan ta dago tabi bayansa da kallo tana sheqar iskar wadda ke bada qamshin lemon fresh na mouth fresh,ta kauda idonta sai kuma ta hango samirah na tsaye bisa varender dinta ta zuba musu ido don haka sai ta saki murmushi ta kuma yi saurin dauke ledar tayi bangarenta tana qara hasko fuskar aliyu qamshin turarensa maganarsa komai nashi unique ne mai tsari ba baunda tafi buqata a yanzu irin aliyum saidai tasan samun nasa ba baune mai sauqi ba wanda zata cimmawa cikin qanqanin lokaci Kamar ko yaushe a irin wannan lokaci tana kwance kam dogowar kujera a main parlour kunnenta maqale da earpiece tana sauraron suratu baqara cikin qira'ar sheikh Abdurrahman assudais taji ana mata knocking kafin ta bada izini tuni an bude an shigo,ga tarin mamakinta samirah ce ,ta tashi zaune tana qoqarin cire earpiece samirah ta qaraso tana kallon yadda take qarewa parlour din kallo zuciyarta cike da kishin yadda parlour din fadilan yafi nata tsaruwa da kyau,fadilan nata biye wa wanna ba ta nunawa samirah gun zama tace bismilla ga guri zauna "ta wani tabe baki tace"ba zama na zo yi ba don nima gidana akwai gun zaman "jin haka yasa fadila ta gane ba mutuncine ya kawota badon haka sai ta koma tayi kwanciyarta kamar yadda take da ta kuma maida earpiece dinta kunne ba tare da taci gaba da sauraron karatun ba Da samira taga haka sai ta yatsine fuska sannan ta fora da cewa"nazo ne don na tuntubeki bakiyi shirya fara zuwa turakar miji bane?,sai tambayar ta bawa fadila mamaki ta kuma ji wani bawai tana daga kwancan ta dubeta"kamar ya?,me kike nufi ne?"samira ta juya ido tace"a....to gani nayi har yau baki fara zuwa ba shi kadai yake kwana nima ba zuwa nake ba tunda lissafe kwanakin amarcinki ne"mamaki ya sake kama fafila don ko a lbr bata taba jin ko ganin raahin kunya irin wannan ba wato ma idonta na kanta kenan Tilas ta miqe ta zauna sosai don nuna wa samira ba ita ce kawai mara munya ba itama ta iya barikancin nan,"da farko baiwar Allah ajiyata aka baki?,ko kuma da mai gidan kukayi maganar bana zuwa gunsa?,to idan ajiyata aka baki ina mai baki shawarar kiyi gaggawar maidawa wadda ya baki ajiyar don wannan aniyar tafi qarfin ki wlh ba zaki iya ba idan kuma shi mai gidanne ya gaya miki bari na sake tambayomiki shi.....,ta fada tana jawo wayarta tana shirin shiga contact cike da barazana don bata tsammanin ko number dinsa akwai cikin wayarta Ganin da samirah tayi da gske kiransa zatayi kuma ta san sarai halin Aliyu bare tana cikin case har yanzu lallabawa kawai ake sai tace"dakata ni ba gangami nace kiyo ba magana ce iya kacina da ke"ta juya tana shirin barin falon fadila ta dan daga murya tace"ai da kin tsaya an sake jin ta bakinsa ko kinga maji dadin qarasa maganar,mu amarci muke mai lasisi ba irin naki ba"bata ce uffan ba ta fice ta ja mata qofa,wani takaici ya kama fadila taja wani dogon tsaki tana cewa"banza ballagaza ko angaya miki ke daya kika iya bariki ne kina ganin kin girmeni ko,da auren so mukai da aliyu wlh kallonki ma kace yayi sai yaji an hada shi da aiki"ta koma tayi kwanciyarta yadda take taci gaba da bin karatunta Kwanaki nata tafiya da fadila cikin gidan,ba wani qiba da zaka ce ta qara sai fatarta da tayi lumi lumi ta sake fresh saboda zaman guri daya Watanta biyu kenan da sati yakwas kwankin da take jinsu kamar waau shekaru saboda zaman kadaici,Allah allah take sakamakonsu ya fito bata da sha'awar komai illa ta fara fita aiki,ta jawo wayarta ta soma neman nafisah classmate dinta ce suna gaisuwar mutunci da fadila don har bikinta tazo tave cikin zuciyarta bari ta kira ta tambyaeta ko sakamakon ya fito saidai nata sameta ba number dinta a kashe don haka ta mai da akalar kiran layin anty hafiza sunsha hira aosai ta kuma yi mata qorafin sunqi leqota ba ita ba yan biyu gsky tayi fushi tace tayi hqr insha Allah zasu zo su yinin mata,bayan sun gama sai ta kira hafsah da aukayi attachment tare sun gaisa sosai take tambayar hafsa ko result ya fito tace yana dai hanya da ya fito insha Allah zata sanar mata tayi mata godiya suka kashe wayar Zaune take alambun dake bayan part dinta kan kujerar siminti under wear dinta take wake wa su brassiere pant da skert gun tsit yake shima kamar yadda gidan nasu yake saidai ahi akwai kadawar ganyayyaki da kuma kukan tsintsaye jifa jifa wadanda take zubawa gero shi yasa suka dadu kuma suka fi yawa alambun nata fiye da ko ina a cikin gidan tana son gun sosai saboda yawancin lokuta yakan zamo daya daga cikin abinda ke debe mata kewa ko da yaushe gun luf yake dauke da inuwa mai sanyi bata barin undies dinta wanna ma kwana biyu ne da bata jin dadin jikinta dama cutarta ciwon kaine ko ciwon mara shi yasa suka taru haka ita dama can ko a guda da wahala kaga kayanta cikin kayan wanki ko za'a mai saidai kaga na fatida tafi ganewa tana cire maya ta sabesu ta shanya sannan ta shig wanka,tana cikin shanya ne taji takun taviya sai tayi sak don dai tasan ita kadaice a gun kuma ta kulle sashen nata da idanunta take bin gun da kallo don gane daga ina takun yake,Aliyu ne ke taho wa hannayensa harde a qirjinsasanye yake da jar t.shirtmai gajeran hannu sai dogon wandon jeans mai kalar black blue sau ciki ya sanya balck blue idanunsa saye cikin glass dinsa na qa'ida fari qal zuwa lokacin fadila ta soma tsammanin medical ne bana gayu bane,tayi saurin dauke idonta dag kansa zuciyarta na wani das das das har ya qaraso gabnta ta kasa moysawa tamkar ta nutse saboda irin kayan dake jikinta ta tabbatar babu mai shigo mata ne don ta kulle qofarta shi yasa ta saka su rigane da akery sosai sai dai maau roba ne iya qibarka iya yadda zasu fidda shape dinka gashi gaba daya hannayen ta da skrt din anbi an tsaga ko ina babu inda ya tsira wuyan rigar mai fafi ne son ana hango saman qirjinka sosai kanta kuwa ba dankwali sai tafkeken ribbom da ta saka ta mate gashinta ya sauka mata a kafada duk da ya danyi tauri sabida raahin zuwa saloon kwana biyu A dabarance take duba jikinta tana sa hannu tana gyara inda hannunta fuk yakai saidai ina duk In da ta sa taja ta rufe sai wani gurin kuma ya bayyana shikam hann yensa na harde ya jinggina jikin qarfen da ta ware tan shanya kayan idanunsa duka ya zuba mata duk dabararta na tattare jikinta sai da ya ganota shi sai abin ma yaso bashi da riya duk da a fuaka sai ka ranyse rufeta ma zaiyi da duka"bari nayi maganin yarinyarnan'ya fadi haka cikin zuciyarsa"ni da waye a gun kiketa wani aikin rurrufe jiki?,gabanta ya fadi kunya ta sake kamata sai taji ya ja tsaki wanda yasa ta dago ta kallo shi ba tare da ta dubi qwayar idanunsa ba don tana kaucewa hakan bataso au hada ido sam don tana tsammanin yana da wani asiri ne cikin qwayar idanunsa aduk sanda qwayar idanunsa auka hafu da nata takan kwana ne ta wuni cikin begensada kuma aAbar aonshi da take ta yaqin ganin ta bunneshi cikin babin rayuwarta,wa ya gaya miki an damu da jikin naki da kiketa qoqarin killaceshi ne?...... Ba wannan ba na duna store naga yadda aka Uba kayan abinci haka suke ba'a taba ba kamar wadda ka bai wa rancansu sannan fridge ma haka yake abu qalilan ne suka ragu mekike nufi? Salon kija min bala'i ko?wannan wankin kuma da kika hafo na meme?duk masu wankin gidannan suma basu miki ba ko gulmar azo a tarar kina wanki ace wuya kike sha?burinki dai kawai na zama mai lafi Ya tsagaita da fadan ya kafeta d ido ko zata ce wani abu amma yaga ba alamu duk da zuciyarta ta baci da yadda aliyu ke mata a cikin gidan ba dama inuwa daya ta haasu sai fada tsakaninta da shi?cikin zuciyarta taja tsaki gami da cewa"shikenan kuma sai akace mutum b shi da aiki sai dirkar abinci kamar tsohon jaki?kuma ma wane aiki nake don na dwbo yan kayana na wanke da hakan zai zama laifi agun wannan mutumin? Bata tsammci a f li tayi maganar ba sai da ta ji yace"duk basu zama laifi ba amma ki shirya duk ranar da aka tuhumeni da wani laifi akanki kisan yadda zaki kanki don daukar ki zanyi cancankat nakai musu ke"ya maida kansa gun agogon dake daure atsintsiyar hannunsa yace"me dame kike da buqata?a gajarce tace masa"ba komai"yayi tattaki ya sake qarasowa gabanta ya ajiiye mata kudi kamar yadda ya saba ya rabe ta gefanta ya wuc tana sheqar daddadan qamshinsa wanda yaja mata kasalar da ala dole ta tattara ragowar da bata wanke ba ta maida ciki Mrs muhammad ce [10/16, 12:33 PM] Salma Wa yasan gobe? Written by safiyya Abdullahi musa huguma Washegari misalun takwas na dare tana zaune a falo tana kallon wani film gabanta plate ne ta yanka kankana apple da gwanda tana sha dama abincin bai wuce ire ire wadannan qwaqwaso qofar taji anayi ta dauki hijabinta dake gefanta wanda ta idar da sallar isha'i da shi ta zura sannan ta miqe tana tambayar wane?ki bude mana,taji ance bata dau murya ba amma ta gane maca ce,ta bude ba yare da ta kauce daga hanya ba,samirah ce tsaye cikin kwalliya rakacau a fuskarta tana sanye da doguwar rigar atamfa tayi rolling dawani siririn mayafi sai uban turare data
Chapter 15 · 0% Book details