Sashe 73
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sake tsunkularta ta sa hannunta ta dan bugeshi ba tare da ta kalleshi ba,tasan dai abinda yake so,da dai yaga taqi kallonsa sai ya sure ta gaba daya ya azata bisa cinyarsa yana leqen fuskarta "Haba baby nah,so kike ne yau na susuce ?,gaba daya yau kin hanamin Kallon sexy eyes dinki" Sai ta fada qirjinsa tana Hawaye "Ka yafemin miki na,na maka rashin kyau tsawa jiya,na mance lokacin da ni ka dauke ni muk tafi Wata qasar tsawon watanni my biyu kacal,kishinka ne yamin yawa har na ai kanta hakan,amma......" Da sauri ya tura harshansa cikin bakinta ya hanata qarasa maganar tun dazun dama lebunan nata ke bashi sha'awa,daga bisani ya cire yaba share mata qwalla"kada ki sake yamin as rar hawayena masu tsada,bayan already na gayamiki ba zaki sake kuka ba har abada,ni baki yimin komai ba"aliyyu miki ne daya da daya Wanda s munshi a irin wannan z manin sai an tona,wuni sukayi tarairayar juna,ita tana qoqarin faranta masa shi yana qoqarin kyautata mata,ganin bashi da niyyar fita yasa ta tambayeshi "Kyau babu inda Zani sai la'asar,ina tare da masoyiyata"dariya ma ya bata,aliyyu mayen Soyayya ne wani lokacin idan ya cikata da ita sai ta rasa inda zata tsoma ranta Duk d cikinta hakan bai hanata sakarwa aliyyu kanta yayi yadda yake so ba Duk da qoqarin boye zalamarsa da yake hakan bai hanata dagoshi ba,shi Kansas mazewa kawai yake amma yasa zaiyi kewarta ita da babynsa ba kewa ba na wasa ba,ya yaba sosai da juriyarta d jarumtarta,sau tari taken danne farincikinta don shi ya samu nasa,hakan yake qara masa qaimi gun kula da duk wani abu da zai kawo naqasu ga walwalarta Sai da yayi la'asar din sannan y ce zaije shi da nasiru yayi masu handling din koma,ana magariba zai dawo suje ta siyi abubuwan da take da buqata Ta kashe hand drayer din da take busar da gashinta da ita"my haidar,ni bana guitar koma,kada ka wani kashe kudinka"ya dau ribbon sonta yana tayata faire gashinta "ban son in tafi in bar ruhina tana buqatar wa ni Abu" Ta saki murmushi "bana tsammanin ko shekara hudu zakayi zan rasa wani abu cikin gidan "ya sani Fadila akwai tattali ,ko kadan bata da almubazzaranci"nasan wace mata ta,amma Duk da haka a taimakeni a yimi alfarma aje Siyayyar nan" "Kafi qarfin haka a wajena mijina ,nayi mak Yana fit ta shiga kitchen ta Debi fulawa ta kwaba cin cin d cake a mixer,ta Debi zallar tsokar nama ta gyara ta dora kan wuta,abun ka da harkar na'ura nan d nan ta kammala koma da wuri har dambun naman ta nade cikin papers masu kyau,sosai ta gaji don ta jima batayi aiki irin haka ba,don haka ko da ta fito wanka zaune tayi German gado tana daure da towel a haka ya shigo ya taddata "Kinyi aiki bayan fit ta"tana dariya qasa qasa tace "waye ya gaya maka?"ya qaraso inda take"kin manta zuciyarmu a hade take?,Kuma ina shigowa naji wani qamshi kuma na tabbatar ke kadaice mai irin wannan girkin"cikin son b sar da zancen tace"yanzun dai ka ha zarta Kayi wanka ruwanka na bayi,ya gano wayanta..... N.b:pls Ku yimin afuwa kwana biyu nayi busy ne wlh,na gode muku da haqurin da kuke da ni,Allah yabar qauna *Mrs Muhammad ce [1/28, 7:58 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?.......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 ya gano wayonta ya dan kama kumatunta "Sarkin wayo,zanyi wankan amma bazan bar qorafi ba don Kinyi zirga zirga na San mai yawa" Dariya itama tayi saboda barotan da yayi,,shi ya shiryata tsaf cikin doguwar riga dark pink ta Shadda,yayi mata rolling da mayafi mai kyau yellow,plate shoes ya bata yellow,cikin tsokano take ce masa"inyee,shikenan idan na samu baby girl,sai na huta abina kawai" "Hudu nake so ki Haifa min fadilah na" Zaro ido tayi "hudu?,haba my one,ai bazan iya ba" "Zaki iya mana Fadeelah babyn aliyyu,abun ai na Allah ne" Daga parlour suka jiyo tashin muryarta"Ku fito mana haka,anshanya mu fa a tsaye"inji Samira Da axama ta miqe zata fito,aliyyu dake fesa turare ya riqe hannunta sai da ya gama ya Ajjiye turaren yasa takalminsa sannan suka fito,tayi tayi ta sabule hannunta saboda idonsa ko don su salima amma yayi mirsisi yaqi sakinta har sai da ya sata a sit din gaba ya rude,ina wuta su saka Fadila,habaici suka dinga saki daya da daya amma babu wand ta kula a cikin su,sai ta shirya Yuma aliyyun hira mai dadi wadda ta janye hankalinsa bai fuskantar me su Salima ke fadi,haka take so don dama bata qaunar gaji har ranta ya baci,sai da suka qaraso tazo fita sannan tace musu"idan tukunya na Boris Kant take batawa ba wani ba,idan Kuma na raina ka su wa ko sautu bana yi mata"ta fice abinta Samira ta kama baki"lallai wuyanki ya nisa yanka,kin riqa fa,dani kike magana"salima kuwa ido ta bita da shi bata ce komai ba zuciyarta na mata saqe saqe kala kala kanta,tana jin ya zama lallai ta Daki mataki,amma dole ta jita su dawo daga umara tukun Ga zatonta zai zauna ne cikin Motar kamar yadda ya saba,sai dai wannan karon biyota yayi yana tayata zabar duk abinda take so,ya iya Zabe kamar wa ni mace,su na tafe suna hirarsu,yana cikin yi mata Dariya ne taga ya tsaya cake fyskarsa a murtike yana k llon wa ni guru,salima ce tsaye da wani suna hira hard dariya,sakin kayan hannunsa yayi cikin fusata yana wani irin huci da fishi ya nufesu Kyakkyawan mari ya saka ma matashin,dago kai yayi cikin fushi "malam me nayi maka!"bai tanka masa ba illa wani naushi da ya kai masa,take bakinsa ya fashe,dafe halin yayi sannan ya duba tafi Hannun"kan bala'i"ya fadi gami da Hawa kan aliyyun da niyyar ramuwa,saidai da hannu daya aliyyun ya kama hannunsa sai ji kake bas!,ya saki wata qara nan ya zube,Kansa aliyyun ya sake yowa da saurin gaske Fadila ta tok reshi da hannunta ganin kamar bai cikin hayyacinsa,sauran kadan ita din ma Takai qasa qasa,tayi taga taga ta dafa Wata kanta ta tsaya Wayarsa ya zaro sai ji tayi yana magana da d.p.o na areansu yana a turo masa 'yana sanda,da sauri ta sake yunqurawa ta amshe wayar,idanunsa jazur ya dauka wa fadilan tsawa gami da miqa mata hannunsa,salima dake gefe tuni cikinta ya soma jiyaa wa,Dana sani mai tsanani ta rufeta,Fadila ta girgiza masa kai taqi bashi tare da juyawa don tafiya,don Tasan abun ba zaiyi kyau ba,cikin fusata ya fincikota sai gata a qasa,ya amshe wayar yana qarasa wayarsa,wa ni zugi ya ratsa mararta,tada Hannu ta dafe cikin tana runtse da ido Cikin 'yan mintina sai ga police har biyar ,suka cafkeshi kuwa su Kayi w je d shi aliyyu na fada musu kada su soma Sakinsa ko Waye yazo su ya nasa umarni,wa ni matsiyacin kallo ya juya ya wa tsawa Salima Wanda yasa hantar cikinta kadawa,bala'i ya dinga zubawa Allah yasa area din da su ke ba kow ,idanunsa sun rude ya manta a shoprite suke,tuni tsoro ya cika kowaccensu,sukayi tsuru tsuru gami da sake shirya taitayinsu,ya juye ya koma aliyyunsa sak,kallonsa duka suke,sai da yayi ya gaji don Kansa sannan yayi shiru Dai dai suke ficewa Fadila na zaune tun dazun da ta fadi tashi ya gagareta,sai ta yunqura sai zugi ya daya ta koma ta zauna, a hankali idonsa ya sauka kanta,wani tausayinta ya lullube shi,ya qarasa a ahankali ya miqa mata hannunsada niyyar bata taimako,tasa hannunta cikin bashi don Tasan dole tana buqatar taimako,ya miqar da ita tsaye ta saki wata 'yar qara, "Ayyah sorry baby na,Kiyi haquri"ya fadi muryarsa a raunane,shiru tayi masa ta sabule h unta kawai tayi gaba ya bita a baya Tamkar kurame haka suka zauna cikin Motar sai uban gudu da ya dinga tsalawa,yana ts ida Motar y finciki Hannu salima Zuwa bangarenta,Samira ta dafe ka"oh ni Samira an shiga uku ta jama kanta"ta fita ta debe kayanta ta tafi,ita kam Fadila nata kayan sunfi qarfinta sanda haka sai ta kashe masa Motar da bai kashe ba,ta kukkulle Motar tayi nata bangaren *Mrs Muhammad ce [1/28, 7:59 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *Part 3* 3 Qarfe tara jirgin su zai sauka sanda haka tuni take as nasiru ya debe su sumayya yarda iftihal wadda itama tasha kit so da qunshinta Zuwa airport din,Fadila ce wa tayi Duke kawai,fitarsu ta shiga wa ka,cikin lokaci qanqani ta shirya kanta tsaf cikin dinkin Shadda buba orange colour mai combination da blue black sai zuba maiqo take da qyalli, ta maqala fashion na sarqa da dan kunne mai duwatsu da abun hannu suka blue black,sani azababben kyau tayi tamkar ka saceta,sai kace ba mai tsoho ciki ba,ko ina a jikinta qanshi yake zubawa Zamanta na 'Yan mintina ta jiyo shigowar motar,ta saki ajiyar zuciya tana fadin"alhamdulillah",tsananin farinciki ya hanata miqewa Duk da irin dokin da take nayin tozali da masoyinta,shi kansa tunda suka dauka yaketa taba ido yaga ta inda fadilan tasa zata bullo Sannu a hankali take takowa har ta iso inda suke tsaye ana fiddo music da kayan su,sallamarta ce ta maido hankalinsu kanta,aliyyu ji yake kamar ya rungumeta sai dai ya dake kawai,qaunart ce ke sake narkewa cikin zuciyarsa,ganin cikin nata yayi ya sake girma fiye da lokacin da suka tafi,Kallon juna suke cike da murmushi ta miqa hannu don amsar qaramar jakarsa bude da fadin"Barka da dawowa"ya noe kamar alamun ba zai bata ba"barks ka dai maman baby" "Ba magana ne qanwarmu?"cewr Salima da ta zuba mata ido cike da boy yyen kishi,da fara'arta ta waigo ta dubesu "a'ah.....ina shirin gana wa da oga ne sannan mu gaisa,ya gajiya,kun dawo lafiya?"kusan tare suka amsa sai dai kuwa ce da yanayin da ta masa dan,hankalinsa gaba daya ya raja'a a kanta,Duk motsinta id nunsa na kai,hakan ya sake qulla mugun qulli cikin Zuciyar salima da alwashi kala kala Da qyar take iya saga qafafunta,don idan tana tafiya tallafe cikin take,kinsan take kamar zai sauko qasa,gaba daya ta can za kamanninta sun sauya,babu yadda aliyyu baiyi da ita suje Dubai ko India ta haihu a can ba amma ta qiya,tace tafiso ta haihu cikin qasarta da danginta Fada babu irin Wanda momy batayi ba akan ya dawo mata da fadilan gurinta amma Yaqi,sai