Sashe 79
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da aliyyu ya ga Fadila na Matsa masa kan Samira sai ya shirya musu tafiya su d yaran,da tayi magana sai yace honeymoon zasu da ya alqawarta mata kafin ta haihu,qasashe biya suka je,suka fara da saudiyya,Turkey, Egypt, Spain suka qarqare da u.k
Honeymoon kam an shashi babu qarya,jiki da Zuciya duka sun huta,watansu hudu a can alokacin su aslam na da wata biyar suka dawo,ba 'ya'yan ba hatta da iyayen sunyi bul bul fatarsu ganin sha'awa,aliyyu aslam da Muslim da suke farare sun sake haske tamkar ka taba su jini ya fito,Fadila kuwa da Islam fatarsu wuni lumi lumi ta sake yi,da wuni dan haske na hutu da jin dadi
Sosai yaran sukayi wayo,sun San ummin su sunsan abbansu,idan ka ga su sai ka rantse sun ninka watanninsu,bula bula da su,ga wuni she gen kyau da kwarjini da su ke dashi,hakan ya sanya su ke da farinjini,duk inda suka shiga kaga ana sha'awarsu da son daukarsu,maman ni su daya saka su ukun,babu ta inda suka baro aliyyu photo copy dinsa ne illa Islam da ta biyo fatar babarta,sun samu uwa gwanar iya ts
fta son qamshi da kwalliya,zanso mai karatu ka ga wannan family mai ban sha'awa
Ranar da suka dawo da daddare bayan ta yiwa yaranta wanka itama tayi sun shirya su Kayi kwanciyarsu nan cikin dakinta kan gadonta,baba talatu Tun randa suka tafi tace itama zata gida,babu yadda Aliyyu baiyi ta zauna ba tace LA,LA,LA,
Ya turo qofa dakin ya shigo da sallama yana hararar fadila,ta ams masa tana Daga gira alamar mene ne?
"Kinbi kin kwashe min yara,kun barni ni kadai kamar wani m
raya,ko tausayi na baki ji"
Ta danyi dariya cikin lanqwasa murya
"banda abunka gun matarka fa zaka,Meye na Neman yara,me za suyi maka,abinda tun dazun suk
yi ba
Harara ya manna Mata mai dauke da salon so,ya soma qoqarin haurowa kan gadon yana ce wa"bari ni na kawo kaina tunda ni baqin jini ne d ni ba'a nemana,bayan nima in buqatar a rungume nin,ba su Islam kadai ke so ba"
Zuba masa ido tayi bayan tayi kicin kicin da ranta,sarai ya lura da ita amma ya share ta don yasan tatsu
iyar tazo bata wuce ta qoqi,ya janye Islam dake kwance saman qirjinta ya ajjiyeta kusa da 'yan uwanta shi Kuma ya maye gurbinta
"Abbu(wani lokaci haka take kiransa,saboda haka tashi yaran sun fara gwarancin kiransa),me yasa kake son yana ka zama haka bayan da ba haka kake ba,yaushe rabon samira d kai,nifa tsawon wata hudu muna tare,me yasa kake son janyomin zargi da zagi n........."
Ya katseta ta ha
r fadi
"Masu zagin naki suje su yita yi,tunda ba su isa suyi a gabanki ba kinga Kansu suke batawa lokaci"Daga haka ya hana ta furta komai
Da safe shi da yaran na zaune a living room Duk sun karade gun kai kace wasu masu shekaru ne,dukkansu tsaf suke sai qamshi suke kamar yadda gidan nata ma baki daya yake kasancewarta wadda bata wasa da tsafta,cikin kitchen take tana hada musu breakfast don sun saba basu karyawa da wuri
Samira ce ta shigo da sallamarta,sanye take da atamfa dinkin riga da za
i,kanta lullube da mayafi,tsaf da ita duk da babu make up t
mkar ba ita ba,ta qaraso ciki aliyyu aliyyu na riqe da hannun aslam su
a ta qyaqyata dariya yayi dama dama da yoghurt har fuskarshi
Kallo su take cike da sha'awarsu,ta karbe Hannu aslam Daga gunsa ganin ya rasa yadda zai da shi yaron akwai hanzari,gashi yana ta qwalawa Fadila kira tayi banza da su ya sani fushi take tun jiya,gyara masa jiki tayi tas,ta dawo tayi zaune cikinsu tana masa wasa yana bangala mata dariya
Ta dire kwanukan abincin bayan ta fito Daga kitchen din tana Kallon yadda suka bararraje su na biyewa yaran,sai taji ma kunyar samira
ta kamata
"Lallai kam,sannunku kun samu aiki fa"
"Ina ruwa wuni,tunda mudai bamu ce ya zo ya taya mu ba"Tasan tsokana yake sonyi sai taqi Kallon Duk da nacin son ganin qwayar idonta d yake,ta maida kanta gun Samira su na Gaisawa,har ga Allah taji dadin ganin canji sosai gun samiran,don kafin tafiyarsu bata bari karatunta ya yanke ba,da kanta taje *Darul hadith* ta yanko mata foam bangaren kayan aure weekend kawai Tun Daga aji daya
A nan ta sauko musu da break din sukayi tare,samiran ta tayata suka gyara gurin har kitchen ta bita ta tayata suka wanke kayan suka dawo parlour din,tana lura da yadda aliyyu ke ta jifan fadilar da kallo
qauna tana share shi,addu'a take cikin ranta Allah ya bata haihuw
ko ta samu kwatar son da aliyyu ke wa fadila(hmmmm,batasan abun Daga Allah bane)
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 9:52 AM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?......*
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*part 3*
4
Ya miqe bayan ya kwantar da Islam da tayi bacci aslam da Muslim nata wasan su gun Samira
"Madam tazo a shirya ni ko, zan fita"ya fada Kansa tsaye yana wuce wa cikin bedroom sonta,share shi tayi taci gaba da hirarta da Samira don ta fuskanci so yake ya bata kunya,bata Ankara ba sai ji tayi anti sama da ita sai bedroom, zillo ta yi ta dira daga hannunsa
Cikin harara take ce wa"mene haka abban islam?"cikin gintse dariya yace
"Lallai yarinyarnan,ni zan kira ki ki wani jamin aji?,zaki San da Ali haidar kike"yayi gunt
gaba daya,ba zata ita hana mishi farincikinsa ba don haka ta qyaleshi ya share budirinsa,bayan sun fito wanka Kuma ya tsareta yace babu inda zata sai ya gama shirya wa sa fito tare
"Amma fa mun bar su Muslim da mummynsu a falo ko?"
"Basa nan"kawai yace da ita yana ci gaba da shirinsa tayi zaune kuwa taqi taya shi sai kumbura take
Tana kallonshi yana kici kicin saka socks da takalmi,dariya ta so qwace mata amma ta maze, ta gama shagwabashi koma ita ke mas
a yanzun bai iya koma ba,ya lura da ita d9n haka ya lakuto cream mai yawa ya yaba mata a kumatu,ta juyo tana sake hade rai kamar gaske
"Kin bata ni da yauwa,shirya ka ina ma yanzu gagara ta yake,ke Kuma kin zauna kina min dariya ko?"bata San lokacin da ta fas he kuwa da Dariya ba ganin yadda ya wani m
rairaice mata,sai ta hau shirya shi kamar yadda ta saba
Da suka fito falon babu kowa,aliyyu ya leqa dakin yaran sai Islam kawai da ke ci gaba da baccinta nisa gadonta,da a lama su na gun samirar,har Mota ta raka shi kamar yadda ta saba,yace su shirya anjima idan ya dawo zaya k
isu su Gaida momi,ta ams masa na siru ya ja Motar suka fice,sai da ta leqa sashen samira ta tabbatar suna can tace"yauwa mommyn su aslam,tunda su na nan bari nake na fidda kayan tsarabar can"
Murmushi tayi "ba Matsala idan kin gama sai Kiyi kirana ,dama ina son ganinki,sirrin tsafta kwalliya da kula da miji nake so a bani"
Murmushin itama tayi mata"to shikenan ba Matsala"ta juya ta fice tausayin Samira na damunta tare da jin rashin dadin yadda aliyyun Yaqui sakewa da ita
Momi ta rasa inda zata sai jikokin da surukan nata,iftihal 'yammata Duk ta rude anga qanne sai ta dau wan can ta Ajjiye ta dau wannan,Daga momin har uncle abba sunyi mamakin sauyawar Samira,suka sake addu'ar Allah ya kade fitina yaci gaba da hada kansu,tsaraba sosai ta yiwa Momi da iftihal har da uncle abba,sai goma na dare suka tafi
ya ajjiye mata yaran ya fiya da niyyar bada umarnin a kulle gida,tuni kafin ya dawo ta kulle sashenta,Tun yana danna bell har ya dawo bugu tayi masa biris,wayarta dama a kashe take tilas ya haqura ya koma,da safe tana Kallon yarda yake aiko mata da saqon harara,ta share shi kawai tana dariya,don idan bata yi masa haka ba sai a shiga haqin samira,Daga qarshe sai da yasa yadda yayi ya biyota kitchen taci zalinta"gobe ma ki kuma"yace da ita
Wannan karon ziyarce ziyarce sukai har Maiduguri gurbin hajja ga
a,farida ta so Zuwa said
i babu dama sanda tsoho
cikin da take dau ke da shi,sai humair
ta bada aka tafi da ita,tayi Sa'a kuwa ya zo a daidai bikin diyar qanin abba,aka sha biki da ita,kuwa sha'awar Fadilan y
ke,Duk inda ta gifta sai ta fita daban cikin mutane,wanda ma ya Dade bai ga Fadila ba yau ya ga
ta har da 'yan uku,don idan Baku manta ba farida dama na mata tsiy
r kafin rijiy
ce,ba Zuwa take sosai ba faridan ta fita zuw
*Mrs Muhammad ce*
[1/29, 9:54 AM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......*
*_CONTINUATION_*4
Da qyar ta cinye kwana biyar aliyyun ya azalzaleta ta dawo shikam ya gaji haka nan,gidan ya zama masa kango,haka suka dawo cike da farinciki don ta faranta wa danginta sosai su Kuma suka cikata da tsaraba
Rayuwa mai kyau da inganci mai cike da tsaftatacciyar Soyayya ce ta kewaye aliyyu d iyalinsa,tana ita bakin qoqarinta na ganin ya saki jiki sosai da samirar sai dai har yau bata kai ga cimma ga ci ba,Duk da ya rage wasu abubuwan
Cikar Muslim aslam da Islam shekaru biyu samira ta hada musu gagarumin birthday party,ita kam fadilah nata kallo don tuni suka maida ta 'har Kallon,wannan Abu na daya Daga cikin abinda ya s aliyyun ya sake dan saukowa d samirar,don su Kansu yaran sunyi Matuqar sabo da ita