← Book details Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 84

Sashe 82

Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Rayuwa mai cike da jin dadi amunci da qauna suke yi cikin gidan,tuni ganin gidan rediyon Fadila yayi nisa,Wanda bai da nisa da qatuwar islamiyya da dake gana wa samira wadda totally yanzu ta can a idan ka gant
zakayi mamakin yadda ta sauya,ilimin addini sosai ya ratsat
A nurse aliyyu ya zau
r da Fadila yayi mata ba yamin abinda yasa yake ma Samira haka duk da a yanzu ya soma daid
lamuran,yana son ya gane turban muzuru tayi ko na gaske,saboda canza mutum haka lkc guda sai Allah,zata iya zama da shi cikin kowa
ne irin halin kamar yadda ita fadilan tayi a baya?,ta Kuma shirya can a tsarin rawarta ta xamo ta dace da ra'ayinshi da tsarinshi?,
"Hakan ya tabbata ai tunda ga zahiri kana gani ko"
Tace da shi
Cikin ikon Allah Fadila ta dauka lafiya,ta samu qatoto
lafiyayyen yaronta Wsuna yaci su na *ABUBAKAR ASSADDIQ*,don su abba ba masu damu wa da wani takwara ne ba
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 10:01 AM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?.....*
*CONTINUATION*4
_*BAYAN SHEKARU GOMA*_
dukkaninsu Fadila,aliyyu,aslam,muslim,islam ,saddiq,umar,usman,iftihal,suna cikin filin wasan da aka tanada cikin gidan domain wasanin motsa jiki,sanye kowannensu yake da kayan sport farare qal,table tennis ake ta bugawa tsakanin Fadila Islam iftihal da Kuma team din aliyyu da ya qunshi aliyyun kanshi muslim aslam,faruq da sadiq ne a gefe su na tilliqa dariya ga duk wanda aka ci,basu da bangare
Ganin dai da gaske su aliyyu na shirin basu kashi yasa ba shiri fadila ta radawa iftihal yake tavtaho da mommy(samira) don itama gwanar table tennis ce,sai kuwa gata tsaf a shirye cikin kayan sport din,su aslam suka sa dariya,aliyyu yace"Duk Ku gama taron danginku,kun sani mune winners ba yau aka fara ba"
"Wlh kuwa abbu"inji aslam
Cikin ikon Allah sai su Fadila suka cinyesu,gufa ya rude iftihal tace"shikenan daddy,mume da ikon zabar qasar da za'aje hutun qarshen shekara"tavfadi tana yiwa su Muslim dariya don ra'ayinsu ya ban bata,haka suka haqura da akaxo dinner suka zaba,wannan karon a Africa za suyi don haka iftihal ta zabi South africa,samira ta zabi Ethiopia tana son taje taga garin da sarki najjashi ya mulka,suka tsara tafiyar kuwa da tafiyarsu saudiyya sauke farali
A Daren aliyyu yasa Fadila ta kira farida tace"gobe driver ya kawo humaira ta tayi da passport dinta za'a buga mata visa din qasashen da zasu,tunda tuni abbanta ya buga mata ta saudiyya,jinin aliyyu ya hadu da na yarinyar sanda kama da takeyi da fadilansa,shi yasa duk hutun da su ke fita da ita ake tafiya,ko unguwa fadilan zata wani lkc ta fita da humairar da Islam sai ayita dauka humairar ta Haifa ba Islam ba,don ita Islam da abbanta tayi kama
Duka family ukun da su aka saukre faralin bana,yarda Anty hauwa da iyalinta,scan ne Fadila ta so lura kamar amai wani Abu tsakanin iftihal da Muhammad(qaninta)sai dai bata tanka ba,ta barwa ranta ne idan lokaci yayi zasu nuna kansu
Daga saudiyya suka wuce hutunsu na qasashe biyun Hutu Kayi mai dadi sosai,Hutu ne da Iyalan suka dinga ji dama kada ya qare,ciki yarda samira domin tuni aka 'yant
ta,sai dai ta riga ta sani ta Kuma saddaqar Fadila ta riga ta yi mata fintikau,tayi mata zarrar da ba zata iya kamota ba ta kuwa ne ganin,saidai ita kanta tana jin dadin yadda tayi wata ta canza,Allah ya nufe ta da gane gaskiya tun lokaci bai qure mata ba irin yadda ya qurewa salima,tana Kuma sake yin addu'a ga Fadila don kaso casa'in na gyaruwar rawarta ita ta bada gudunmawa
To Tun a can Fadila ta soma jin canje canje a jikintq,sai dai tayi shiru da bakinta,suna dawowa gida duka sai suka kwanta ciwo ita da samiran,til as doctor sa'adah ta ziyarci gidan,bayan gwaje gwaje ta shaida musu *duka su biyun suna dauke da ciki*,kuka Samira ta dinga yi haiqan tana gode wa Allah cike da yabo na yadda bai dubi hal
yenta ba na baya da kurakurenta ba ya azurtata da samun qaruwa
Kasa zama Fadila tayi Duk da jirin dake dibanta sai da ta taho bangaren samiran,ta rungumeta cike da farinciki,jin sumbatun da samirar keta yi ya sanya ta hanata magana tace
"Shi Allah babu ruwansa,Mutuwar Kayi tuba tuba mai kyau to zai gafarta maka zunubinka komai yawansa ko da shirk a ce indai Baka mutu kana aikatawa ba"
Tsananin farinciki ne ya rufe aliyyu,Duk da yaran dake gabansa amma ninkinsu yake buqata,taga kulawa Daga kuwa wadda bata taba katarin gamo da irinta ba
*Mrs Muhammad ce*
[1/29, 10:01 AM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?........*
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*part 3*
4
Haka suka dinga rainon cikinsu,sai dai Samira lamarin sai a hankali,yau da lfy gobe babu,wata bakwai daidai cikin nasu samira ta soma wani irin ciwo Wanda ya tilasta yi mata c.s aka cire mata yarinya mace aka sanyata a kwalba,saboda yarinyar tayi nauyin da mahaifarta ba zata iya ci gaba da daukan yarinyar ba saboda laushin da tayi
hakan ne ma yasa bayan cire yarinyar aka juya mata mahaifar don doctor tace Duk lokacin da ta sake dauka ciki tayi wata na cikin hadari,za'a ita rasata gaba daya,mahaifarta tayi rauni sakamakon maganin hana daukar ciki da zubar dashi data dinga dirka a baya ba bisa qa'ida ba
Sosai Fadila ta tausaya mata,don kika ta dinga yi mata,irin wuyar da ta ci tamkar ba zata tashi ba,don har ta soma barin wasiyyar abinda ta haifa din a hannun fadila,don ta sani ita ka dai ce zata biya bata irin tarbiyyar da take so kamar yadda ta bawa y
ranta
Cikin ikon Allah ta warke sumul taci gaba da shayar da diyarta Fatima(zuhra),ba dadewa aliyyu yasa aka soma gina mata super market qato ne sosai,bayan kammal
ganin aka zuba komai ciki ya soma aiki y
na dauke da sun
n *zuhra maitama shopping mall*
Wata goma sha daya wannan karon fadila ta santalo 'yan matanta kyawawa guda biyu,wannan karo sai dayar tayi ta sak tamkar humairar farida,dariya aliyyu ya dinga yi mata"babe kinga da daya fa kika tsira cikin yara takwas,to ban sani ba ko a gaba qila ki sake tsira da gud
ko?"
Ta bata fuska"gaba dear,gaskiya ni na gama haihuwa kam daga wannan ai nayi qoqari,idan na ci g
ba da yi ai sai na lal
ce kaga kaji dadin auro mana wata ko"
Lakuce mata hanci yayi yana qasaitaccen murmushin nan nasa da har ysu bai barin fuskarsa Mutuqar yana tare da fadilan tasa"ban taba ganin Mace iri
ki ba baby na,ko y
ushe qara miki kyau ake tamkar ba ke kika haifi wadannan zarata
ba har takwas"
Kallo mai cike da qauna tayi masa "har na kaika?,ni fa har tsoro ma nake kada wata ta qyalla ido ta qwace mana kai"
Dariya ma ta bashi"indai wannan tsoro
kike to ki kwanta kiyi bacci harda minshari,ni aliyyu ba kowacce Mace a gabana zuciyata da ruhina sai ke,Duk kallo su nake tamkar maza 'yan uwana"
Sosai maganar tasa ta fasa mata kai
Take ya yiwa yaran huduba da sunan umminta amina,dayar Kuma yama faridanta takwara kamar yadda mubarak ya yiwa fadil
rsa takwara,hakan ya faranta ran fadilan,Islam ta musu laq
bi da *afrah da amrah*
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 5:32 PM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?........*
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*part 3*
4
*_HAZAS SAFHAH,KAS SASAHU LI WALIDAYYA_*
*ALH ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*HAJ SALMA MUHAMMAD LAWAN (SARKIN DOGARAN KANO)*
*my lord,have mercy on them both as they did care for me when I was little, ameen*
Bayan ya shigo ta nemi gafararsa,Fadila ta hanata gaya mishi komai,shi dai yace ya yace,godiya ta dinga masa tana zub da ruwan hawaye
Da suka tashi tafiya tamkar ta busy haka ta dinga ji sai dai ina ba hali,ta dinga rings su da kallo cike da sha'aea yadda 'Yan Mayan keta karakainar duba gyaran gashin su jikin mirror
Fadila tace ta sameta a gida bayan kwana uku don gobe da jibi basa nan,ta danqa mata rafa ta 'yan Dari biyar biyar guda daya,godiya ta dinga mata tamkar ta kife
Chapter 82 · 0% Book details