Sashe 80
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Suna gadon baccin su bayan sun gama komai na shirin kwanciya,duka yaran na gun samira don yawancin lokuta idan ranar Fadila ce to ita ke kwashesu tace zasu tayata kwana
Envelope aliyyu ya miqa mata bayan ya hade girar sama da ta qasa,ga bata ya fadi tabi envelope din da kallo,cikin sarqewar Murya tace"n......na m
eye.....wannan?"cikin tsawa yace "bude mana ki gani"cikin rawar jiki ta sure ta ta farke,dan qaramin ihu ta saki,ta Daki tsalle ta daneshi,Duk ta rude,shikam dariya yake ta mata har da qwalla wait da har idan gunt
sun fito waje sunyi hudun na su Muslim,Sam bata bai ta kan tsiyar da yake mata ba,foam ne na jami'ar Bayero university degree na biyu zata yi kan mass comm
Ya dubeta bayan ta natsu"ki dai na yimin godiya my life,har yau inajin ban saka miki irin tarin alkhairi da haqurinki gareni ba"haka an aliyyu yake mutum ne mai rama alkhairi komai qanqantarsa,cikin nasara karsashi qarfin gwiwa da nishadi ta soma karatunta
,bata da matsalar koma,yaran samira ke kula mata da su,idan lecture ta fado a weekend itama samira na da Darul hadith sai su taba ita ta dau biyu ta bata daya,ganin haka ma sai Aliyyu ya niqi gari da kansa ya tafi gombe ta tattago baba talatu da taqi dawowa,d year ta amince ta biyoshi,don tace bata son zama tsakiyar rayuwar auren yara
Ganin haka yasa cikin gidan Daga can baya aka zuba fasalin irin ganin gidajammu na ga gajiya mai tsakar gida da dakuna aka yi mata nata gidan Duk da ce wa akwai part din da salima ta bari da Kuma wani spare daban amma tace bata sonsu sun mata zamani da yawa,dariya Fadila da samira suka dinga mata tace eh ta ji
Cike da nasara Fadila ta kammala karatunta,ta fito da kyakkyawan sakamako cikin makarantar,hutun sati daya kawai tayi aliyyu ya baro musu tafiya China,bata ga passport din samira ba a ciki dama tuni baba tace ba zata ba ita kam indai ba Garin ma'aiki ba,da ta matsa masa da tambayar na samiran ko ba'a buga mata visa bane,sai yace ai ba wuni dadewa za suyi ba,ka ita zaiyi ta diba kamfaninta na can da ya bata,sai wuni daban da zai bude a kwana daya
Tubure masa tayi har ganin samiran,murmushi tayi babu damuwa a tartare da ita"Kuyi tafiyarku abba Islam rabu da ita,ranar da zaki tafin ma Samu fara jarrabawa,kinsan Samu shiga s.s one mun zama seniors ba raini"
Sai ta bawa fadilan dariya,har yanzu fadar magana kai tsaye da calikancin samira na nan tare da ita,sai dai wannan karon yana tafe ne da burbushin ilimi
*_INA SALIMA NE?....._*
Ku biyo ni masu karatu............
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 9:56 AM] My Mom:
*WA YASAN GOBE?.......*
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*part 3*
4
*ina salima?*
Qunci da baqinciki babu Kalar Wanda bata ji ba shi cikin zuciyarta,na farko rabuwa da abinda tafi so Duk duniya wato aliyyu,na biyu Kuma rashin cimma burinta na raba fadila da 'ya'yanta daga sheqar iskar duniya,gash a yanzu babu wata kafa da zata sadata da cikar muradin nata
"Akwai mana"shedaniyar zuciyarta ta gaya mata
"Kiyi auren kinsan wuta kawai sai ki koma gidan ko ta gajiyar asiri ne ya maida ki ko bai cikin hayyacinsa"
Tashin farko ta nemi auwal tsohon saurayinta sukayi yarjejeniyar auren wata guda kacal,da sharadin ba zai kusanceta ba(kaji wata kwamacala)
Ba tare da ta gama idda ba aka daura mata aure,tun daren da aka kaita ta soma gane kurent,kwana auwal yayi yana Abu daya,Duk bakin tsiwa da rashin kunya ya mutu murus,haka nan tana ji tana gaji ya gama budurinsa,dama auwal ya dade yana sha'awarta,taqi bashi hadin kai ne Tun farko saboda tana ganin ta zarta ajinsa,sai kyau ya samu cimma muradinsa
Wata daya na cika ta same shi da zumudinta ta tunasar da shi lokacin rabuwarsu fa ya cika,wata mahaukaciyar dariya ya bushes da ita sannan yace
"Amma bansan ke daqiqiya bace sai yau,in banda ke mahaukaciya ce kina tunanin zan sake ki ne?,to ki sani Kinyi kuskure,auremmu kuwa mutu ka taba takalmin kaza"
Miqewa tayi a fusace tace"tabdi,lallai auwal ka ga dama ta,to wlh bari kaji,ko Baka qaunar Allah sai na bar gidanka,ai Kaine babban mahaukaci,banda haka ai ko makaho ya Shafa ni ya shafaka yasan nafi qarfinka wlh,ni ba'a halicceni don nayi z
man aure da kowa ba sai aliyyu jar......."
Gif!,tashi a bakinta,kafin ta qarasa tuni auwal ya dunqule Hannu ya Daki bakin,tuni gurin ya haye ya suntume jini yace salami alaikum,bata gama tantance barnar da yayi mata ya bita ya turmushe ta da duka tamkar wanda ya samu qato dan uwansa
Tun tana qoqarin ramawa har ta dawo sai zagi,qarshe bakin ma ya mutu,sai da ya gaji don kansa sannan ya qyaleta,ya dago yana haki
"Shegiya qaramar 'yar iska,ke har kin isa ki bude kice na sakeki ki koma gidan wancan dan iskan da na sha wuya a hannunsa saboda ke,to gobe ma idan kin cika 'yar iska ki Kuma yimin makamanciyar wannan maganar,ke da fita daga gidan nan sai dai a fidda gawarki"ya tsallaketa ya fice abinsa
Sai da taci kukanta ta qoshi sannan ta ja jikinta sannan ta hada kayanta a trolley tayo waje,sai da tazo har soro saidai abun mamaki tayi tayi ta fita ta Kasa kamar wadda aka daure da Sarqa,a ranar dai tayi yunqurin fita ya kai sau ashirin amma da zata ta zo soro sai tashi kamar an riqeta,qarshe ta fas he da kukan baqinciki ta zube a soron tana hango wajen amma ta kasa fita,
Anan ya dawo ya tarar da ita,dariya ya fashe da ita"yarinya kin makara,ai ba zaki ita fita ko ina ba ba tare da izini na ba,hakanan babu Wanda zaki ita ga yauwa halin da kike ciki,wuce don uwarki ki bani abin ci na,idan Kuma ba Kiyi ba ki dafa min yanzu yanzu ko ki ci ubanki wlh"
Cikin wata biyu ba izayar da salima bata gani ba,gashi ko Karen gidan su Yaqi Zuwa,bata sani ba auwal ne yasa aka kadar da hankalinsu,ko tunaninta basu yi
A hankali cimar gidan ta canza sai qarma qarma kawai,auwal a qarqashin wini alhaji sabo Alfa dake cikin kasuw
r kantin kwari yake,ya dade yana cutarsa ta hanyar sace masa manyan kudade yasa an rufe masa ido bai gane ba,auwal bin malaman tsubbu gunsa ko mace ta shafa masa lafiya,da kudade
yake burga cikin Garin tamkar ubansa wani ne,daga baya da Allah ya yake alh sabo ya gane ya koreshi kudin Kuma da ya sata din da yake ba ta hanyar halal aka samesu ba maimakon ya tattala sai yaci gaba da harkar banza da holewarsa da su har suka soma qarewa
Allah qadiran Ala may yasha'u,cikin hikima ta Allah sai ga cikin auwal jikin salliman,sai Allah ya dora mata son cikin,tana son ganin gudan ji
ta a yanzu tunda ta fuskanci rayuwar na dab da juya mata baya,sai dai inaaa.....ba'a yiwa Allah wayo,domin a baya taqi cikin a lokacin da uban dan keson abinsa,to a wannan karo
Kuma sai ta so cikin a lokacin da uban cikin bai buqatarsa
Har gida auwal ya dauko wani inyamuri
likita har da kayan aikinsa,ya danne masa salima yayi mata allurar kashe baki,tana ji tana gani aka zurmuqa mata qarfe aka zuqe cikin,kai qarshe ma yasa aka gutsire mata mahaifar ma dungurun gun,a cewarsa bai da buqatar wata haihuwa,ta rasa lokacin da zata fara haihuwa sai lokacin da ya fara fama da kansa.......
*Mrs Muhammad ce
[1/29, 9:56 AM] My Mom: *WA YASAN GOBE?.......*
*_continuation_*4
Saura qiris salima ta bar duniya amma da yake akwai sauran shan ruwanta a gaba sai ta warke,tayi kuka tayi nadama da Dana sani maras iyaka,taso kashe Fadila da 'ya'yanta sai gashi ita tana eaten amma tayi Mutuwar tsaye,taqi ta Kuma wulaqanta kyautar da Allah yayi mata lokacin da ya bata cikin iftihal,aliyyu ya biya da lallashi sai ganshi yanzu da uwarta da ubanta aka bai aka zage sannan aka qwaqule cikin ,maimakon ma ya dauki iya ajiyarsa sai da ya hada da ajiyar Allah yasa aka guntile mata mahaifa
"Ashe dama haka rayuwa take?,Ashe Wanda yaqi zaman gidan aurensa ya rains matsayin da yake kai ya butulcewa ni'imar Allah yaqi daukar ixina ta ruwan sanyi duniya zata biyar da shi?
A yanzu take sake qaunar gudan jinin nata qwaya daya tilo iftihal,Ashe ita ka dai ce qwanta a duniya?,ta yima aliyyu addu'a sosai da ya tsaya tsayin dauka ya hanata yasar da cikin iftihal din,da tuni ta tashi a tutar babu kenan?,qaunar 'yar take sosai sai dai ta sani babu qaunarta ko daya a Zuciyar yarinyar Wanda ita ce sula ita ta haifar da hakan,wannan shi dake kira da Dana sani qeya ce