← Book details Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 84

Sashe 74

Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dai kullum ya kalallameta da fadin halin zai kawota,batasan shi Baisan Fadila tayi nisa da shi bane,tun bikinsu sumayya da rabi'ah Momi ta so riqeta amma sai ya lallaba ya kai qararta gun uncle abba shi Kuma yace ta bashi matarshi,ta barsu idan sun shirya a nutse ya kawota,tunda ya samu ya dauketa yaqi maidota tausayin fadilar Momi ke ji,kuwa ya kalleta saidai kaji yace"sannu,Allah ya raba lfy,anya yaro daya ne a cikin nan",to itama momin haka take zato saidai babu wanda ya sani,don ko scanning taqi yarda ayi mata ganin yadda aliyyu keta zumudi,har lallaminta yake taje ayi tace a'ah,kada ayi ma yaa rai kuma hakan bata samu ba,tunda suma hasashe ne sanin gaibu ai sai Allah,ya bari idan ta haihu ai za'a ga ma ko mene ne,tilas momi tasamo mata wadda zata tayata zama tunda taga babu alamu na aliyyu zai dawo mata da ita din,baba talatu cikin dangin Momi take,mace ce mai tsafta da nutsuwa kawaici d juriya,bata da sure t7n rasuwar mijinta,ganshi dama Allah bai bata haihuwa ba har girmanta,kakansu daya da marigayiya mahaifiyar Momi,Fadila na Mutuqar jin dadin zama da ita,tana taimakonta sosai ba a iya harkar gida ba ma kadai Sai su su Samira suk tada tsiyar suma sai an nemo musu mai aiki,aliyyu ne ya musu Jan idan nan nasa yace da su shiru dinsu,baaba talatu tamkar kaka take agunsa,kada wadda ta soma kawo masa 'yar aiki gida Taku hudu biya ta sake juyawa,da qyar ta samu t yi hakan sau biyar don bin umarnin doctor sa'adah,tuni ta hada gumi sharkaf,cikin Dauriya irin tata ta juya ta shiga dakin baba talatu da ta kwanta yin qailula bayan sun gama hira t tadata ganin lokacin sallar azahar na qoqarin ficewa,ta farka ta dubi Fadila tana Mata sannu,ta amsa a kunya ce sa ta daura tata alwalar,a falcon Tatars da baban nayin tata,itama ta zube sannan ta tayar Baba talatu na saman kujera tana ja carbi Fadila ta miqe tana fadin"yunwa nake ji baba sosai,kamar ba dazun nan na gama can ayabarba" Baban ta kalli inda ta Ajjiye ragowar da ta gama ci"ai kuwa dai ga ragowar da Kuma rage can nama manta ban dauketa ba,maza ki cinye a barki ba dadi zama da yunwa,idan baki qoshi ba sai a dado miki"tayi murmushi tana dada qaunar baban,maca ce wayayya Duk d ba tayi karatun boko ba Ta soma cin ab rta kuwa,Sam ta mance ba tayi bismillah ba saboda mahauk ciyar yunwar da takeji,ta bare ta uku tana ci hankalinta kwance,dadi ya kama salima d ke maqale tun dazun jikin window din balcony din ta f dila,wani tsallen dadi tayi ranta da zuciyarta fes,tana qarewa surqumemen sirinjin dake hannunt kallo cike da farinciki Wanda ya taimaketa ta gabatar da mugun aikinta *Mrs Muhammad ce [1/28, 7:59 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?........* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 Kimanin awa guda yana tsayen don ko sha'awar zaman baiyi har ruwan ya qare da suri nurse din da ai bari a dakin ta taso ta cire mata ta sanya mata dayan,cikin karaya aliyyu yabi saban ruwan da ta sa mata da kallo zuciyarsa cike da fargaba,sai dai kafin ya dauje idonsa yaji an damqe hannunsa dake cikin nata tsam tsam tmkar zata ballashi,da sauri ya kalleta still idanunta na rufe,a hankali numfashinta ya sima fita da sauri da sauri,wa ni bashi ta soma mai cike da wahala Tuni nurses din suka danna wa ni Abu,cikin qiftawa da bismillah sai ga doctor sa'adah ta shigo,kanta sukayi suka soma bata taimako,aliyyu na tsaye cike da rudani,tausayinta da qaunarta suka sake Hawa a zuciyarsa,idanunsa ya sake kadawa babu hawaye sai azabar quna da zuciyarsa keyi ganin irin gwagwarmayar d take share,idanunta na rufe amma gunji take da nishi mai ban tausayi,hannunsa dake ciki nata har yanzu kamar zai balle "Doctor idan babu dama wuyarnan ta isa haka,Gwara a yimata c.s a cire mata babyn ta hira mana"ta girgiza kai"Daga take da haihuwa,don zata ita haihuwa da kanta"tana rife baki Fadila tayi wani gauron nishi mai qaraji da yasa aliyyu ya sake rudewa sai ga baby ya fado,kukansa ya cike Daki,daya Daga cikin nurse din ta daukeshi,doctor ta taba cikin gani fadilan na sakeyin wani nishi ,sai ga kukan wani yaron shima ya taya dan uwa shi callara kuka "Alhamdulillah"doctor sa'adah ke fada tana sake dub fadila "Mtsweeu,inajin da wa ni y ron a cikin nan"ta soma taya Fadila qoqarin fidda sauran abinda ya rage a cikinta kasancewar qarfinta ya qare,jikinta ya soma saki,da qyar aka zaqulo dayan Maca ce,sai dai ita din wani irin kuka take baya ma fita sosai bisa dukk n alamu taci wahala don har ta fara kashi a ciki,kam wa ni gado doctor ta dorata aqalla mintina girma sannan ta dagota "Sa'adiyya karbi zaitun ko lotion a goge musu jiki,baza'a yi musu wa ka ba har sai gone"tace da aliyyu Wanda baima San meke gudana a dakin ba ,kacokam hankalinsa na kan matarsa Ya kalleta"ki nadeshi kawai doctor, bamu zo da komai ba"ya maida hankalinsa kan m tarsa dake ta saki ajiyar Zuciya,doctor ta Daga wayarta tayi kira tana bada umarni aje shop din cikin asibitin da yake nata ne a dauko riga unisex mai bude da showel guda uku,cikin qanqanin lokaci aka gogesu fed,doctor ta qaraso ka su,cikin damuwa ya kalleta "Doctor taqi motsawa fa har yanzu"murmushi tayi "kada ka damu,mun riga mun kashe Duk wani tasiri na gubar ai zata dawo ha kalinta insha Allah nan da wa ni dan lokaci,yanzu za'a gyara mata jikinta ne don tafi jin fadi,zatayi bacci na minti talatin da zarar ta farka zata koma normal,congratulations *Mr Aliyyu Salim mai tama*,ka Samu yara har uku,biyu maza daya mace" Jinsa Kayi kamar cikin mafarki ake gayamasa hakan,wa ni sanyi ne mai dadi ke ratsa zuciyarsa,ya zaro id nu"pls doctor bama irin wannan wasan,are you serious?" "Am serious aliyyu,lokacin da suke isowa Baka ji ba?,gasu can ai"tai masa nuni da su banda macen da aka ware a wani dan gado daban,ya zuba musu ido yanajin kamar ba haka bane "Kada a fiya daukan baby girl din,don ta bugu sanda mamanta ta fadi,ta fisu shan wuya,zamu riqeku na three days don zamu na bata treatment" Mai karatu fasalta irin farinciki da wannan family gida biyu suka Shiga wato familyn *Alh Abbas Abdallah* da *Alh salim mai tama* bata baki ne,godewa Allah kawai suke suka qarawa da 'yarsu ta tsallake rijiya da bakya ga kyautar kyawawan yara har uku tare da sake addu'ar samun lafiya ga Fadila d baby girl dinta,Daki ne qato guda daya mai kyau aka ware musu aka zuba g dajen yaran,aliyyun na zaune dirsha gaban gadon yana jiran farkawarta ,tuni ya miqa musu yaran bayan ya tofesu da addu'a,ai kuwa dan qaramin biki aka bude a dakin,shikam yana jinsu don ta matarsa yake tukun Cikin ikon Allah ta farka da qwari a jikinta,da fuskar mijinta ta soma tozali,ya sakar mata murmushi yana fadin "sannu 'yar albarka"ta dan lumshe idonta cike da kunya,shi da Kansa ya taimaka mata ta wanke bakinta ya had mata tea mai kauri ta sha,kowa sa sa yake miqa mata Dukka yaran ya Jere mata a gabanta yana dubanta"Fadeelah na kinga irin kyautar d Allah yayi mana ko?"kasa magana tayi,cikin zuciyarta godewa Allah take mai hukunta abinda yaso,kunyar su momi take wa sanda ba su San ma suna abinsu ba,da yaga taqi dauka sai ya debesu gaba daya ya dora mata saman cinyarta ya hadasu ya rungumesu gaba daya yana jin duminsu,tuni kowa ya fice a dakin sai juyowa sukayi suka ga Wayam Fuskarta ta dago Daga kan yara tana Kallon aliyyu,gira ya Daga mata yana cewa"kin yarda ni din jarumi ne ko?,Dukkaninsu da ni suke kama,baby girl ce kawai tayo kamar fatarki"sai tayi kicin kicin da fuska"ai zasu dawo kamata ne"ya tuntsire da dariya"inaaa......ai sai dai ki tara a gaba" Gwalalo ido tayi"haba my haidar,ni kam na gama Daga wannan,wlh sun isheni"ta qarashe maganar kamar zatayi kunya "No baby,ni Kuma wlh inason kamar haka sau shida,"fashe masa da kuka tayi,Dariya na ci sa yana lallashinta a haka Momi ta shigo ta tadda su *Mrs Muhammad ce [1/28, 8:03 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?........* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"ta soma fadi tana riqe tamau d cikinta,cikin azama baba talatu tayi kanta tana tambayarta"lafiya?,me ya faru?" Sai dai ina!,tuni kafin ta qarasa kanta ta rikito daya kan Kujerar da take zaune ta kifa qasa warwas kan turtsetsen cikinta cikin fitar hayyaci,da gudu baba ta qarasa gami da dagota,jirin ne ke fita ta qasanta da bakinta gami da ragowar ayabar d abata qarasa hadiyewa ba,ko kuwa babu alamun numfashi tare d ita,hakan ne y gigita baba talatu ta saki salati mai Mutuwar qarfi da nuna razana Wanda yasa salima juy wa cikin sauri don barin gurin Sai dai kafin Takai ga ficewa su Kayi kacibus d samira,tabi Salima da kallo ganin irin saurin da take zubaw tuni har ta wuceta,ita kuwa salatin babarne ya janyo hsnkalinta don wucewa tazo yi,da sauri ta taka tq shige bangaren Fadila don ganin meke faruwa,dai dai lokacin baba jita kokawa da wayarta don Neman mutum daya cikin biyun aliyyu ko momi,abinda Samiran ta gani yaso bata tsoro,da Sauri ta juya ta koma da baya,batayi wata wata ba ta soma qwalawa isyaku kira,sun San halin rashin Kirki irin nat don haka jiki na tmrawa ya iso "Yi maza ka dauko Mota" Bai tambayi ba'asi ba ya juya don cika umarninta,sanda ta shigo har baba ta gama Sanar da Momi,Samira tace"rashin maza baba mu kamata ku wuce asibiti kada ta zamar mana gawa my shiga uku gun Ali"(gaboncin magana kenan irin na samira),da ita aka sanya fadilar a Motar sai dai bata bisu ba,ta dawo tana tunanin me ya sameta haka?,dage kafada tayi don bata sani ba ta koma barandarta ta zauna tana nazarta yadda salima ta killed bangarenta tayi lakur a ciki,duk da tana jiyo tarin salatin da ma'aikatan gidan ke ta zubawa Daga qarshe ta dauke kanta tana tsammanin shegen kishinta ne da yafi nasu ya motsa,Duk da lokaci lokaci tana tambay r kanta me tayi a bakin window din? Momy,Anty hauw ,farida,Anty hafiza d rabi'ah da tazo gida duk su na cikin asibitin,hankalinsu ya kai qololuwar tashi,tunda
Chapter 74 · 0% Book details