Sashe 77
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
taji ta inda labarin Mutuwar Fadila zai fito kwana daya biyu uku shiru,a maimakon haka ma cikin kwana na ukun sai ta jiyo muryar Aliyyu na bawa na shiru umarni yaje company ya amso wa 'yan uku sleeping dress, da gudu ta fito tana fadin"ta haihu?" A hagunce Aliyyu ke kallonta cike da mamakin yadda ta fito a forgive"eh ta haihu ta samu yara uku kuma duk suna cikin qoshin lfy"da sauri ta saura kanta don ganin irin Kallon da yake mata,ta waske"wlh hankalina a tashe yake tunda aka fita da ita,kai amma naji dadi" "Eh shi yasa aka rasa Wanda zai bita a cikinku" "Ba haka bane rudewa mukayi har suka tafi" Tana shirin komawa ciki ya tsaidata"zan fita ki sa ar da samira an jima na shiru zai zo ya maida sabon gida,ba sa8 kun dauki komai ba sai dai ko kayan saw "ko amsawa bata iya yi b ,shim a bai lura ba don ya rigata barin gun Tana shiga daki ta Dora Hannu aka ta zunduma ihun baqinciki da takaici "Wayo Allah na na shiga uku Fadila kin fice ni,kin gama da ni,yara har uku bama daya ba?,wlh bazan qyaleki ba"haka ta dinga Kuka shabe shabe kamar wata qanqanuwar yarinya tare da sake cin alwashi *Mrs Muhammad ce [1/28, 8:03 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 Ana saukesu a harabar gidan Samira ta fito ta qarewa gidan kallo,gida ta saki "Allah na gode maka,kyau nice a wannan aljannar?"ta kama habarta,sai Kuma ta dubi sashen Fadila da 'yan Baka suke ta kara kaina "Wai Matar can ta haihu ne?"tayi tambayar ba tare da ta nemi mai bata amsa ba Ko kula ta salima bata yi ba,don ji take kamar ta shaqeta,a son samunta tana gamawa da fadila Samira ce next target dinta,sai nasiru ne dake rufe Motar yace"ta haihu gajiya 'yan uku Allah ya bayar "Iyeeee"ta fadi tana kama baki" gaba Samira tayi abinta ta soma gwada muqullanta har ta dace era bangarenta ta bude ta shige Sai da ta gama z gaye ba garen nata sannan tace bari the bangaren f taga j riran da dai ake fada,haka nan taji t Kasa kushesu yaran sun mata sosai,turare qal da su tamkar diyoyin turawa,qaramar tasu ce kawai mai dan duhu,sai gashi ta dauki kusan minti t kafin ta baro bangaren Tun ranar da aliyyu ya Baro bangaren nata bata Kuma ganinshi ba,Tun tana dan gunt hakan da yawan jama'ar dake wuni zirga zirgar barka a shashen nata h r ta qaryata hakan,don ko kiranshi tayi baya Dagawa,a ranar ne Momi ta kira ta tana mata nasiha me yasa zata maida hannun kyauta baya,ta bata haquri ka ba zata sake b Qarfe takwas na dare baba talatu ta gama Gyara yaran tsaf cikin wasu irin hadaddun kayan bacci na jarirai turare qal duk iri daya sai qamshin turaren yaran su ke,itama shirye take cikin kwalliyarta wadda tafi zubi da amarya ba mai jego b ,ta goye qaramar a bayanta,sai ta rasa yadda zata sanar da baban da qyar ta daure tace"baba Zani in Kai masa su" "To.....to amma kada ki Dade,don dazun ma ya shigo da kansa ya gansu"yana shigowa kenan ya gansu id bata kus ,ita dince bai nema yana nufi yayi fushi ne da ita Sannu a hankali ta qarasa cikin Sa'a kuwa shi kadai ta taras cikin falon yana nutse cikin lausasan kujerunsa,falon lufluf yake sai qmshin freshner yake,sanye yake da jallabiyya blue black da tayi matuqar haska farar fatarsa,idanunsa saye da farin medicated glass dinsa Ya d go fararen idanunsa yana amsa sallamar tata,sai ya Kasa zama ya miqe ya karbi biyun hannunta ,ta sauna tana niyyar kunto masa ta bayan,tuni itama Yan karbe abarsa ya jerasu reras Ya cakuli wannan ya taba wancan tamkar mai wasa da m yan mutane,ido kawai ta zuba musu tana Kallon tsantsar kamar da sukeyi,sai da ta gaji da shariyar tasa don tun g isheshin da tayi ya amsa yayi mata dif "ranka ya dade ina m gana" "uhm......me kike fada?"ya tambaya ba tare da y dubeta ba "hankali ka nake so pls" "Ai kunne ke ji ko?"ya sake fada bai dubetan ba,sai zu ta rauna a,da sauri ta rungumeshi ta baya tasa masa kukan kissa Sai ya tsaya cak yana ajiyar zuciya,bata sani bane amma y fita shiga kewa,bai ita daurewa ba sai da ya rungumeta tsam a jikinsa yana lashe hawayen "I missed you to much "yake fada cikin rudewa,tuni ta lura ya soma fita daga hayyacinsa,tsoro ya kamata tayi qoqarin zame jikinta,sai a lokacin suka ji kukan yarinyar,tare suka kai hannu don daukarta,aliyyu ne yayi nasarar daukart ya soma lallashinta har tayi shiru Cikin lokaci qanqani suka shirya Kansu dama ance *fadan masoya hutu*,dama aliyyu m zewa kawai yake "Baby hassan din nayi nayi masa huduba d Muhammad, usainin Kuma Ahmad, qaramar tasu Kuma khadj "tayi dariya tace"masu manyan suna ne ya kamata a basu nickname" "As you wish my queen" "To Muhammad Muslim, Ahmad aslam,khadijah Islam"tafi yasa mata "Very good, that's my unique, komai naki mai kyau ne kin iya zabe,Muslim aslam Islam,Allah ya raya mana su" Tayi fari d ido tace"ameen" Kudi masu yawa ya bata yace ta riqe a hannu ta ,kada Kuma ta wahalar da kowa duk wani Abu naci ko na sha ko na rabo suna nan a shirye za'a kawoshi nasu yin amf ni da shi kawai,bata d ikon cewa koma sai addu'a cikin zu iya don godiyar ma ya hana *Mrs Muhammad ce* [1/28, 10:50 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?.......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3* 3 Mai karatu fadar irin shagalin sunan da aka sha bata baki ne,sai dai an ci ansha masu guzuri sun diba har suka suka bari,abunci indai na qasar Hausa ne babu Wanda ba saka samu ba,an rabar gidan kurkuku d na nakasassu d masu rangwamen gata,masu kinsan qwarya a ranar da yawa sun samu rabauta,don aliyyu bai yadda maza sun shiga musu cikin hidima ba,hatta da masu hoto video coverage mata ne Atamfofi,set na food flask da na jug,jakankuna na mat ra purse masu axabar kyau,agoguna na hannu da na bango,gyalulluka coolers kai kayan dai gasu nan barkatai har yawa sukayi,ka dibi son ranka Kayi gaba,guri na musamman aka warewa *HUGUMA novels reade*,sunyi kyau a gun cikin shiga ta alfarma,kowa sai tambaya yake su waye wadannan?,aka karramasu,sun Kansu sai yau suk sake kashe qwarqwatar idonsu suka San wace Fadila a gun aliyyu Cikin ikon Allah taro ya water lafiya,salima na bang ranta zazzabi mai zai na bakin Ciki ya rufeta *huguma novels readers* sun so ganinta nace kada kuje Ku qarasa ta Ku zo mu tafi, Jaridun washegari kuwa shafin farko hotunan yaran ne an rubuta da manyan baqi *'YAN UKU KYAUTAR ALLAH,DIYOYIN HAMSHAQIN DAN KASUWA ALIYYU SALIM MAI TAMA* *** *** *** *** _*RANA DUBU TA BARAWO*_ Misalin takwas ne na dare bayan ta gama shirin kwanciya,haka ta shirya yaran yadda ta saba cikin kayan baccinsu,kuwa ne t bashi nono ya qoshi,cikin lokaci anqani bacci yayi a won gaba da su,ta saka kuwa ne cikin gadonshi ta ka musu net din dake saman gadon Kasancewar ranar ba ita ke da aliyyu ba yasa suka su na samun har baba talatu,ganin sunyi bac i yasa ta j musu qofar dakin ta shiga dakin baba talatu don suyi hira kafin lokacin baccinsu yayi Sadaf Sadaf ta dinga takawa har ta nisa ga jerin dakunan baccin su,ta Kasa kunnenta sosai ba motsin kowa hakane ya tabbatar mata su na sama,cikin dakiya qarfin h li da son cimma buri ta kama step din ta haye,kai tsaye ta nufi dakin yaran,ta tura qofar a hankali farinciki ya cikata ganin ta taki sa'a babu kowa cikin daki Jikinta na rawa ta qarasa bakin gadon ta Ciro muslim ,hannu tasa a wuyanshi ta kwatanta shaqeshi,sai kuma ta tuna zai iya tsala Kuma fa,ta jawo blanket din da aka lullubeshi ta wurgashi bayanta ta Goya shi,ta kifi daya gadon ta zari aslam ta sabashi a kafadar hagu,ta sake gaba ta dauki Islam cikin sassarfa ta fice daga dakin tana waige qirjinta na dukan uku uku har ta samu nasarar zagayawa can baya gidan inda tafkeken swimming pool dinsu yake Dai dai lokacin fadilan ta fito zata kom wa dakin yaran ta dauko wayarta da ta mance kan gadon aslam,tayi mamakin ga in qofar dakin a bude,bata kawo komai a ranta ba sai tayi zaton aliyyu ne ya shiga,don wani lkcn idan ba r ar girkinta bane kafin ya kwanta sai ya zo ya gansu ya daukesu daya bayan daya ya rungume Yadi da kissing nasu Ba Aliyyu cikin dakin wayam Kuma babu aslam bisa gado shi,cikin sauri ta soma dune dube,wasa-gaske sai ta rasa Islam da Muslim,a gigice ta fito tana qwalawa baban kira,ta fito tana tambayarta lafiya,a rude take gaya mata "Jeki gun babansu ko shi ya daukesu" Duk d bata jin hakan don aliyyu baiso a dinga fitowa da su cikin sassarfa qirjinta na wani irin bugawa ta sauko qasan ta nufi sashen aliyu Samira taga giftawar mace da goyo Zuwa bayan gidan nasu,tayi mamakin wace haka cikin dare,sannu a hankali take binta sai taga Muslim ne Ashe a goye a bayanta,da sauri ta t ko don ta cimmata,saidai kafin ta qaraso din ta daga aslam ta cillashi cikin swimming pool din,yaron ya canyara qara iya qarfinsa yayi qasa,abunda ya razana Samira Batasan lokacin da ta saki razananniyar qara ba cikin firgici aliyyu dake zaune cikin balcony dinsa yana jiran samiran ta kawo masa file din da ya aiketa t dauko masa file cikin mota qarar ta ratsa kunnuwansa,da sauri ya miqe ya nufi inda yake jiyo sautin,fadila da taza gurinsa taga wucewarsa ta rufa masa baya gabanta na ci gaba da biyu Da sauri ta warce Islam da take qoqarin jefawa,cikin razana Salima ta juyo ta kalleta don batayi tsammanin akwai mahaluqin da ya ganta ba "Ashe ke tsinanniya ce azzaluma,muguntar taki har ta kai da zaki iya kisa"ta fada cikin tsoro da firgici gami da mamakin taurin rai da Zuciya irin nata Yana qarasowa ido sa ya kai Kansu,wata iriyar mummunan faduwar gaba ce ta ziyarci Fadila ganin Muslim goye a gun salima,Islam a Hannu samira "Yauwa don Allah kayi sauri ka shiga