Sashe 69
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sai kuwa hussaina tace"abba da hassana kawai zaka tafi ko?ni a gun ummi sanya kwana"ta fadi taba fadawa saman cinyar ummin"kiji mai ka irin wayo wato don kin fita baki ko"inji Muhammad daya dungure mata kai din shi hasana ce mutuniyarsa Ummice ta bige masa hannu"ina ruwanka ,baban kawai"ya qyalqyale d dariya ya dauke hassanar sukayi ficewarsu yana yiwa hussainar gwalo,bata damu ba don ta saba da hakan ta fada cinyar ummin tayi kwanciyarta *Mrs Muhammad ce* [12/16/2016, 10:12 PM] Ameenah Abdulmajeed *WA YASAN GOBE?..........* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *PART 3* 2 Sosai Fadila taji dadin yadda ummin nata keta nan nan d ita cikin kulawa,saidai yadda ummin nata ke binta da ido Duk Indi tayi ke sata jin kunya da rashin sakewa,kiranta ummin tayi lokacin da su ke kitchen su na hada abincin rana ita da farida,gefenta ta nuna mata "zauna a nan bar faridan ta qarasa aikin tunda ita lafiyayyiya ce"kunyar ta sake kamata ,zaman tayi don dama aliyyu ya ja mata kunne da kanta yake tace zataita aiki Faridan ta fito daga kitchen din tana kallonsu "ya haka sister ina can ina jira?" "Eh ni nace ta zauna ,jeki qarasa tunda kin fita lafiya"tsalle faridan ta daka kamar yarinya"wallahi ummi sai da nace sister kamar mai ciki ta wani harareni ,ashe na canko gaskiyar lamari" "Tashi dalla Mara kunya ki bawa mutane guri fitsararriya"inji fadilah dake hararar farida,bata damu ba taci gaba da murnarta Gab da magariba aliyyu ya iso,ya shigo suka Gaisa da ummi wani kunyarta yakeji sosai,yanata satar Kallon Fadila yana mata alama ta taso su tafi amma tayi qirmisisi kamar bata gane me yake nufi ba,har sai da ya miqe yana yiwa ummin sallama ya fice,ummin ta kalleta "zaman me kikeyi haka,ki tashi mana Ku tafi" "Haba ummi banga abba ba fa,Kuma ga farida nan ita da ta fini zuwa ma bata tafi ba sai ni"ta fada kamar zata saka kuka "Nima Motata na gun gyara ne da tuni na wuce,Mubarak ne Zai biyo must tafi"tana qunci tana komai ta fita Aliyyu sarkin yara,yana jingine jikin motarshi shi da 'yan biyu sunata hirarsu abinsu,shikam dama idan ka ganshi tare da yarda zakayi mamaki,sosai yake sakarmusu hadi da biyewa shirmensu,tahowarta ce ta dauke masa hankali cake daya kan 'yana biyun,tunda ta taho tunda ya lura ranta kamar a bace "Allah ya taimakeki,wa ya tabamin ke?"y fada yana leqa fuskarta "Bayan Kaine,ka barni kawai na kwana amma don Allah, yaushe rabona da gida,kunsan five months fa" Ya harde hannunsa a Qirji ya gyara tsaiwarsa"ba Matsala mana don dai kwana,amma ina fatan kin tanadar mana dakin da zamu kwana di ko?" Murnar da take ta koma ciki,ta zare ido"wai ni da kai Zamu kwana a Daki gudan,a gaban ummin da abba?" Baice komai ba ya bude mata gaban Motar sannan tace"kinga to ashe babu batun kwana my queen, wlh baz biya ba Fadeelah, daga yau fa sai nayi kwana hudu kafin kwananki ya zagayo,pls ki tausayamin mana Fadeelah baby" Sai ya kashe mata baki,tabbas aliyyu na qaunarta,bai kamata ta zalunceshi ba,saboda haka babu musu ta shige,cikin jin dadin rashin musu irin nata ya rufe mata qofa,two thousand ya ba wa su hassa a,da guduvsuka shige parlour suna tsalle su na ce wa"uncle ne ya bamu naira biyarr"don basu San kan kudi ba Cikin lkc qalilan Fadila ta fuskanci waye ainihin aliyu,very intelligent simple peace and humble man,mutum ne mai kyakkyawar zuciya mai cike da alkhairi,maye ne Kuma gwanin Soyayya,dau tafi idan ya rudata da salon soyayyarshi sai ta rasa a wacce duniya take?,shin duk duniya ma akwai macen da ta ka ita sa'ar miji? Soyayya yake gwada mata ba ta wasa ba,wadd ita da ka ta wani lkc take roqonsa ya rage nuna mata haka Abinda ke tunzura Zuciya Salima da salima Kenan,sau tari yakanyi wasu abubuwan da gayya wai ko zasu dauki darasi su gyara tsarin r rsu,amma a'a maimakon suyi Koyi da ita sai su sake fandarewa,maganganu kala kala marasa kan gado "Matsafan chaina dai aka bi,idan baka ga haka ai kafin ku tafi ba haka yake miki ba"dariyarta taci sosai,bata kulasu ba kamar yadda ta saba don aji t yi musu gud sakasu,Aliyyu ne da yake jinsu yace"Duk wadda z tayi bin m lamai irin nata yaso ni za dinga biya kudin,indai irin nata ne" Iya bakin qoqarinsa yanayi don ya saitasu a hanya amma inaa a......kamar sake rubuta su akeyi,ya gama haqaqewa ransa tabas babu Wanda ya isa ya shiryar da batacce sai Allah *Mrs Muhammad ce [12/16/2016, 10:12 PM] Ameenah Abdulmajeed *WA YASAN GOBE?...........* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*