Sashe 75
Waya San Gobe Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
aka shige da fadilan wa ni daki har yanzu shiru babu ita babu likitocin,a lokacin aliyyu ya shi go asibitin,wujiga wujiga kamar Wanda akayi wasan kura dashi,idanun nan kyawawa farare tas sun kada sun koma jazur,kai tsaye momi ya tunkara yana t mbayarta ina fadilan ta Samar dashi sun shiga da ita,cikin rudewa ya soma fadin"ya za'ace daga cikin bana na sai irin wannan abu ,kuma ba naquda ba,haba don Allah" Bana talatu tace"ni kaina abu ya dauremin kai,muna cikin hira fa sai salatinta naji" "Baba ko wani ya shigo,ko Kuma kun bar qofa a bude?"aliyyun ya tambayeta "Eh,tabbas ta dn fiya bara da ta tattaka yadda likita yace da ita,to kafin ta dawo lokacin ni na shiga ciki na kanta,to ina tsammani ta manta ta bar" qofar a bude,kai tsaye ya nufi dakin da aka shigar da ita din gadan gadan Momi na ta kiransa amma ko daya kunnensa baima ji kiranba har ga Allah Kafin yakai ga qofar ta bude ,likitoci uku ne suka fito ciki yarda doctor sa'adah,tareta Aliyyu yayi da tambayoyi bark i har ta rasa wacce zata amsa masa "Cool down Mr aliyyu,my qarasa gu su Momi",ganin tahowarsu yasa duk suka miqe suna tambayar me ake ciki?,doctor sa'adah tace"da farko dai mun g no ayabarnan da taci tana dauke da gaba mai m tuqar qarfi" "Gaba!"suka hada baki gurin fada banda aliyyu DA yace"what?!"cikin qaraji"waye ya aikata min haka?,tabbbas ko waye bazan qyaleshi ba" "Calm down aliyyu,yanzu ba lokacin wannan bane,lokacine na yaya za'ayi a tseratar da ita d abinda ke cikinta,kada su illata"ya sake tsare doctor din kamar zai dauketa gumi ne kawai ke tsatstsafo masa "Ok doctor Meye solution?" "Dole zamu qirqiro mata naquda tunda cikin nata dama ya isa haihuwa har yaso wuce watanninsa,mun sa mata ruwa indai ya qare aka sa mata wani yayi rabi bata haihu ba dole zamuyi mata c.s na gaggawa,sai ayi mata addu'a Allah ya rabasu lafiya" Tuni kafin ta qarashe bayanint aliyyu ya shige dakin,tana kwance sambal bisa gadon sai uban ciki a sama tamkar an sake turoshi,idanunta a rufe suke ruf hancinta sanye d oxygen, kayan d asibitin ke sanyawa mai naquda ne sanye a jikinta,fuskarta luf luf tamkar zata yi magana,Zara zaran gashi idonta sun fito reras,sai dai babu wani Abu dake motsi a jikint ,nurse biyu ne cikin dakin dayar na Gyara zanin da aka rufeta da shi Zuwa saman cikinta,dayar Kuma na tattare kayayyaki da sukayi magani da su Zuciyar aliyyu ta karye gumi ya s ke yanko masa,hankalinsa ya sake tashi,ya qaraso b kin gadon ya sanya hannunshi cikin nata y zuba mata ido"Fadeelah waye ya yamin wannan aikin?me kuka yi masa ?,wanne zu ubi kuka aikata masa ke DA halittar da bataji ba bata gani ba,pls Fadeelah kada ki tafi ki bar i,Kiyi qoqarin ci gaba da rayuwa da ni don Allah matata,wlh idan babu ke nima babu ni"shi kadai ke zuba sumbatun nurses na kallonshi,sai da ya gaji don Kansa y yi shiru don wadda y keyi don ita ma batasan yana yi ba.... *Mrs Muhammad ce* [1/28, 8:03 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......* *WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* *part 3*