Sashe 92
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kwana na goma yau na 蓷aura aniyar komawa saboda kiran danake ta samo daga can,
banbi ta kan Ya SALEEM ba na sami Bappa na sanar masa dan nasan inta shine kam bazai barni na koma ba.
Bappa yasame shi da maganar yace bazan tafi ba ko zan tafi ba yanzu ba,
sai da Bappa ya nutsar da shi da kyau game da ayyuka na, da kyar ya amince na tafi...
kwana na uku da dawowa ya biyo ni,
ranar da yazo yace shi bazai bakwana a side 蓷ina ba,Bappa yayi dariya yace yasan abinda yake damin SALEEM kishi ne kawai kishin ma da wan da ya mutu,
a side 蓷in ba'ki ya kwana, washegari kuwa can naje na taya sa kwana.
washegarin kwanan sa na uku tun da yafita da safe sai yamma ya dawo yana dawowa yace, mu tattara mu koma gidan sa dan shi bazai zauna cikin gidannan ba,
Bappa yace gidan nasa a ina yake kuma yaushe ya siya, yace tuntuni yana da abinsa yau kuma yasa aka zuba komai na amfani.
a daren ranar aka raka mu sabon gidan sa,
babban gida ne sosai dan girman sa ya kai wan da muka baro,
an shirya komai na more rayuwa.
wancan gidan kuma nace su Abbu su dawo ciki su zauna da su Bappa cikin wata 蓷aya nasa aka rushe 蓷aya side 蓷in gidan da Mama da su Talatu suke zaune ciki aka gine shi iri 蓷aya da ginin side 蓷ina,
Abba da Ummi suka dawo 蓷aya Abbu da Mamie suka zauna a 蓷ayan.
kana aka gine wani gefe guda 蓷an dai-dai Mama ta koma ciki,
gidan mu na Bauchi kuma a ka kulle shi, aka barshi na saukar mu idan muka zo Bauchi ko wani hidima idan ta tashi acan muna da masaukin sauka ciki,
gidan Ya SALEEM kuma ya barwa Ya Mas'ud dan shi bai dawo Abuja sabo da aikin sa, yace idan yayi aure yasaka matarsa a ciki......
Bayan wata uku da komawar mu sabon gida Aunty Rafee'at ta haihu, muka tafi bauci duka har da su Ummi.
bayan suna da kwana biyu, mukayi shirin koma wa, motar su Ummi ya riga namu tashi dan Ya SALEEM
ya fita bai dawo da wuri ba, ya na dawo yakwashe mu,
muna fita daga layin unguwar mu kira ya shigo wayar sa bayan ya sun gama magana da wan da ya kira shi ya dube ni cikin kula yace
"Wani aboki na ne nayi masa alkawarin ha蓷uwa da shi idan nazo yanzu yake tuna min da hakan, bari mubi gurin sa sai mu wuce daga can."
nace to, yajuya akalar tafiyar izuwa gurin abokin nasa,
a bakin get 蓷in wani asibiti yayi hon a ka bu蓷e get 蓷in yasa kai ciki,
yana dai-dai ta parking muka fito, yana 蓷auke da Ahmad yayin da yake rike da hannun Naseem, niko ina rike da Nasmah muka nufi cikin asibitin,
a bakin kofar da zai sada mu da cikin asibitin muka ha蓷u da abokin nasa,
gaisawa irin na abokai suka fara tare da 蓷an zolayar juna,
abokin nasa ya dube ni yana fa蓷in
"Madam da so kike ki tafi da shi baki bari mun ha蓷u ba ko."
dariya nayi tare da gaishe sa ya amsa yana yiwa su Naseem wasa,
ya dube Ya SALEEM yace "Mu蓷an je daga can kada wari ya dame ku anan."
Ya SALEEM yace "Wari kuma ina ma'aikatan naka suke da bazaka sa su gyara maka cikin asibitin ba, ai hakan sai ya iya karawa masu jinya ciwo."
yace "Wlh kai dai bari wata mara lafiya ce ke wannan warin ba datti ba,yanzu haka da nake fa蓷a maka ta kora min kostoma, duk wani wan da zai kawo majinyaci nan da zaran ya shigo yaji wannan warin sai ya juya da majinyacin sa,wa蓷an da suke nan kafin ta fara wannan warin suma suka tattara sukayi gaba,
hatta 拼an'uwan ta kasa zama sukayi a kanta sai ku蓷i suke turawa na jinyar ta, to suma inaga yanzu sun gaji ne dan wata biyu kenan rabon da suturo da ku蓷in,
nima yanzu nagaji sallamar ta zanyi nasa a tattara ta akai ta duk in da tace a kaita dan zata kashe min kasuwa."
kai na jinjina cike da tausayin matar, nace "To me ya same ta haka wani irin cewo ne gare ta?."
yace "Wlh hatsari tayi tasami kariya a kafa da hannu an 蓷aure kafan bayyiba karshe ru蓳a yayi dole sai an yanke kafar shine yake wannan warin, 拼an'uwan ta kuma su kawo ku蓷in ai kin sun gagara gashi nan ta ishe mu da wari."
Ya SALEEM yace "Ku蓷in har nawa ne haka?."
yace "Miliyoyin uku."
kai na girgiza ceke da jin tausayin ta nace
"Ayya ko zamu iya ganin ta?."
ido ya waro yace "Wa wai kushiga inda take?, ai bazaku iya ba tana cikin 蓷aki kofa a kulle wari yana fito wa har nan ta ya zaku iya shiga inda take."
nace "Zan iya muje na gaishe ta, Allah ban ganta ba amma tausayin ta ya cika ni."
"To muje in zaku iya."
yafa蓷a yana shige wa gaba muka bi bayan sa.
sai da ya shiga office 蓷in sa ya 蓷auko turare ha蓷e da facemax ya bamu muka saka kana yayi gaba yana fesa turare muna biyo shi har muka isa bakin kofar 蓷akin da take ciki.
sai da ya shiga ya fesa turare mai yawa kafin yace mu shigo,
muka kusa kan mu ciki, duk da turaren da ya fesa bai hana 蓷akin tashi da wari ba, kamshin turaren daban warin shima da ban.
ido na kurawa matar dake zaune a kan gado kuda suna binta, ina ta son tuno in da na santa.
hannun ta na 蓳ari ta shiga nuna mu tana fa蓷in
"HAMDAH SALEEM." sai kuma ta fashe da kuka, da mamaki nake kallon ta nace
"Na'ima ke ce?." kuka sosai take tana fa蓷in
"Dan Allah dan Allah HAMDAH ki yafe min kinga yanda Allah yayi dani ko kowa guduna yake, nakuma san alhakin ki ne ke bina, ki yafe min na roke ki, SALEEM dan Allah ku yafe min, HAMDAH ina 蓷an da kika haifa na roki gafarar sa ko shima zai yafe min.
Naseem da Nasmah na nuna mata nace "Gasu nan." hannu ta miko tana fa蓷in
"Kuzo ku yafe min ko zan sami sassauci gurin mutuwa."
da sauri Ya SALEEM ya janyo su jikin sa tare da binta da mugun kallo yace
"Kul kada ki sake ki ta蓳a min yara."
ya sasu gaba sukayi waje ina kiran sa bai ko saurare ni ba.
kuka Na'ima ta kuma fashewa da shi tana cigaba da niman gafara ta,
kwalla na share nace "Na yafe miki Allah ya yafe mana duka, Allah kuma ya baki lafiya."
godiya ta shiga min ba kakkautawa,
na fita ina yi mata Allah ya sawaka,
a cikin mota na tadda su Ya SALEEM sai tofar da yawu yake rantsa a 蓳ace.
a take a gun na kar蓳i account 蓷in Dr nayi masa transfer 蓷in ku蓷in da ake nema ayi mata aikin, nace "Ayi mata aikin dan Allah cikin gaggawa dan naga alama tana jin jiki sosai."
yace "Insha Allah za'a yi sa cikin gaggawa tun da ga ku蓷i ya samu."
ina shiga motar Ya SALEEM ya figi motar da gudu bai ko tsaya yi wa abokin nasa sallama ba.
har mukayi nisa babu wan da yayi wa wani magana,har lokacin kuma fuskarsa babu annuri,
kamar an zabure sa cikin fa蓷a ya kalli inda nake yace
"Matar da taso hallaka rayuwar ki dana 拼a拼an ki wai ita kike jin tausayi, ko yau ta tashi sai ta nimi abin da zata hallaka ki da shi, ita ba abin tausayi bace, wai har ku蓷i kika biya ayi mata jinya, to bari kiji har idan kinsan ku蓷in maraya kika 蓷auka kika bada ayi mata aiki dashi, kiyi gaggawar maida masa abin sa dan nasa ne ba naki ba."
murmushi nayi nace "Ayya Ya SALEEM wlh ta ban tausayi ne, idan muka yafe mata Allah shi ma zai gafarta mana, kuma ba ku蓷in Ahmad na bada ba ku蓷i na ne, kai ma kayafe mata dan Allah."
a fusa ce yace "Bazan ta蓳a yafe mata ba kin san girman laifin da ta aikata min kuwa! ta raba ni da ke da kuma 拼a拼a na, shi ne kike cewa na yafe mata!!."
ya karasa magaran cikin karaji.
kai na girgiza nace "To ba gashi mun dawo gare ka ba yanzu, babu abun da baya wucewa."
ganin bai kuma magana ba sai huce yake, nasan ransa ya 蓳aci sosai, a hankali na 蓷an matso tare da kwantar da kaina jikin kafa蓷ar sa.
nasaka hannuna nazagaye shi,
numfashi ya sauke a fili kana yayi kasa da idon sa ya kalle ni, murmushi na sakar masa, yawani lumshe idanunsa tare da kuma sauke numfashi.
da sauri na tashi a jikin sa nace
"Ya SALEEM ka bu蓷e idon ka karkasa mu fa蓷i."
ya bu蓷e idon a kaina tare da sakar min murmushi mai sanyi.....