Sashe 35
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can cikin bacci najiyo muryar Faty tana bubbugani da kiran suna na,
mika nayi tare dayin salati na bude idanuna.
fuska na 蓳ata nace "Faty meye haka mutum yana baccin sa zaki kama tada ni."
kai ta langwa蓳ar gefe tace
"Ayya Adda HAMDAH kiyi hakuri Bappa ne yace nazo na tada ki yayi ta kiran wayar ki baki 蓷auka ba."
a hankali na mike zaune tare da kuma yin mika ha蓷e da salati,
na dubi agogon dake like da mirror karfi 12:30, ido na waro nayi mamakin ganin yan da lokaci yatafi haka.
janyo wayata dake karkashin pillow nayi ido na waro kan wayar ganin missed call 蓷in Bappa yacika wayar.
da sauri na sauko a gadon na 蓷au katuwar jijabin sallah ta na zura nayi waje Faty ta biyo naya na,
wani irin dadda蓷an kamshi ne yaziyar ci hanci na san da na kusa kai na cikin parlour, an gyara ko ina sai kamshi ke tashe, babu kowa cikin parlour'n sai kamshi da sanyin da ke tashi ciki.
step na nufa da 蓷an sauri, na sauka kasa
mutane ne tam cikin parlour'n ka da wan da na sansu da wan da ban sansu ba, a sakiyar parlour'n kuwa wasu zuka zukan akwatuna ne da suka kai set 6 kaloli daban-daban, Inna Wuro na zaune gaban akwatunan tana gani na tayi min murmushi, nima na mayar mata tace
"An tashi ne HAMDAH?." nace "Eh Inna inasu Nasmah ne?."
tace "Ai yau su Nasmah ba zama anayi musu wanka suka fita wai Daddy'n su na jiran su a waje." kai kawai na jinjina.
can na hangi su Hajiya Rahama da Hajiya Lubabatu suna ta nuna wa wasu mata kusurwa-kusurwan cikin parlour'n in da zasu kunna turare.
nayi musu sannu na wuce su in da wasu suka bini da gu蓷a suna fa蓷in
"Kaga amarya ta fito hasken ta ya bayyana."
banbi ta kansu ba nayi waje.
ina shiga side 蓷in su Bappa na taddashi tsaye yana gyara zaman babban rigar jikin sa yana gani na yace
"HAMDAH ina kika saka wayar ki nayi ta kiran ki baki 蓷agawa?."
nace "Bappa bacci nake."
yace "Ina takardar sakamakon da likita ya baki jiya a asibiti? ga mutane can an fara hallara ana idar da sallar juma'a za'a 蓷aura gashi lokaci ya tafi 蓷aya saura yanzu yi maza ki kawo min."
wani irin rass naji gaban kirji na ya yanke jiki a sanyaye nace
"Yana 蓷aki."
yace "Yi maza ki kaso min." nan da nan naji jikina yayi mugun sanyi, na dubi Faty nace "Faty je ki 蓷aki zakiga takarda kan mirror ki 蓷auko."
tace to ta juya da sauri ta fita.
niko
a hankali nayi baya nazauna saman kujera dan gaba 蓷aya jikina yagama sanyi har nake jin jikina nason yayi wa kafafu na nauyi, a bun da nake ganin sa kamar wasa dai gashi nata kokarin zamowa gaskiya.
lura da yanayin da na shiga yasa Bappa yashiga yimin nasiha, ina dai jin sa amma gaba 蓷aya hankali na baya gunsa.
batare da 蓳ata lokaci ba Faty ta dawo rike da takardan, ta mika min nikuma na mikawa Bappa ya amsa da sauri ya fita.
nakai tsawon minti goma zaune a gun daga bisani na mike a hankali na fita na koma side 蓷ina.
koda na shiga bedroom 蓷ina akwatunan dana gansu a parlour'n nan su nagani jere cikin 蓷akin,
kan gado nabi da kallo, wani dankararren leshi ne ha蓷e da gyare da jaka da takalmi,da sarka da 拼an kunne da abun hannu mai sheki da 蓷aukar ido,
turo kofa akayi da sallama Hajiya Rahama ne ta shigo ta dube ni tana fa蓷in
"瞥an uwan Ahmad suka kawo akwatunan nan kina bacci yasa ba'a 蓷agaki ba, amma anyi musu sallama da tukuici na musamman, na sending musu 500k ta account 蓷in su, an ha蓷a su da drinks katon ashirin ha蓷e da cincin da diblan da akayi jiya na ba'i sai dai babu yawa tun da ba'a san da zuwan su ba, boket shida ne kawai, yanzu nasa a karayin wani saboda wan da za'a baiwa ba'i, hakan yayi dai ko?."
nace "Yayi sosai ma bani account number ki na samiki ku蓷in."
tace "A'a nima gudumawa ta kenan kibarshi, ga kaya nan an cire miki sai kiyi wanka ki saka."
nace to tare da yi mata godiya, tajuya ta fita,
na tu蓳e hijabi na na shige bayi, wanka sosai nayi na kimsa jiki na da kyau sannan na fito,
gaban mirror na zauna nashiga mulke jikina da mayuka masu da蓷in kamshi ha蓷in hajiya Lubabatu,
simple make-up nayi amma nayi kyau sosai dan nasha gyara sosai ga kyan
halitta ta da ubangiji yayi min.
a hankali na mike na isa in da kayan yake na 蓷ago su na soma sakawa, 蓷in kin leshin riga da zani ne tsarin 蓷in kin yayi, bayan na saka kayan na 蓷au sarka da 拼an kunnen nazo gaban mirror na saka,sannan na murza 蓷aurin 蓷ankwali, a hankali nabi jikina da turare natsaya ina kare wa kaina kallo tacikin mirror.
Kamar daga sama najiyo sautin babban masallacin unguwar mu ana fa蓷in "Fatihaaaa Allah yayi aure ya 蓷auru Allah ya bada zaman lafiya da zuriya 蓷ayyiba."
kirji na ne yayi wani irin bugawa da har sai da na kai hannuna na dafe kirjina, wani irin jiri ne ya 蓷ibe ni na kwalla kara tare da zubewa kasa na rushe da kuka mai matukar tsuma zuciya tamkar zan shi蓷e.
Faty ce ta shigo ta sha wankan ta rike da 蓷ankwali a hannu Aunty Nasiba ta dube ta cike da zulaya tace
"Duk a cikin gayen ne haka rike 蓷an kwali a hannu."
dariya tayi tana fa蓷in
"Gun Adda HAMDAH zani ta 蓷aura min."
ta haura sama ta tura kofar da sallama da sauri ta karaso cikin 蓷akin ganin yan da na ha蓷e kai da guiwa nake ta faman rusar kuka,
tashiga girgizani tana fa蓷in
"Adda HAMDAH me ya same ki?."
ban iya bata amsa ba sai sautin kuka na daya karu,
a ki蓷ime ta sake ni tayi waje, tun daga saman step tashiga kwa蓷awa Inna Wuro kira, sabo da hayaniyar jama'a yasa Inna Wuro bata jiyo kiran ba, da sauri Faty ta karasa sauka tazo in da Su Inna Wuro ke zaune ta ruko hannun ta tana yi mata nuni da sama da fa蓷in
"Adda HAMDAH."
"Me ya sami HAMDAH!?." Inna Wuro tayi tambayar hankali tashe ganin yan da Faty'n ta ru蓷e tana nuna hanyar sama ta mike tsaye da sauri ta haye sama Faty na biye da ita.
Ina durkushe a gurin har lokacin kukan nake kamar raina zai fita. hankali tashe Inna Wuro tashiga fa蓷in
"Subhanalillahi HAMDAH lafiya me yasame ki?."
ta 蓷ago kaina dana ha蓷e da guiwa, sai kawai na zube a jikin tare da kuma fashewa dawani sabon kuwa, cikin muryar kuka sosai nake fa蓷in
"Inna Wuro wai da gaske an 蓷aura auren Inna Wuro ina jin tsoro suma zasu cutar dani."
bayana tashiga bubbugawa jiki a sanyaye ta gyara zaman ta a kasan tada蓷a kwanto da kaina bisa kafar ta tashiga rarrashi na da kalamai masu kwantar da hankali ha蓷e da natsiha mai shiga jiki da karfafa guiwa. har sai da taga nayi shiru hankali na yado jikina kafin ta fita a 蓷akin ta barni ni da Faty da itama tagama shan kukan ta...
Har yamma ina daki ban fito sai wajen sallar magriba bayan nayi wanka na sauko kasa, nan na tadda mutane sunanta watsewa, Hajiya Rahama da Aunty Nasiba nata sallamar mutane da kayan tsaraba.
nan na shiga tayasu har jama'a suka watse, yarage Hajiya Rahama da Aunty Nasiba da Hajiya Lubabatu,
bayan sallar isha Hajiya Rahama da Hajiya Lubabatu sukace zasu tafi, har gurin mota muka raka su ni da Aunty Nasiba, nayi ta musu godiya sosai bayan na sallami Hajiya Lubabatu da ku蓷i mai tsoka.
sai da mukaga tashin su kafin muka juya, a tsakiyar gidan muka rabu da Aunty Nasiba tace min zata wuce sashin su Inna Wuro acan zata kwana, nayi-nayi mukoma side 蓷ina mukwana a can taki.
koda na koma ciki na tadda su Zulai sunata da蓷a gyara cikin side 蓷in suna gamawa suka tafi 蓷aya side 蓷in dan tun ranar da aka zuba sabbin kaya suka kwashe kayan su suka koma can.
tuni Naseem da Nasmah suka yi bacci saboda gajiya dan tun da safe da suka bi Ahmad ban sake sasu a idona ba sai yamma.
蓷akin su na shiga na gyara musu kwanci tare da yimusu addu'a sannan naja musu kofa na fita na koma 蓷akina....
A 蓳angaren Ahmad kuwa, cikin gidan sa cike tam yake da jama'a shigowar sa kenan cikin parlour'n sa bayan ya sallami wasu ba'in sa, jama'a sai zolayar sa suke dayi masa kirari, 蓷aya daga cikin 蓷akunan da suke cikin parlour'n ya shiga,
wasu manyan mata ne zaune cikin 蓷akin yakaraso ya zauna tare da gaida su, suka amsa sunayi masa ya gajiyar hidima.
蓷aya daga cikin matan ya mai da hankalin sa gare ta yace
"Hajiya naga kiran ki 蓷azu ina tare da jama'a ne."
tace "Eh dama na kira ne naji wata shirin ake kanyi na 蓷auko amaryar naga dare nada蓷a yi ne, ga jama'a sun fara watse wa."
murmushi yayi tare da fa蓷in
"Ai Hajiya wannan amaryar baza ta 蓷auku ba abar masu tafiya sutafi abin su kawai."
tace "Kamar ya ba zata 蓷auku ba?."
zaman sa ya gyara sannan yace.......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:56 - Ummi Tandama馃槆: HMD
WASA FARIN GIRKI
NA
RASHEEDAT S DIRECTOR