← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 93

Sashe 75

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su Bappa da Ahmad suka shigo su ka zauna bayan sun gaisa da Ummi akayi ta hira.
gaba 蓷aya nakasa zaune na kasa tsaye farin cikin ganin Ummi na yasa bakina ya kasa rufuwa farin ciki na yagaza 蓳uya, ina jikin Ummi na naki matsawa ko nan da can,
a 蓳angaren Ummi ma haka abun yake farin cikin da take jin kanta ciki yau bazai misaltuba, sai kallon 蓷iyar tata take, yan da ta kara girma ta zamo cikakkiyar mace, ga 拼a拼an da take ganin su a gaban ta wai duka 拼a拼an HAMDAH ce, Allah mai iko buwayi gagara misali.
Bappa ya mike yace a barta ta huta ya fita, Inna Wuro Faty Talatu Zulai duk suka yi mana sai da safe suka tafi.
cike da girmamawa Ahmad ya mike ya lura Ummi nauyi take ji yasa ta kasa cin komai a gaban su, ya dubi su Nasmah yana fa蓷in
"Naseem Nasmah kuzo muje mu bar Ummi ta huta."
ya ja su suka haura sama.
nace "Ummi muje sama kiyi wanka kici abinci ki huta."
tace "A'a nan ma ya ishe ni ba sai na haura ba."
murmushi nayi dan nasan ganin Ahmad ya haura ne, na mike na 蓷au jakarta nace
"To ki shigo nan Ummi." nayi maganar ina nufar 蓷aya daga cikin bedroom 蓷in cikin parlour'n.
ta biyo bayana rike da Ahmad karami da yayi bacci,
蓷akin a gyare yake tsaf dan kullum sai su Talatu sun gyara 蓷akunan duka.
Ummi ta rika bin cinin 蓷akin da kallo kana ta shinfi蓷a Ahmad kan gado ta shige bathroom ni kuma na fito parlour,
abincin da aka kawo mata bata ci ba na kwashe na kai mata 蓷akin,
ina zaune ta fito tayi wanka ha蓷e da al'wala, na shinfi蓷a mata sallaya, ta gabatar da salla.
tana idarwa na zuba mata abinci tana ci muna hira sai da naga taci abincin sosai kafin na mike nafita.
na haura sama na tadda tuni su Naseem sunyi bacci Ahmad yana kwance a gefen su.
yana gani na ya mike ya janyo ni jikin sa, goshi na ya sumbata kana ya 蓷ago da murmushi yace
"An ga Ummi shine za'a mai da ni marayan gasken-gaske ko?."
dariya nayi tare da jan 蓷an karamin gyamun sa nace
"Maraya kuma kana da ni da Aunty Rasheedat kake kiran kanka maraya."
hannunsa ya sakalo ta kugu na ya da蓷a ha蓷e jikin sa da nawa kana yace
"To a sallame ni dan yau nasan ba lallai naji 蓷umin jikin kiba."
murmushi nayi nace "Ai kuwa kamar ka sani gurin Ummi zan kwana."
yace "Na sani ai kuma na yafe dan nasan a yanzu Ummi ta fini bukatar ganin ki kusa da ita,amma fa zan yi fama sosai na rashin ki kusa da ni."
nace "Kaje guje gurin Aunty Rasheedat mana nima bana so na barka kai ka蓷ai."
yace "A'a ai da ni za'ayi murnar ganin Ummi'n nan." yayi maganar yana jan kumatu na.
dariya nayi kana a sannu na kai lip's 蓷i na ka nashi, sai da na ai ka masa da kwararan sakwanni na wan da nasan zai sami bacci cikin nutsuwa kafin na zame jikina na koma gun Ummi...

Ina shiga na tadda tana waya tana fa蓷in
"Yanzu haka ma ina cikin gidan a 蓷aki ina shirin kwanciya Yaya."
na karaso ciki da sauri tun da naji tace Yaya yasan Abbu ne take wayan da shi.
daga cikin wayar cikin matukar farin ciki Abbu yace
"Ina HAMDAH ina HAMDAH take?." Ummi da bakin ta ya kasa rufuwa tace "Ga ta nan bari na bata."
ta mika min wayar tana fa蓷in "Abbu'n ku ne." a gefen ta na zauna tare da kara wayar a kunne nayi sallama,
Abbu ya amsa yana fa蓷in "HAMDAH HAMDAH kece?." wasu zafafan hawaye ne naji sun zubo min a hankali naji saukar hannun Ummi kan fuska ta tana share min, sai na saki murmushi mai sauti nace
"Ni ce Abbu ina yini."
Abbu yace "Alhmdllh ita ce." hele najiyo daga cikin wayar da hayaniya idanuna na lumshe nakuma bu蓷e wa jin muryoyon 拼an uwa na, Abbu yace
"Masha Allah alhmdllh sannu sannu HAMDAH sai mun zo maganar waya bazata wadatar da mu ba."
muryar Aunty Rafee'at najiyo tana fa蓷in
"Abbu bani inji muryar ta." tace "HAMDAH." nace "Na'am Aunty Rafee'at." sai kawai ta fashe da kuka, nima kukan na fashe da shi.
Abbu ya kar蓳i wayar yana fa蓷in
"To yanzu kam hankali na daf da kwanciya Rafee'at Jaleela kowa ya tafi gida sai kuma ranar tafi."
cikin shessheka Aunty Rafee'at tace
"Abbu Ina gobe ne zamu tafi."
yace "A'a sai jibi kuje gobe a shirya jibi a tafi."
farin cikin da na tsinci kai na ciki bazai misaltuba jin muryoyin 拼an uwa na.
Abbu ya kashe wayar, Ummi ta rika rarrashi na ganin naci gaba da kukan har sai da taga na daina kukan.
ranar kusan kwana mukayi muna hira da Ummi...
washegari da kaina na shiga kitchen muka shirya abun breakfast iri-iri, na kwashi na Ummi na kai mata cikin bedroom 蓷in da take, na 蓷au na Ahmad na kai masa sama, sai da na tayasa wanka kafin ya barni na sauko.
ni dai a 蓷akin Ummi nayi wanka dan na sauko da kayan da zan sa da na Ahmad karami, Ummi da kanta tayi masa wanka ta shirya shi.
su Naseem ne suka shigo da shirin tafiya school Ahmad na biye da su,
cike da girmamawa ya tsunkuya ya gaida Ummi da tambayar ta gajiyar hanya, ta amsa fuska a sake. nan ma Ummi tayi ta kallon yaran har suka fita, tabbas yaran suna mata mugun kama da SALEEM musamman Naseem yafi kama da shi sosai,
a ranta take fa蓷in ko dai sune cikin da ta tafi da shi, sai kuma ta kakka蓳e zuciyar ta da wannan tunanin, bayan ga ubansu nan tana gani,
ai dama HAMDAH kama suke da SALEEM dan 拼a拼an ta sun yi kama da shi ba abun mamaki bane.
na lura da kallon da Unmi take ta yiwa su Nasmah, nasan tarin bambayoyi ne tare da ita musamman kan yaran, sai dai har yanzu bamuyi wannan hirar da ita ba.
bayan munyi breakfast tare da Ummi, muka fito parlour.
Inna Wuro ta shigo, dan yanzu bata kwana cikin side 蓷in nan tun da mukayi bakwai sai dai da safe ta shigo tayiwa Ahmad karami wanka,da yamma ma haka. bayan sun gaisa da Ummi nima na gaishe ta, nace
"Inna Wuro shine yau baki zo kinyiwa Ahmad wanka ba."
dariya tayi tace "Ai ni yanzu na sake wa matar sa tayi masa wankan arba'in 蓷in."
hire sasoi muka yi ta yi, ina like kusa da Ummi na, a ranar da yamma Aunty Rasheedat ta zo yiwa Ummi barka da zuwa, bata bar gidan ba sai dare suka koma da Ahmad.
Ummi ta yaba da halinta kwarai da gaske tayi ta mamaki da na ce mata matar Ahmad ce....

Kamar yadda Abbu yace bayan kwana biyu da zuwan Ummi suma suka 蓷au hanyar zuwa Abuja,
koda suka iso Ummi ta ha蓷a mu da su a waya nayi ta musu kwance har suka iso.
koda suka iso suka ce gasu a bakin get nan da nan nasa security suka bu蓷e musu get,
ina jin shigowar su da sauri na fito,
motoci biyu suka taho da shi na Abba da Abbu.
Aunty Rafee'at ne ta fara fitowa daga cikin mota, wani irin kallo muke bin junan mu da shi, Aunty Rafee'at kuwa kallon yan da na kara girma da cika take, da gudu ta taho nima nasa gudu muka rungume juna.
Aunty Jaleela Ya Masa'ud Nusaiba Fauzan Mamie Abbu Abba duk suka fito, sai na saki Aunty Rafee'at nayi gurun su, yan da na shiga rungume su sai ya tuna min da lokacin da suke zuwa Dass gurin Inna haka zanyi ta rungume su ina yi musu oyoyo, sai kawai na fashe da kukan farin ciki, duk kanin su sai da suka yi kwalla.
jiki a sanyaye na matso in da Abba yake tsaye, yana duba na cike da nadama a gaban sa na tsaya ban iya rungume shi.
sai ya miko min hannu alamar na zo, jiki a sanyaye na maso in da yake,
kai na yashafa tare da bubbuga kafa蓷a ta.
kai na sunkuyar jin hawaye ya ciko min ido sai ga hawaye sharr.
Mamie ta matso in da nake ta janyo hannu na tare da girgiza min kai,
Ya Masa'ud ya leko fuska ta yace
"Kai 拼ar gidan Inna har kin fi Jaleela girma yanzu."
dariya nayi hawayen na zuba.
Aunty Jaleela kuwa harararsa tayi tana murmushi, ciki duka mukayi har da su Bappa da suka fito,
muna shigs na kira Ahmad na sanar masa isowar su batare da 蓳ata lokaci ba suka iso shi da Aunty Rasheedat...
cike da sha'awa su Aunty Rafee'at suka yi ta 蓷aukar su Naseem da suke ta zuba musu surutu.
Mamie ko ido ta rika binsu da shi lokacin da ta janyo su jikin ta, Naseem ta yi ta kallo ganin suffofin SALEEM lokacin yana karami tare da shi...
Su Abbu sun sha mamakin ganin Ahmad Sabil sun jinjina lamarin da ganin tabbas da gaske shi miji na ne....

Bayan gaishe-gashe daya gaba ta, cin abinci ya biyo baya,
daga nan kuma sallar la'asar aka tashi yi, in da su Abbu suka tafi masallaci, su Mamie kuma suka shiga 蓷akunan da suke cikin parlour'n kasa sukayi salla.
bayan anyi sallar aka kuma dawowa parlour.
bayan an zazzauna Bappa yayi gyaran murya ya soma magana...........!

Kuyi mane ji ina da ba'ki yau idan Allah ya kaimu gobe na sami lokaci zan kara muku馃憣 wlh yanzu ma da kyar na samu nayi wannan 蓷in
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 35
Chapter 75 · 0% Book details