← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 93

Sashe 2

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

a gefe in da aka tanada dan ajiye motoci suka faka suka fito suka nufi cikin sibitin.
kofar wani office direct suka nufa tare da yin knocking,
daga cikin office 蓷in aka basu izinin shigo wa.
wanda ke cikin office 蓷in yana zaune cikin shigar likitoci yana ganin su ya washe baki tare da fa蓷in.
"A'a manyan kasa kune tafe?".
cikin fari da ido Raliya taja kujerar da ke fuskantar sa ta zauna tana fa蓷in.
"Kanana dai ai kune manyan kuna zaune AC na ratsa ku ku蓷i na shiga yadda yakamata me yamuku saura?".
Na'ima ma kujerar taja tazauna kana suka shiga gaisawa,
suna 蓷an ta蓳a hira da dariya sakanin su da kagan su kasan tabbas sunyiwa juna farin sani.
Dr Mukhtar Lawan abokin su Na'ima ne sosai abota ne na tun a makaranta duk kanin su gar tasan garne, duk wani iskanci da sheke ayar da sukayi lokacin suna makaran ta tare sukeyi, har kuma yanzu wani kullin tare suke tufke shi. acikin su shine ka蓷ai ya蓷an maida hankali kan karatu har yake cin moriyar karatun da yanzu yake a matakin Dr, asibitin mallakin sa ne wan da mahaifinsa yagina masa bayan zamowar sa Dr.
duk hirar da suke Dr Mukhtar idanunsa a kan Raliya,yakafe kirjin ta da ido wan da 蓷inkin rigar jikin ta ya bayyanar da nonuwan ta kusan rabi a waje.
fiki-fiki yayi da ido cikin yanayin shiga tarkon Raliya yadubi Na'ima kana yace
"Na'ima kawarki Raliya takini fa taki na ganta kwata-kwata yanzu ko waya na kirata mu蓷an ha蓷u taki ta bani da ma mu ha蓷u, sabo da tasami manya wan da suka fimu bata hur蓷a da mu".
yakarashe maganar da mai da idanunsa kan Raliya wacce tada蓷a bankaro kirji tana wani fari da ido.
dariya Na'ima tayi tace
"Kai haba aminiya ai ko ba komai dai zakizo wannan ha蓷a蓷蓷en office 蓷in ki蓷an rika 蓷ebe maba kewa."
fuska Raliya ta yamutsa cikin salon kwarewa a harkar bariki takuma bankaro kirji yayin da yatsarta guda ke saman wuyan ta tana 蓷an yawo da shi har zuwa kirjin ta, ta saman nonuwan ta,ido ta kanne a kansa kana tace.
"Dr kenan ku abun naku ai sai a hankali in ka shirya yanzu Na'ima ta wuce ta bamu guri amma yanzu zaka ajiye min rabin miliyan anan shima 蓷in dai-dai azo sallama ne".
tanuna saman table 蓷in gaban sa.
ido ya waro da karfi ya furta
"500k ai ko ai kina na wata guda bai kai rabin miliyon ba".
dariya duka suka saka.
Dr Mukhtar yace
"Ina kinji ko Na'ima kawar ki tafi karfi na sai dai mugani kawai mu latse baki, ko za'a 蓷an taimaka min na蓷an lallasa ne basai ciki ba iya waje kawai". yakarasher maganar da dariya ha蓷e da tsigar zolaya.
baki Raliya ta ta蓳e tana fa蓷in
"Yanzu dai muyi abun da yakawo mu, Dr muna da damuwa fa".
Na'ima ta kar蓳i zancen da fa蓷in
"Kwarai kuwa Dr akwai matsala".
yace "Wani damuwa kuma ai ni a tunani na yanzu bakuda wata sauran ragowar damuwa ke Na'ima da kike da SALEEM a hannun ki".
"A'a Dr gaskiya da saura nasame shi kam amma da saura munaso mukuma samin shi sosai yazamo nawan da gasken gaske".
zaman ta ta gyara da kyau ta da蓷a fuskantar shi kana tace
"Dr yau nazo haihuwa".
ido yawaro yace
"Haihuwa kuma anta蓳a haihuwar da ba ciki?". yafa da dariya
sai kuma yakuma sakin dariyar shakiyyanci
yace "To ai cikin naki baikai na haihuwa ba tukun".
wani goron numfashi ta sauke kana ta da蓷a gyara zaman ta da kyau tace "Dr tunani na kenan ranar da cikin nan zaikai na haihuwa, ace ciki yayi wata tara yaya zanyi narasa yanda zanyi,
rabon da naji wani abu yasani shiga damuwa irin haka na mance, Dr taya zanyi nasami 蓷a kune manya aikin kune kunfimu sanin yadda za'ayi".
jakar hannunta ta aje gefe kana ta蓷aura hannayenta biyu kan teburin gaban su sannan tacigaba da fa蓷in.
"Ko nawa ne zan biya har idan nima bukatata zata biya".

茒an shiru yayi yayin da yake 蓷an juyawa kan kujerar da yake kai, sannan yasauke numfashi kana yace
"Gaskiya wannan buka taki babbace a gaskiya yanzu samin 蓷a a cikin asibitin nan da kamar wuya, yanzu an saka matakan tsaro iri-iri, kinsan kwanaki fa munyi ta shari'a da wasu mutane wan da mukayi musu canjen 蓷a,munyi ta samin matsala dan ma allah ya rufa asiri,
amma mezai hana tun da kince kinason 蓷an cikin gaggawa kije gidan marayu, gidan marayu yakamata kije, akwai wan da suka haifi 拼a拼a zaki iya samin wan da yau ma ta haifa ta yar aka samu aka kai shi gidan marayun,
to inaga kije ki 蓷auka a can 蓷in zaifi".
kai Raliya ta jinjina alamun gamsuwa da shawarin nasa tace
"Eh gaskiya hakan ma kawai za'ayi gidan marayun zamuje mu samo 蓷an acan kagama babu wanda ya isa ya zarge mu, sukuma hukumar gidan marayun zamusan yadda zamuyi da su tun da akwai 拼a拼an banki".
Shiru Na'ima tayi yayin da ta zurma cikin tunani na蓷an wani lokaci kana ta ce
"To shike nan amma kuna ganin baza'a sami wata matsala ba ko?, dan nifa bana so maganar tafita naso ace munyi shi anan sakanin mu basai ansako wasu ciki ba".
Dr Mukhtar yace "Ai samun 蓷a a gidan marayu shine kawai mafita kuma rufin asiri, tun da jakar ku na cike da makullin kulle bakin wasu ai an gama,
idan mukace a nan ne zamu samu to za'a iya samin matsala dan har yanzu asibitin nan idon hukuma yana kansa sun saka ido sosai suna jiran suji wani abun yakuma fita su sami mafakar hujjojin da suka tara, wan da naki bada damar hujjar tasu tayi aiki idan da ku蓷i meye bazamuyi ba".
ido Raliya ta kanne tace "Wai wan da kayiwa ai kin nan nawa ne yabaka haka?".
wani munafukar dariya yayi kana yace
"Miliyan 10 tabani kuma ko wani wata ina 蓷aukar albashi daga gurin ta".
"Bayan 10 million tana kan baka wani ku蓷in kuma?".
Na'ima tayi maganar da fuskar mamaki.
yace "To ai kin wasa nayi mata ka蓷an fa yarage yata蓳a nawa aikin dan ma Dad yatsaya da gaske kan lamarin, canjin 蓷a ai bakaramin kasada bane, jigo na canza mata da shi 蓷a na miji na musan ya mata da mace, to ku蓷in wasa suke samu a kasar nan 10 million wani ku蓷i ne agurin su,
duk wata 300k nake 蓷au ka a gurin ta tukuicin godiya."
dariya suka sheke da shi cikin muryar dariya Na'ima tace
"Kai Mukhtar wlh bakada dama shine ko 蓷an salalan nan babu."
"Haba wani salala ke me zakiyi da ku蓷i yanzu kinada jakar ku蓷i a gefen ki, kinada ABDALLAH IDRIS ABDALLAH me kuma zakiyi da ku蓷i, ai nine abun a taimaka dan ko Raliya ku蓷in da take samu bani samun irin sa".
mikewa Na'ima tayi tana fa蓷in
"Kace dai bazaka bamu ba kawai musan in da muka ajiye ka, aminiya tashi mutafi gidan marayun nan yanzu ba'a bori da sanyin jiki".

zai yi magana sai kuma yayi shiru sakamakon hayaniyar da yaji ke 蓷an tashi daga can waje da alama a cikin parlou'n asibitin ne in da mutane ke zama dan jiran ganin likita.
wata nurse ce ta shigo bayan tayi knocking an bata izinin shigowa,
蓷an rusunawa tayi tace "Sir gawasu sun zo da alama haihuwa ce sai dai basuzo da kayan haihuwa ba, nace sukawo ku蓷in kayan haihuwar sunce basuda ku蓷i,nace to su koma suzo da ku蓷i sunki tafiya, kuma yara ne dukan su nayi ta tuhumar su ina iyayen su sunyi shiru na ce suje su kira babba san nan su taho da kayan kar蓳ar haihuwa ko ku蓷in kayan tunda akwai anan sunki tafiya,kuma da alamu labour take sosai zata iya haihuwa cikin mintuna kalilan gasu can zaune a parlour sunki tafiya."
Dr yace "Yara kuma? akira su su shigo."
tace "Okay sir."
tajuya da sauri ta fita, jim ka蓷an suka shigo,
tana gaba 拼ammata biyu na biye da ita 蓷aya da ciki rukuku 蓷ayar kuma tana tallafe da ita, sanye da uniform ajikin ta. da kaga mai cikin da alama nakuda take sosai dan sai tauna baki da yarfe hannu take tana ta faman zubda kwalla da fa蓷in "Wayyo nashiga uku."
Dr yadubi wacce suke tare da mai cikin yace
"Me yake faruwa wace matsalar ke tafe da ku?."
tace
"Haihuwa tazo shine na rako ta."
Na'ima da Raliya kuwa ido suka zubawa yaran wan da akalla shekarun su bazai wuce 16 ba.
Dr Mukhtar yace
"Ke ka蓷ai kika rakota haihuwar ina iyayen ku?".
shiru yarinyar tayi tana duban mai cikin da sai da蓷a shiga yanayin nakuda gadan-gadan take.
sai kuma ta dubi likitan cikin rauni tace
"Iyayen ta suna gida nima kawai tazone tace narako ta asibiti."
蓷an shiru Dr mukhtar yayi idanunsa a kansu kana yace
"To ina mijin ki?." yayi maganar idanunsa akan mai cikin.
duk kanin su shiru sukayi sai raba ido suke, ido ya kure su da kyau yakuma fa蓷in "Nace ina mijin ta? ita ka蓷ai zata taho haihuwa babu wani babba ko shi mijin baisan haihuwar yataso bane kirashi a waya yanzu yazo dan bana kar蓳ar haihuwa sai an ajiye ku蓷i an kuma sa hannu tukun".
Chapter 2 · 0% Book details