← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 93

Sashe 49

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Tun da yafita bai dawo gidan ba har yamma, gaba 蓷aya kewan yara na ya dame ni, ya wani 蓷auke su ya tafi da su basai ya dawo dasu ba tun da na dawo, kuma ai a gida nake barin su in zanyi yafita ta, waya na 蓷aga da niyyar in kira shi nace ya dawo min da su, sai kuma na aje wayar na mike ina jan tsaki...
da yamma
ina zaune a parlour'n kasa yashigo,
fuska na 蓳ata ganin yana ta bina da murmushi har ya iso in da nake ya zauna gefe na, da sauri na matsa can gefe, murmushi mai sauti ya sake ya mika hannu ya ruko hannuna yace
"Kyakkyawa ta barka da gida."
baki na turo gaba tare da kawar da kaina gefe, mikewa yayi yana cigaba da murmushi ya zo ta gabana ya 蓷an rankwafo a hankali yace
"Zo muje ki tayani wanka mana."
da sauri na 蓳oye hannuna ta baya da yake kokarin ruko shi, saukar kiss naji a goshi na,
da sauri na 蓷ago idanun mu ya ha蓷e guri guda,
a hankali ya furta
"Kyakkyawa ta yaushe ne zaki fara so na da jin abin da nake ji a kanki?."
da sauri na janye idanuna daga nashi ina ta蓳e baki.
annurin fuskarsa ya yelwata mai matukar karawa fuskarsa haske da kyau yace
"Zaki soni a duk san da muka jone muka zamo abu guda, ranar da zaki kar蓳i bakwanci na."
wani kallon shekeke na bisa da shi, shiko murmushi ya kuma kana ya juya yana fa蓷in
"To bari na lalla蓳a naje nayi wankan tun da bazaki tayani ba."
har ya 蓷aura kafar sa 蓷aya kan step nace
"Su Naseem fa suna ina ne?."
waigo wa yayi ya dube ni yace "Dama kina son su ne sai yau zaki tambayi in da suke."
a hatsale nace "Dama akwai uwan da bata son 拼a拼an ta ne?."
"Na蓷au ka kina daga cikin su ai, zasu dawo amma ba yau ba."
yayi maganar yana cigaba da tafiya.
kwafa nayi ina bin bayan sa da harara..
ina nan zaune har aka kira sallar magriba, ya sauko cikin shigar tafiya masallaci, tun kan ya karaso na mike da sauri dan nasan sai ya zo in da nake, nashige kitchen, sai da naji fitar sa kafin na fito,
na haura sama, ina idar da salla na fito, a hankali na nufi saman dinning in da fridge yake na nufa dan kishin ruwa nake ji, na bu蓷e na ciro garar ruwa mai sanyi ha蓷e da cup dasuke a jere gefen fridge 蓷in, na tsiyaye ruwan na sha.
kana na mai da ragowar ruwan, har zan rufe fridge 蓷in sai idanuna ya sauka kan wani yoghurt dake baki-bakin fridge 蓷in ya 蓷au tsayi har bayan gorar yana zufa, na 蓷au gorar ha蓷e da cup na rufe fridge 蓷in na koma 蓷aki.
a bakin gado mazauna na bude gorar na tsiyaya yoghurt 蓷in cikin cup, a hankali nakai cup 蓷in baki na 蓷an kur蓳a, a hankali na lumshe idanuna jin da蓷in yoghurt 蓷in da sanyin sa ya baibaye min baki.
narika kur蓳ar sa ina sha cike da jin da蓷in sa, har sai da na shanye wanda nazuba cukin cup 蓷in nakuma karawa, sai da naji cikina ya cika tam kafin namike nashiga bayi na kuskure bakina na fito na haye kan sallaya jin an tada sallar isha,
wata doguwar hamma na sake cikin sallata a raka'ar karshe, yayin da naji ilahirin jiki na yana yimin wani iri, a haka na idar da sallar, yayin da nake tajin yanayin na da蓷a karuwa,
idanuna na mutstsuke da duka hannaye na biyu na mike tsaye tare da yin mika dana ji ya taho min babu zato ko sammani.
a hankali na ninke sallayar na kai ma'ajiyar sa ha蓷e da hijibin.
na dawo bakin gado na zauna, na 蓷au wayata ina 蓷an daddana shi.
mika na kuma yi, cikin jin yanayin dake da蓷a shiga ta, nakasa tantance yanayin.
aje wayar nayi na gyara na kwanta tare da lumshe idanuna,
shiru nayi a hankali nake da蓷a jin abin da nake jin na karuwa, a hankali na mirgina tare da yin mika na kankame jikina tare da bu蓷e idanuna da suka gama sauyawa kamar me maye, hannuna na cusa sakankanin cinyoyi na na matse da karfi.
jin karar bu蓷e kofa yasa ni bu蓷e idanuna a hankali na zubawa kofar,
daga bakin kofar ya tsaya yazuba min ido, kana ya mai da duban sa kan gorar yoghurt 蓷in da ke aje tsakiyar 蓷akin.
a sannu ya tako ya iso bakin gadon ya rankwafo kaina yace
"Kyakkyawa ta."
shiru nayi na mai da idanuna na lumshe.
sosai ya kura min ido ina jin yan da idanunsa yake yawo a jikina, hannu ya sauke gefen fuskata ya shafo a hankali yace
"Ya dai kyakkyawa ta wani abun ne?."
a hankali na bu蓷e idanuna dasuka gama sauya wa nazuba masa sai kuma na mai da idon na rufe.
takun tafiyar sa naji na bu蓷e ido na zubawa bayan sa har ya fita.
juyi nayi nakuna sakin dogon mika.
ido na waro cikin matukar mamakin gano yanayin da nake ciki, da sauri na mike ina tanga蓷i kamar 拼ar kwaya na shige bathroom, kayan jikina natu蓳e da sauri na cika ruwan zafi nashige ciki, ina mammatse ido,
shiru nayi ina jin 蓷umin ruwan na ratsa ni. madadin saukin yanayin sai ji nayi kamar da蓷a karuwa yake,
nasha mamakin kaina da abun da nake jin.
da sauri na fita na zo gaban wardrobe naciro rigar bacci na zura ban ko tsaya tantance wata iri ce ba bare na kaiga sa pant, dan nakai kololuwa wajen jin filling. sai da na saka naga bata karasa kai guiwa ta ba, mai tsiririn hannu ce da gidan bra..
baya nayi na zube kan gado tare da cusa hannaye na sakankanin cinyoyi na, nashiga juya kai cikin mawuyacin hali.
wace irin sabuwar al'amari ce ke faruwa da ni yau?.
hawaye yashiga zubo min nazube kan gado nayi ta juyi ina matse cinyo yi na, wai ko dun zanji saukin abin da nake ji,
amma ina babu sauki cikin lamarin, a hankali na mike zauna jin wuya na ya bushe kantakarau sai ha蓷e miyau nake da kyar,
ragowar yoghurt 蓷in da nasha 蓷azu nasha na rage na 蓷auka na kafa kaina sai da nashanye duka na ajiye gorar,
na koma na kwanta. nan ma juyin na cigaba da yi gaba 蓷aya nagama jikewa, tamkar da蓷a ruramin wutar abin da nake jin ake.
Chapter 49 · 0% Book details