Sashe 65
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masa'ud da gaba ki 蓷aya ya jikin sa ya kama suma kamar zai tashi sama yace
"Mamie kun ganta wlh itace HAMDAH ce ga ta nan itace wannan."
yakai hannu yana ta蓳a jikin TV dai-dai fuskar ta.
gaba 蓷aya cikin parlour'n suka mai da hankalin su kan TV. Aunty Rafee'at ta mike da sauri tazo jikin TV tana karewa wanda Masa'ud ke nunawa kallo, da karfi ta furta
"Wlh ita ce wlh HAMDAH ce wannan, masa musu su gani Masa'ud masa su ganta."
tayi maganar tana ture shi gefe.
Ummi da tayi mutuwar zaune tana kallon abin mamaki, sai ga hawayen farin ciki yana fitowa daga idon ta.
yayin da bakin ta ke ta furta kalmar
"Alhamdulillah鲁."
Mamie kuwa abun kamar a mafarki take ganin sa yayin da zuciyar ta ke ta son tunano mata abubuwan da suka faru abaya, yayin da wani abu ya taso yake ta son danni hakan.
kokawa tashiga yi sakanin zuciyar da wannan abun da ke ta faman son danne hakan, lallai ba shakka wannan HAMDAH ce, duk da girma da cika da sauyin da ke tattare da ita, koda shekaru 蓷ari tayi basa tare bazasu kasa gane jinin su ba.
wasu zafafan kwalla ne masu 蓷umi suka zubo mata, takasa iya furta komai kamar yadda ta kasa janye idanunta daga kan TV.
hannunta na rawa ta shiga nuna TV da yatsa yayin da bakin ta yakasa iya furta komai, sai zafafan hawayen da suka cigaba da wanke mata fuska.
Da gudu Aunty Jaleela taje ta rungume Aunty Rafee'at tana fa蓷in
"Wlh ita ce HAMDAH ce Aunty Rafee'at da gaske ita ce."
Nusaiba da Fauzan ma suka mike suka rungume suna fa蓷in
"Aunty HAMDAH ce wlh ita ce."
parlour'n ya kaure da hayaniya da ihun murnar da su Aunty Rafee'at suke..
A 蓳angaren Na'ima kuwa tun san da ta sanya idanunta kan HAMDAH dake cikin TV, tayi wani irin daskarewa
a zaune a gurin, wani irin bugawa kirjin ta yayi da mugun karfi har sai da takai hannu ta dafe kirjin nata.
su Abbu da suke zaune cikin parlour'n da suke zama shi da Abba, jin hayaniyar dake fita daga cikin side 蓷in Mamie yayi yawa sai suka mike da sauri suka fito.
dai-dai lokacin motar SALEEM yashigo gidan, daga cikin mota ya hangi yan da su Abbu suke sauri suka nufi side 蓷in Mamie.
cikin hanzari ya faka motar yafito yarufa musu baya.
a kusan tare suka shiga parlour'n Mamie Abbu ya bu蓷i baki da zumbar tambayar abin da kefaru idanunsa ya sauka kan TV dai-dai lokacin da aka hasko katon hoton HAMDAH wan da ya maimaye fuskar TV gaba 蓷aya,
inda 蓷an jarida yake fa蓷in
"HAMDAH kenan shahararriyar 拼ar kasuwan nan wacce aka fi sani da *HAM'NAS CO PETROLEUM NIGERIA LIMITED*
ayau ne ake gudanar da shagalin bikin su da kuma murnar samun karuwan 蓷a da sukayi, ita da mijinta shahararren attajin nan shahararren 蓷an kasuwan nan wacce duniya ta sanshi wato *AHMAD TIJJANI SABIL* ."
sai a ka 蓷auke hoton ta kana aka kuma sakin wani katon hoto, tana tsaye rike da jariri Ahmad na tsaye a gefen ta ta dama ya蓷an leko fuskar ta suna yi wa juna murmushi, in da Rasheedat ke tsaye gefen ta na hagu, Naseem da Nasmah suna tsaye a gaban su suna dariya,
蓷an jaridar yaci gaba da fa蓷in
"Kai tsaye ake gudanar da shagalin bikin, gamu nan a filin taron, biki yayi biki jigajigan shararrun 拼an kasun nan kuma ma'aurata Ahmad Tijjani Sabil da amaryar sa HAMDAH wacce akafi sani da *HAM'NAS* Co petroleum Nigeria limited,suna cike da murna da farin cikin kuma samin karuwa da farin cikin karuwan family'n su, muna nan zamu cigaba da kawo muku yan da bikin take kasan cewa a filin taron kai tsaye kucigaba da biyo mu."
shagalin bikin aka cigaba da nunawa...
Kamar a mafarki kamar abun almara haka dukkanin su suke kallon.
yanayin da Mamie ta shiga shi Abbu ya shiga, sai nuna TV yake da yatsa, Abba kam baya yayi ya jingina da jikin garu yayin da idanunsa shima ke kan TV.
a 蓳angaren SALEEM kuwa wani irin wawan burki yaja yatsaya cak daga bakin kofa, yayin da zuciyar sa tayi wani irin tsalle tamkar zata faso kirjin sa ta fito,
wani irin rumtse idanunsa yayi da mugun karfi yakuma ware sa a kan TV,
dai-dai lokacin da Ahmad ya rungumo ta ita da baby'n su suna dariya, yayin da wani bature yake yi musu liki.
da karfi ya kai hannunsa ya dafe kahon zuciyar sa,da yake wani irin tafarfasa, wani tari ne ya su蓳uce masa yashiga yin sa babu ko kakkautawa yana mai cigaba da damke kirjin sa,
baya yashiga yi hannunsa na dafe a kirjin sa.
Masa'ud ne yalura da halin da yake ciki da sauri ya isa in da yake, ya yana fa蓷in
"Ya SALEEM sannu ka shake ne bari na kawo maka ruwa."
hannu ya 蓷aga masa kana yayi waje dafe da kirjin sa yana mai cigaba da tarin...
zumbur Na'ima da zufa yashiga keto mata ta mike tsaye ta tsa蓳e 蓷an ta tayi waje da sauri, mai adaidaita ta tsare yakai ta gida, tana shiga gida hankali tashe takira kawar ta Raliya a waya tana 蓷agawa tace
"Raliya kina ina." jin yan da tayi maganar hankali tashe yasa Raliya fa蓷in
"Aminiya me ya faru? ina gida yanzu dai nake shirin fita."
tace "Kizo gida yanzu-yanzu akwai matsala."
Raliya tace "Wacce irin matsala kin tsinkar min da gaba."
cikin tsananin tashin hankalin da take ciki tace
"Ashe yarinyar nan bata mutu ba tana nan a raye, ashe ita ce mai kamfanin *HAM'NAS* mai *HAM'NAS* Co Petroleum Nigeria Limited."
Raliya tace
"Wai wa kike magana ne kam ban gane ba."
tace "HAMDAH HAMDAH nake fa蓷a."
da karfi Raliya tace "Wacce HAMDAH ke bari gani nan zuwa."
tana kashe wayar ta zari makullin mota tayi waje,
tarika kai wa da kawowa a parking space har Raliya ta iso. Raliya
tace "Wai me kike fa蓷a min ne kina nufin kice min HAMDAH bata mutu ba tana raye kuma anan kusa?."
da sauri Na'ima tashiga mota tana fa蓷in "Shiga shiga zakiji komai a hanya kada mu 蓳ata lokaci."
Raliya na shiga ta figi motar da mugun gudu suna fita a gidan Na'ima
ta dubi Raliya hankali a mugun tashe tace "Aminiya HAMDAH na da rai ko kin san ita ce me kamfanin *HAM'NAS* sai gata 蓷azu ana nuna ta a TV ita da wannan mai ku蓷in Ahmad Tijjani Sabil amatsayin miji da mata, Raliya ina cikin muguwar tashin hankali gurin boka zamu je yanzun nan, shi da yace baza a sake jin 蓷uriyar ta ba kwasam sai na ganta cikin daula, dole na sake sabon shiri ya da蓷a jefa ta can da nisa taya ne ma ta kasan ce haka ina wlh da sake wai HAMDAH ce tazamo mai ku蓷i kuma wai har ta auri hamshakin attajiri, wani bokan ne yabata sa a haka."
kirji Raliya ta buga tace
"Wai da gaske HAMDAH ce mai kamfanin *HAM'NAS* amma taya akayi haka? kai amma ni ina da kokon to kan lamarin."
Na'ima tace "Ga abu a fili a TV naganta da idanuna ba fa蓷a min akayi ba mu gurin boka bamuyi haka da shi ba maza-maza yakashe ta kawai idan ba mutuwa tayi ba bazan ta蓳a samin sukuni ba."
gudu Na'ima take shararawa har suka iso dajin da bokan yake,
a gindin bishiyar da suke faka motar su a duk san da suka zo gurin bokan a nan suka faka motar suka fito.
da sauri nufi in da bukkan bokan yake, tun kan su haura kan tudun da zai sada su da bukkan suka rika jiyo gurnani da wani irin kala mai firgitar wa,cike da fargaba Raliya ta dubi Na'ima tace
"Ko kinji abin da nake ji?."
cikin bushewar zuciya
Na'ima tace "Naji yanzu haka wani gagarumin ai ki yake muje a shigar da namu gaba 蓷aya ayi akashe ta na huta."
suna haurawa saman tudun babu shiri suka ja wani wawan burki, gaba 蓷ayan su jikin su ya 蓷au 蓳ari.
bakon suka hango kwarkwasa sun maye jikin sa tun daga saman sa har kasa ko fuskar sa ba'a iya ganin, sun cike ko ina a jikin sa, kunne ido baki hanci ta ko ta ina sun baibaye sun rufu a jikin yam-yam.
shiko sai wani irin kara da gurnani yake, sai ya yanki jiki ya fa蓷i akasa ya goga fuskar sa a kan duwatsun da suke gurin yayi ta goga wa jini yana fita, yakuma mike wa yakuma fa蓷uwa kamar wan da ake 蓷aga shi ana buga shi da fuska, kwarkwasar nan kuma suna nan a jikin sa.
da mugun gudu suka juya ganin wasu kwarkwasa suna gangaro wa in da suke, nan take bokan nan yakuma yin sama kamar wan da aka 蓷aga shi sai gashi cikin wutar da yake hurawa domin yin wani asirin sa ko shan 蓷umi.
yayi ta birgima yana bige-bige da kara ha蓷a da gurnani mai firgitar wa cikin wutar.
Raliya da Na'ima har suna rige-rigen shiga motar har gindin motar kwarkwasar na suka biyo su Na'ima ta ja motar a guje suna waigen bayan su da duba kasan kafar su ko kwarkwasan sun biyo su..
sai da sukayi nisa sosai kafin Na'ima ta dubi Raliya tana haki tace
"Raliya boka ya mutu yanzu meye mafita?."
Raliya tace "Gurin wani bokan zamu je ai basu kare ba."
daga nan suka nufi gurin wani bokan
da Raliya ta fa蓷a mata ita ma wata kawar tace ta nuna masa gurin sa.
suna zuwa bayan sun gama zayyane abun da ya kawo su, bokan yace
ta ajiye miliyan 10 wan da za'a fara ai ki da shi, dan ai kin nata babba ne.
babu wani dogon nazari ko tunani ta ajiye masa check 蓷in miliyan 10.
yace suje nan da kwanaki biyu su dawo...