← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 93

Sashe 6

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Tun da suka koma gida yaron kullum a kwance yake idan akazo barka ma sai tace ba'a 蓷au kar sa sabo da likita yace, kada a rika yawan sa masa hannu, sai dai azo a ganshi a kwancen kawai acikin bargon da kullum yake dukunkune a ciki.
haka tayi ta rainon 蓷an da masu da ita da 蓷an ma'aikatan ta da kuma 拼an uwan ta, koda wa蓷an da suke kanta sukaga nonon ta ba ruwa basu kawo komai ba sai cewa sukayi ai dama gaka wasu matan suke sai an nimi magani.
tuni aka nemo maganin wanke nono da ku ma ruwan nono, kan kace me ruwan nono yakawo tashiga shayar da 蓷a.
lokacin da suka cika wata biyu,wato 蓷an yacika wata tara kenan washegari taha蓷a wani gagarumin taro.
biki irin na masu ji da naira, biki akayi na gani na fa蓷a naira tayi kuka, ranar SALEEM katuwar saniya ya yanka da katon rago,
yaron yaci sunan baban Na'ima.
ko da taji sunan da ya ra蓷a masa sam bata so ba dan taso yayi wa babansa ne takwara.
yace mata shi halacci yayi mata yasa wa 蓷an sunan mahaifin ta.
ranar kuwa ka蓷an ya rage Raliya suyi fa蓷a da Aunty Rafee'at kan cewa da Aunty Rafee'at tayi yaron ma ko kama da su baiyi ba duk da kuwa girman da yake ta karawa,amma ko alamar kama da su bayayi sai dai in ya 蓷auko zuriyar uwar sa dan ko kama da uwar tasa ma baiyi ba.
shike nan kawai suka kama zasuyi fa蓷a, wai akan me yasa Aunty Rafee'at zatace haka ai duk wan da yaga 蓷an yaga SALEEM, dan kuwa farin SALEEM 蓷in ma ya 蓷auko tun da kuwa yayi kama da uban sa ai ba sai yayi kama da dangin uban sa ba. cikin masifa da bala'i da tsagwaran bariki Raliya take maganar.
Aunty Rafee'at ma kuwa bata yi mata da sauki ba tayi mata wankin babban bargo.
Allah ma ya taimaka Ummi tazo sunan ita ta raba fa蓷ar. ta kora Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela tace duk su tafi an yafe musu sunan, dan ganin abun na da蓷a girma dan har Aunty Jaleela tashiga fa蓷ar....

After 1 year

Acan kasar Saudi

Da sauri na fito daga cikin bedroom cikin hanzari jin kiran da Ukhtee take kwa蓷a min, abakin kofa mukayi kici蓳us da ita, fuska na kwa蓳e ganin tana yi min dariya
"Ni gaba 蓷aya kin firgita ni na 蓷auka wani abun ne".
nayi maganar cikin harshen larabcin da nake 蓷an tsinta a gurin ta.
murmushi tayi tare da ruko hannuna
tace "Zo ki gani ga 蓷an'uwan ki yazo shi yace nayi mishi magana da ke".
tayi maganar ne cikin yaren ta da kuma yanayin da zan fahimta, dan yanzu ba laifi nakan fahimci abun da ake fa蓷a da larafci har nakan iya 蓷an gwamusa wa wajen yin magana da bashi da tsawo mafi sauki.
ta janyo ni muka nufi parlour.
turus nayi ganin wan da yake zaune a parlour'n su Naseem da Nasmah sun zagaye shi sai zuba masa surutu suke.
sai kuma nayi murmushi tare da karasowa cikin parlou'n ina fa蓷in
"La Uncle Mahmoud kai ne yaushe ka zo?".
dan yanzu kunyar kirashi da sunan sa nake.
shima murmushin yayi yana fa蓷in
"Ban jima da isowa ba,Naseem yace min kina bacci da zaije ya taso kine nace a'a yabar hajiya ta huta".
baki nawashe ina zama kan kujera jin abun da ya fa蓷a
nace "Uncle Mahmoud kenan wai hajiya, hajiya kuma".
yace "Eh mana hajiya kai, taya za'a taso hajiya a bacci lokacin tashin ta baiyi ba ai dai gara abar hajiya tayi bacci da kyau da kyau".
dariya kawai nayi kana nace
"Sannu da zuwa ya hanya? yasu Bappa da Inna wuro da Fatu".
yace "Hanya lafiya lau, sai dai badaga gida nake ba, amma dai Duk suna Lafiya".
Naseem da Nasmah suka mike a jikin sa sukabi bayan Ukhtee aguje sukayi side 蓷in Mammaa.
janyo table 蓷in da ya 蓷aura system 蓷in sa a kai yayi, yajuyo shi ta gabana yana fa蓷in
"To hajiya komai fa ya kammala, shiya sa ma na dako musamman tun daga Nigeria zuwa nan na sarnar miki ki kuma ganewa idonki, ba sai an kira ki a waya an sanar miki ba."

Ido na kurawa system 蓷in, ganin bidiyoyi sunata bayyana cikin system 蓷in, masu 蓷auke da tamfasa-tamfasan gidaje wane a turai motoci gidajen mai masallatai makarantu ha蓷e da kamfanoni da dai sauran su.
cikin tsananin mamaki na dubeshi nace
"Wannan fa Uncle Mahmoud?".
nayi tambayar ina nuna cikin system 蓷i. yace "Ah ai kin ki ya kammala wakilci a ka na蓷a ni domin a kawo miki kiganewa idon ki musamman nataso domin shi".
da 蓷in bin mamaki nakuma kallon hotunan dake bayyana kan system 蓷in kana na maida dubana gareshi nace
"Wa蓷an nan 蓷in?."
yace "Kwarai kuwa sune,nakine sun kammala yanzu ke kawai muke jira ki koma abubbu蓷e su, sannan kuma ba a gari 蓷aya akayi su ba a state da dama ne nacikin kasar mu Nigeria, ga jerin sunayin garirruwan da akayi gine ginen a cikin sa".
ya daddanna system 蓷in,sai ga sunayen garuruwan sun bayyana da kuma abubuwan da akayi a kowa ni garin.
yace "Kin ga yanzu zaki koma Nigeria a dai-dai dan kullum sai Bappa yayi maga, yanzu ma yace mu dawo tare sai dai ni bagida zan koma ba zan wuce Uganda tare da abokan aiki na, akwai wani abun da zamuje muyi a can".
kai na jinjina dan nifa har yau ganin abun nake kamar wasa nace
"Him..Him.."
kasa magana ma kawai nayi sai Him. nake ta fa蓷a ina kallon ikon Allah,yayin da nakeyi wa Ubangiji buwayi gagara misali tasbihi a can kasar zuciya ta.
rufe system 蓷in yayi kana yace
"Kin ga abubuwa yan da suka kammala ko, ko mai masha Allah, yanzu wani suna kike ganin za a sakawa kamfanoni da gidajen mai dai duk sauran kaddarori, wani suna kike ganin ya dace a saka musu, domin idan akaje yin katin gayyata da sanarwa ayi amfani da wannan sunan, da zai zamo shine sunan duka kaddarorin".
Shiru nayi yayin da na saka yatsa na guda kan kuma tuna nayi sama da ido na alamun tafiya duniyar tunani, tare da 蓷an kyafkyafta idon.
kana nayi kasa da idon cikin washe baki nace
"Yauwa na tuno sunan da nake so a saka masa *HAM'NAS*".
nayi kaganar cikin zakuwa ina cigaba da washe baki.
yanayin yadda nake maganar sai da ya bashi dariya ya ce
"To meye ma'anar *HAM'NAS* 蓷in kuma".
fuskata narufe da tafin hannuna cikin muryar dariya ha蓷e da zakuwar jin yadda na ha蓷a kalmomin suka tafi normal nace
"Kaga ma anar sa, HAM sunana ma'ana HAMDAH, NAS kuma Naseem and Nasmah".
dariya sosai ya sake yana fa蓷in
"Kaga yarin ya mai basira, tabbas wannan suna yayi kuwa ba shakka *HAM'NAS* Co Fitroleum Nigeria Limited *HAM'NAS* Intranational School Of Science And Technology *HAM'NAS* Store Complex *HAM'NAS* Clinics *HAM'NAS* International Hospital, Eh ba shakka lallai sunan yayi *HAM'NAS* Allah ya taimaka yayi jagora".
tsabar zakuwa kasa kuma cewa komai nayi sai baki na da yakasa rufuwa..鈽?
A ranar da yamma Mahmoud ya wuce Uganda........鈽?

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:50 - Ummi Tandama馃槆: HMD

馃吙锔?3
Chapter 6 · 0% Book details