Sashe 74
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Baya Ya SALEEM yayi yayin da hannunsa ke dafe da kirjin sa.
a hankali ya shige cikin 蓷akin Ya Masa'ud.
Mamie ta dubi Na'ima da take jin wani irin tsanar ta rai 蓳ace tace
"Shi yasa ko dai-dai da rana 蓷aya ban ta蓳a jin son 蓷an nan ba ashe sabo da 蓷an shege ne ba jinina bane."
Mamie ta juya ta nufi side 蓷in ta rai 蓳ace.
shewa Aunty Rafee'at tayi tashiga tafa hannu, ta zo gaba Na'ima tana yi mata wani irin kallon sama da kasa
tace "Ai dama karshen muna fuki jin kunya, duk wanda yace ruwan wani bazai tausa ba nasa ko lum-lum bazai yi ba, zakaran da Allah ya nufa da cara kuwa ko ana ga muzuro ga shawo sai ya yi,
wacce kika lankaya wa tayi ciki da auren ta kika kazan ta mata ciki, gata a gaban ki ta zame miki abun kallon abin kwatance,
蓷an shege zaki kawo mana cikin family bama bukatan bare a cikin mu,
fita mana agida makira algunguma ka蓷an kika fara gani,
sai duniya tayi juyin masa da ke."
Aunty Jaleela tace "Kamar yanzu kuwa zaki fara ganin aya, sai kin gwammaci mutuwa da rayuwar ki, fita a kace fita mana agida."
suka ka蓷a ta har waje.
niko ina taaye ina kallon abin kamar a Film,
Bappa ya girgiza kai yace
"Duk wan da ya nufi wani da sharri a kwan a tashi kan sa yake koma wa, Allah ka tsare mana imanin mu."
aka amsa da amin kana muka juya muka koma ciki.
kowa yana jinjina lamarin.
har muka zazzauna ana alhenin abun.
Bappa yana 蓷ago kansa idanunsa sukayi arba da wasu hotunan Inna guda biyu acikin glass 蓷aya, dake like jikin garun parlour'n,
huf ya mike tare da nuna hoton da yatsa yana tafiya in da yake, cikin rawar murya Bappa yace
"Adda A'i."
da mamaki kowa ke kallon sa su Abbu suka mimmike tsaye,
ya juyo da sauri yana fa蓷in
"Wannan hoton a ina kuka samu?."
Abba suka ha蓷a baki wajen cewa
"Innar mu ce ka santa ne?."
da sauri Bappa ya fita gurin mota yaje ya bu蓷e kana yabu蓷e jakarsa dake cikin motar ya ciro wani hoto kana ya dawo cikin parlour da sauri,
ya mika musu hoton wan da yake iri 蓷aya da 蓷aya daga cikin hotunan,
da mamaki su Abbu suke kallon hoton iri 蓷aya da wan da yake jikin garun parlour,
Bappa yace "Dai-dai da rana 蓷aya ban ta蓳a ajiye hoton a wani guri daban ba ko da yaushe yana cikin jakata sabo da girma da matsayin wacce take cikin hoton a guri na,
Adda ta ce ita ta sha nono ta bar min,
lokacin da Bappan mu ya rasu ina 蓷an kara mi, sai 拼an uwan Baban mu suka 蓷auke ni suka tafini, kasanceaar ni na miji ne, suka barwa Maman mu Adda A'i,
kamar yadda kuka sani mu fulani bamu fiye zama guri guda ba, musamman fulani makiyaya, haka mukayi ta yin nesa da in da mamar mu take,har muka sallaka Nigeria,
tun da aka tafi da ni bansake ha蓷uwa da Maman mu da Adda A'i ba,
bayan wasu shekaru masu dama aka zo ma na da sakon rasuwan maman mu da kuma wannan hoton, aka bani duk da lokacin da muka rabu da ita ina yaro ne sosai amma bai hanani gane 拼ar uwa ta ba,
lokacin da girma ya same ni na dawo Nigeria da kaina ban san kowa ba hansan ta inda zan fara neman 拼ar'uwa ta ba, rugar mu da na rike sunan sa nayi ta bincike a kansa har naje rugar, duk wanda na tambaya sai ya cemin baima santa ba,
a haka na fauwalawa Allah komai nacigaba da addu'a Allah ya ha蓷u mu da ita, haka na rika ajiyar hoton nan harrrana mai kamar tayau,
ashe dai da rabon mugana ina Adda A'i take tana ina?."
Abbu yace "Allah yayi mata rasuwa."
salati Bappa yayi sai ga hawaye a idon sa, kowa sai da yayi kuka tuno da Inna..........!
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 32
Ummi ta rika bubbuga baya na tana fa蓷in nayi hakuri, yayin da hawaye ke cigaba da zuba a idanunta.
da sauri na saki Ummi na juyo hawaye na zuba a ido na, na saki murmushi hawaye na zuba cikin matukar farin cikin ganin yau gani ga mahaifiya ta, na dubi Ahmad nace
"My ga Ummi yau gani ga Ummi na, Bappa Ummi na ne Ummi na ne."
sai na kuma rungumar ta ina hawaye ha蓷e da murmushi.
wani irin farin ciki ne ya lullu蓳e zuciyoyin su Ahmad yace "Barka da zuwa Ummi hakika mun yi farin ciki da zuwan ki."
Bappa ko Masha alhmdllh alhmdllh yake ta fa蓷a yayin da fuskarsa ke bayyana jin da蓷i.
security kuwa gaba 蓷ayan su kowa yayi zuruu.
Ummi ta share hawaye da gefen mayafin ta tace
"Duk da sun kore ni na ayyana a raina bazan yi nisa da nan ba sai na ga HAMDAH da take cikin gidan nan dan jiki na na bani kece kiyi hakuri HAMDAH."
na sake ta tare da fa蓷in "Ummi kiyi hakuri."
sai kuma na juyo in da security suke nace
"Uwa ta kuka yi wa wulakanci kuka hana ta shiga gidan duniya bana kiyama ba."
Ahmad ya 蓷aga murya cikin tsawa yake ce da su,
"A wani dalilin zaku hata ta shiga bayan ta sanar da ku ko wacw ce ita!?."
suka ha蓷a baki wajen cewa "I'm sorry sir sabo da ba'a sanar mana da zuwan nata bane, kuma bayi zaton mamar Madam bace da gaske mun 蓷auka wa蓷an da suke alakanta kansu da ita ne kawai dan a barsu su shiga."
Ahmad yace "Sai kuma baza ku iya kira ko zuwa ku sanar a kwai bako a waje ko ansan da zuwan sa ba? wani irin banzar aiki kuke ne!,
an ajiye ku kurika wulakanta mutane ne a bakin get."
Bappa yace "Sam bai dace ba ya kama ta idan irin haka ta faru, har idan ba'a sanar muku da zuwan bako ba, to idan yazo ba ku kore sa ba, ku nimi masaniya kan cewa an san da zuwan nasa ne sabo da wata rana zaku iya korin 蓷an gidan abun kuma ba zai yi kyau ba,
to ba gashi yanzu kunyi a kan uwar mai gidan ba."
Ummi tayi murmushi cike da Dattaku tace
"A'a babu komai wlh, ai abakin ai kin su suke, kuma hakanne zai nuna tabbacin jajircewa kan aikin nasu, basu yi laifi ba sai dai kawai a kiyaye gaba."
security suka shiga bawa Ummi hakuri kamar zasu zuba goiwowin su kasa, tace wlh har cikin ranta babu komai kuma bataji haushi ba dan a bakin ai kin su suke.
na ja hannun Ummi cikin farin ciki muka yi ciki in da na kar蓳i jakarta na rike a 蓷aya hannuna.
da sauri Inna Wuro ta fito dan Faty taje ta sanar mata Ummi na ta zo, a tare duk muka 蓷unguma mukayi cikin parlour,
Bappa yace shi zai shiga Masallaci bari su yi salla zai shigo su gaisa,
a parlour Ahmad ya mika min Ahmad karami yace shima bari ya je yayi salla.
gaba 蓷aya baki na yaki rufuwa farin cikin da nake jin kaina ciki tamkar anyi min albashir da aljanna.
a kan kafar Ummi na dire Ahmad karami, Ummi ta rike sa ta na fa蓷in "Yaya sunan sa?." nace Ahmad.
tace Masha Allah Allah ya raya da imani."
su Talatu suka shigo parlour'n suna kwasar gaisuwa da tayani farin cikin zuwan Ummi na.
Ummi ta kurawa Naseem da Nasmah ido da suke ta tsalle gefen ta sunayi wa Ahmad karami kawa, ta dube su da murmushi tace
"Yaya sunan ku?." kusa da ni Naseem ya zo ya kawo bakin sa kunne na yace "Mommy ita yaya sunan ta."
ido na waro tare da saurin toshe kunne na wai shi a dole magana a hankali zai yi kada kowa yaji amma kamar ihu yayi min cikin kunne.
dariya duka parlour'n a 蓷auka, nace
"Mama na ne fa kun gaishe ta kuwa, sunan ta Ummi."
murmushi Ummi tayi yayin da ta kasa janye idanunta kan yaran, ta janyo hannunsu tana fa蓷in
"Bari na fa蓷a muku sunana kuma sai ku fa蓷a min naku, suna na Ummi ku ya sunan ku?."
Naseem ya washe baki yace sunan sa Naseem ita kuma sunan ta Nasmah.
ai ko Nasmah ta shiga bubbuga kafa kasa wai ita zata fa蓷i sunan ta da kanta.
Ummi tace "To fa蓷a min naji ban ji nashi ba."
ta washe baki tace Nasmah.
ai ko surutun su suka shiga cike ta da shi, suka rika bata rabaran da bata san tushin sa ba, har da labarin gobe Dadday'n su yace zai 蓷auke su da kanin su ya kai su ya kara siyo musu lilon doki.
Nasmah ta wawwaro ido tace
"Kuma muna da wani har guda haka kuma Daddy'n mu yace zai kara mana guda haka."
tayi mata nuni da yatsun ta hu蓷u da kuma biyu wan da za'a kara musu.
Naseem yace "Zo kiga lilon dokin mu yana kusa da 蓷akin 蓷awisu ne fa."
yayi maganar shima yana wawwaro idanu
Ummi tace "To sai gobe zan je na gani."
Nan da nan nasa su Zulai suka cike ta da kayan ci da sha..