Sashe 63
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da sauri cikin dabara Hajiya Karima ta mai da hannun ta cikin mayafin ta.
murmushi Ahmad yayi ya mika hannu ya kar蓳i Ahmad karami yana fa蓷in
"Ke Faty haka ake rukon yaro a garin ku? ya zaki fito da shi a sanyin nan babu wani isasshen kaya a jikin sa, bani shi nan budurwar kauye kawai."
Faty tace "Kai Yaya Ahmad ba ga kaya ajikin sa ba."
yace "Ke yaushe kika san yan da ake rainon 蓷a haka zakije gidan ustaz 蓷in nan kina fidda masa 蓷a babu kaya a sanyi ko."
dariya tayi tana rufe fuskarta.
baki na bu蓷e nace "Wani Ustaz 蓷in?." yace
"Ita ta sanshi ai."
da sauri tayi waje tana fa蓷in "Ni babu ruwa na."
ya dubi Hajiya Karima yana da蓷a fa蓷a蓷a murmushin sa yace
"Hajiya so take tasa angon ki ya kamu da mura wannan kayan ai baiyi a fito da shi ba."
baki Hajiya Karima ta washe cikin 蓷an kame-kame tace "Eh haka..haka ne."
wani murmushin yakuma sake wa kana ya juya ya shige cikin bedroom 蓷ina.
zuwa can yafoto da shi cikin wani katon towel ya karaso inda take ya mika mata shi yana fa蓷in
"Hajiya ga angon naki."
baki ta washe tace "A'a kaga Ahmad 蓷an Ahmad jika ga Tijjani sabil, kaman kai lokacin kana jariri."
baki ya washe yana zama kan kujerar da ke fuskantar ta yace
"Hajiya da gaske haka nake lokacin ina jariri anya nakai sa kyau lokacin kuwa?."
tace "Sosai yan da ka ganshi haka kake kai da gashi har yanzu kyan naka na nan bai gushe ba."
kallo na yayi tare da 蓷aga min gira.
niko baki na ta蓳e a 蓳angaren Aunty Rasheedat ma haka a bin yake itama bakin ta ta蓳e sannan tace
"Hajiya kice kun sha kallo lokacin can."
fuska Hajiya Karima ta 蓷an suke tana yimata kallon kasa-kasa.
itako Rasheedat wani murmushi ta sake tare da jijjiga kai.
Ahmad kuwa idanunsa a kan 蓷an da kuma hannun Hajiya Karima. tana kokarin mike wa da sauri shima ya mike yana fa蓷in
"Hajiya badai tafiya zakiyi ba?."
dariyar yake tayi tace "Gidan wani biki nake son zuwa direba ma yana waje ya zaman jira na, dama nazo ne naga jikar nawa gashi nan sai baccin sa yake Allah ya raya mana shi muga girman sa."
kar蓳ar 蓷an yayi a hannun ta yace "Amin amin gun gode Hajiya."
yayi mata sallama ta fita. tana fita ya matso in da Rasheedat take ya zauna tare da jan towel 蓷in da ya na蓷e yaron ciki yace
"茒au ke shi ban da towel 蓷in."
ta 蓷ago shi da iya abin 蓷aukar sa da 蓷azu aka fito da shi ta rungume shi a jikin ta tana sumbatar goshin sa.
shiko Ahmad mike wa yayi rike da towel 蓷in a hannunsa yanufi kasa..
numfashi Rasheedat ta sauke dan tasan komai akayi akwai wani abun.
ta dubeni da murmushi ganin yaron ya farka yana mutsumutsu tace
"HAMDAH bashi nono kin ga ya farka."
nace "Allah Aunty Rasheedat yaron nan yafiye tsotso Allah ni bacci ma nake ji kuzau na da shi kawai ki bashi madara ya sha."
na mike tsaye na nufi bedroom 蓷ina. dariya tayi tace
"Madara kuma ah da sauran sa tukun kidai tai maka ki bashi 蓷in."
ta biyo nita cigaba da fa蓷in
"HAMDAH kar蓳e shi kibashi kin ga zai yi kuka."
Inna Wuro da take cikin 蓷akin tana gyara, ta kar蓳e shi ta miko min shi...
Rasheedat na fita daga 蓷akin lokacin Ahmad ya hauro, da fuakar tambaya ta dube sa, sai ya ruko hannun ta ya janyo ta cikin bedroom din da suke kusa da shi.
suna shiga tace "Aboki me ke faruwa ne ina kakai towel 蓷in?."
numfashi ya sauke yace "Nasa aje a yar da shi ne, tazo da wani irin guba mai amfani da fatar jiki yana saurin yiwa yara musamman jarirai illa acikin mintuna kalilan, shine a hannunta duk da yana cikin kwalba
amma yana da hatsarin gaske, taso yin amfani da shi wajen sakawa yaron a jikin sa, bayan 拼an mintina kuma zai shige cikin jikin sa daga nan kuma sheke nan, fatan jariri bashi da karfi koda kwalbar ka蓷ai ya ta蓳a jikin sa za'a iya samin matsala, shiyasa na saka masa towel 蓷in nan ta in da koda kwalbar ya ta蓳a shi ma zai tsaya a iya jikin towel 蓷in ne."
Ido Rasheedat ta waro cike da tsananin tsoro tace
"Aboki ya kamata kayi wani abu fa, matar nan babu 蓷igon imani tare da ita, zata iya bin tawata hanyar tun da taga yanzu bukatar ta bai biya ba, nikam nafara jin tsoro."
murmushi yayi yace "Babu abin da zata iya yi."
tace "To amma dai zaka fa蓷a wa HAMDAH ko dan tasan me ake ciki tada蓷a sanya ido sosai, kada ranar da baka nan kuma tazo."
yace "A'a baza'a fa蓷a mata ba idan aka sanar mata hankalin ta zai tashi dan ba ni da 蓷an ka蓷ai take hari ba har da ita, idan taji kuma hankalin zai tashi za'a iya samin matsala."
cikin ka蓷uwa tace "Har da ita?."
kai ya jinjina kana yace
"Muje babu komai."
Ana gobe suna da daddare Ahmad ya shigo, Inna Wuro na ganin sa ta fita, 蓷an madaidaicin akwatin da ya shigo da shi ya aje kan table,
sai da ya sumbaci goshina sannan ya sumbaci Ahmad karami dake bacci.
ya蓷a go kana ya zuge zip 蓷ip 蓷in akwatin wasu kaya ne na alfarma a ciki, dogayen riguna ce irin na amare ha蓷e da jaka da takalmi da sarka da 拼ankunne da abun hannu na gold,
tsayuwa kwatan ta muku kalar tsaruwan kayan ma 蓳ata lokaci ne, ya ha蓷u yayi kyau ya tsaru iya tsaru wa.
da sauri na mike na 蓷ago 蓷aya daga cikin rigunar na manna shi a jikina nace "Wannan fa kai gaskiya sunyi min kyau sosai."
murmushi yayi yace "Yanzu naje na amso su a airport jiya nasa a siya
yau aka saka a jirgi."
murna yahani tsayuwa naji daga wata kasa yasa asiya, na蓷ago sarkar da sai wal-wal yake yana 蓷auke ido nace
"Kai gaskiya wlh duk sun yi kyau sosai fa."
dariya yayi yace "Ashe nima na iya za蓳e kenan."
nima dariyar nace "Gaskiya yayi kyau sosai ka iya za蓳e kam."
wayar sa ya 蓷auka ya daddanna yace
"Zo ki gani." gefen sa na zauna ina leko cikin wayar.
hotunan wani katon hall ne wan da tsaruwan sa yakai ya kawo yace
"Anan za'ayi toron bikin mu dana suna gobe da karfe sha 蓷aya na rana za'a fara za'a tashi karfe 11 na dare."
da mamaki nace "Ina a gida za'ayi taron."
yace "Ina ai ba iya taron suna ba ne ka蓷ai har da taron bikin mu, yanzu haka ina da ba'ki wa蓷an da suka zo daga kasashe masu nisa sosai suna masaukin da a ka tanadar musu wasu kuma zasu iso cikin dare wasu gobe da safe."
kai na jinjina jin da faske yake nace "Allah ya kaimu, Ukhtee ma ta kusa iso wa wata kila jirgin su ya sauko karfe 9."
yace "To bari a sa direba ya shirya zuwa taro ta, ya kamata ya isa airport kafin saukowar su."
kira ne yashigo wayar sa ya mike yana fa蓷in
"Wani abokin Daddy na ne daga 蓷an Nigeria ne mazaunin Ingila, jirgin su ya iso kenan bari naje nasa a taro shi, bani number Ukhtee na baiwa direba ya tafi yanzu time zai yi."
nace to. ina bashi yafita da sauri.
da misalin karfe 9 kuwa jirgin su Ukhtee ya sauko, direba ya 蓷auko ta zuwa gida, har farfajiyar gida naje na taro ta, muka rungume juna muna ihun murna.
ranar kusan kwana muka yi muna hira...