← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 93

Sashe 12

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mutane biyu daga cikin jagororin nan suka zo su da wasu mata guda biyar sukace na zama a cikin su wan da zasu rika yi min ai ki,
mata ne irin wan da suke karkashin paundation, irin wa蓷an da mazajensu suka sake su dakuma wan da mazajensu suka rasu, akan 蓷auke su ai ki irin gidajen masu ku蓷i 蓷in nan, a cikin su na za蓳i guda uku dasukafi kwanciya min a rai, kana nace zan gwada ai ki da su.
蓷aya na 蓷auke ta a matsayin mai kula da su Nasmah dakuma kula da tsaftar side 蓷in,
na biyun kuma mai girka abibci, sai kuma 蓷ayar na turawasu Inna wuro ita zata rika kula da tsaftar side 蓷in su dakuma girkin su.
nan suka kuma gabatar min da masu maza wan da nazo nasame su a cikin gidan, direba sai mai baiwa fulawa ruwa shi zai rika wanke mota, sai mai gadi dakuma mai kula da tsaftar farfajiyar gidan gaba 蓷aya.
mun zauna da su na 蓷an wani lokaci na fahimci mutane ne masu kirki da rukon amana.

Haka rayuwa tacigaba da tafi, tuni akayi bikin bu蓷e masana'antu da masallatan nan manyan shuwagabannin Nigeria sun halacci torurrukan sun kuma bada gudummawar su kwarai da gaske wajen ganin an 蓷ibi ma'aikata masu inganci.

Bayan wani lokaci

Tuni aka damkamin ragamar duk wasu kaddarori na ni nake bada umurnin ayi da kuma kar ayi, har kuma yanzu muna tare da jagororin nan su suke sanya ido kan ganin komai yatafi dai-dai.
tuni nasa aka baiwa Fatu uniform a 蓷aya daga cikin makarantu na, dan dama acan rugar ma tana karatun ta tacigaba a nan.

Zaune nake a parlour ina dudduba jerin sunayen mata da matasan da nasa a 蓷iba, a karkashin paudasion 蓷ina domin basu tallafin wasu ku蓷a蓷en da zai jamusu jari domin dogaro da kai na tura da ku蓷a蓷en tallafin izuwa asusun *HAM'NAS* paudasion.
a hankali na mike tsaye tare da yin mika ha蓷e da salati, wayoyina na tattara ha蓷e da sabuwar system 蓷ina, na haura sama,
kan bedside na ajiye su kana na haye gado dan bacci nake ji, ina so nayi baccin kafin su Naseem su shigo dan suna can side 蓷in su Bappa.
har na kwanta na tuna da akwai maganar da nake so muyi da Bappa kan wani Company na murza karfe da ake gina shi a Lagos,
mikewa nayi na fita dan ina so muje ziyarar gani da ido acikin satin nan.
da gudu Nasmah ta shigo tana fa蓷in
"Mommy kin ga Naseem ko jai camin jiji".
Naseem shima dagudun yashigo yana binta da abun yana dariya, Fatu na biye da su tana dariya da fa蓷in "Naseem kabari kar ka sa mata".
da sauri nakarasa sauka kan step na rungumo Nasmah dake falfala gudu kamar zata kife kasa nace "K.......!鈽?

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:54 - Ummi Tandama馃槆: HMD
WASA FARIN GIRKI!!!鉁嶐煆?

_(Book 3)_

馃吙锔?4

Asannu a ka wangale tamfatsetsen get 蓷in gidan, motar gaban mu yakusa ciki, a hankali direban dake jan mu ya danna hancin motar cikin gidan, a tsakiyar farfajiyar gidan duk suka faka motocin, a sannu na zuro kafafuna waje, "Ya ilahi ya littahi".
abun da na furta kenan lokacin da na dai-dai ta tsayuwa ta a cikin gidan, bin gidan nashiga yi da ido har ina wai ga gefe da gefe na.
gaba 蓷aya gidan da tsaruwar sa yatafi da ni, tsaruwan gidan yawuci misali komai an tsarashi a inda ya kamata yana ajiye a in da ya dace,gida ne babba mai 蓷auke da part har hu蓷u, daga gefe can gabar da gidan side ne guda 蓷aya sai kuma gefe ta hannun dama shima side ne guda sai kuma gefen hagu shima side 蓷aya, sai dai 拼an madaidaita ne ba wasu manya ba.
daga tsakiyar gidan kuwa wani side ne na musamman wan da yazamo sauran side 蓷in sun sashi a tsakiya shi kam gini ne mai hawa 蓷aya babbane ya tsaru iya tsaruwa, daga saman side 蓷in har kasan sa yaji ado da gilasai masu ban mamaki an kawata shi tamkar a turai,daga kasa kuma an zagaye shi da wasu flaw's masu matukar kyau da 蓷aukar ido,
gaban side 蓷in wani shinfi蓷a蓷蓷iyar swimming pool ne wan da aka kawatashi da rubber grass malaye har bakin kofar shiga side 蓷in.
gefe can kuma parking space ne 蓷auke da lafiyayyun motoci da suka kai guda uhu a cikin sa,
daga farin shiga gidan kuma gefe da 蓷akin mai gadi masallaci ne shin fi蓷a蓷e agun,
sai kuma 蓷akuna guda 蓷ai-蓷ai a jere guda uku a gefe da masallacin ta can.

Maganar Bappa naji yana fa蓷in
"Muje ciki ko HAMDAH." da sauri nadawo daga duniyar kallon gidan dana tafi, da murmushi kan fuskarsa dan ganin yan da na tafi gaba 蓷aya na shagalta da kallon gidan.
na ce "To Bappa". a hankali nabi bayan su side 蓷in da ke gefe ta hannun dama muka nufa a hankali nake taka kafata ina cigaba da baza ido cikin gidan har muka isa cikin side 蓷in.
masha Allah 蓷an madaidaicin side 蓷in ya tsaru matuka.
side ne mai 蓷auke da 3 bedroom ko wanne da ban蓷aki a cikin sa, 蓷an madaidaicin parlour ha蓷e da dinning
da kitchen da komai da komai, an tsara komai yan da yakamata duk wani abun bukata an tanadar babu abun da babu.
蓷akunan cikin parlour'n muka rika shiga wan da komai akwai hatta gadon 蓷akunan duk da shinfi蓷ar su, sunsha lafiyayyun bedsheets.
bayan mungama zagaye cikin side 蓷in gaba 蓷aya, muka fita 蓷ayan side 蓷in dake gefen hagu muka shiga, shima kamar wancan side 蓷in yaji komai. kowa sai fa蓷in masha Allah yake, nidai kasa magana nayi sai binsu nake inata baiwa idona abinci sabo da gaba 蓷aya yanayin tsarin gidan yatafi dani.
daga nan 蓷aya side 蓷in dake can gabar da gidan muka nufa, shima tsaruwan sa da tsarin sa kamar sauran part biyun nan,
koda muka fito daga cikin part 蓷in baki na washe nadubi Bappa dake ta fa蓷in
"Kai komai yayi masha Allah komai fa yayi yadda yakamata". baki nakuma washewa ina fa蓷in "Kai wlh Bappa gidan nan Allah yayi kyau kaga fa nan irin wancan can ma irin wancan kai tsarin gidan yayi kyau komai iri 蓷aya, sai dai kawai kalolin kayan cikin sune daban-daban".
dariya Bappa yayi kana yace "Da gaske gidan yayi kyau ko?."
"Wlh kuwa Bappa." nafa蓷a da sauri ina cigaba da washe baki, shima dariyar ya kuma yana girgiza kai kana muka rufawa mutanen baya in da suka nufi wannan kayatacce rantsatstsen babban side 蓷in nan dake a tsakiyar gidan wan da yazamana da sauran side 蓷in sun sashi a tsakiya.
a hankali muka isa bakin kofar da sauri 蓷aya daga cikin mutanen ya isa bakin kofar side 蓷in wan da yake na glass ya 蓷aura hannunsa gefe kan wasu madannai ya daddanna sai ga glass 蓷in yafara bada sauti 蓷an baya yaja kana ya dubeni yace
"Bismillah Madam 蓷an zo ki tsaya a nan."
ya nuna min kan step 蓷in da yasauka akai wan da saika haura kansu kafin ka isa bakin kofar,step ne guda uku, nuna kai na nayi alamar ni?. yace "Eh." a hankali na matso na haura kan step 蓷in, daga in da yake yamika hannunsa yakuma danna wasu lambobin kana yace na 蓷aura hannuna kan nan yanuna min wani 蓷an zagaye da hoton yatsu, a sannu nakai hannuna na dai-dai ta yatsuna kan zanen yastun, nan yafara bada sauri 蓷it-蓷it sai kuma yakuma danna wata lambar data fito mai alamar Okay. nan take kofar tazuge gefe ai ko da sauri na 蓷aga hannuna.
ya juyo yana duba na kana yace
"Madam wannan kofar special ne mai amfani da zanen yatsune mutum 蓷aya ke amfani da shi, sai kuma wancan". yanuna wata kofar dake gefe ya isa gurin muma mukabi bayan sa,ni dai cikin rashin fahimta nake jin sa, yace
"Shi wannan common door ne kamar yanda aka sani kowa zai iya amfani da shi."
ya mur蓷a handle 蓷in kofar yabu蓷e muka shiga ciki.
sai gamu mun bayyana cikin wata katafaren parlour ya ilahi ya lilahi, har bansan san da na furta "Kai! amma wannan duk yafisu kyau!".
nayi maganar cikin hakikance gaskiyar abun da ke cikin zuciya ta wan da maganar fitowa kawai tayi,
Bappa ko karamar dariya yayi tare da jijjiga kai.
suma sauran dariya suka bini da shi, nan muka fara kusawa cikin katafaren parlour'n, baki da hanci gaba 蓷aya na bu蓷e wajen kallon katafare kayataccen parlour'n, fa蓷an tsaruwar sa da misalta tsarin parlour'n ma ba zai misaltuba, yaji kayan alatu da more rayuwar duniya tsaruwan sa ya zarce sauran side 蓷in da muka shiga babu ha蓷i ko ka蓷an.
bedroom 蓷in dake cikin parlour'n muka rika shiga 蓷aya bayan 蓷aya, bedroom ne zafafa har guda hu蓷u masu 蓷auke da tsalatsalan bathroom,
daga gefe da parlour'n kuwa katon dinning area ne sai kitchen babba a gefe.
sama muka hauwa wan da shi kanshi step 蓷in haurawan sama abun kallo ne domin kuwa shima an kawatashi na musamman.
wow masha Allah shima tsarin saman kamar kasan sai dai banbancin kalolin kayan dake cikin su, kalar kujeru da labulayen bedroom and parlour kasan white and ash da 蓷an ratsin lemon-green. saman shima 4 bedroom ne a cikin sa kalan kayan bedroom and parlour'n kuma white and sky-blu.
Antsara komai yadda yakamata sai tashi da sassanyan kamshi mai ha蓷e da kamshin sababbin kaya yake.
kai gidan ya ha蓷u fa nidai bakina yakasa rufuwa wajen kallon tsaruwan gidan, bayan mun gama zaga lungu da sako na saman muka gangaro kasa anan muka yada zangon mu cikin parlour'n kasa.
Chapter 12 · 0% Book details