Sashe 19
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
zan zame muku garkuwa uwa uba." da蓷a rungume su nayi ina jin kuna cikin raina lallai tabbas ba shakka anyi min tabo mai muni ni da 拼a拼ana wan da bazan ta蓳a mancewa da shi a rayuwa ta ba. kwallar idanuna na share tare da kokarin danne damuwa ta. 蓷ago wa nayi jin sallamar Bappa na amsa ina mai cigaba da kokarin danne damuwar dake azalzala ta cikin zuciya, na蓷an gyara zamata cikin dabara na share ragowar hawayen idona, ya karaso ya zauna. huf su Nasmah suka mike a jikina Naseem daya dubi Bappa yace "Bappa Daddy fa yana waje?." sai kuma ya juya da sauri yana fa蓷in "Dan je guyin Daddy." ido na ware da mamaki kamar ba yanzu nagama masa barazana har da kukan sa ba amma gashi ya tashi yana fa蓷in zai je gurin mutumin. Bappa yayi murmushi da fa蓷in "Dawo nan mutumina, ai yatafi." yafa蓷a yana ruko hannunsa kana ya cigaba da fa蓷in "Yaro kenan shi kamar dabba yake duk mai kyautata masa to zakaga yana son kasan tuwa da shi, wlh nayi mamakin ganin Ahmad Tijjani Sabil, nakuma yi mamakin ganin sa tare da yaran nan, koda yake hakan ba abun mamaki bane." da 蓷an mamaki na dubi Bappa jin sunan mutumin a bakin sa, Bappa ko da蓷a fa蓷a蓷a murnushin dake bayyane kan fuskar sa yayi kana yaci gaba da fa蓷in "Yaron kirki ne sosai kinga ma bai ganeni ba sai da nayi masa tuni, ai wannan yaro Allah dai ya masa albarka yakawo babban gudunmawa cikin rayuwar mu a Ruga, ya inganta mana rayuwa yakawo haske cikin rayuwar mu kwarai da gaske, lokacin da 蓳arayin shanu suka addabe mu babu dare babu rana, sukashe mana makiyaya su ka蓷a mana shanukai, kwasam sai Allah yajefo mana shi, wata rana yazo rugar mu a matsayin bako watan sa guda tare da mu, ranar da yazo 蓳arayin shanu suka shigo rugar mu, suka saci shanukai suka raunata mana makiyaya Allah yatakai ta kwanan su na gaba, sai dai mun rasa makiyayin mu guda 蓷aya kuma mun san su suka sace shi, ya kwashe su yakai su asibiti cikin gari, ranar hankali yatashi muka 蓷au aniyar 蓷aukar mataki da kanmu. ranar da ya cika sati uku, har lokacin 蓳arayi basu kara kawo mana hari rugar muba sai dai rugar da muke makota da su, da yammacin ranar an je kai masa abinci kamar yadda aka saba sai aka iske shi da wani makiyayin mu cikin 蓷akin da aka bashi yake kwana ciki, makiyayin da muke tunanin 蓳arayin shanun nan sun tafi da shi, ya 蓷a蓷蓷aure shi, yanata gana masa azaba da wani irin na'ura. wan da yakai abincin yakurma ihu nan da nan jama'a suka taru munyi mamakin ganin makiyayin mu tare da shi yana bashi azaba,nan 拼an gari suka rika cewa a kashe shi ashe shima 蓳arawon shanu ne muke tare da shi. cikin tsawa yace duk mudakata yace kunzo nan kuna ta wani har gowar ku mara amfani kuje ku tare 拼an ta addan da suka dunfaro rugar ku domin kona ku su kuma tafi da dukiyar ku. cikin rashin fahimtar abun da yake nufi muka shiga kallon junar mu, shiko ci gaba da baiwa makiyayin mu azaba yacigaba da yi, dai-dai lokacin kuwa muka soma jin karar bindiga daga can nesa, nan fa hankali yatashi jama'a suka fara kokarin watsewa domin 蓷aukar makamin kare kansu. wani irin gigitaccen kara makiyayin nan ya saka lokacin da ya datse masa yasar hannun sa guda, cikin tsawa yace masa, Ta wani kusurwa zasu shigo,? su nawa ne kuma?, wasu irin bindigogi ne a hannunsu?!!. cikin tsananin jin azaba yasoma magana cikin matukar wahala yashiga bashi amsar tambayar dayayi masa. munyi matukar mamakin jin abun da makiyayin nan yafa蓷a to me haka yake nufi?, a lokacin bamu sami damar jin amsar tambayar muba, sai muryar AHMAD Tijjani Sabil mukajiyo da karfi yana fa蓷in. Kowa ya koma gidan sa kada wani yafito waje,duk abun da zakuji kada ku fito. kamar yadda yafa蓷a kuwa haka mukayi batare da musu koni man jin ba'a si ba kowa yayi gidan sa, sai dai bamu zauna haka ba kowa da makami a hannusa domin kare kai. ranar tashin hankalin da muka shiga ba zai fa蓷u ba, dan muna shiga gida 拼an tadaddan nan suka karaso cikin rugar mu, wasu suna kunce dabbobi wasu kuma suna ta harbi. shigowar su dakamar minti ashirin, muka jiyo jiniyar sojoji ta ko ta ina suka sanya rugar mu a tsakiya. nan suka shiga bata kashi ranar kamar rugar mu zata fashi dan harbin bindiga, an 蓷auki tsawon mintina 30, kafin kikaji guri yayi tsit. sai hayani ya da magana da turanci ha蓷e da hausa ake, can aka fara magana da abun sauti irin wan da hukuma suke magana da shi domin sanar wa ko bada umurni wa al'umma, aka ce kowa ya fito, nan muka fito cikin 蓷ar-蓷ar duk da asanar wan nasu sun sanar mana da cewa hukuma ne ke magana, amma a tsorace muke kuma bamu fito haka kawai ba sai da makaman mu, domin kare kai, duk da kuwa munsan su bindiga ne a hannusu mukuma akasin haka sai dai munsan Allah yana tare da mu. koda muka fito ganin hukumar ne da gaske nan hankali ya蓷an kwanta ka蓷an, Allah yabasu nasarar cafke 拼an tadaddan nan wasu daga cikin su sojojin sun harbe su gasu kwance cikin jini, wasu kuma gasunan kwance a 蓷a蓷蓷aure bindigogin su a zube a gefe. Ahmad Tijjani Sabil yana tsakiyar hukuman nan yayin da wannan makiyayin namu ke kwance a gabansa shima a 蓷a蓷蓷aure. bayan jawabi da ban hakuri da hukumar nan sukayi mana, da alkawarin bamu kariya da tsaro, suka tattari 拼an ta'addan suka saka su cikin mota, Ahmad ya 蓷aga wannan makiyayin namu yatura shi cikin mota, nan wasu daga cikin sojojin suka tafi da 拼an ta'addan suka bar motan soja guda. ranar acikin rugar mu suka kwana suna bamu tsaro kwanan su uku kafin suka tafi, Ahmad kuwa bai bar rugar ba har sai da yagina mana makaranta da asibiti yazuba mana malaman asibiti dana makaranta, makarantar ne ma Fatu take ciki, tun daga lokacin muke samin tsaro sosai, munyi matukar farin ciki da zuwan Ahmad cikin mu dan kuwa ya tallafawa rayuwar mu kwarai da gaske, har rana mai kamar ta yau ba'a kuma shiga rugar mu da sunan sata ba."