← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 93

Sashe 48

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan sallar la'asar ina tsaye cikin bedroom Ahmad ya shiyo dawowar
sa daga masallaci kenan, hannunsa rike da makullim mota, ya taho in da nake, rungume ni yayi tare da sumbatar goshina yace "Kyakkyawa ta, kin hana ni kari ki gani har dare ya fara yi, haka zan tafi baza ki 蓷an kara min?."
kafa蓷a na make, murmushi yayi yana da蓷a janyo ni jikin sa yace
"To bari naje na 蓷auko su Nasmah, kada a barki ke ka蓷ai ko zamu tafi can 蓷in ne jibi sai mu dawo?."
harara na dalla masa ina zame jiki.
da sauri ya taro ni yana dariya yace
"Afwan kada ayi min hukuncin daban iya 蓷auka ba."
bakin sa ya manna kan nawa yayi kissing 蓷in sa sosai kana ya sake ni yana bina da murmushi har ya fita.
numfashi na sauke tare da zama bakin gado...
daf magriba motar sa tashigo gidan,
ina zaune a parlour'n kasa ya turo kofa da sallama, su Naseem dake bayan sa suka shigo da gudu, Rasheedat na biye da su,
a jikina suka zube suna fa蓷in
"Oyoyo Mommy, Mommy kin dawo ne?."
murmushi nayi tare da shafa kan su nace "Eh nada wo." Naseem yace
"To Mommy ina tsara bar mu?."
Nasmah tace "Kin kawo mana tsaraba?."
kai na gya蓷a nace "Nakawo muku yana 蓷aki."
ihun murna sukayi suna da蓷a 蓷alewa jikina.
Rasheedat dake ta binmu da murmushi tace
"Iye-iye amma dai zaku sanmin tsarabar taku ko?."
sauka sukayi daga jikina suka koma jikin ta suna fa蓷in
"Eh Mamy damu baki da yawa da yawa."
ido ta waro tace "Kai amma naji da蓷i na duka ni ka蓷ai."
murmushi nayi ganin yan da take ta yi da yaran kamar zata goya su dan so,
tabbas duk wan da yaso naka yagama maka so a duniya.
ta juyo in da nake tana fa蓷in
"Wato shine zaki kwace min su yau ko?."
murmushi nayi nace "Ina yini Aunty Rasheedat."
fuska 蓷auke da annuri tace
"Lafiya lau kin dawo lafiya ya gajiyar hanya?." nace
"Alhmdllh."
ina dago wa muka ha蓷a ido dani, baki na murgu蓷a masa, shiko wani murmushi ya sake tare da jingina bayan sa da jikin kujera yana bina da kallon kasan ido.
kiran sallar da aka fara yi ne yasashi mike wa yafita zuwa masallaci,
na dube ta ganin yan da ta shagalta da biyewa yaran.
ta mike tana fa蓷in "Mujen ku muyi salla ko."
nace mata mu haura sama, tace a'a zata yi a kasa kawai. nan bayin kasa tayi al'wala da yaran a nan parlour sukayi salla. ni ma anan 蓷in nayi al'walar nayi sallan.
koda muka idar hira sosai Rasheedat tayi ta min har aka kira isha, sai da aka idar kafin Ahmad ya shigo.
ya zauna aka cigaba da hiran da shi, duk da ni bawani amsa su nake ba, iya kace idan sukayi abin dariya na 蓷an murmusa, haka suka yi ta jana da hiran.
a 蓷an zaman mu da su yanzu na fahimci suna da kyakkyawar fahimta sakanin su.
sai wajen karfe goma sukayi min sallama lokacin tuni har su Naseem sunyi bacci. tana gaba ya na biye da ita, tana fita ya dawo da baya da sauri ya rungumo ni yace
"Zanyi missing 蓷in ki."
bakin mu ya ha蓷e ya tsotsi bakina da kyau kana ya 蓷ago yana bina da wani irin kallo, a hankali ya sake ni ya juya ya fita.
bayan sa nabi da kallo ina mai sauke numfashi, a hankali na taka bakin kofar na rufe kana na juyo.
na kwashi su Nasmah na kai su 蓷akin su, na wuce bathroom 蓷in 蓷akin nayi wanka na fito, natafi bedroom 蓷ina na saka kaya, sannan na dawo 蓷akin nasu na haye gado nabi ko wannansu da addua, kana na kwanta tsakiyar su ina mai shafa addu'ar da nayi a jikina.
a hankali bacci ya dau ke ni can cikin bacci naji wayata na ruru,
idanuna a rufe na lalu蓳o wayar tare da 蓷aga kiran na kai wayar kunne batare da na bu蓷e idanuna ba,
muryar sa na jiyo yana fa蓷in
"Kyakkyawa ta kinyi bacci ne?."
"Um." nace cikin magagin bacci yace
"To ki tabbata mun ha蓷u cikin baccin nan kiji, kyakkyawa ta kina jina?."
juyi nayi a hankali nada蓷a manna wayar a kunne na nace
"Eh." yace "Kiyi mafarki na kinji? kiyi mafarkin muna tare kina shayar da ni da蓷i."
idananuna na bude a hankali, jin yan da amon sautin sa mai sanyi ya doki kunne na, a hankali na mai da idanun na lumshe ina jin yana fa蓷in
"I love You I love you too, please kiyi tunani na koda na seconds ne kinji? kiyi magana kyakkyawa ta zakiyi?."
sinyar kaina nayi da fa蓷in "Um."
wani nannauyar ajiyar zuciya ya sauke yace "Ina son ki kiyi baccin ki mai da蓷i."
zare wayar nayi na aje a hankali na gyara kwanciya ta,
bawai ko dun na koma baccin ba maganganun sa ne sukayi tayi min yawo cikin 茩wa茩walwa da zuciya ta, yayin da amon sautin sa mai sanyi ke yawo cikin kunnuwa ta.
a hankali na sauke numfashi..........!

Bani da Cj idan na matsa sainayi page mai tsawo to fa wayar zata iya 蓷auke wa bakuma zaku samu koda ka蓷in 蓷in ne ba kunsan matsalar nepa da ake fama da shi yanzu so sai a hankali
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: 22

Ya fizge towel 蓷in gaba 蓷aya yayi cilli da shi gefe, ido na rumtss da karfi tare da dukunkunewa guri guda na saki kuka ina fa蓷in
"Na rantse kayi gaggawar mai damin towel 蓷in nan jikina, wlh idan ba haka ba sai na yi maka abin da baka sammani."
ido ya kafe ni da shi babu ko kiftawa yayin da ilahirin jikin sa ya 蓷auki 蓳ari, wani irin muguwar sha'awa bukata so kauna begen kasantuwa su suka dirar masa suka cushe masa cikin kwanya.
numfashi ya ja da kyar hannunsa na rawa yakai jiki na yashiga shafa ni, da蓷a dukun kunewa nayi cikin muryar kuka nace
"Ka daina ta蓳a ni."
a hankali ya蓷an rankwafo zuwa fuskata murya cike da 蓷in bin fitina da wutar jarabar dake azalzalar sa yace
"Kyakkyawa ta kiyi hakuri, bazan kusan ceki ba harsai da amincewar ki, idan kin amin ta da ni kin shirya kar蓳ar bakwanci na,na gabatar da kaina a gare ki,
amma ki sani nakai matakin da zan iya samin mummunar illa."
numfashi yakuma ja da kyar yaci gaba da fa蓷in
"Ina da hakki a kanki kada ki mance girman sa, bakuma zan matsa miki dole a kan sa ba son da nake miki bazai barni nayi miki dole a kan abu ba, ina son ki kuma da sonki zan mutu, har idan baki amince min na kusance ki ba , zan cigaba da jiran ki har ranar da zaki amince min da
da kanki ko da ace ranar itace karshen numfashi na a duniya."
a hankali ya mike a kaina ya mika hannu da kyar ya janyo towel 蓷in yarufe min jiki na da shi, wani kuka na sake mai cike da kunar abin da ya min.
baya na ya蓷an shiga bubbuga wa da kyar ya iya furta kalmar "Kiyi hakuri."
shima 蓷in da kyar. ya zamo bakin gadon ya mike da sauri ya蓷an durkusa ya rike marar sa da karfi, yakai tsawon 10mn a durkushe a gun kana ya mike da kyar yana jan kafa ya fita a 蓷akin.

Kuka nayi ta rerawa da bakin cikin tu蓳e ni da yayi,
a hankali na mike ina jan hanci da fa蓷in
"Wani iskan ci yakama ya tu蓳e ni in dai shi bashi da kunya an fa蓷a masa kowa mara kunya ne."
na sauka naje na saka kaya na dawo na kwanta..

A 蓳angaren Ahmad kuwa a kan gado ya zube yayi ta murkusoso, yayin da yake jin marar sa kamar zata fashe dan ciwo, yayi ta mamaki da tambayar kan sa ashe haka yake ne wai abin ya nashi mamaki dan shi bai ta蓳a sintar kansa cikin irin wannan halin ba, lallai ya da蓷a yarda HAMDAH ta daban ce.
a ranar kuwa bai iya rumtsawa ba haka ya kwana da mugun ciwon mara,
washegari bai iya tafiya masallaci ba a gida yayi salla, har wajen karfe 11 yana kwance da kyar ya lalla蓳a yatashi ya shiga bathroom yayi wanka a daddafe ya fito, ya saka kaya ya 蓷au makullin motar sa ya fita. wani
pharmacy ya je dan bashi da zabin da ya wuce ya samawa kan sa tablet dan yasan koda yaje ga Rasheedat ba lallai bane ta amince masa zatace hakkin HAMDAH ne ya koma gare ta....
Chapter 48 · 0% Book details