Sashe 76
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan wani lokaci..
ranar wata laraba zaune nake a parlour'n kasa, najiyo sallamar hajiya Karima.
na amsa tare dayi mata barka da zuwa, ta amsa tana zama kan kujera,
wasa ta shiga yiwa Ahmad karami da ke zaune a kasa kan carpet rike da pida a hannunsa yana shan madara.
na gaishe ta ta amsa fuska sake tana tabbaya ta ya kwanan gidan da yaran.
nace kowa lafaya.
ta dube ni da kyau tare da gyara zaman ta tace
"HAMDAH nazo ne dama na nimi gafarar ki da kuma sulhu,
hakika nasan abin da na ai kata a baya ban kyauta ba, na gane kuskure na Ahmad 蓷ana ne, kullum cikin ladabi da biyayya yake agare ni,
me zai sa naso ganin bayan sa, i naso ki rufa min asiri kada ki fa蓷a masa komai, duk da nasan ko da kin fa蓷a masan ma bayar da zaiyi ba, sabo da irin ki sun sha fa蓷a masa baya yarda,
ina so na gyara kuskure na shi yasa nazo na sanar miki yanzu duk na zubda makamai na, me zai sa na so kashe Ahmad wanda ya蓷au keni matsayin uwa, sharrin shai蓷an ne, yanzu zuciya ta 蓷aya yake,
kuma zan same sa cikin dabara na nimi gafarar sa."
蓷an shiru nayi ina duban ta
yan da take maganar gaba 蓷aya yanuna zallar gaskiyar ta take fa蓷a,
kai na jinjina kana nace
"Babu komai hajiya Allah ya tsare mu da sharrin shai蓷an."
na mike ina mai jin da蓷in maganar ta ina ayyanawa a raina yanzu zan zo na kira Ahmad na sanar masa, Hajiya ta yada makaman ta, nasan shima yanzu zuciyar sa zata sami salama. na tufi kitchen domin na samo mata 蓷an abin ta蓳awa, matar nan tana bani mamaki idan ka ganta tamkar mutumiyar kwarai amma zuciyar ta baki, gara da yanzu Allah ya ganar da ita tana da rabo...
kayan ci da sha na shirya su a kan tray kana na 蓷auka na nufi kofa.
da sauri nakarasa fita daga cikin kitchen 蓷in jin ana tafa hannu,
turus na naja na tsaya nan bakin kofar kitchen ganin Ahmad tsaye cikin parlour'n yana tafa hannu tare da dumfaro Hajiya Karima dake rike da Ahmad karami ta kawo fida daf bakin sa tana kokarin saka masa shi cikin baki, cak ta saida hannunta bata sauke hannun ba bata kuma kara sa dashi cikin bakin nasa ba, yayin da hannu yake rawa.
ya karaso gaban ta yana mai cigaba da tafa hannu ya dube da kyau tare da fa蓷in
"Da kyau Hajiya ya kika da kata kuma bashi ya sha mana."
da sauri na karaso in da suke na dire tray 蓷in saman table nace
"My Hajiya ta gane gaskiya tace yanzu babu komai cikin ranta."
"Shiru HAMDAH." yayi maganar tare da 蓷aura yatsar sa kan lips 蓷in sa, kana ya dubi Hajiya Karima da gaba 蓷aya ilahirin jikin ta ke 蓳ari sai ta shiga kame-kame tana fa蓷in
"Ah..la... Ahmad..kuka yake shine na 蓷auke sa na bashi madarar sa, da na gani a nan."
hannayen sa ya na蓷e a kirki yayin da idanunsa ke kan ta yace
"To sha fara sha kafin kiba shi ya sha, sha yanzu!!!."
yayi maganar cikin tsawa sosai,
daga ni har ita sai da mukayi wani irin zabura.
yadube ni kana ya soma magana cikin fusatacciyar murya sosai.
"Duk abun da ta fa蓷a miki yauda ra ce bazata ta蓳a sauyawa ba."
kana ya mai da duban sa kan ta yace
"Kin jima kina cutar dani, kin yi sanadiyar rasa mahaifa na,ni kaina kina bibiyar rayuwa ta, hakan baiyi miki ba har da 蓷ana cikin jadawalin ki!
to ki sani rayuwa ta dana 蓷ana ba a hannunki yake ba ke baki isa kiyi mana abinda Allah bai hukunta ba, mutuwar mu ba a hannunki yake ba,
basai kin kashe mu ba ki jira idan lokacin mu yayi zamu tafi dole ba makawa,
me wannan jaririn ya tsare miki da zaki zuba masa guba cikin abin shan sa, muddin ina numfashi bazaki ta蓳a kuma cin galaba kan ahalina ba!!,
duk wani motsin ki a tafin hannuna kike yin sa, lokaci na 蓷ebar miki,
domin hukun taki kan abun da kika jima kina ai kata shi, kuma lokacin yayi dan haka."
wani irin razana nayi da sauri na sunkuci Ahmad karami dake ta raba ido kan kafarta, na rungume shi ina duban bakin sa ko har ta bashi madarar.
kofa ya kalla tare da fa蓷in
"Kushigo."
da mamaki na maida duba na kan kafor, wasu mutane ne guda hu蓷u suka shigo, yace "Kutafi da ita."
suka dube ta suna fa蓷in
"Oya mike."
duk wani roko da magiyar da take wa Ahmad bai saurare ta ba yace a tafi da ita, suka saka mata ankwa sukayi gaba da ita...
Numfashi na sauke tare da duban Ahmad da ya zube kan kujera tare da shafa kansa.
jiki a sanyaye na zauna kusa da shi, na dube shi jiki a sanyaye nace
"My na 蓷auka da gaske Hajiya ta tuba da bakin ta take fa蓷a min 蓷azu har tace zata nimi gafarar ka." shafo gefen fuska ta yayi, yace
"Kyakkyawa ta ai tayi hakan ne dan ki yarda da ita har ta cimma burin ta, Hajiya bazata ta蓳a sauyawa ba sabo da son duniya ya rigada ya gama rufe mata ido,
kuma abun da bata sani ba sam bazata ta蓳a zamo silar rasa rayuwa ta dana 蓷ana ba, idan tayi hakuri ma zan tafi na bar mata duniyar dan ba mai tabbata a duniyar nan."
ya mika hannu ya kar蓳i Ahmad karami dake ta zame wa yana son zuwa gurin sa,
蓷an kwanciya nayi a gefen jikin sa ina mai jin son sa da tausayin sa yana shiga na, 蓷an 蓷ago kaina nayi ina duban fuskar sa kana nace,
"My wai ya akayi ne kake san duk shirin ta, ya akayi ne ma kasan ta zuba guba cikin abun shan Ahmad?."
murmushi yayi tare da sumbatar goshin Ahmad karami, kana ya 蓷an karkato ya ja kumatu na sannan yace
"Ai ki na ne fa a kan wasu bare kuma ni kai na, jami'in sirri."
da mamaki na ke duban sa cikin kuma rashin fahimta nace "Jami'in sirri?."
kai ya gya蓷a yana murmushi tare da ruko hannuna yace
"Eh ni SS ne kece mutum na hu蓷u da kukan koni waye Daddy na da Mommy na da kuma Kawa."
cikin matukar mamaki nake duban sa, ban ta蓳a zato ko sammani ba, ban ta蓳a ganin wata alama a tare da shi ba, lallai kuwa wa蓷an nan jami'an sun san ai kin su, in ba wai sun so ka san ko su waye bane ko shekara dubu zakayi da su baza ka ta蓳a sani ba,
tunanin hirar da Bappa ya ta蓳a min akan sa na lokacin da yaje rugar su ya kama 蓷aya da gacikin makiyayin su, wan da basu san cewa shi 蓷an fashi bane, ashe dai dama aikin sa ce ya kai shi can.
maganar sa ce ta katse min tunanin da nake
"Kiyi min alkawarin ko bayan raina Ahmad zai gaje ni."
da sauri na dube shi jin abin da ya fa蓷a mai ha蓷e da kalmar ko bayan ransa.
murmushi ya yi tare da kawar da maganar da wata zancen da ban.....
*Bayan wata biyar*