Sashe 59
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune nake a parlour Inna Wuro tashigo rike da manyan kofuna guda biyu, ta iso ta dire su a gaba na tazau na nata fa蓷in
"Sannu HAMDAH ya nauyin jiki." murmushi kawai nayi. 蓷aya kofin ta bu蓷e ta miko min tace
"Kar蓳i kisha maganin zaki ne dana bayamma zai taimaka miki sosai."
nace to na amsa nasha da 蓷an yawa ta kar蓳a sauran ta mika min 蓷ayan shima na sha.
ganin Ahmad ya shigo yasa ta mike wa tana fa蓷in
"Anjima ki kara sha shi zai zamo ruwan shanki za'a kawo miki wani anjima."
nace to
ya karaso ya gaishe ta ta amsa tana fita daga parlour'n.
ya zauna gefe na tare da 蓷aga riga ta sama ya sumbaci cikin kana ya 蓷ago yana fa蓷in
"Mene ne Innar ta kawo miki shine ba tayi."
nace "茒auka ka sha." bu蓷e marfin kofin yayi ya蓷an kai bakin sa ya 蓷an 蓷ana yayi saurin aje kofin yana yamutsu fuska.
dariya na yi nace "Ka kara mana."
yace "A'a ya ishe ni, amma meye wannan 蓷in?."
nace "Maganin zaki ne da na bayamma."
yace "Meye su 蓷in."
nayi masa bayani ta yanda zai fahimta.
yace "Oh to kar蓳a ki kara sha, ai naji tana cewa anjima ki kara sha shine ruwan shan ki."
fuska na 蓳ata tare da make kafa蓷a nace
"Ba yanzu nasha ba."
yace "To an jima ka蓷an zaki kara."
nace "To kabari anjiman yayi mana."
yace "To ai gara dai na tuna miki tun yan zu kar anjiman yayi kice da saura."
dariya nayi ina fa蓷in
"Ai irin anjiman ka ne yanzu sai kace yayi."
shima dariyar yayi yace
"To shike nan a saka time kada lokaci yayi kice bai yi ba."
nace "Eh a saka." yace "Bayan minti 5."
"Tab banyar da ba yayi ka蓷an."
"To na kara biyar a kai."
nace "Naki wayon." yace "To ashirin yanzu kam ba kankari."
Ai kuwa duk bayan minti 20 zai sani na sha, ganin ya matsa min sai na gudu sashin su Inna Wuro.
har can 蓷in ya bini da kofunan yace wa Inna Wuro ta kara maganin wannan ya kusa kare wa.
nace
"Allah Inna Wuro kar ki kara ni nagaji da sha tun 蓷azu yake ta bani."
yace "Ina ance yazama ruwan shan ki ne."
"Shike nan shan ruwan babu adadi ni ciki na zai fashe."
Inna Wuro tayi dariya tace
"Idan ta shanye wannan da rana sai dare kuma sai a kawo mata wan da zata sha har gari ya waye."
nan ne ya kyale ni amma yace mutafi na karasa shanye sauran.
nace ya tafi zan zo anjima, fir yaki sai da ya tasani gaba muka koma...
tun daga ranar kullum shi yake zuwa da kansa ya kar蓳o min ruwan maganin, yakuma tasa ni gaba sai na sha...
A bangaren Hajiya Karima kuwa
tsaye take ita da wasu maza guda hiyu, a cikin bedroom 蓷in ta, sunyi jungum-jungum kamar wa蓷an da aka aiko wa da bakin labari,
蓷aya daga cikin mutanen yace
"Hajiya shima kawai a kunce masa tayar mota yabi uban sa inda yaje."
Hajiya Karima tace "Ai matsalar ba daga nan take ba, yanzu fa duk wata shirin mu ya kwa蓳e idan aka kashe Ahmad tofa anyi ba'ayi bane, dan kuwa yanzu yasami magaji dole a mufara bi ta kan ita matar tasa mai cikin kafin shi."
蓷ayan yace "To Hajiya me kike ganin za'ayi mushiga cikin dare mu harbe banza kawai."
tace "Ina ai bazai yiwu ba dan gidan ta da matakan tsaro iri-iri, akwai jami'an tsaro da masu gadi kuma ko wannen su yana da bindiga, shigan gidan zai bada wuya, dole dai mubi ta wata hanyar, ni a tuanani na kawai mu jira ta haifi cikin sai mu kawar da shi,in yaso duk mu ha蓷a har da ita mai azar蓳a蓳in yin cikin kafin shi Ahmad 蓷in.
suka ce haka za'ayi,
nan suka cigaba da tattauna in da lamarin zai tafi musu batare da wata matsala ba.....
A gurguje Please 馃憣馃徎
Bayan wata biyu
Yau tun da gari ya waye nake jina wani iri, sai dai narika daure wa ban nuna masa komai ba.
har wajen karfi sha 蓷aya, zuwa lokacin kam nafahim ci nakuda ce kuma sosai nake jin sa.
har kuma lokacin ban nuna masa wani abun na dami na ba na rika daure wa har mukayi wanka yafita, kafin yafita kuwa yayi ta tambaya ta, babu abin da yake damu na me kuma na ke so. nace masa babu komai...
ina zaune a bakin gado nayi nayi na iya mike wa na kasa, sai na zame kasa nasaka goiwowi na a kasa na kife kaina jikin gado, ina juya kai cikin mawuyacin hali.
"Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un wayyo Allah na."
nafa蓷a da karfi ina juya kai.
sallamar Faty naji daga bakin kofa, da karfi na 蓷aga murya na kira ta, da sauri ta shigo nace
"Je ki kira min Inna Wuro da sauri."
hankali tashe ganin halin da nake ciki ta juya da gudu tayi waje.
ina ji ana kiran waya ta har ya kase ban iya 蓷auka ba, har sau uku kiran na katse wa sai a na hu蓷u da kyar na mika hannu na janyo wayar, na 蓷aga kiran tare da saka shi amsa kuwa, muryar Ahmad naji yana fa蓷in
"Kyakkyawa ta kina lafiya ya baby na?, hello kyakkyawa ta bakya jina ne."
wani irin hur蓷a cikina yayi ha蓷e da baya na da sauri nakai hannuna na safe baya na tare da fa蓷in
"Wayyo Allah wayyo Allah Innalillahi'wa'inna'ilaihirrraji'un."
cikin wani irin birkitaccen murya yace
"HAMDAH me ke faruwa me ya same ki me nene!!?."
salati kawai na cigaba da yi batare da na iya furta komai ba,
jin yan da ya birkice yake ta tambaya ta sai na janyo wayar na kashe...
Inna Wuro ta shigo hankali tashe, ta iso in da nake tana fa蓷in
"Ikon Allah abun yazo kenan sannu HAMDAH Allah ya raba ku lafiya."
ta dubi Faty tace
"Je ki ce wa Zulai ta 蓷aura ruwa a wuta, ki wuce kije 蓷aki na ki 蓷auko hulba cikin magungunan nan ki kawo mata ta zuba cikin ruwan ta girka, ta 蓷ura cikin flaks, yi maza yanzun nan."
da sauri tayi waje.
Inna Wuro ta shiga karanto addu'a tana shafa min a cikin da bayan da nake ta kukan sa...
ya turo kofar kamar wan da aka jefo sa da sauri ha蓷e da sassarfa ya iso in da nake ya rungumo ni yana fa蓷in
"Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un sai da na tambaye ki ko dawa matsala ce kafin na fita kika ce ba komai, meyasa zaki barni na tafi,
tun 蓷azu jikina ya bani akwai abin da yake faruwa da ke shiyasa nakasa samin sukuni kan abin da nake, ya zaki min haka HAMDAH,
sannu kyakkyawa ta sannu kinji."
cikin sananin azabar nakuda na kankame rigar sa ina fa蓷in
"Wash wash wayyo Allah wayyo Allah na wayyo baya na."
Inna Wuro kam waje tayi da sauri, zuwa can ta shigo rike da kofi da hulba mai zafi ciki, har lokacin yana rike da ni a jikin sa.
ta mika masa cup 蓷in tace "Bata tasha wannan insha Allah zai zo mata da sauki."
da sauri ya kar蓳a har hannunsa na 蓳ari, tace "Bata da zafin shi."
ya zauna ya mike kafafun sa ya saka ni sakiyar cibiyoyin sa, kana yasaka min cup 蓷in a baki na yana fa蓷in
"Sha zaki haihu yanzu." Inna Wuro ta sake fita da sauri
ta koma sashin su, 蓷akin Bappa ta shiga yana zaune rike da 拼ar karamar kwarya a hannunsa yana ta tofe ruwan maganin dake ciki da addu'a,
yana ganin ta ya mike da sauri yace
"Ya dai?." tace "Har yanzu dai."
kwaryar ya mika mata yace
"Kai mata tasha insha Allah zai ta kai ta."
ta kar蓳a ta fita da sauri.
a in da ta barmu a nan ta tadda mu, da kan ta ta maso ta kafamin kwaryar a baki tace nasha da bismilla.
sai da na shanye duka kafin ta 蓷aga kwaryar.
tana yimin sannu.
wani irin zabura nayi nan take wani gumi yashiga tsastsafo min ta ko ina yashiga 蓳ari a jikina,
yayin da cikina yashiga mur蓷a na ba ko kakkautawa.
kai kawai naje juyawa yayin da nakasa iya furta komai.
a zabure ya mike ya蓷ogo ni cak yana fa蓷in
"Inna Wuro mutafi asibiti kawai."
kan tace me yayi waje yana isa gurin motar sa ya saka hannu ya bu蓷e gidan baya yasaka ni ciki,
Inna Wuro ta karaso da 蓷an sassarfa tashige motar ta zauna gefe na.
da sauri ya shige gidan direba yaja motar da mugun gudu ciki. hanzari mau gadi ya wangale get yasa kai da mugun gudu.
tamkar zai tashi sama haka yake sharara gudu batare da 蓳ata lokaci ba muka isa cikin asibiti, yana kashe motar yafito da sauri yazago gefen da nake yabu蓷e ya cicci蓳o ni, yayi dani cikin asibitin, Inna Wuro tabiyo bayan mu,
nurse's suka nuna masa 蓷akin da zai shiga dani,
ya wuce ya dire ni kan gado cikin 蓷aga murya ganin Nurse's 蓷in sun rufu a kaina yace
"Kuje ku kira likita mace tazo ta duba ta."
nan da nan ma'aikatan sukayi waje batare da 蓳ata lokaci ba Dr mace ta shigo nurse's biyu na biye da ita.
duk yan da sukayi ya fita yabasu guri domin su gudanar da aikin su sam yaki, da kyar ya yarda ya fita ya tsaya daga bakin kofa yana leka ni.
wani irin nishi na sake tare da fa蓷in
"Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un."
dai-dai nan kan 蓷an yasoma kunno kai,
ai da gudu ya shigo ya rirrike ni ganin yan da hawaye ke zuba min yace
"Sannu HAMDAH kiyi hakuri ina sonki."
kai na jujjuya tare da rike hannunsa da karfi, nace
"Wayyo Allah na zan mutu."
likitan tace "Kada ki dai na nishin ci gaba."
ai bata rufa baki ba sai ga 蓷a yafito fut tare da calla kara.
nurse tana kokarin 蓷aukar sa ya ture ta ya 蓷auke sa ya rungume a jikin sa yana fa蓷in...........!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: 28