← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 93

Sashe 42

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune nake a 蓷aki kiran Bappa yashigo waya ta, ko da na 蓷aga yace idan ba abin da nake nazo nace to.
a hankali nafita, shiru parlour babu motsin kowa, daga jiya zuwa yau side 蓷in yadawo wani shiru haka babu hayaniyar su.
na wuce sashin su Bappa bayan mun gaisa Bappa ya 蓷aura da fa蓷in
"Jiya nasami kira daga jagororin da a ka 蓷aura kan kula da ma'aikatan mulmula karfe daga Lagos, abun farin ciki suke shaida min an kammala ginin yau kuma da yardar Allah jirgi zata iso da kayan aiki."
baki na washe cike da farin ciki nace
"Masha Allah Allah abin godiya."
Bappa yace "Kwarai kuwa, yanzu in da a ce so shine samu ya ace jibi muna can a sauke kayan a gaban mu,
yanzu sai ki nimi izinin zuwa a gurin mijin ki idan ya barki jibin sai mu je, gobe sai aje a biya ku蓷in jirgi idan Allah yakai mu jibi da safe sai mu 蓷aga."
"Izinin miji sabon salo lallai ma."
nayi maganar a kasan raina
maganar sa na jiyo yana fa蓷in
"Idan bai barki ba kada ki matsanta ni zan tafi, duk randa Allah yasa ya bari kije sai kije daga baya."
da sauri nace
"Bappa sai ya bari ai dai yasan irin harkoki na kuma dan shi ai baza a fasa zuwa ba."
"Akul 蓷in ki kada na sake jin wannan maganar yafito daga bakin ki, idan yasan harkokin ki ai da da yanzu ba 蓷aya bane, kuma ba'ayi yarjejeniya dashi kan zaki iya tafi gurin harkokin ki a duk sanda bukatar hakan ta taso ba,
kin san girman aure kuwa? to kada ki kuskura kiyi wasa da shi, ko nan da kofar gida kika leka har idan bada izinin sa ba sai mala'ikan Allah sun tsine miki, aure ba abun wasa bane HAMDAH yazama dole ki nimi izinin sa a duk sanda fita ya kamaki, bijere wa hakan sa蓳awa dokar Allah ne, ki tambaye sa idan ya barki sai kije, kada ki kuskura ki tafi bada izinin sa ba, kinji ko?."
kai na gya蓷a, yace
"Yauwa Allah yayi albarka ki tashi kije idan ya barki sai mu tafi jibin."
nace to na mike na fita, ina tafiya ina magana
"Wai shi miji in za'a fita wai sai an tambaye shi."
na ka蓷a harshe tare da yin kwafa..
ina shiga side 蓷ina na tadda su Talatu sun shigo yin aikin su na zauna nan parlour'n kasa suna aikin muna 蓷an ta蓳a hira....

Washegari da yamma lis su Ahmad suka dawo, su Naseem suka yi ta cike ni da surutu da labaran abunuwan da sukayi aka kuma yi musu,
cike da kewar su narika biye musu ina dariya, suka rika bani labarin wai 蓷ayan Mamyn su tayi musu kaza wai 蓷aya Mamyn su na 蓷aya gidan Daddyn su har goyon su take.
ni dai sai binsu da dariya neke...
da daddare bayan sallar isha ina zaune bakin gado Ahmad ya shigo da sallama,
na 蓷ago na amsa masa sallamar tare da mai da kai na kan wayar dake rike a hannuna.
ya karaso cikin 蓷akin a gefe na ya zauna, ya leko fuska ta yace
"Kyakkyawa babu ko 蓷an barka da zuwan nan ne?."
baki na cuno gaba, murmushi yayi yace
"Yaushe ne zaki fara yin murna da gani na?."
baki na murgu蓷a ina kokarin kawar da fuska ta yiyi saurin juyo fuskar tawa ya sauke min kyakkyawar sumba kan lip, ya 蓷an lumshe ido tare da bu蓷e su a kaina a hankali yace
"Suna da kyau da da蓷in tsotsa."
yayi maganar da 蓷aura hannu kan lips 蓷i na,
hannun sa na bige ina cuno bakin gaba.
murmushi yayi mai sauti.
mike wa yayi zai fita har yakai bakin kofa na蓷an kalle sa nace
"Bappa yace na fa蓷a maka zamuje Lagos jibi."
nayi maganar a takaice ina janje idona daga gare shi.
a hankali ya juyo daga in da yake tsaye yace
"Ayya Bappa Malam Allah ya tsare masa hanya."
a hatsale nace "Har da ni zamu tafi."
ido ya蓷an waro yace "Wa har da ke ina ban amince ba bazaki jeba."
a hatsale na dube sa nace
"Bazan je ba? ka fa蓷i son ranka kasan dai da harkokina ka same ni tafiya kuma ba bashi."
murmushi yayi tare da fa蓷in
"Bazaki je ba haka na ce, shi harkokin naki sai na datse su a yau, duk ranar da kikayi wayon sanin iya tambaya ta da kanki ba basai an sa ki, ki tambaye ni ba wata kila na barki kije."
yana kaiwa nan ya juya yayi waje.

Wani shekeke nabi bayan sa da kallo abin ya ban haushi, wai nice yau zanje wani guri nake tambayar wani har yake ikirarin cewa bazani ba.
a fili nace "Idan nazo tafiya ka janyo ni na fito cikin jirgin dan kasamu ma na tambaye kan idan badun Bappa ba babu abin da zaisa na tambaye ka."
naja gajeren tsaki tare dayin kwafa.
washegari da safe Bappa ya kirani yace za'a je yin bukin na jirgi shin na tambaya an barni.
jin nayi shiru yasa Bappa fa蓷in
"Idan kin san ba'a barki ba kada ki yi gigin tafiya gashin kanki, ki hakura kawai."
a hankali nace "Bappa zai bari ma."
na kasha wayar da sauri na mike na fita na nufi kofar bedroom 蓷ina, har na 蓷aura hannu kan handle sai kuma na tsaya, wai wannan mutumin me yake 蓷aukar kansa ne na rantse sai na zana masa iyakar sa idan ba haka ba shi har wani ji yake wai shi miji ne.
da karfi na mur蓷a handle 蓷in natura kofar da karfi,
yana kwance a kan gado, yana kwance babu riga a jikin sa ya rufe jikin sa da blanket daga kafafun sa zuwa cikin sa idanunsa a lumshe da alama bacci yake,
na karaso bakin gadon na tsaya tare da rike kugu.
nasoma magana a hatsale cikin 蓷an 蓷aga sauti
"Wai na ce zan tafi kana gwada min bazani ba a wani dalili?, kada kaga ina tambayar ka, karika son gwada min wani bushashen iko, narantse badun Bappa ya matsa min da sai na tambaye ka ba da ba abin da zai sa na tambaye ka, kuma yan zu ma tafiya ta zanyi ko ka bari ko baka bari."
duk maganar da nake idanunsa a rufe hannu na mike da zummar bubbuga shi ya tashi yaji matsaya ta, sai ji nayi ya fisgoni nafa fa蓷o jikin sa,
blanket 蓷in jikin sa ya zare, babu komai jikin sa sai boxes, kokarin yunkurawa nake sai ya janyo ni ya ha蓷e ni da jikin sa, wani irin shack naji lokacin da na jini cikin fatar jikin sa, yayin da 蓷umin jikin sa ya ziyar ci ilahirin jiki na.
ya saka hannayen sa gaba 蓷aya ya zagaye ni da shi babu ta in da zanyi na kwace kaina.
a hankali ya bu蓷e idanun sa ya zuba su cikin nawa, numfashi ya sauke a hankali ya soma magana
"Yau she ne tafiyar naku?."
da sauri nace "Gobe." yace
"Allah ya kai mu kicewa Bappa na amince kuma nima zan fa蓷a masa dan kar yayi zaton kin fa蓷a ne kawai, hakan yayi miki?."
a hankali cikin sanyin jiki da jin yan da ya amsa min duk da yan da nayi ta masa maganar a tsaye, sai na gya蓷a masa sai.
murmushi ya sakar min yace
"To Allah ya kaimu goben." a kasan raina na amsa da amin, idanunsa ya lumshe a hankali ya bu蓷e su, a sannu ya sauke bakin sa kan goshi na ya manna mishi kiss,
a hankali ya shiga yawo da hannunsa a bayana, jin abun nasa yana kokarin zarce iyaka, sai nayi huff zan mike na kasa sai na shiga ture sa ina fa蓷in
"Sake ni ka dai na bana so."
yace "Ina bacci na kika zo kika tada ni, alhalin ke ba tayani baccin zakiyi ba, da kyar na samu wannan baccin ya 蓷au keni shine zaki 蓳ata min shi, to ai biya na zakiyi 蓷umi zaki bani zan iya komawa baccin wata kila, idan kuma ban koma ba to sai kin bani asalin 蓷imin, dan bazaki 蓳ata min bacci kitafi ba."
yana karasa maganar ya zuge zip 蓷in riga ta har kasa ya raba shi da maha蓷in sa, ido na waro jin yana kokarin rabani da rigar, kafin nayi auni ya zare ta a jikina, wani irin nannauyan numfashi ya sauke,
ido ya kurawa fararen nonuwa na da suke cikin bra, numfashi ya fizga da kyar,
da sauri ya ha蓷e kirji na da nashi tsam ya rungume ni.
niko turesa na cigaba da yi ina fadin ya sake ni, bai kula ni sai da muka kai tsawon minti 20 a haka,
kafin yashiga sassauta min rukon da yayi min, yayin da gudun numfashin sa yakaru.
da sauri na janje jikina na duro a gadon ban ko tsaya 蓷aukar rigata ba nayi waje, sai da na koma 蓷aya 蓷akin kafin na sauya kaya....

Washegari da misalin karfe 9 muka fito parking lot, Inna Wuro da ma'aikatan gidan suna ta yi mana Allah ya tsare,
Ahmad da Bappa tuni sun shige cikin mota dan shi zai kaimu airport na isa jikin motar na bu蓷e gefen mai zaman banza na shiga, yaja motar suna 蓷aga mana hannu muka fita,
dashi da Bappa sunata hira yayin da yake ta bina da kallon kasan ido, baki na murga蓷a masa na kawar da kaina.
har muka isa airport bai fasa bina da kallon ba.
yana dai-dai parking Bappa ya fita ina kokarin bu蓷e motar naji hannun sa kan cinya ta, yashiga murza shi da sauri na juyo muka ha蓷a ido, a hankali yace
"Zanyi missing 蓷in ki." kai kawai na kawar na bu蓷e motar na fita.
bai bar airport 蓷in ba sai da jirgin mu ya tashi..
ko da ya koma gida jiran lokacin tashin su Nasmah yayi daga school lokaci nayi yaje ya 蓷auko su yawuce da su can gidan sa...
Chapter 42 · 0% Book details