Sashe 56
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acikin baccin narika jin magana, a hankali na bu蓷e idanuna, maganar Dr ne ya doki kunne na
"Congratulations ranka shida蓷i an sami karuwa Madam tana 蓷auke da juna biyu."
wani irin waro idanuna nayi na mike zaune.
Ahmad kuwa mike wa tsaye yayi zumbur yana bin likitar da wani irin kallo mai cike da 蓷in bin mamaki cikin rawar murya yace
"What! mekace!?, kasan me kake fa蓷a kuwa?."
sai kuma ya girgiza kansa sannan yace
"Kodai kunnuwa na sun jiye min ba dai-dai bane."
murmushi Dr yayi tare da mike wa tsaye takar dar dake rike a hannunsa ya mika masa yace
"Wannan shine sakamakon test 蓷in da mukayi, kuma ya nuna tana 蓷auke da ciki, amma idan ana kokonto za'a iya zuwa wani asibiti ayi gwaji ta hanyar yin scanning domin tabbatar wa."
takardar da ya mika masa yashiga dubawa har hannunsa na 蓳ari, wani uban kabbara ya sake, ya juya ya dubi gabar yasulale kasa yayi sujjada............!
Kuyi hakuri na rashin jina kwana biyu kanwa ta ce tayi 蓳ari so dole nice na zauna a kanta na tsawon kwana 蓷aya da wuni 蓷aya ban sami damar hawa online 蓷in bama bare na shaida muku.
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: 26
Ya 蓷ago tare da 蓷aga hannunsa sama yace
"Ya Allah ya Ubangijin rama Allah nagode maka Nagode maka Allah, ya buwayi gagara misali ya Hayyu ya Kayyum, bana da tsumi bana da dabara maikowa mai komai duk kai ka蓷ai kake da su,
haki Ubangiji na mai girma ka azirtani da abin da bana da wayo da wayo da ikon iya bawa kai na,
duk arziki na bazan iya baiwa kaina ba kai ka蓷ai kake da ikon iya bani, Allah Nagode maka Allah na gode maka Allah Nagode maka."
yakuma mai da kansa yayi sujjada,
yana mai cigaba da kwararo addu'a da kirari wa Allah.
kana ya 蓷ago da sauri yamike yazo ya rungume ni tsam yana fa蓷in
"Hakika HAMDAH ke alkhairi ce a gate ni, ke fitala ce mai haske duhun dayayi shekara da shekaru, na gode wa Allah daya mallaka min ke amatsayin mata kuma fitila ga rayuwa ta,
HAMDAH ke ta daban ce ina sonki ina sonki HAMDAH inayi miki son dayafi wanda nakewa kaina!!."
yada蓷a kankame ni a jikin sa.
Dr da yake tsaye yana bin mu da kallo da murmushin taya murya,
yayi mana sallama yace zai tafi,
ai da sauri Ahmad ya sake ni yace
ya bashi account number 蓷in shi, nan take yayi masa transfer 蓷in 3 Miliyan.
yace tukuicin sa na sanar da kyakkyawan zance mafi girma, wan da tun da yake ba'a ta蓳a yi masa albishir da kamar saba.
likitar yarika murna dayi masa fatan isowar baby lafiya ya bar gidan bakin sa har kunne, bayan ya aje mana maganin da yazo da shi.
Ahmad daya kasa zaune ya kasa tsaye yara inda zai sa kansa dan farin ciki, yadube ni yana fa蓷in
"Me kike so kyakkyawa ta me kike so a duniyar nan? kifa蓷a min ko mene ne shi ashirye nake nayi miki shi koda zai zamo gurfaniwar dukiyar dana mallaka da dukkanin kadarori na, me kike so nayi miki tukuici
da shi? motoci gidaje kamfanoni acikin kasar mu ko a kasashen waje, fa蓷a min duk abin da kike bukata zanyi miki shi koma mene ne, fa蓷a min yanzu kyakkyawa ta."
kai na rausayar gefe jin kai na nada蓷a sara min a hankali cikin yanayin jin zazza蓳i nace
"Ni bana son komai wayyo kaina."
na dafe kaina dake cigaba da sara min.
da sauri ya mike yace
"Bari na 蓷auko ruwa kisha magani zai dai na in sha Allah."
da sauri yaje ya 蓷auko gorar ruwa cikin fridge yadawo in da nake, ya tsiyaye ruwan cikin cup 蓷in da ya ha蓷o da shi,
kana ya蓷au laidar maganin ya curo su daga cikin laida, kamar yadda yagani a rubuce haka ya cicciro su.
kana ya tallafo kaina yace
"Bu蓷e bakin ki na saka miki."
da sauri na kawar da kaina yayin da naji zuciya ta ta hautsune jin warin maganin nace
"A'a zanyi amai."
yace "Ya ilahi bazakiyi ba, bu蓷e baki kisha ga ruwa nan kusa."
cikin zubda kwalla na girgiza masa kai da fa蓷in
"Zan yi mana kabar shi kawai zan warke a haka basai na sha magani ba."
ido ya waro da karfi ya furta
"Wane ni wlh ban isa ba, kin san kuwa zafin zazza蓳i yana iya zubda ciki, ki tai make ni dan Allah ki ceci rayuwa ta kisha maganin nan ki samu ki warke kada ya janyo min babban asara,
na roke ki dan Allah ki sha, ki taimaka min ni ka蓷ai iyaye na suka haifa ki tai make ni abin cikin nan yafito lafiya, naji a raina inada jinina aduniya."
ya juyo da fuskata yace
"Sha in Allah ya yarda bazakiyi amai ba."
idona na rumtse da karfi na 蓷auke numfashi tare da bu蓷e baki ya zuba min maganin kana ya bisu da ruwa.
da kyar sai da nayi kamar ina yi kafin suka wuce.
ido na ware da karfi jin zuciya ta na wani irin tashi cikin hanzari na tallafe kansa tare da manna bakina da nashi nashiga tsotsar bakin sa.
a hankali a hankali nashiga sauke numfashi, yayin da aman yake kwanciya a hankali.
sai na lumshe idanuna a hankali ina mai cigaba da tsotsar bakin sa,
a hankali kasan tuwar mu da Ya SALEEM a irin wannan lokacin yafara zuwar min, sai na bu蓷e idanuna da sauri a sannu na zare baki na daga nashi.
shiko ido yakura min da yanayin mamaki sai kuma ya tallafo kaina yana kokarin kuma ha蓷e bakin mu.
da sauri na kwace kai na na turo baki gaba,nace
"Bana ce maka zanyi amai ba."
murmushi yayi yace
"To baga shi kin mai da aman ba, zo in kara kwantar miki da shi."
kafada na make ina mai cigaba da turo baki gaba.
da sauri ya mike cikin rawar jiki yace
"Ina zuwa bari naje na sanar wa su Bappa wannan dadda 蓷an albishir 蓷in."
ido na waro nace "A'a kada kaje."
kafin na rufe baki ma yayi gaba.
A kofar side 蓷in su Bappa ya ha蓷u da shi yana kokarin fita.
ganin yan da yake ta washe ba yasa Bappa fa蓷in Ahmad "Wannan farin ciki haka me ya faru."
cikin matsananciyar farin cikin daya ke jin kansa ciki yace
"Bappa Malam HAMDAH tana da ciki, yanzu likita ya tabbatar min da haka."
Bappa ya fa蓷a蓷a fuskarsa da annuri yana fa蓷in
"Masha Allah Allah abin godiya alhmdllh Allah mun gode maka, kai lallai wannan abin farin ciki ne, Allah ya 蓷aiyiba yaraba lafiya."
Inna Wuro dake ta ciki tana jiyo duk abin da suke ciki,
tayi murmushi mai bayyana farin ciki, ta girgiza kai tare da fa蓷in
"Yaran zamani kenan wai shi ya 蓷auki kafa yazo fa蓷ar matar sa na da ciki."
takuma yin murmushi tana fa蓷in
"Dole kayi murna Ahmad lallai wannan abin farin ciki ne."
Anan kofa kuwa Bappa yayi ta zuba musu addu'a da fatan isowar abin dake cikin duniya lafiya, yajuya cike da 蓷in bin farin ciki, shiko Bappa ya koma ciki, yana shaida wa Inna Wuro.
tayi dariya tace "Ai duk ina jin ku murna ya hana shi sukuni."
Bappa yace
"Ai dole yayi murna abune sabo a gare sa wan da ya jima yana sumayar sa sai gashi kwasam Allah ya ai ko masa da shi, kin ga kuwa dole farin cikin sa yagaza 蓳uya."
tace "Haka ne kam lallai muma munyi farin ciki kwarai aure yayi albarka."
Bappa yace "Haka ne kuwa kwarai da gaske."
haka sukayi ta nuna farin cikin su
da sam barka da fatan isowar baby duniya cikin koshin lafiya...
Ahmad kuwa yana juyawa daga gurin Bappa Rasheedat ya kira a waya ciki farin ciki yasanar mata,
ihun murna Rasheedat ta sake tace "Ina HAMDAH ha蓷a ni da ita dan Allah."
yace "To bari na kai mata."
ai bata jira ya karasa maganar ba ta kashe wayar da sauri ta zari matafin ta da makullin mota tayi waje.
Ahmad yana tafiya yana daddanna wayar sa nan da nan yashiga posting wa 拼an uwa da abokan arziki, yana fa蓷in a taya shi murna..
Ina kwance a kan kuje ra in da ya barni yadawo ya same ni,
ya karaso in da nake da sauri ya sunkuyo ya sumbaci goshi.
ido na lumshe tare da bu蓷e su a kan a hankali nace
"Yanzu kaje ka fa蓷a musun ne?."
baki ya washe yace
"Eh mana ai dole duk wani wan da ya sanni yasan wannan labarin."
ya zauna ta gurin kafafu na kana ya 蓷ago kafafun nawa ya 蓷aura su kan cinyar sa, a hankali yashiga matse su.
yana fa蓷in
"Sannu kinji kyakkyawa ta baki dai kin ciwon ciki ko?, iya ciwon kanne ka蓷ai?."
ban tanka shiba sai lumshe idanuna danayi..
kira yayi ta shigo wa wayar sa yana 蓷agawa yana fa蓷in yagode yagode, gaba 蓷aya bakinsa yaki rufuwa...
Acikin 拼an mintina Rasheedat ta iso gidan tana haurowa parlour'n sama ta taho da gudu ta rungume ni daga kwancen da nake, cikin sananin farin ciki tace
"HAMDAH kai sannun ki da kokari ashe dai zamuga jinin mu Allah ya fito mana da shi lafiya."
ta mike ta sauri ta rungume ta Ahmad tana fadin
"Aboki wayyo Allah narasa yadda zan sa kaina dan farin ciki,
tabbas yau ya da蓷a yarda Allah bai mance da mu ba."
dariya yayi yana da蓷a rungume ta a jikin sa yace
"Kwarai kuwa Kawa Allah baya bacci."