Sashe 40
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da safe bayan sun karya tace masa ya tafi, yace ba yanzu ba duk yan da taso yatafi da safen yaki sai da dare yayi bayan sallar isha kafin ya tafi.
Ina zaune a parlour sai ganin sa nayi, fuska na ha蓷e dan sam banso ya kuma zuwa ba,da baya gidan naji sakat na kwana 蓷ayan nan yazo ya takura min ya hana ni sakat nida gida na.
fuskarsa 蓷auke da murmushi kamar kullum ya karaso,
daf dani ya zauna har muna gogan juna, 蓷an rankwafowa yayi jikina har ina iya jiyo sautin fitar numfashin sa, ya ruko hannaye na duka biyu a sannu yashiga murza su cikin tafin hannun sa, ido yalumshi tare da bu蓷e wa sannan yace
"Kyakkyawa ta babu ko 蓷an barka da zuwa."
gajeren tsaki na ja ina yunkurin mike wa, sai yayi saurin sake hannuna yasaka hannayen sa duka ya zagaye ni ta baya, ya janyo ni ya da蓷a mannani da jikin sa sosai, a sannu ya kawo fuskar sa daf da nawa ya ha蓷e goshina da nasa, yayin da numfashin mu ke garwaya dana juna, 蓷ina a hankali ya manna bakin sa kan lip 蓷i na yayi kissing nashi,
kokarin tura harshen sa yake cikin bakina da sauri nakawar da kaina gefe.
numfashi mai karfi ya sauke tare da rumtse idanunsa da karfi yakuma bu蓷e wa, da蓷a rungumoni sosai yayi a jikin sa kana cikin kasa da murya da tausasa shi yace
"Please HAMDAH ko sau 蓷aya kibani dama kin san yan da nake ji a kan ki kuwa?, ki taimake ni son ki na shirin illatar da ni."
"Ka sake ni ni ka sake ni nace."
nafa蓷a cikin 蓷an ga蓷a murya ina kokarin kwatar kaina.
bai sake ni ba sai idon daya kafe ni da shi kamar zai cinye ni, niko narika mutsu-mutsu da tutture shi ina cigaba da fa蓷in
"Ka rabu da ni dalla Malam ka sake ni bana so."
bai ce kamai ba sai idon daya cigaba da bina da shi zuwa can a hankali yasoma magana
"HAMDAH me yasa bazaki saurareni ba, baki yarda da gaske ina son ki bane ban shigo rayuwar ki dan na cutar da ke ba, son da nake miki shi yakawo ni cikin rayuwar ki,
meyasa bakya sona mene ne aibu na?."
Da karfi na daddage narika ture shi ina fa蓷in
"Ka rabu da ni ka kyale ni bana son ka kaima zai fi maka ka daina so na."
daga saman step muryar su Naseem ke tashi yayin da suke saukowa da gudu suna fa蓷in
"Mommy kijo ki canja mana kallon ansa me dodo ne."
da sauri ya sake ni ganin yaran suna daf da sauko wa, suka karaso da gudu suka zube a jikinsa, da sauri na mike ina wasa masa harara ha蓷e da murgu蓷a masa baki,
murmushin nan nasa ya bini da shi sannan cikin 蓷an 蓷aga sauti ka蓷an yace
"Kyakkyawa ta ina son ki son ki a nan 蓷ina yake yakuma haifu a sassan jikina, in da duk gilmawar da jinan jikina zai yi dake yake numfasawa."
ya nuna dai-dai sai saitin zuciyarsa sannan ya cigaba da fa蓷in
"Bazai fita ba baku ma zan ta蓳a dai na sonki ba, kema kuma zaki soni."
muryar Naseem na sinkayo yana fa蓷in
"Daddy muma kana son mu?."
dariya yayi yana rungume su a jikin sa yace
"Kwarai ma kuwa ina son ku, kuma son ku anan 蓷ina yake da ilahirin jikina gaba 蓷aya."
yanuna ka san zuciyarsa kasa da inda yace anan nake.
murna suka shiga yi suna fa蓷in
"Yee muma Daddy yana son mu."
tsaki naja najuya na nufi sama,na barsu nan zaune suna ta tikar dariya har da shi.
dogon tsaki naja ina haurawa step's
"Mutum kamar mara zuciya duk abin da zaka masa bazai ta蓳a jin haushi ba, kullum fuska 蓷auke da murmushi kamar gonar auduga."
nakuma jan gajeren tsaki ina shigewa parlour'n sama...
Da daddare bayan sallar isha nafito daga bedroom 蓷ina bayan na sarkake jikina nayi wanka tare da 蓷auro al'wala dan yau nagama
period, sallaya na shinfi蓷a na gabatar da sallar isha ina idanrwa na mike naje na saka kaya,
ina kokarin fita a 蓷akin ya shigo ganin yana kokarin matsoni,na 蓳ata fuska tare da kaucewa nayi waje abina.
蓷akin da tun ranar da yazo na dawo kwana ciki, nashige nayi kwanciya ta ci ki.
sai da nagama danne-dannen wayata nakai wajen karfe 11 kafin bacci ya 蓷auke ni...
can cikin bacci narikajin ana tatta蓳a ni firget na mike zaune, ina ware idanuna, ni dana kwanta da haske sai na tsince ni cikin duhu yanzu,
hannun mutum naji yakuma mai dawa jikina yana da蓷a laluma ni ai da sauri nashiga lalumo wayata, ina 蓷auka nayi saurin danna shi ya bada haske, ai da sauri na duro a gadon nayi saurin kunna wutan cikin 蓷akin.
yana zaune a sakiyar gadon yayin da yake ta jan numfashi da kyar cike da alamun zurfafa cikin matukar bukatuwa, zamowa yayi bakin gadon ya mike yana yunkurin maso ni da sauri na 蓷aga masa hannu nashiga ja da baya ina fa蓷in "Me ya kuma kawo ka nan? kafita nace ka fita!."
Na karasa maganar cikin 蓷an 蓷aga sauti ina kuma yi masa nuni da kofa kan ya fita.
numfashi ya ja a wahalalce yace
"Kar kiyi min haka HAMDAH kar ki mance nifa mijinki ne ina da hakki a kanki, HAMDAH son ki da bukatar ki zasu iya yi min illa ki taimaka ko sau 蓷aya ne ki bani dama."
da sauri na katse shi da fa蓷in
"Ban san wannan ba kafita kawai kar kasake ka matso ni."
"HAMDAH ki saurare ni."
"Babu abin da zanji daga gare ka fita kawai."
Kan sa ya dafe da hannaye sa duka biyu yana mai rumtse idanunsa da karfi, a hankali ya juya cikin jan kafa yafita a 蓷akin.
numfashi na sauke da sauri na isa jikin kofa narufe kofar tare da murza key,
na dawo na kwanta, nakai tsawon lokaci kafin bacci yakuma 蓷auka ta.
washegari bayan tafiyarsu Nasmah School ina yin breakfast na tafi sashin su Inna Wuro dan sam bana so na kasance inuwa 蓷aya da shi.
a parlour na tadda su Inna Wuro da Bappa na zauna muka ta hira, daga baya Bappa ya juya hirar izuwa
nasiha, ya mai da hankalin sa sosai a kaina tare da kiran sunana ya cigaba da fa蓷in
"HAMDAH cikin gidan naku lafiya dai ko?."
kai na gya蓷a da fa蓷in
"Lafiya lau Bappa." yace "Masha Allah Allah ya da蓷a dauwamar mana lafiya da kwanciyar hankali, to HAMDAH yanzu Allah ya kawo ki wani lokaci na musamman sai kin jajirce wajen gudanar da lamarin ki, Allah ya 蓷aura miki wani nauyin da dole sai kin bada kulawa sosai wajen isarwa da kuma sauke wa,
kiyi kokarin sauke duk wani nauyi da hakkin daya rataya a wuyan ki,
ta nan ne ka蓷ai zaki da 蓷a ganin falala da ci gaban rayuwa,
HAMDAH mijin ki yana da hakki mai girma a kan ki, kiyi kokari ki jajirce wajen sauke duk wani nauyin daya rataya a kanki,
ki guji duk abin da zai kaiki da halaka,
miji yana da hakki mai girma a kan matar sa kamar yadda itama take da hakki a kansa,
amma ki sani aljannar mace yana karkashin kafar mijin ta ne,
idan tayi masa biyayya ta sauke dukkan hakkokin sa, to babu makawa da yardar Allah zata shiga aljanna cikin sauki.
idan kuma ta bijire masa to tana cikin asara,
kiji tsoron Allah aduk inda kike kizamo mace ta gari in da zakiji da蓷i ranar gobe kiyama,
aure ba abin wasa bane darajar sa yawuci duk in da ake tunani, idan kayi wasa da shi ko ka nimi ka wulakanta shi ko ka 蓷auke shi abin banza, hakika zaka ga rashin daidai a rayuwar ka tun anan duniya,
yan da idan kayi biyayya ka tsare dokokin sa zai kaika ga aljanna, haka zalika idan ka hofantar da shi zai jaka izuwa wuta, Allah ya tsare mu da yin abin da zai kaimu ga shiga wuta."
Inna Wuro ta amsa da
"Amen ameen ameeeeeen ya rabbil izzati."
Bappa yaci gaba da yi min nasiha mai matukar shiga jiki da tsoratar wa, ba shakka jikina yayi sanyi zuciya ta ta kariya,
lallai duk kan musulmi mai imani babu wanda zai so ganin sa cikin azabar Ubangiji.
muna nan zaune Bappa bai gushe wajen cigaba da yimin nasiha ba.
har Ahmad ya shigo shima ya zauna Bappa yaci gaba da yi mana nasihar tare, babu wariya ko nuna banbanci...
Bappa ya 蓷au tsawon lokaci yana yi mana nasiha daga bisani ya rufe taron da addu'a.
Ahmad yayi ta masa godiya kana ya tashi ya fita.
fitar sa bada jimawa ba,
Inna Wuro ta dube ni tace natashi naje ko zai bukaci wani abu ni ina nan,
na mike jiki asanyaye tare da yiwa Bappa godiya natafi..
A parlour'n sama na tadda shi yana zaune yana waya, na wuce shi na shiga bedroom 蓷in dana koma kwana ciki, na kwanta bakin dago jiki ba kwari dan gaba 蓷aya jikina yagama mutuwa da wa'azin Bappa,
shiga ta bada jimawa ba ya shigo, har ya karso in da nake ban 蓷ago ba,
ya tsaya ta gurin kafafu na
"Bacci zakiyi ne?." yayi maganar idanunsa a kaina,
tsintar kaina nayi da gya蓷a masa kai.
kai ya jinjina yace "Kiyi bacci mai da蓷i ni zan fita akwai wa蓷an da suke jira na zamu yi zama, sai na dawo."
nan ma kai na gya蓷a ma sa, ya juya yafita da murmushi.
ina dai kwance badan bacci ya 蓷auke ni ba har su Nasmah suka dawo daga school..
shiko tun da yafita bai dawo ba sai daf magriba, yana shiga kuma ya ja Naseem sukayi masallaci.
sai bayan sallar isha suka dawo..
Tun daga rana mai kamar ta jiya Ahmad bai sake tinkara ta da bukatar sa ba, yakuma dai na yunkurin ta蓳a jiki na, zai dai zauna a inda nake yayi ta jana da hira ha蓷e da wasa, tun ina yin banza da shi har yakai ga nakanyi murmushi da jin wani zancen nasa.
Yau kimananin satinsa biyu kenan a gidan,duk bayan kwana biyu yakan cemin zaije ya duba Kawa, idan kuma ya dawo zai zo min da sakon cewa tana gaishe ni.