Sashe 36
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ganin yan da nayi maganar da alaman shiga firgici dajin cewa Ahmad ne wan da Bappa ya kar蓳i sadakin sa, sai yayi saurin tarar numfashi na da fa蓷in
"Eh Ahmad in ban da abin ki HAMDAH ace mutum kamar Ahmad yataho niman auren ki ai abun alfahari."
"Bappa ni wannan mutumin fa.."
sai kuma nayi shiru batare da na karasa fa蓷an abin da zan fa蓷an ba.
murmushi Bappa yayi tare da girgiza kai ya ce
"Shi mutumin me yayi, kada kice komai kiyi addu'a zakiga alkhairin sa da yar dar ubangiji."
shiru nayi ban kuma cewa komai ba amma a kasan raina sam banji da蓷in lamarin ba,
a tunani na ma wani ne daban yakawo sadakin ashe wannan 蓷an anacen ne me shegen naciyar tsiya, wato dana ce yatafi da ku蓷in sa shine yazo gurin Bappa ko.
kwafa nayi ina ciza la蓳蓳ana na kasa.
haka Bappa yayi ta min nasiha, ina dai zaune ina jinsa sai da ya gama kafin na mike nafita...
Bayan kwana Uku Ahmad ya dawo gurin Bappa da tambayan sa rana, Bappa ya bashi wata 蓷aya yace ya dawo bayan wata 蓷aya a 蓷aura auren.
Ina zaune a parlour ya shigo da salla, su Nasmah suna ganin sa sukayi gurin sa a guje, kamar kullum haka yayi ta biyewa shiriritan su.
daga bisani ya juyo in da nake, in da nayi kamar bansan yana gurin ba.
ganin irin kallon da yake min yasa ni jan guntun tsaki, idanun sa ya lumshe tare da sake bu蓷e su a kaina kana ya 蓷an saki murmushi yace
"Kyakkyawa ta albishirin ki."
ban ko juyo in da yake ba bare ya sa ran cewa zan tanka masa.
murmushi mai bayyana zallan nisha蓷i da jin da蓷i ya sake sannan yace
"Wata 蓷aya Bappa Malam ya yanke min na bani ke, duk da yayi min nisa amma ina cikin farin ciki sosai,
ke ya kama ta ki yanke min kwanakin amma sam kin ki saurara ta da lokacin bazai kai har haka ba,
shi kuma ina jin nauyin sa, kin ga abin da kika jamin ko."
蓷an sakai ta maganar nasa yayi kana ya mike tsaye, zato na tafiya zaiyi sai gani nayi yadawo kujerar da nake ya zauna,tare da leko fuska ta.
kawar da fuskata nayi gefe, yasaki murmushi mai sauti tare da fa蓷in
"Yakamata kibani aron lokacin nan naki mai tsada aro nace ba kyauta ba Please, zan maida miki kayan ki da zaran mun gama tattaunawa kan batun hidimar auren mu,
wace Kasa kike so muje a gudanar da shagalin bikin mu, dan Kawa tace bai kamata ayi bikin a Nigeria ba, wani kasa kike so aje a yi acan."
fuska na ha蓷e na ce "To ni me yada meni ina ruwana in yaso ayi a sama ba'a doron kasa ba."
Ido ya 蓷an waro yace
"A sama kuma? wane mu ai bamu kai nan ba."
baki na murgu蓷a nace "Kada ka kaini da nisa dama yaushe kazo bare ka isa, ai sai isassu, saka saki nake nufi ba'a sama ba a kasa."
"Uhm igiya zaki 蓷aura mana muna lilo koko a jirgin sama."
baki na kuma murgu蓷a wa namike ina kokarin barin gurin.
da sauri yace "Baza a bani aron lokacin ba kenan kyakkyawa ta?."
ban ko kulashi ba nayi gaba abina.....
Tun daga ranar kullum sai yazo bakuma zan kulashi ko na saurarare ba, hakan kuma bashi zai hanashi hobe ya fasa zuwa ba.
ana saura sati biyu bikin
Hajiya Rahama matar ministar Bukar tazo,
bayan mun gaisa nasa aka cike ta da kayan abinci da sha, tana ci muna 蓷an ta蓳a hira cikin hirar take cewa
"Hajiya HAMDAH kin kimu ko nima a waya bare zuwa gida, sai kawai kwasam nasami labarin wai zakiyi aure abun farin ciki wai Ahmad Tijjani Sabil zaki aura, wlh kar kiga yan da nayi farin ciki amma nayi fushi wai sai a bakin wasu zan ji ai ko a waya zaki tura min da sako."
Muemushin yake nayi nace "Ayi min afuwa wlh abubuwa ne zukayi yawa sai a hankali yanzu."
tace "Haka ne kam shirye shiryen biki ga harkokin kasuwan ci abun kam sai a hankali,shiyasa nayi miki uzuri na taso na taho da kafata, Allah ya sa ayi da mu."
zaman ta ta蓷an gyara sannan ta kalli gefe da gefen cikin parlour'n kana cikin kasa da murya tace
"Amma ya banga karin wasu ma'aikata cikin gidan nan ba, ko zuwa suke su zo."
cikin rashin fahimtar abib da take nufi nace
"Wasu ma'aikatan kuma ai Talatu da Zulai sun wadaci ai kin cikin gidan nan."
tace "Ba wa蓷annan ma'aikatan nake nufi ba masu gyaran jiki na amare."
baki na ta蓳e nace
"Masu gyaran jiki kuma, babu wasu masu gyaran jikin da a kayyato."
ido ta waro tare da fa蓷in
"Wai kina nufin aure saura sati biyu baki fara gyara ba?, kin san wa zaki aura kuwa?, mutumin da akace matarsa ta mallake sa sai yanda tayi da shi, to wlh yakama ta ki farka tun da wuri kisan abun da kike ciki."
"Uhm nifa babu wani gyaran jikin da zanyi a barshi kawai."
tace "Mene kan kishiya zaki shiga kice bazakiyi gyara ba, matar da ake fa蓷an ta kowa sai yabada labarin ta, to ko ba komai bace ita ace mutum kamar Ahmad Tijjani Sabil ai dole ayi gyara sufa irin wa蓷an nan manyan mutanen tanan ne ka蓷ai zakabi ka mallake su, tun da kai ba hanyar shirka zakabi ba, idan ita da ake labarin nata tana yi sai taje can taci gaba da yi,
kai ma dai baza'a barka a baya ba,
akwai tawa shahararrir mata wacce ake kiran ta da Dr mata Hajiya Lubabatu tana da ma'aikata da dama tana tura su gari ya gari, ta kware wajen iya gara Yakamata a gaiyatota ba ma'aikatan taba ita da kanta tazo, hausawa suka ce idan kana da kyau kakara da wanka,
Yakamata kiyi hu蓳蓳asa kifarka da wuri, bari yanzu ma na nime ta."
tana kaiwa nan ta蓷aga waya ta daddanna ta kara a kunne, jim ka蓷an ta soma magana nidai ina jin amma sam ni ban so takira wata ba danni ban sa auren a ka ba.
bayan sun gama wayan ta dube ni tace
"Mun gama magana da ita zatazo gobe, dan ma yau tana gurin wani aikin ne amma tace zata aje 拼ar aikin ta acan ita zata zo nan, dan na fa蓷a mata ko wace ce ke sai ki zauna da shiri gobe zamuzo da ita, zanbi gidan ta na 蓷auko ta gobe idan Allah ya kaimu."
"Allah yakai mu." nafa蓷a a takaice..
Washegari da safe kamar yanda Hajiya Rahama ta fa蓷a sai gata da Hajiya Lubabatu,
Hajiya Lubabatu ta bukaci dana ware mana 蓷aki guda domin gudanar da aikin ta, 蓷aya daga cikin 蓷akunan sama nan muka yada zangon mu,batare da 蓳ata lokaci ba ta fara gudanar da aikin ta.
ranar sai da nayi kuka tuno da Aunty Rafee'at da Hajiya Lubabatu ta ha蓷a magunguna cikin cup ta ce nasha, sai na tuna ranar data kawo min magunguna a gidan Ya SALEEM tace daga hannun shahararriyan nan aminiyar ta Asma'u Jos ya fito,
ranan nayi kuka sosai tuno da ahlina, Hajiya Lubabati tayi ta rarrashi na da tambayar abin da ya sameni sai dai ban bata amsa ba da kyar ta shawo kaina nayi shiru, sannan taci gaba da aikin ta.
kwanan mu goma da Hajiya Lubabatu, duk wan da ya ganni sai sambarka, ni kai na nasan na sauya sosai, nakara kyau na kara cika ko ina na ya cika tup-tup, kullum muna tare da Hajiya Rahama da wasu kawayen ta, dan acewar ta itace babbar kawa ni dai ina biye mata a haka dan Hajiya Rahama ba sa'ata bace ta girme min nesa ba kusa ba.