← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 93

Sashe 23

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Muna isa Yakubu yayi hon maigadi ya wangale get yana kokarin wucewa parking lot nace
"Ka sauke mu anan."
dan gani nake kamar motar bata tafiya da sauri tsabar tashin hankali.
tun kan ya dai-dai ta parking muka fito daga motar maigadi yakaraso yana mana sannu batare da dukkanmu mun amsa ba Bappa yayi saurin cewa
"Wayaje ya 蓷auko su Naseem a makaranta a cikin ku?."
maigadi yace "Gaskiya babu wan da yaje 蓷auko su dan tun da kuka fita ma babu wan da yafita, yau kam sunsha zama a makaranta Yakubu yayi hanzarin zuwa 蓷auko su."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un an ce anzo an 蓷auke su kuma kace ba wan da yafi tun fitar mu an sace su kenan."
nayi maganar tare da fashewa da kukan da Bappa ketasa ni danneshi, nacigaba da fa蓷in
"Ina suke ina suka shiga waya 蓷auke su.".
maigadi ya walalo ido tare da fa蓷in
"Iye! ansace su!."
Bappa yace "Ka tabbatar da babu wan da yafita."
yace "Wlh babu wan da yafita tun fitar ku ina bakin get 蓷in nan........!

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:55 - Ummi Tandama馃槆: An bu蓷e murfin motar, baya na 蓷an yi da sauri dan ka蓷an ya rage marfin ya bige ni, kasan cewar nazo daf da motar sosai. da sauri na 蓷ago dan ganin wan da ke cikin motar, ido na waro da 蓷inbin mamaki ganin mutumin da su Nasmah suke cewa Daddy ne, tsayuwa ta na gyara ganin yazuro kafar sa waje yafito daga cikin motar,baki na bu蓷e cikin masifa ganin yan da yayi kusan bige ni da murfin motar sa, "Malam ya haka baka ganine?."
nayi maganar ina yi masa kallon sama da kasa.
tsayuwar sa ya dai-dai tare da mai da murfin motar ya rufe, kana yashiga nuna min yatsa tare da ka蓷a yatsar yasoma magana.
"A kan wani dalili zaki rika birkita wa yara 茩wa茩walwar su, kinyi yunkurin sauya musu School abaya, ba'a baki dama ba shine kika ajiye su a gida tsawon sati guda, sannan kika sauya musu Makarantar, ilimi kike so su samu ko kuwa birkita musu 茩wa茩walwa kike son yi, kada ki kuma yunkuri da tunanin sauya musu makaranta kan wani dalilin ki mara amfani, idan kuma ba haka ba."
sai yayi kwafa tare da ka蓷a yatsar sa.
kamar daga sama nake jin maganar nasa mamakin sa da furucin sa suka sani gyara tsayuwa ta ina yi masa kallon kacika mai karfin hali.
"Dakata malam."
nafa蓷a ina 蓷aga masa hannu, kana nacigaba da fa蓷in.
"A kan dalilan su 拼a拼ana ina da ikon yin komai da su, dalilina mai amfani, kada ka kuma cewa dalilina bashi da amfani tun da baka sanshi ba,
拼a拼a nawa ne nike da ikon yin komai kansu, malam kafita daga rayuwar 拼a拼ana kana ta yau darar su da danganta su da kai, da suna mai kama da uba, 拼a拼ana basu da uba kuma basa bukatar uba domin bazai yi musu amfanin komai ba, rayuwar su a haka tafiye musu rayuwa da uba sau dubu dan bashi da wani amfani a gare su."
sassauta maganar da nake nayi tare da ha蓷e hannaye na biyu kana nacigaba da fa蓷in
"Dan Allah kafita daga rayuwar 拼a拼ana kada ka yaudare su da wannan kalma ta uba, dan basu da uba kuma basa bukatar uban, kuma ba shegu bane 拼a拼ane tsaftatattu mafiya daraja."

Afusace yashiga matso ni, ganin yan da yanayin sa ya sauya gaba 蓷aya, sai na shiga ja da baya, shiko maso ni ya cigaba da yi tare da nuna ni da yatsa, yana huci kana yasoma magana cikin 蓷aga murya
"Idan kika sake cewa basu da uba sai ranki yayi mummunar 蓳aci, idan kika kuma sako kallamr yaudara sakani na dasu!..."
sai yayi kwafa tare da ka蓷a yatsar sa alamun garga蓷i,
mamakin ganin karfin halinsa muraran nake, wai ni da 拼a拼ana ake nuna min iyakata a kansu,
bil hakki da gaskiya yake maganar dan kuwa fuskarsa ta nuna, niko
baya na kuma ja ganin yan da ya matso ni sosai yana maganar kamar zai kai min hannu,
wani irin kallon shekeke nabisa da shi sannan na ce
"Idan ba yaudara bace mene ne, kana cusawa yara abun da babu shi, cikin rayuwar su,
ina sanar maka da hakan ne sabo da matsaltawan ka kansu, na dai fa蓷a maka kafita daga tsafgar 拼a拼ana idan kuma ba haka ba zan sa ayi maka garga蓷in da zaka fi fahimta."
ina kai wa nan najuya.

Shan gaba na yayi a fusace cikin muryar da yake nuni da tsantsar garga蓷i ya ce
"Yazamo na karshe fitar kalmar nan daga bakin ki, idan kika sake kika sake furta kalmar durkuso cikin rayuwar su, bazan sa ayi miki hukunci ba ni zan yi miki hukunci da kai na! ki sake nanata kalmar basu da uba kigani!."
yayi maganar cikin
fusataccen amon sauti, a zaburi namatsa gefe dan maganar nashi ta shige ni rabon da ayi min ihu da tsawa irin haka har na mance, shiyasa abun yazo min a sabo.
ba zato naji kafata ta ta dama ta wuce cikin abu kamar rami, da sauri na juyo sai kawai na tafi luuu gaba 蓷aya, idanuna na rumse da karfi ina jiran najini a kasa, sai jina nayi zundum cikin ruwa,
kara na 茩walla wan na hakan yayi sana diyyar wucewan ruwa cikin bakina,
fafutukan niman numfashi nashiga yi, da niman ceton kaina, duk bu蓷e bakin da zanyi sai ruwa ya wuce ciki, nayi-nayi na iya mike wa tsaye na kasa, duk da kuwa zurfin ruwan idan zan shiga da kafata iya kirji na yake zuwa min.
Shiko Ahmad da sauri ya fa蓷a cikin swimming pool 蓷in ganin yan da ta ke bubbuga hannu da yin sama da shi
da alamun niman ceto.
hannu na ya ruko da karfi ya 蓷ago ni yamikar da ni tsaye.
ruwan da ke kunshe cikin bakina dana ki ha蓷iye shi dan cikar da ciki na yayi, na furzar da shi tare da sauke tagwayen numfashi, ina damke cikina da ruwa yacika shi, a wahalce na na 蓷ago hannuna 蓷aya na share fuskata tare da tattaro gashi na daya rufe min fuska, na mai da shi baya,
ida nuna na sauke kansa, dai-dai lokacin daya kai
hannu ya share ruwan dake fuskar sa, sai a lokacin na lura ruwan dana furzar daga baki na a fuskar sa na fesa.
shima idanun sa a kai na tun daga gashin kaina yake bina da kallo har kasa, kasan cewar rana ya taso ya haske cikin ruwan ana iya kallon abun da ke kasan ruwan.
dogon tsaki na ja dan nakasa magana tsabar haushi, bugu da kari yan da cikina ya cike tam da ruwa.
a hankali na soma tafiya cikin ruwan har na isa bakin ga蓳ar gun matattakalar shiga da kuma fita daga cikin swimming pool 蓷in,
a sannu na soma hawa maganar sa na jiyo,
"Ki tsaya a taimaka miki kirage ruwan da kika sha."
cigaba da haurawa ta nayi batare da
waige ko tsayu ba,
ina karasa fita da sauri nayi hanyar part 蓷ina jin zuciya ta na tashi, cikin sauri na shige cikin side 蓷in direct sama na haura,
ina shiga bedroom 蓷ina da sauri nashige bathroom, ai tun kan na karasa bakin toilet nafara sheka amai tsakiyar bayin, zallar ruwa narika aman sa.
da kan sa aman ya tsaya kamar yadda yazo bazato ba sammani, numfashi narika sauke wa ina tallafe da cikina da yanzu nake jin sa wayam, sai dai 蓷an mur蓷ar da yake min.
a daddafe na tsaftace bayin na tu蓳e kayan jikina da suka jike gaba 蓷aya na wurgasu cikin wishing machine, nafito doguwar riga mara nauyi na zura, kana na isa bakin gado na zauna ina mai cigaba da sauke numfashi,
tsaki narika ja a-kai-a-kai tsabar haushin da nake jin kaina ciki, har lokacin kasa iya furta komai nayi.
idan na tuna ruwan da na hambu蓷a a cikina sai naji kamar nayi ihu, sauki na ma 蓷aya jiya-jiyan nan nasa aka fidda ruwan dake cikin swimming pool 蓷in, aka wanke cikin sa a ka kuma zuba wani, ban kuma yi amfani da shi ba.
wani dogon tsakin naja yayin da na kai bayana na kwanta kan gado.
mamakin karfin hali da takaicin mutumin nan suka rika zuwar min,
wai ni yake yiwa garga蓷i kan 拼a拼ana,
ya kuma yi sanadiyyar fa蓷uwa ta cikin ruwa, badun kwanana na gaba ba wata kila da yanzu ana kan shirin kai ni makwanci.
Dole nasa jami'an tsaro cikin lamarin dan ban amin ta da mutumin nan ba, awani dalili zai rika shiga min cikin gida kai tsaye har yarika yimin barazana kan 拼a拼ana.
Chapter 23 · 0% Book details