Sashe 78
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da misalin 茩arfe goma na dare ina kwance sakiyar yara na yayin da waya ke kare a kunnena kamar kullum, a duk san da Ahmad baya gida na to muna tare da shi a waya, ko yanzu hira da shi muke ta waya.
hamma nayi ha蓷e da mika tare da yin salati nace "My bacci." yace "To sai da safe kiyi baccin ki mai da蓷i."
murmushi mai sauti nayi nace "Kai ma haka."
na kashe wayar,na bi yaran da addu'a nima na shafa na gyara kwanciya ta, wani irin fa蓷uwar gaba naji da sauri na dafe kirji na, a hankali na fara nanata kalmar Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un鲁.
gaba 蓷aya bacci ya kairace a idona ina dai kwance shiru.
can wajen karfe 2 na dare har lokacin ina kwance idanuna kuma biyu,
da sauri na janyo waya ta dake tsuwa karkashin pillow, ganin mai kiran nawa yasa ni saurin mike wa zaune na kai wayan kunne na tare da fa蓷in
"My." yace "Baki bacci ba kyakkyawa ta?." nace "Na kasa nakasa yi My."
numfashi ya 蓷an sauke tare da fa蓷in "Ko na zo ne." kai na girgiza da sauri nace "A'a dare yayi sosai."
yace "To ki tashi kije kiyi al'wala kiyi nafila ko da raka'a biyu ne kiyi addu'a zakiyi Baccin."
nace to. yace "Ina su Naseem?."
"Ga sunan suna bacci."
"Shafa min kansu duka ki sakawa Ahmad wayar a kunne."
nace "Yana bacci ai." yace "Eh sa masa."
a hankali nayi yanda yace na saka masa wayar a kunnen sa, magana ya soma yi a hankali yace
"Ahmad Ahmad Tijjani Sabil, kada ka bari wannan sunan ya mutu, kada ka sake duniya ta mance da wannan sunan duniya ta cigaba da fa蓷ar wa蓷an nan sunayen, kamar yadda nayi tsayuwar daka domin ci gaba da 蓷aukaka sunan Tijjani Sabil da har yau duniya basu mance da shi ba,suna kuma yi masa addu'a a koda yaushe,
Allah ya dauwamar da albarka cikin rayuwar ka kai da 拼an uwan ka."
da sauri na 蓷ago wayar a kunnen sa ganin yana motsi, nace
"My me kuma ya kawo wannan maganar a daren nan?."
murmushi mai sauti yayi yace
"Kiyi hakuri kyakkyawa ta."
nace "Na me fa?." yace "Ba komai rayuwar ce dai dole sai da hakuri, Ahmad yana son ki da kaunar ki."
numfashi na sauke zuwa yanzu maganganun sa na tun waye war garin yau da kuma yanzu sun fara da mi na, suna son su ha蓷e su cunkushe da yanayin fargaba da fa蓷uwar gaban da na ke ji.
nace "My nima ina son ka da kaunar ka."
yace "Nagode kyakkyawa ta, kin san me?."
nace "Sai ka fa蓷a." yace "茒azu ban zo da ku蓷in nan gida ba a hanya na kira manajan banki yazo sai mukayi canjen mota na bashi nawa wan da ku蓷in yake ciki na kar蓳i nashi, shi ya tafi da nawa gidan sa gobe zai shige da shi banki."
nace "Ai ma hakan yafi gara da ka bashi kaga idan zai tafi ban kin sai ya tafi da shi yafi sauki ma."
jin ya 蓷anyi shiru baiyi magana ba nace
"My kai ma bacci kake ji ka kwanta sai da safe."
yace "A'a naji karan bu蓷e get ne."
nace "A cikin daren nan?." "Ai nima shine na gani bari naje na ga ko waye mai gadi ke bu蓷e wa get da daren nan ina zuwa."
ya kashe wayar tare da duban qRasheedat dake kwance a gefen sa, ya mike ya sauko a gadon ya fito.
a hankali yake tafi ya har ya fito, ga mamakin sa sai yaga an kakkashe wutan gefe da gefen gidan har zuwa lungunar dake cikin gidan duk wutan a karkashe, iya wutan dake can bakin get da kuma na hanyar shiga side 蓷in sa da na Rasheedat ne kawai a kunne.
can ya hangi security kwakkwance a gurin zaman su duk suna bacci ko wannen su ya yada bindigan shi gefe suna ta sharar bacci.
gefe can kuma karnukan gadi ne suna zazzaune sai fidda harshe da ciccire ido suke.
motsi yaji a ta gefen sa in da babu hasken wuta a gurin, a hankali ya mai da duban sa gurin ya kurawa gurin ido sosai, inuwar mutum ya hango tsaye a gurin. da sauri ya waiga 蓷aya gefen sa nan ma yakuma hango inuwar mutum, a hankali yayi baya yarika tafiya da baya da baya cikin hanzari ya koma ciki, da sauri ya shige bedroom 蓷in sa,
ya isa jikin gado ya saka hannu sa kasan gado yaja sai ga drower ya bayyana yaciro bindiga ciki ya mai da drower ya 蓷ago yana gyara rukon bindigan a hannunsa.
Rasheedat ce tayi juyi tare da ware idanun ta a kansa, da sauri ta mike zaune tana fa蓷in
"Aboki lafiya?." yace
"苼arayi sun shigo gidan nan." ido ta waro da sauri ta duro a gadon tana fa蓷in
"Ina security suke har 蓳arayi suka sami damar shigowa gidan nan?."
yace "Akwai matsala suna nan abin mamaki duk kanin su bacci suke."
ya juya da sauri yana kokarin fita tasha gaban sa da sauri tace
"Aboki ina kuma zaka je?, a'a kada ka fita, kayi waya wasu jami'an suzo, kasan da abin da suka zo,
hakika da abin da suka taka tun da har kaga suka iya samin karfin guiwar shigo wa gidan nan duk tulin tsaron da ke gidan nan."
yace "Nasan abun da ya kawo su ku蓷in nan ne kuma baya gidan nan ma zan je naji da su."
ya juya da sauri.
da gudu ta bi bayan sa ta rungume shi ta baya tana fa蓷in
"Aboki kada ka fita ka tsaya na bu蓷e maka kofar baya ka fita ta can dan Allah kada kaje."
juyo wa yayi ya rungume ta yace
"Kawa ki zauna duk abunda zakiji kada ki fito, kiyi min addu'a kinji."
kai ta shiga girgiza wa tare da sakin kuka tana fa蓷in
"Aboki kada ka je na roke ka ka fita ta kofar baya."
jikin sa ya zare daga nata, lokacin da aka fara harbi cikin gidan, ya tallafo fuskarta yace
"Kiyi min alkawarin ba zaki fito ba duk abun da kika ji, kizauna cikin 蓷akin nan ki kulle kanki bazan ta蓳a barin su sushigo ciki ba zan kare ki da yardar Allah,sannan kuma bulet bazai iya 蓳ula ginin gidan nan ba ko da ace sun yi yunkurin yin harbi cikin nan, kada ki fita kizauna a nan."
harbi aka cigaba dayi cikin gidan ta ko ta ina, Rasheedat ta da蓷a kankame shi tana fa蓷in kada ya fita.
da sauri ya sake ta ya fita.
ita ko kuka ta kuma sake wa ta durkushe a gurin, sai kuma ta mike da sauri ta isa ta kulle kofar, ta koma bakin gado tana cigaba da kukan..
A hankali cikin san蓷a Ahmad ya fito
yayin da ya gyara rukon bindigan sa da kyau.
harbin yashiga mai da musu daga inda yake la蓳e suka rika musanyar wuta sakanin sa da 蓳arayin.
kara 蓷aya daga cikin 蓳arayin yayi lokacin da harbin Ahmad ya same shi, ya zube a gurin,
kaimi 蓳arayin suka kara akan harbin da suke, cike da tafasar zuciya cikin hanzari Ahmad yafito daga in da yake la蓳e, yana fita daga gurin kuwa wani yayi saitin sa ya sake masa harbi a gefen kirji.
dafe gurin yayi cikin jin azaba da ra蓷a蓷in shigan bulet jikin sa,
cikin tsananin tafasar zuciya da kunar rai yayi gaba da gaba da su in da yakuma samin nasarar harbin mutum biyu a kafa,
cike da tsananin mamaki ya tsaida harbin da yake ganin amintaccen mai gadin sa, yana nuna shi wa wasu 蓳arayi hu蓷u da suke tsaye da hannu,suka juyo tare da saita shi da bindiga.
kafin ya dawo da ga mamaki mai ha蓷e da tunanin daya tafi, sai ji kake tau-tau saukan harbi a cikin sa har sau biyu, kara yayi tare da damke cikin sa da jini ke tsiyaya, yayi tangal-tangal kafin ya isa kasa ya harbe su gaba 蓷ayan su su hu蓷un nan har da mai gadi cikon na biyar, a tare suka zube kasa mutattu.
yana kwance a kasa yana sakin wani irin numfashin wahala wan da yafi kama da na fitar rai...
Ina zaune a kan sallaya bayan na idar da nafila kamar yadda Ahmad yace min nayi zan sami bacci,
gaba 蓷aya ilahirin jiki na babu karfi tamkar an zare min laka.
na janyo wayata lokacin karfi biyu da rabi,
na danna number Ahmad tare da kara wayar a kunne na, yayi ta ringing har ya yanke bai 蓷aga ba, kuma mai da kiran nayi shima har na cire rai da 蓷aukar nasa dan nafara tunanin bacci yayi.
wani irin razana da zabura nayi jin muryar sa yana fa蓷in
"Kyakkyawa ta sun harbe ni sun harbe ni......!
Mommyn Twins
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 34
Bappa yace "Allah mai girma da
蓷aukaka ashe dai jikata ce HAMDAH, a she dai jika ta ce nake zaune da ita cikin rashin sani, alhamdulillah masha Allah, hakika 蓷an adam baya fidda rai da rahamar Allah, ashe wata rana zan ha蓷u da jinina ga jiko ki na ga 拼a拼a na, kuzo nan 拼a拼a na Allah yayi muku albarka."
ya janyo su Abbu jikin sa yana ta sanya mu
su albarka,
Abba ya nuna goggo Hauwa yace "Wannan ita ce kanwar mu."
Bappa yace "Taho nan kema."
Goggo Hauwa ta mike tana sharar kwalla taje in da yake su Abbu suka ce tabbas Inna tana fa蓷in tana da kani amma bata san in yake ba sun rabu tun suna kana na.
tabbas nima Inna tasha fa蓷a min tana da 蓷an'uwa sai dai tun suna kana na aka raba su yanzu bata san in da yake ba..
Uncle Mahmood farin ciki ya gama lullu蓳e shi yau shima gashi cikin ahlinsa.
haka akayi ta farin ciki yayin da farin cikin ya gusar da alhinin da Na'ima ta sakawa mutane...
Ahmad ya dube ni kasan cewar yanzu a kusa da shi na zauna, yace
"Ina taya ki murna na karuwar ahlinki, sai naji ina ma ace nine iyayena da 拼am'uwa na suke zagaye da ni haka."
kai na rausayar ina mai jin tausayin sa, na sauke hannuna kan nashi dake saman hannun kujera nace
"Allah ya ha蓷a ka da su a jannatir firdausi."
murmushi yayi tare da fa蓷in amin amin....