← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 93

Sashe 70

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abuja
Ina samun kulawa sosai wajen Ummi na, dan dole Ahmad ya tarkasa ya koma gidan sa sai dai yazo ya duba mu ya koma.
yanzu bani da wata damuwa a rayuwa ta hankali na ya da蓷a kwanciya, na da蓷a yin 蓳ul-蓳ul da ni na kara haske da sheki na kara kyau,
kullum ina tare da Ummi na hankali na a kwance..
Hajiya Lubabatu na kira nayi mata aiken ku蓷i ta turo min kayan gyara irin na masu jego.
kafin na cika arba'in kuwa idan ka ganni sai ka kara kallo na, shi kan sa Ahmad idan yazo yakan zauna ne yata kallo na, wai shi ya godewa Allah da ya kawo masa Ummi tamkar kara min kyau take,
dariya kawai na ke masa.
ranar dana ciki arba'in Ummi ta fara shiri washegarin ranar Ummi tace yau ba kwana sai Bauchi, na sha kuka na har na gaji, nace sai dai mu tafi tare,
tace a'a na bari sai jiki na ya da蓷a karfi jaririn ma yada蓷a kwari sai nazo zan fi jin da蓷in zuwan...
direba ya shirya kayan ta cikin mota da kayan tsarabar ta da Ahmad yayi mata, da wan da nima nayi mata.
muna tsaye a parking space dukan mu gudan sai hawaye nake sharewa, cikin tura baki nace
"Allah Ummi sati 蓷aya zan kara na zo."
tace "A'a HAMDAH kibari 蓷an nan ya da蓷a yin kwari kada kirika kwasar sa kina yawo da shi bai yi kwari ba, kibari nan da wata uku lokacin yayi kwari sosai sai ki zo."
ido nawaro nace "Ummi har wata uku Allah ni dai a'a."
Inna Wuro tayi murmushi tace "To in ban da abin ki HAMDAH wata uku yanzu nawa yake kamar gobe ne agurin Allah."
Ahmad kuwa sai washe baki yake adole yaji da蓷i an ce ba yanzu zan tafi.
Ummi ta shige mota direba ya ja muna 蓷aga mata hannu har suka fice daga gidan.
na juya jiki a sanyayi cike da kewar ta...
ina shiga parlour Ahmad dake biye da ni ya rungume ni ta baya,
baki na turu gaba ina yi masa hararar gefen ido.
murmushi mai sauti yayi kana, ya cusa fuskarsa a gefen wuyana na ya sumbaci fatar wuyana a hankali ya蓷an ja numfashi yace
"Kyakkyawa ta yaufa a shirya shirin kar蓳ar bakwanci na."
baki na kuma turo wa tare da fizge jikina nace
"Ni ka kyale ni."
dariya yayi cikin zolaya yace
"Zo muje oh na rarrashe ki Ummi ce ta hana ki tafiya ko?."
baki na murgu蓷a nace "Ina har murna kake." yace "Allah sarki Ummi Allah ya tsare miki hanyar ki, taji tausayin Ahmad da Ahmad shi yasa tace ki kula da su kafin, muje a fara bani nawa kulawar yanzu."
kafa na shiga bubbuga wa, ya janyo hannuna muka haura sama yana dariya..

Bayan sallar isha, tsaye nake gaban mirror ina feshe jikina da turare bayan fitowa ta daga wanka,
Ahmad ya shigo ya iso ya rungume ni ta baya, daga cikin mirror ya kura min ido yayin da ya sako kan sa kan kafa蓷a ta yana yimin kallon cikin ido, sanin manufar sa sai na 蓳ata fuska na zame jiki na ina tura masa baki.
murmushi mai sauti yayi ya ruko ni yana fa蓷in
"Wai ba 蓷azu nayi rarra shin nan ba to zo na kara yanzu kam na Musamman ne, shi yasa nasa su Naseem sukayi bacci da wuri."
cak ya 蓷aga ni ya dire ni kan gado,
ganin ya shiga zare kayan jikina da sauri nace
"Ban fa warke ba ni dai ka bari."
sai da ya zare doguwar rigar baccin jikina kafin ya 蓷ago har jikin sa na rawa yace
"Please kyakkyawa ta, kwanaki arba'in da 拼an kai kiji tausayi na mana."
cike da shagwa蓳a nace "Allah My zafi zai min kamar bai warke ba."
yace "To bari na gwada na gani idan bai warke ba sai na hakura, a hankali zanyi kinji ki daure."
kai na gya蓷a masa,
har jikin sa na 蓳ari yashiga shafari da sumbatar sassan jikina,
ya birkice ya birkita ni sai na shiga mai da masa martani.
sai da ya jagula ni na jiku sosai kafin ya 蓷ago ya zare pant 蓷in jikina, nan ma sai da yayi ta wasa da HQ 蓷ina kafin ya haye kaina.
idanuna na rumtse san da ya shige ni da tunanin jin zafin gurin 蓷in kin da a kamin, sai naji akasin hakan.
tamkar yau yafara sanina haka yayi ta sambatu yayin da yake ta sama da kasa a kaina.
ya sharin tsawon lokaci mai tsawo a kaina yana abu guda, nayi ta daure wa domin ganin ya sami nutsuwa dan nasan yayi missing 蓷i na sosai.
sai da ya sami ingantacciyar gamsuwa kana yayi lamo a kaina, duk kanin mu numfashi muke sauke.
a hankali ya 蓷ago yayi kissing 蓷in goshi na yace
"Nagode sosai kyakkyawa ta Allah yayi miki albarka."
idanuna na lumshe tare da kuma bu蓷e su kan fuskarsa tare da yi masa murmushi, shima murmushin ya maida min kana yace
"Ina son ki kyakkyawa ta."
a hankali ya zare jikin sa ya mike ya 蓷ago ni muka shige bayi.....
washegari da safe ina manne da waya a kunne na muna waya da Ummi,
Fauzan ya kar蓳i wayar muka gaisa da shi.
ina kashe kawar Ummi, kiran Mamie na ahigo wa waya itama sai da muka gaisa har da Nusaiba, dan tun da suka koma kusan kullum sai munyi waya da su har.....

Bauchi a 蓳angaren Na'ima kuwa
tana zaune cikin bedroom 蓷in ta waya ce kare a kunnen ta tana magana da aminiyar ta Raliya, tana fa蓷in
"Aminiya nikam anya bokan nan ai kin sa na ci kuwa, nifa banga yan da ake ta fa蓷a kamar yankan kuwan ba, gashi bini-bini sai yace abada dubu 蓷ari kaza miliyan kaza kin san har account 蓷i na yafara yin kasa kuwa,
ba wannan ba ma ban damu da koda ku蓷in zai kare idan har zan sami biyan bukata duk abin da na mallaka zan iya 蓳atar da shi har idan za'a kashe wancan shigiya annobar yarin yar, dan wlh ta zame min annoba, jiya muna kwance da shi da daddare yana bacci yana kiran sunan ta, kin yanzu baya fita ko offece kullum yana 蓷aki,
daga zaran bacci ya 蓷auke sa zai fara kiran sunan ta, idan naji haushi na bubbuga shi ya tashi yana farka wa zai ruko ni yana fa蓷in
HAMDAH, ke Aminiya ina cikin babbar matsala dan Allah yanzu muha蓷u agurin boka ai, ko nawa yake so na kara masa ni zan basa, nifi son ai kin da za'a yi sha yanzu maganin yanzu, bana son ai ki mai jinkiri shi yasa nake son ai kin boka na kan dutu, ban so mutuwar sa ba da yana nan da duk haka bata faru ba,
dan Allah aminiya mu ha蓷u yanzun nan gidan boka gani nan fitowa."
ta kashe wayar ta mike ta zari mayafin ta da makullin mota tayi waje.
SALEEM na zaune gurin hutawar sa ya hango ta ta shige mota tayi waje,
da ido yabi ta har tayi waje, a zahirin gaskiya kuwa hankalin sa ba ya tare da shi, ya milla yayi nisa daga gare sa,
a hankali ya kai hannunsa ya dafe kirjin sa yayin da ya fara tari a hankali babu kakkautawa.
wani irin zafi da zugi zuciyar sa yake masa, a hankali ya mika hannu ya蓷au 蓷aya daga cikin wayoyin sa da suke aje kan table 蓷in gaban sa wan da ya 蓷aura kafafun sa a kai,
yayin da hannunsa 蓷aya ke dafe a kirjinsa.
Dr Farooq ya kira bayan sun gaigasa yake Dr Farooq yake tambayar sa yaya jiki?.
bai amsa tambayar ya jikin da yayi masa ba sai cewa yayi
"Ka fa蓷a min sunan wani maganin da zan sha."
Dr Farooq yace "Wan can 蓷in baiyi maka amfani bane?, to gaskiya kazo asibiti kawai zai fi a duba ka da kyau a baka magani, Please Ya SALEEM ka zo yanzu."
bai yi magana ba sai sauke wayar da yayi a kunnen sa,
a sannu ya mai da bayan sa jikin kujera tare da lumshe idanunsa har lokacin hannunsa 蓷aya na dafe a kirjin sa.
Dr Farooq yakira sa har sau biyu bai 蓷aga wayar ba, yana jin wayar tana vibrate bai ko bu蓷e idanunsa ba.
sai da yaji alamar shigowar message kafin ya bu蓷e lumsassun idanunsa ya 蓷au wayar yana duba sakon da ya shigo masa,
Dr Farooq ne ya ai ko masa da sakon cewa dan Allah yazo asibiti kada ya 蓳ata lokaci.
bayan da ya gama karanta sakon sa sai ya mike ya kwashi wayoyin sa yanufi side 蓷in sa.
sai da yayi wanka ya shirya kana ya 蓷au makullin motar sa ya nufi asibitin, ko da ya iso asibitin.
bayan tambayoyin da Dr Farooq yayi masa kan ciwon nasa, 拼an takaitartun amsoshin da ya basa da shi yasamu damar yi masa gwaji kan abun da yayi hasashe bisa amsoshin da ya basa..
lokacin da Dr Farooq yaga result 蓷in test 蓷in ya jijjiga ba ka蓷an ba,
ganin yana daf da kamuwa da ciwon zuciya,
hankalin sa a matukar tashe yake basa wasu shawarwari kan yan da zai gudanar da lamuran sa domin gujewa kamuwa da ciwon zuciya,
ya tausaya masa kwarai da gaske,
ya 蓷aurasa kan magani.
har gurin motar sa ya rako sa ya, yana da蓷a jaddada masa yan da zai kula da shan maganin sa, SALEEM yana kokarin shiga mota Dr Farooq yakuma duban sa yana fa蓷in
"Dan Allah Ya SALEEM ka kula da shan maganin ka, kuma dan Allah ka rage tunani idan Allah ya tai maka zai tsaya iya haka Allah ya sauwaka."
ya amsa da amin kana ya shige mota...
Chapter 70 · 0% Book details