Sashe 66
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A 蓳angaren su Ummi kuwa kowa ya tsurawa TV ido in da ake kan cigaba da gudanar da biki,
yayin da su Ummi Mamie Aunty Rafee'at Aunty Jaleela Ya Masa'ud Fauzan Nusai ba, duk kanin su hawayen farin ciki ne ke zuba kan fuskokin su.
Abba da Abbu kuwa ido suka zubawa TV kawai, har kuma lokacin suna tsaye da 茩afafun su,
duk kanin su kuma sun kasa iya furta komai sai zuciyoyin su dake ta ambaton sunan Allah dayi masa godiya.
a hankali suka rika jin zuciyoyin su tana washewa tamkar ana 蓷aga musu wani nannauyar dutse data danne musu zuciya.
Abba Abbu Mamie a tare suka dafe kirjin su da suka ji kamar an fincike wannan abu mai nauyi an cire sa gaba 蓷aya,
a tare suka sauke nannauyar numfashi...
a 蓳angaren SALEEM da tun fitar sa daga parlour'n 蓷akin Masa'ud ya shiga ya kwanta kan gadon sa, dafe da kirjin sa har kuma lokacin yana dafe da kirjin nasa, wacce take yi masa wani irin mugun zafi, a take shima yaji kamar an fige masa wani abu mai nauyi cikin zuciyarsa, sai dai zafi da zugin da zuciyar tasa take masa...
Acan cikin parlour'n kuwa Mamie ne tayi wani irin mike wa tare da furta "Wlh HAMDAH ce tabbas ita ce, Alhaji baka ganta ba?."
tayi maganar tana duban Abbu.
Abbu yashiga gya蓷a kai yana nuna TV da yatsa tare da fa蓷in
"Tabbas ba shakka ita ce."
wani hawayen farin ciki ne yakuma zubowa kan fuskar Ummi, ganin yan da sukayi firgigit tamkar wa蓷an da suka farka daga bacci, tasan dole watarana gaskiya zatayi halin ta.
Abba kuwa cikin matukar nadama yake kallon 蓷iyar tasa daga cikin TV.....
Abuja
Har wajen magriba ana ta kan gudanar da shagalin bikin, salla ce ka蓷ai take 蓷aga wasu agun.
da misalin karfe 11 na dare aka rufe taron bayan an cike wa蓷an da suka zo bikin da kayan da Ahmad yasa a tanada domin duk wan da ya ziyarci bikin,
duk wan da yazo bikin idan mamace turamen manyan zani guda biyu da ku蓷in 蓷iki naira dubu goma acikin jaka mai 蓷auke da katon hoton Ahmad karami a jiki.
idan kuma na miji ne tsadadden shadda ne shima guda biyu ha蓷e da ku蓷in 蓷in kin sa a cikin jakar.
a gajiye muka fito daga cikin hall 蓷in mota ta kwashe mu.
ga mamaki na sai na ganmu a airport,
da fuskar mamaki na dubi Ahmad nace
"Rakiya muka zo ne?." da murmushi kan fuskarsa sa yace "Mu aka zo raka mu."
nace "Ina?." nayi maganar ina waro ido.
kuma tuna yaja kana yace "Lagos zamu, gobe za'ayi bikin bu蓷e Company ki na can, wan da 蓷ana ya hanaki samun sukunin bu蓷e shi."
baki na bu蓷e zanyi magana sai aka bu蓷e marfin motar,gefen sa da fege
na, sai nayi shiru na fito kawai.
direct cikin jirge muka shige anan na tadda wasu daga cikin mutanen da suka halar ci bikin mu wa蓷an da suka zo daga wasu 茩asashe har da wasu 蓷ai蓷ai ku 拼an nan kasar mu,
a can kujerar gaba na hango Bappa yana zaune, acikin jirgin nake fa蓷a wa Ukhtee in da zamu je, na tausaya mata ganin yana yin ta na san tafaji sosai.
a jere suka zauna da Aunty Rasheedat da Naseem da Nasmah, in da muka zauna ni da Ahmad a kujerar bayan su, yana rungume da Ahmad karami...
muna isa motoci suka kwashe mu suka kai mu masauki, ni da Ukhtee 蓷akin mu 蓷aya Naseem da Nasmah kam ma ban ga idanunsu ba.
a gaye muka shiga rage kayan kijin mu,
ganin Ahmad karami ya nata mita nasan cewa wan ka yake bukata, na tu蓳e sa nayi nashiga dashi bayi nayi masa wanka cikin bathtub dan dole sai dai nan 蓷in tun da ba bu wabon da zan masa a ciki, na na蓷o sa a towel 蓷in sa na sauya masa wani kaya, dan gani kawai nayi an biyo mu da akwatin mu.
sai da yayi bacci kafin na shimfida shi, lokacin Ukhtee tafito daga wanka, nima na shiga nayi wan ka, yau kam babu wani hira muna kwanciya dukan mu sai bacci..
washegari ban farka ba sai wajen karfe 9.
ko da na farka na tadda Ukhtee har tayi wanka, ina dire a gadon Ahmad na bu蓷e ido, sai da na fara yi masa wanka kafin nima nayi. kayan
breakfast 蓷in da aka shigo da shi tun ina bacci, bayan na shirya na zauna muka yi breakfast 蓷in, sai tan nan naje na 蓷au wayata da na kashe ta tun jiya isowar mu na kunna.
ai ko ina kunnawa sai ga kiran Ahmad ya shigo, yace
"Kyakkyawa ta an tashi lafiya ya gajiyan jiya."
nace "Gajiya ya washe."
yace "Alhmdllh Nagode wa Allah, ina Ahmad ya tashi kuwa ga su Naseem har yanzu basu farka ba." nace
"Shikam ina tashi shima ya farka gashi nan yana ta rarraba idanu."
dariya yayi yace "Sa masa wayar kusa da shi naji numfashin sa."
wayar na kawo kusa da shi nace "Daddy na magana." murmushi yayi mai sauti yace "Shafa min kansa." nace To.
yace "Anjima karfe 12 za'a tafi gurin nan, karfe 2 za'a gama yau zamu koma gida."
nace "To Allah ya kaimu."
yace su Naseem su tashi bari ya yi musu wanka zasu shigo nace to...
Da misalin karfe 12 da kwata gaba 蓷ayan mu muka hallara a farfajiyar hotel 蓷in.
nan motoshi suka rika kwasan mutane suna tafiya da su.
kamar yan da muka tafi wancan filin taron jiya motar mu 蓷aya da shi yau ma haka,
tun daga wajen kamfanin har cikin sa an zagaye shi da adon fulawa, a katafare filin da ke cikin kamfanin aka gudanar da taron, wan da mai girma Gwamnan Lagos shine babban bako a gurin taron da sauran mukarraban sa.
an guda nar da taron cikin lumana da kwanciyar hankali in da ake nuna taron kai tsaye a kafafen sadar wa.
anan gurin aka tantance ma'aikatan da suka nimi yin ai ki a kamfanin, aka kara akan wan da dama can aka tantace su kwararru masana ai kin...
karfe 2:30Pm aka watse a taron kowa ya kama gaban sa, a ranar wasu suka koma kasashen da suka fito wasu kuma sai zuwa gobe.
da misalin karfe uku jirgin mu ta 蓷aga zuwa Abuja.
muna isa yau washegari Ukhtee tace zata koma, Ahmad yayi mata cuku-cukun komawa sai dai ba'a sami jirgin da zai tafi Saudi kai tsaye ba dole na dubai daga can sai ta shiga jirgin Saudi.
har airport muka yi mata rakiya Ahmad na ta yi mata godiya, bayan cike ta da yayi da goma na arziki.
lokacin da ake sanar wa kan fasinjoji su shigo cikin jirgi sai muka rungume juna muka fashe da kuka, da kyar Ahmad ya 蓳an蓳are ni a jikin ta jin ana ta cigaba da sanar wan, ta wuce cikin jirgi muna 蓷agawa juna hannu...
a mota yayi ta lalla蓳e na har sai da yaga nayi dariya, ya dube ni fuska 蓷au ke da sihirtaccen murmushi mai bayyana zallar so da kauna yace "Ina son ki kyakkyawa ta."
idanuna na lumshe kana a hankali na kwanto da kai na jikin kafa蓷ar sa a hankali cikin yin kasa da murya nace
"Nima ina son ka My."
wani irin wawan burji ya ja, da sauri na bu蓷a idanuna na 蓷ago kaina da sauri cikin hanzar na dafe gefen kujerar moton jin yan da nayi gaba kamar zan garo da gaban motar.
a gefen titi yayi parking, ya wani irin jan yo ni ya rungume tamkar zai cusa ni cikin jikin sa, yace
"Nagode kyakkyawa ta Nagode da jin fitar wannan kalma daga bakin ki, ako da yaushe zaman jiran sa nake naji yafito daga bakin ki,
ina son ki! ina son ki!! ina son ki!!!, ako da yaushe kamar da蓷a kara min son ki ake."
sai ya shiga sumbatar fuskata ta ta ta ina yarika manna masa kiss,
ya ru蓷e yagama zauce wa, sai kokarin da蓷a nuna min yanda yake so na da kuma kauna ta yake.
sai da na janye jikina da karfi nace Ahmad na gida zai iya yiwa Inna Wuro kuka.
kafin ya ja motar muka bar gurin,
yana tukin sai ya juyo ya sumbaci kuma tu na, aha muka isa gida.
ranar bai matsa ko nan da can ba a yana like da ni, karshe Inna Wuro fita tayi ta bar mana side 蓷in gaba 蓷aya sai dare ta dawo....
Bauchi