Sashe 89
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Da daddare har na kwanta Ummi ta shigo tace na tashi na kai masa abinci, na mike na 蓷au hijabi na saka kan kayan baccin da ke jiki na na nufi 蓷akin sa.
yana zaune bakin gado su Nasmah suna kwance a gefen sa suna bacci,
na juya zan fita ya dakatar da ni ta hanyar rike min hannu,
na juyo gare shi zan yi magana, yakai waya kunnen sa tare da fa蓷in
"Mamie su Nusaiba su zo."
jim ka蓷an Nusaiba da Fauzan suka shigo, yana rike da ni bai sake ni ba kuma baiyi magana ba,
yace da su su 蓷auki su Nasmah su kai su gun Mamie.
suka kwashe su suka fita da su.
ya 蓷an dube ni yace
"Ahmad fa?." "Yayi bacci."
nafa蓷a ina mai mamakin yadda akayi yasan sunan sa.
a hankali ya saki hannuna ya mike ya taka zuwa bakin kofa ya rufe da key.
da sauri nace
"Ban fita bafa ka bu蓷e zan fita."
juyo wa yayi ya zo bakin gado ya zauna kana ya miko hannu ya ruko hannuna sannan yafizgo ni na fa蓷o jikin sa,
hannayen sa duka biyu ya saka ya zagaye ni da su, kokarin fisge jiki na nake da kyau ya da蓷a gyara rukon da yamin, kana ya mike dani a jikin sa ya haye gado can kuryar gado ya dire ni.
da sauri na mike zaune nace
"Ka bani key na bu蓷e na fita."
kwanciya yayi a gefe na a hankali yake fa蓷in
"Nasan Ummi zata kula da Ahmad ki kwanta a nan bacci zaki taya ni."
cike da tsiwa nace "A sabo da me zan kwan ta anan ni ka bani key na tafi."
ya tsarsa ya 蓷aura kan baki tare da fa蓷in
"Shiiiit ban son hayaniya kwanta nace."
yayi maganar yana tsare gira alamun ba wasa suffarsa na Ya SALEEM 蓷in da na sani a da ya bayyana,
sai naji suffar tasa da kwarjinin sa ya cike ni,
kasa nayi da kai na batare da na kwanta ba ban kuma iya cewa komai ba.
a hankali ya mika hannu ya sauke kan nawa ya蓷an matse a hankali cikin yin kasa da murya irin na mai jin bacci yace
"Kwanta mana HAMDAHHHH ko ke bakya jin baccin ne."
har cikin 茩wa茩walwa ta najiyo sautin muryar sa da yan da yakira suna na, karo na farko a ha蓷uwar mu da shi na biyu ya kira ni da suna na a kuma irin yanayin da yake kira na a da, a duk san da ya kira ni da suna na sai naji kamar shi kalar yadda yake fa蓷in sunan da ban ne dana kowa.
ya janyo ni tare da gyara min pillow na kwanta gefen sa, a hankali yakuma furta
"A kwai maganin da zan sha cikin dare ina so ki tashe ni ne dan na sha."
mamaki ne ya kama ni wani magani ne kuma ake shan sa cikin dare ban ta蓳a jiba.
a hankali ya lumshe idanunsa, ido na 蓷an kurawa fuskarsa ya蓷an rame ya kara haske hancin nan nasa ya da蓷a fitowa zarr sajen sa zuwa zagayayyen 蓷an gemunsa a kwance suke luf-luf sai sheki suke, san da idanuna ya sauka kan lips 蓷in sa da sauri na lumshe idanuna bana so na shagalta da kallon sa.
蓷an numfashi ya sauke kana a hankali ya 蓷ago hannunsa batare daya bu蓷e idanunsa ba ya zare hijabin jiki na sannan ya saka hannunsa ya zagaye ni,
nan ma wani numfashin yakuma sauke wa, jin a iya nan ya tsaya bai kuma yin motsi ba,
nakai tsawon awa guda idanuna biyu ganin dai baccin yatafi da shi sai nima na lumshe idanuna babu jimawa bacci yayi gaba da ni...
Washegari nayi nayi ya bu蓷e min kofa da asuba na tafi yaki, dana matsa yace kada na cike shi da surutu, a 蓷akin duk muka yi salla.
koda gari yayi haske Knocking 蓷in kofar da ake ne yasa shi mike wa yaje ya bu蓷e kofar,
Naseem ne da Nasmah sai Mamie da Abbu Abba Ummi da kuma Bappa.
ina ganin su da sauri na gyara zama ta, tare da sun kuyar da kaina kasa cikin jin kunya, Allah ma yaso da hijabi a jikina.
suka karaso cikin 蓷akin suna yi masa ya jiki, yace
"Da sauki." cike da jin kunya nashiga gai da su Bappa, suka amsa suna tambaya ta ya mai jiki.
nidai bance komai ba dan kunya yaga isa ta, Ahmad dake rike a hannun Ummi
yashiga mika wa Ya SALEEM hannu yana tsalle a hannun ta alamun zaije gurin sa, cikin gwala蓳en sa yake fa蓷in Daddy Daddy.
wasu zafafan kwalla ne suka ciko ido na, cike da tausayin 蓷an dan nasan gani yake kamar mahaifinsa ne Ahmad.
murmushi Ya SALEEM yayi ya mika hannu ya kar蓳e sa yana cigana da yi masa murmushi har sai da fararen jerarrun hakoran sa suka bayyana,
ina ganin su Abbu sun fita nima da sauri na mike nabi bayan su, su Nasmah kuma suka zauna a gurin sa.
har dare su na gurin sa har da Ahmad.
a daren ranar ma dana kai masa abinci, hana ni tafiya yayi yasa aka kwashi su Naseem da sukayi bacci a ka kaisu gun Mamie dukan su,
washegari ma har sai da su Abbu suka shigo duba shi kafin na fita, ina mai jin kunyar su...