Sashe 17
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau Monday da misalin karfe 7 narako su Nasmah har sai da naga tashin su kafin na koma ciki, ina gama abun da zanyi nawuce side 蓷in su Bappa, ina shiga bayan mun gaisa Bappa yake cemin
"Dama yanzu nake da shirin niman ki, kan ai kin masallacin nan ne harfa an rigada an gama shi, wan da aka bashi kwangilar jiya yake sanar min da cewa an gama."
da murmushi sosai kan fuskata nace
"Kai masha Allah kai amma dai ai kin yamin sauri wlh."
Bappa yayi murmushi tare da fa蓷in
"In dai da ku蓷i a kasa komai cikin sauki yake zuwa, in dai da ku蓷i ai komai mai sauki ne Allah dai yaba da ikon cin jarabawar da yayi dan shi kanshi arziki babban jarabawa ne, yakan kai mutum wuta yakan kaishi aljanna, ku蓷i kamar takwabi yake idan kayi jahadi da shi shigar aljanna mai sauki ne idan ka ai kata 蓳arna da shi shiga wuta mai sauki ne, Allah yasa mudace."
Amin Amin. duk muka amsa da shi
cikin washe baki nace
"Bappa masallacin nan fa nagina ne saboda Inna duk ladar arika kai mata kabarin ta, shima asibitin da yanzu ake gina shi idan a ka gama komai kyauta za'a rika yi duk ladar arika kai mata cikin kabarin ta".
"Masha Allah masha Allah".
abun da Bappa da Inna wuro suka rika fa蓷a kena.
Bappa yace "Ubangiji Allah ya tabbatar mana da hakan Allah yajikanta da rahama ya kai mata dukkanin ladan kabarin ta ya kyautata namu bayan nasu, kai sannu HAMDAH kinyi tunani kwarai da gaske Allah ya saka miki da mafificin rahama."
Amin. nace ina mai jin sanyi da da蓷in addu'ar da yake min.
Muna nan zaune a parlour ban ankara ba sai gani nayi karfe 12 har da 蓷ori,
wayata na 蓷aga da sauri ina fa蓷in
"Ikon Allah lallai guri babu wuya dubi 12 har ta gota an yama Yakubu yadawo kuwa bari dai na kirashi naji."
nayi maganar ina lalu蓳o lambar sa, wayar tayi ta ring bai 蓷aga ba, nakira yakai sau biyar bai 蓷aga ba, na sauke wayar ina fa蓷in
"Oh to ya ajiye wayar a ina ne shi ga lokacin 蓷auko su Nasmah daga School yayi, gashi nayi ta kiransa bai 蓷aga wayar ba."
Bappa yace "Ko ina ya aje wayar to shi, ina yaje haka ayi ta kirashin baya 蓷aga wa".
nace "Wlh 蓷azu ne na ai keshi gidan Hajiya Firdausi matar ministar Bukar, akwai wasu kayan da tayi min tallar su wan da tayi odar su daga jamani, to sun yi min na tura da ku蓷in to 蓷azu take fa蓷a min direban ta baya nan ko zan turo nawa direban ya amso min, shine na tura shi to gashi har yanzu bai dawo ba nayi ta kiran shi ma bai 蓷auka ba".
nayi maganar ina kuma 蓷aga wayar nakuma niman lambar sa.
Hajiya Firdausi matar ministan Abuja ne,
na yar da idan Allah yayi maka rufin asiri babu irin mutanen da bazaka gani ba ka kuma yi tarayya da suba,
ire-iren irin wa蓷an nan matan manya muna hul蓷a da su sosai wasu sun girme min nesa ba kusa ba, wasu ma sun haife ni sun juya amma haka muke cu蓷an ya da su.
Mikewa nayi da sauri ganin na kuma kiran sa har sau biyu nan ma bai 蓷aga ba, nace "Bappa bari naje kawai na 蓷auko su har yanzu bai 蓷aga wayar ba, kar suyi ta jira kasan mutumin ka yanzu haka yana kan musu rigimar zai dawo gida".
Bappa yace "Maza hanzarta kam ga guri nata kan tafiya".
da sauri nafita ina shiga side 蓷ina mayafi kawai na yafa dan dama a kimtse nake na 蓷au 蓷aya daga cikin makullen mota da suke cikin drower, da sauri na sauka na nufi parking space.
kana nashiga motar nayi wa motar key, tun kafin na karaso bakin get maigadi ya wangale min get yana fadin "Adawo lafiya".
Saboda yanayin gosulo na bata lokaci sosai a hanya dan har karfe 蓷aya ta cika har ta 蓷an gota, kafin nan na isa makarantar su.
tun kafin nakaraso get 蓷in makarantar, na zubawa kofar makarantar ido sosai dan ganin wasu yara rike a hannun wani mutum "Kamar su".
nafa蓷a a file, nayi saurin isowa gurin, da mamaki nazuba musu ido ganin su蓷en ne, yana rike da su suko sai washe baki suke,
shikuma mutumin yana ta tafiya da su yana nufar wata mota dake fake ta蓷an can gefe da get 蓷in makarantar, yayin da yake ta girgiza kai alamun yana jin surutun da suke ta zuba masa.
cikin hanzari na isa gefe nafaka cike da mamakin ganin nufar motar yake gadan-gadan na 蓳alle marfin mota na fita da sauri, cikin hanzari nasoma bin bayansu ina fa蓷in
"Kai Naseem Nasmah!, malam ina zaka kaisu kuzo nan ku wuce mutafi".
mutumin bai juya ba sai su yaran ne suka juyo sai kuma suka kawar da kansu suka juya suka cigaba da tafiya suna cigaba da zuba masa surutu.
da sauri nasha gaban su gani yan da suka batsar kamar basu sanni ba nace
"Kai ina muku magana kuna jina ina zakuje kuwuce mutafi malam ina zaka kaisu?".
sai sannan mutumin ya蓷an dukar da kansa dai-dai tsawon su kana yasoma magana
"Kunsan ta ne?." batare da ya蓷ago ko ya dube ni ba ya ce "Ke a ina kika sannu bamu hanya mu wuce."
ido na waro cike da mamaki jin abun da yafa蓷a tare da mamaita kalmar nasa
"Nasan su? nasan su fa kace, da alla malam ka sake su ina magana kana cigaba da tafiya da su."
gefe na ya gota batare da yace komai ba ya karasa jikin motar nima da sauri na rufa musu baya ina cigaba da fa蓷in
"Kai malam ina tambayar ka ina zaka kai su wai kana tambaya ta nasan su ne, ni zaka tambaye ni nasan sune, tambaya ta kake nasan su? dalla kasake min yara muwuce,ina ne zaka dasu kake nufar cikin mota da su?,
idan baka sake suba yanzu-yanzu zan kira maka hukuma anan."
baiyi magana ba sai mika hannun sa yayi yabu蓷e marfin motar, ya蓷au ko kwalin chocolate yaciro chocolate guda hu蓷u yabawa Nasmah biyu ya baiwa Naseem biyu kana yace
"To ga tsarabar ku kuci wannan yanzu, wannan kuma sai kusa a aljuhu."
yafa蓷a yana cusa musu wani chocolate 蓷in cikin aljuhun wandon su.
da mamaki nake kallon su ganin yan da sukayi tamkar basu sanni ba, sai murna da tsalle suke suna fa蓷in
"Ye am bamu da yawa ye am bamu da yawa."
cikin takaici nakai hannu zan fisge chocolate 蓷in, da sauri mutumin ya janye su gefe kana ya蓷ago kansa tare da zuba idanun sa cikin nawa,
wani irin dirrr naji a cikin jikina tamkar jan wutan lantar ki.......!