← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 93

Sashe 28

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A parlour na tadda su Bappa suna breakfast na zauna nima bayan mun gaisa Inna Wuro tazubo min kayan breakfast ta turo min gabana, nan nashiga ci muna 蓷an ta蓳a hira.
Bappa yace
"Mutanen sun tafi makaranta ko?."
nace "Eh sun tafi." Bappa yayi murmushi tare da fa蓷in "Yanzu kam an bar kuka idan za'a tafi."
"Dama ai rashin sabo ne yanzu kam an saba."
cewar Inna wuro. Bappa yace "Hakane kam wai me yasa ne aka sauya musu makarantar ko yayi musu nisa ne? ko da yake *HAM'NAS* International School yafi shi nisa, me ya sane?."
"Babu tsaro yan da yakama ta a makarantar shi yasa."
nafa蓷a a takaice.
Inna wuro tace "Hakkum gaskiya sabo da Allah kam ya kamata su kara sa ido kan 蓷aliban su, susan duk wani wan da zai kawo 蓷alibai yakuma zo 蓷aukar su, duk da dai ranar Malam yace min mutumin kirkin nan ne Ahmad Tijjani Sabil yaje ya 蓷auko su ake tunanin ko masu garkuwa da mutane ne, amma dai ya dace sosai su sa ido kan 蓷aliban su."
kai kawai na jinjina batare da nace komai ba,akasan raina kuwa fa蓷i nake
"To waya sani ma ko mai satar mutanen ne dole zan sa jami'an tsaro cikin gidan nan tun da har ya fara shiga cikin gidan nan yana leken asiri."
maganar Bappa dana ji shi ya kashe min zancen zucin danake
"HAMDAH har yanzu banji kin ce komai ba kan maganar mu ta rannan,
Yakamata yanzu kam kiyi aure ki fidda miji na gari kiyi aure, domin darajar ki yada蓷a ninkuwa, kwanakin can munyi maganar nan bakice komai ba,
daraja da kimar hace baya 蓳ata cika cif har sai tana tare da abokin rayuwa wato mijin aure."
tea 蓷in da na kur蓳a ne naha蓷iye shi da kyar, sam bana son jin wannan kalmar gaba 蓷aya naji nakoshi da abincin a hankali na mai da cup 蓷in na aje kana a hankali nasoma magana.
Bappa aure kuma, ai ni bazan yi aure ba rayuwa ta a haka tafi min."
yace "A kul 蓷in ki kada na sake jin wannan maganar, a wannan shekarun naki zaki ce baza kiyi aure ba, nutsuwa bata ta蓳a cika sai da abokin rayuwa, kiyi na zari sosai ga abokan kasuwancin ki da suke zuwa gidan nan, ko wannan Alhj Muttari nan ai mutumin kirki ne ko ranar yaso yimin zan cen sai dai bai fito muraran yayi maganar ba,
in yaso sai ku dai-dai ta kiyi auren ki kamalar ki ta da蓷a cika."
Inna Wuro tace
"In ban da HAMDAH ma ai mutane basu taru sun zama 蓷aya ba, dan wani abu yafaru da rayuwar auren ki na fari bashi zai sa nan gaba yakuma faruwa ba,ai Allah baya ta蓳a jarabtar bawan sa da abun da bazai iya ba, duk kuma musulmi an sanshi da kar蓳ar kaddara me kyau ko mara kyau,
ki gode masa ta hanyar kuma kara yin wa ni auren."
"Hmm." kawai nace dan bana jin kamar abun da suke fa蓷an zai kasan ce, har can kasan kololuwar raina bana jin zan kuma aure, babu abun da natsana a yanzu kamar aure.
meye acikin auren ban da tashin hankali da musifa, in dai har aure nutsuwa ce kamar yan da suka fa蓷a to gara na tabbata ni bani da wannan nutsuwar.

Duk wani nasiha da jan hankalin da su Bappa suke jin su kawai nake,dan a yanzu babu abun da nafi tsana ma kamar aure!.
sai da na bari suka gama yi min nasihar kafin na mike nace dasu zanje na 蓷an kwanta kafin su Naseem su dawo, abin cin da ban karasa ci ba kenan nafito.
ina fita daga side 蓷in wata mota na shigo wa cikin gidan, a hankali na ke tafiya har na iso in da motar tayi parking kasan cewar dole sai nabi ta hanyar kafin na wuce side 蓷ina,
ina isa dai-dai in da motar take sai ji nayi an.......!

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:55 - Ummi Tandama馃槆: Da sauri cikin matukar tashin hankali tun kan ya karasa abun da zai fa蓷a na ce "Tamutu tamutu ko?!!."
nayi maganar hankali a mugun tashe dan nagama tsinkewa da yan da naji yake maganar.
ya ce "A'a Madam ba mutuwa tayi ba, dama bata da lafiya ne?,
tun zuwan su School 蓷in Aunty'n su tace taga yanayin ta kamar batajin da蓷i, shine ta tambaye ta sai tace mata wai kan ta keyi mata zafi, to tafita taje ta 蓷auko magani a office kenan ta dawo ta samu tana rike da kanta tana kuka tana fa蓷in kanta zafi, kan tayi aune ma ta fa蓷i kasa a sume, tun 蓷azu muna asibiti ban so kira na sanar ba sai ta farfa蓷o amma har yanzu likitoci sun kasa shawo kan ta."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un wlh lafiyar ta lau ta bar gida."
na furta da karfi yayin da jikina ke cirawa cikin azama na duro a gadon wayar na kare a kunnena ina tambayar sa wani asibiti ne, yana fa蓷a min nakashe wayar batare da na tsaya sauraran abun da yake cigaba da fa蓷a ba.
wardrobe na bu蓷e na janyo mayafi na takalmi mara tudu na saka da sauri nafita na nufi 茩asa, bibbiyu nake ha蓷a steps,ina sauka na nufi kofa har ina ha蓷awa da sassarfa.
su Talatu suna zaune cukin parlour'n da sauri suka mike ganin yanda na sauko a firgice, tambaya ta me ke faruwa suka shiga yi suna biyo ni a baya,
tuni nayi waje ban tsaya basu amsa ba, har parking lot suka bini, suna tambayar abun da ya faru. sai a lokacin na ce da su "Nasmah ce ke asibiti asume."
salati suka shiga yi suna tambayar garin yaya.
wan nan karon ban tsaya basu amsa ba dan ji nake tsayuwa basu amsa ma 蓳ata lokaci ne.
kan kace me sabbin Security 蓷in da aka zuba cikin gidan sun iso in da muke, ganin yan da su Talatu suketa rafka salati, suma duk tambayar da suke ban tsaya basu amsa ba, su Talatu ne suka sanar musu abun da ke faruwa.

Yakubu nashiga kwa蓷awa kira,
da sauri ha蓷e da gudu yafito daga cikin 蓷akin su, da sauri na shige cikin mota, yana ganin haka ya koma 蓷akin da sauri ya fito rike da makullin motar cikin hanzarin yashige motar.
cikin matukar da muwa da rawar murya nace
"Yakubu kayi sauri ko ka bani key 蓷in motar ni naja."
key yayi wa motar tare da figar ta aguje, da gudu mai gadi ya bu蓷e get muka fita a gidan, sai da muka haura titi kafin yake tambaya ta in da zamu nafa蓷a masa sunan asibitin.
duk gudun da Yakubu yake gani nake kamar bayayi asibitin tayi min nisa.
Number da aka kira ni da shi aka sanar min da tana asibitin na kuma kira wayar tayi ta ring ba'a 蓷aga ba,
kuka ne naji ya zo min nayi saurin toshe baki na a raina nake fa蓷in
"Shike nan ta mutu."
kokarin mai da kiran nake dai-dai nan najiyo muryar Yakubu yana fa蓷in
"Hajiya mun iso."
da sauri na 蓷ago dan ban san har mun iso ba.
da sauri na bu蓷e motar na fito batare da na jira fa蓷in da yake bari ya zo ya bu蓷e min motar ba.
da sauri ha蓷e da sassarfa nayi cikin asibitin, a kofar shiga cikin parlour'n asibitin na ha蓷u da Aunty'n su Nasmah tana kokarin fitowa cikin sauri take tafiya da ka ganta gaba 蓷aya hankalin ta a tashe yake.
tana gani na ta juya da sauri tana fa蓷in
"Madam ta farfa蓷o amma tana ta kuka."
da sauri nabi bayan ta ina fa蓷in "Ina take."
tun da ga cikin parlour'n nake jiyo kukan ta, da gudu nanufi kofar room 蓷in da nake jiyo kukan ta ciki,
wasu daga cikin ma'aikata asibitin sukayi yunkurin dakatar da ni, ban ko saurare su ba
na tura kofar na sa kai ciki.
ina ji Yakubu daya biyo ni yana sanar musu da ko ni waye.

Likitoci har guda uku a tsaye a kan ta suna rirrike da ita sai ihu take tana bige-bige, da gudu na isa in da take na kusa sakanin su na rungume ta,sai kawai nima na fashe da kuka ina fa蓷in
"Nasmah me ya same ki, me ya same ki Nasmah?!!."
kuka sosai na ke ina rungume da ita, itama kukan take tana ta fisge-fisgen nan kamar wacce bata cikin gayyacin ta.
Chapter 28 · 0% Book details