Sashe 29
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Turo kofar aka yi da karfi yana gaba wani na biye da shi.
in da muke suka karaso da sauri, wan da ke biye da shi 蓷in ya dubi likitocin da ke cikin 蓷akin yana fa蓷in
"Wai har yanzu bakuyi wani abu a kai ba?."
cike da girmamawa sukace "Sir muna kai kenan yanzu ta farfa蓷o so taki tsayuwa Muna kan kokari ke nan mu shawo kan matsalar, ruwa za'a saka mata sai dai taki tsayuwa sau uku ana samun jijiya sai ta gauce ya 蓳ata, zamu nima ta kafan ta ko kai ne a saka mata, na hannayen ta kam duka mun rasa su."
cikin fa蓷a Dr da suka shigo tare da Ahmad da alama shine babban su ya ce "Shirmen banza sai kace ba ai kin ku ba."
sai kuma ya dubi Ahmad ya ce
"Sorry Sir ko mai zai dai-dai ta insha Allah."
kai kawai Ahmad ya jinjina ya 蓷an maso in da nake rungume da ita ya ce
"To meye amfanin kukan, kin rungume ta kina kuka ita tanayi, to da wanne zata ji da ciwon da ke damin ta ko da wannan kukan naki?."
hannu ya mika ya 蓳am蓳are ta a jikina, sake masa ita nayi dan na rasa abun yi guda 蓷aya ganin yanayin nata yakuma jefani cikin ki蓷i ma, da firgici da tashin hankali, ya 蓷ago ta ya saka ta a kafa蓷ar sa ya na fa蓷in
"Kun 蓳ula ta da yawa dubi yan da hannayen ta suka fara kumbura."
"Sorry Sir ta ki tsayuwa ne."
蓷aya daga cikin likitocin yafa 蓷a. tsaki yaja kana ya ce
"Me yasa tun kan ta farfa蓷o baku ni mi jijiyar ba, sai da ta farka zakuyi ta 蓳ula ta."
"Sorri Sir hakan bazai yiwu ba do le sai ta farfa蓷o."
tsaki yakuma ya, yana jijjiga ta da bubbuga bayan ta, yana fa蓷in
"Shiiit ya isa sorry baby yi hakuri kin ji sorry sorry."
maganar yake daf kunnen ta yana ci gaba da jijjiga ta da bubbuga bayan ta.
baya nayi, najin gida na da jikin garu-bango, ina mai cigaba da kukan cikin yin kasa da sauti.
Dr da suka shigo da shi ya ya nufi kofa yana fa蓷in
"I'm coming Sir." sai yayi waje sauran likitocin suka bi bayan sa.
bai yi magana ba sai ci gaba da jijjiga ta da hura mata iskar bakin sa cikin kunne yake, a hankali kukan nata yarika raguwa, sai ajiyar zuciyar da take sauke wa a kai a kai, har tayi shiru tana mai cigaba da sauke ajiyar zuciya.
jim ka蓷an likitan ya dawo wannan karon su biyu suka shigo, yana gaba 蓷aya daga cikin wa蓷an da 蓷azu suke kan ta na biye da shi rike da wasu kayakin amfani irin na ma'aikatan lafiya.
Dr ya dubi Ahmad da murmushi yana fa蓷in
"Ikon Allah abun da mu likitoci muka kasa yi gashi uba yayi wa 蓷iyar sa, baby da ma so kike sai Daddy'n ki yazo kafin ki bamu damar yin ai kin mu ko."
yayi maganar yana leko fuskar Nasmah da ke lumshe da alama bacci ke son 蓷aukar ta.
murmushi Ahmad yayi yana shafa kanta, kana ya ce
"Yan zu zaku iya yi mata abun da ya kamata."
Dr ya ce "Okay." ya mika hannu ya kar蓳e ta yana kokarin kwantar da ita kan gado.
ai ko ta bu蓷e ido tare da sakin kuka.
da sauri Ahmad ya 蓷auke ta yashiga jijjiga yana fa蓷in
"Shiiit Nasmah ya isa yi shiru jinki." ai ko tayi tsitt,har kuma lokacin ida nunta suna lumshe.
zama yayi bakin gadon kana a hankali ya kwantar da ita yana 蓷an jijjiga ta da fa蓷in
"Sorry kwanta a saka miki magani kiji sauki ko,babu zafi yanzu a gama miki mu tafi hawa doki."
alama yayi wa Dr da ya soma ai kin sa, yakuma ce masa yabita a hankali, kana shi kuma yarika shafa kanta yana yi mata magana a hankali daf da kunnen ta.
a hankali likitan ya soma gudanar da ai kin sa irin na kwararren likita.
bugun fari ya samo jijiya a hannun ta na dama,
batare da 蓳ata lokaci ba ya 蓷aura mata ruwa mai 蓷auke magunguna masu karfi da inganci.
nan da nan cikin sakanni kalilan bacci yayi gaba da ita.
bayan likitan yagama duk abun da ya
kamata ya dubi Ahmad yana fa蓷in
"Allah ya sawaka in sha Allah ko mai zaiyi normal idan ta farka."
ya an sa da amin kana likitocin suka fita.
Numfashi na sauke mai sauti san da ido na ya sauka kan Nasmah da ke bacci tana sauke numfashi a hankali, idanuna na rumtse tare da jan sheshsheka cikin kukan da nake har lokacin, sai dai zuwa yanzu kukan nawa a hankali yake fita.
cikin zuciya ta nake yiwa Ubangiji godiya ganin ta sami bacci.
har lokacin yana sunkuye a kanta yana shafa kanta yayin da 蓷aya hannun sa ke rike da hannun ta da akayi mata karin ruwa.
maganar sa najiyo yasani bu蓷e idona a kan sa.
"Ke kin ishe mu da wannan koke-koken na ki, kifita waje kije kiyi sa a can kin dame mu, ko so kike ki tashe ta da Wannan kukan naki mara amfani,
tun tuni yarin ya tana tare da ciwo kin barta da shi a jikin ta har sai da yayi (C), ke baki da wayon sanin yaro bashi da lafiya ne,
a hakan ne kike cewa ke zaki iyar musu yaushe kikayi wayon kula da kanki bare ki kula da su."
baki na murgu蓷a cikin zubda 茩walla na bu蓷i baki zanyi magana, sai wayata ta fara ring, dago wayar nayi ina mai share hawaye ganin Bappa ke kiran, sai nayi picking call 蓷in na kara wayar a kunne,
daga cikin wayar Bappa ke fa蓷in
"HAMDAH wani asibiti ne?."
ina fa蓷a masa sunan asibitin ya kashe wayar.
Zama nayi kan kujerar da ke gefe na jin kafata ta gaji sosai,
ina mai ai ka masa da harara ina ci gaba da murgu蓷a masa baki.
magana ya soma yi yayin da idanun sa ke kan Nasmah da take ta baccin.
"Wayon ki a iya nan ka蓷ai ya tsaya,
sabo da ke baki da wayon magan ce naki shine ita ma zaki barta da shi ko, dubi idon ki ke kan ki ma baki da lafiya amma baki da wayon da zaki iya magan ce ciwon naki."
a fusace cike da tsiwa nace
"Idan kai ke raba wayon bana so karike shi, har abada kada nayi wayo."
nayi maganar ne cike da jin haushi, ban san meye damuwar sa na jifana da kalmar rashin wayo a koda yaushe a duk san da muka ha蓷u da shi ba.
yabi ya ishe ni da wasu maganganu ya barni naji da damuwar ciwon 拼ata.
fuskar Nasmah ya shafa tare da sakin murmushi har sai da dimple 蓷in fuskar sa ya bayyana.
baki na ta蓳e tare da kawar da kaina gefe, dan zuwa yanzu hankali na yafara kwanciya, bai kuma magana ba sai zaman sa daya gyara ya da蓷a gyara rukon hannun Nasmah da ke hannunsa sakama kon 蓷an zaburan da tayi cikin bacci.
ni ma ido na na mai da kan waya ina 蓷an lallatsawa.