Sashe 38
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace "Hajiya za'a 蓷auko ta amma ba yauba sai bayan 蓷an wani lokaci."
Hajiyar takarkata baki tana fa蓷in
"Aure jibge kayi ne? yo in ba haka ba ace duk girman gidan nan ba rashin 蓷aki ba ba komai ba, kayi aure kabar matar ka wani waje bazaka ha蓷a kan iyalen ka guri guda ba, ko gimbiyar taka ta hanaka kawota gidan ne?."
yace "Hajiya ita kuma meye nata a ciki, ai in da wan da yake son auren nan ma to bayan ta ne, wani 蓷an karamin dalili ne kawai yasa yau baza a 蓷auko ta ba."
tace "Eh ai dama ita bata laifi badai ta yi sake an yi auren ba ai wayon ta ya kare."
Murmushi Rasheedat data sako kanta cikin 蓷akin ta sake dan duk abin da suke a kan kunnen ta,ba farau bane hakan gun Hajiya da dangin ta, a koda yaushe gani suke ta mallake shi sai abin da tace zaiyi, ko wannan auren ma dasuka jishi lokaci guda sunyi matukar murna acewar su yanzu ne zai auri mata ita kam itace mijin shine matar,duk da dai bahaka suka so ba sai dai babu in da suka iya haushi da sanar Rasheedat shi yasa su yin murnar auren nasa. gani suke ta gama mallake sa sai abin da ta ce tahana wasu shigowa suci arziki, ita ba haihuwa ba, Hajiya Karima itace Uwar gidan Alhaji Tijjani Sabil wato mahaifin Ahmad, wacce yanzu yake kallon ta a matsayin uwa,
tun kafin ya auri Rasheedat Hajiya Karima taso ha蓷a shi da 蓷iyar kanin ta wacce take hannun ta suna tare duka da Rasheedat 蓷in a gidan mai suna Sakeenat, yaki amin cewa yace sai 拼ar uwar sa ta jini,
duk yan da Hajiya Karima takai ga shiga da fitan ta haka Ahmad yaki sam yake kuma Allah bai bata ikon juya shi ba.
karshe dai haka ta hakura badun taso ba, a 蓳angaren Sakeenat ma kuwa tana son Ahmad kamar tayi yaya har kuma gobe tana son sa, sabo da shi taki zaman auren da aka mata ko yanzu da take zawarci tana fata da burin mallakar Ahmad, sai dai abune mai wuya dan ko gaisuwar ta baya amsawa...
Rasheedat
ta karaso cikin 蓷akin ta dire babban tray da aka shirya musu abincin su ciki, kana tayi musu barka da warhaka, a yatsine hajiya Karima ta amsa bai dame ta ba tana dago wa suka ha蓷a ido da Ahmad suka sakarwa junan su murmushi.
kana tayi waje.
wayar sa ce tayi kara ya 蓷aga kiran sannan ya mike yafita.
Da sauri ya bi bayan Rasheedat dake kokarin shiga corridor dazai sadata da side 蓷in ta, ya ruko hannun ta ya janyo ta sukayi gefen sa suka shige cikin bedroom 蓷in sa, suna shiga 蓷akin ya janyo ta jikin sa ya rungume tare da marairaice murya ya ce
"Wash Kawa nagaji." gemun sa ta ja tace "To yau dai bazan ce ma sannu ba dan yau rana ce ta musamman gajiya dole."
fuska ya marairaice yace "Haka zakice?." tace "Haka na fa蓷a, muje na tayaka wanka kanwata nazaman jiran ka, dan kasan dai kai zakaje ba dai ita tazo ba."
murmushi yayi tare da shafo gefen fuskanta yace
"Hukuncin da aka yanke min kenan?."
tace "Har ya zartu ma kuwa."
a tare suka saki dariya, nan tashiga taimaka masa yarage kayan jikin sa kana suka fa蓷a bayi, ta taimaka masa yayi wanka kana suka fito, nan ma ta tayashi sa kaya sannan ta bisa da turaruka masu da蓷in kamshi.
gaban wardrobe ta isa ta bu蓷e ta ciro jaka mai 蓷an girma sannan ta rufe ta bu蓷e 蓷aya gefen tashiga ciro kaya tana zubawa cikin jakar,
ido ya zuba mata ganin yan da take aikin zuba kaya cikin jakar yace
"Kawa ina za'a kai kayan kuma?."
bata bashi amsa ba har sai da ta cika jakar tam da kaya kafin ta juyo ta dube shi tace
"Ina zuwa." ta fita jim ka蓷an ta dawo da mayafi a kanta
ta ruko hannun sa tare da fa蓷in
"Taso muje na raka ka duba kagani har karfe 11 saura."
yace "Kawa ina kuma?." tace "Ina kuwa in ba gidan HAMDAH ba ko kasan cewa lokacin ta kake shiga, yanzu haka tana can tana zaman jiran ka."
ido ya蓷an waro yace "Shine da wannan katuwar jakar kamar wan da ake kori na."
tace "Eh ayau kam kusan haka din ne."
Ta janyo hannun sa tare da 蓷aukar jakar sukabi ta kofar baya,蓷aya daga cikin motacin sa suka shiga ya jasu a hankali suka fita.
a hanya ta sashi ya tsaya ya siya gasassun kaji kafin suka wuce.
suna isa bakin get din gidan yayi hon masu gadi suka bu蓷e masa, yakusa hancin motar ciki yana dai-dai ta parking suka fito a tare, tana rike da jakarsa inda shi ke rike da laidar gasassun kajin da suka tsiya, suka nufi side 蓷in.
Sauko wata kenan daga sama yunwa ta dame ni dan wunin ranar yau bansa komai a ciki na ba,
na shige kitchen nashiga bude bu蓷e ko zan ga abin da zan sawa cikina,
wani kula na bu蓷e mai 蓷auke da tuwon farar shinkafa mai 蓷ume, na 蓷au plt na saka laida 蓷aya, kana na bu蓷e 蓷aya kular dana gani a kusa dashi, miyar agushi ne daya ji busashshen kifi da hanta na zuba akai kana nafito parlour na zauna nasoma ciki.
knocking 蓷in kofa akayi har sau uku akai-akai, ido na蓷a zubawa kofar da tunanin mai buka kofar da daddaren nan, nai tunanin ko su Talatu ne, na mike a sannu na isa jikin kofar na murza key 蓷in tare da bu蓷o kofar.
da 蓷an mamaki na kalli wa蓷an da ke bakin kofar, Rasheedat ta saki murmushi da fa蓷in
"Kada ace bacci kike muka taso ki?."
murmushin yake namayar mata ganin yanda take ta yimin magana cikin fara'a.
shiko na tsaye bai yi magana ba amma idanunsa a kaina, ganin yan da ya kafe ni da mayatattun idanun nan nasa sai na saki kofar najuya na koma ciki.
suka biyo bayana, zama sukayi kan kujera in da nikuma na zauna kan hannun kujerar da ke can karshe ina zaman jiran jin abin da ya kawo su da daddaren nan.
Rasheedat ta dube ni fuska 蓷auke da annuri tace
"Narako sa ne da kaina na baki hakurin rashin zuwan sa da wuri wlh ba'i ne sukayi yawa sai a hankali, gashi nan na kawo miki shi da fatan za'a kula da shi yanda ya kamata,
to ni bari naje dare yana da蓷e yi sai da safen ku Allah ya tashe mu lafiya."
ta mike tare da duban Ahmad tace
"Aboki bani makullin motar na koma."
ido ya waro yace "A daren nan zaki fita ke ka蓷ai? bazai yuwu ba bari nasa a maida ki."
murmushi tayi tana kar蓳ar key 蓷in a hannun sa tace "Babu abin da zai faru da yardar Allah Allah zai tsare, ka mai da ni karamar yarin yace nifa yanzu na girma."
ta kashe masa ido tana kokarin juyawa ta tafi.
nayi saurin mikewa tare da dakatar da ita ta hanyar fa蓷in
"Da kin tsaya kin koma da shi da zai fi muku."
ina kaiwa nan na juya na haye sama...
Rasheedat tayi murmushi tare da dafa kafa蓷an sa tace "Aboki katashi ka bita ka shawo kanta, kasan amarya sai da lallami."
kai ya jinjina yaruko hannayen ta duka biyu yayi kiss 蓷in su, kana ya lumshe idanun sa tare da bu蓷e su a lokaci guda,
ya mike tsaye yace
"Muje a maida ki gida hankali na zaifi kwanciya."
koda suka fita 蓷aya daga cikin security gidan ya umurce sa daya mai da ita gida, yana tsaye saida yaga fitar su kafin ya koma ciki.
yana shiga ya rufe kofar side 蓷in kana ya haura sama. yana kusa kansa cikin parlour'n sama,
idanunsa ya lumshe tare da jan numfashi ya shaki dadda蓷an kamshi mai sanyi da rasa zuciya, a hankali ya bu蓷e idon nasa cikin kayataccen parlour'n a fili ya furta "Masha Allah."
a sannu yafara taka kafafun sa cikin parlour'n yayin da yake rarraba idanunsa ga kofofin bedroom's 蓷in da ke cikin parlour'n,
a sannu ya nufi wasu kofafin bedroom's
guda biyu wan da suke a jere, yasaka hannun sa jikin 蓷aya kofar ya mur蓷a a hankali ya tura kofar, ya kusa kansa ciki.
can ya hangi su Naseem kan gado suna baccin su cikin kwanciyar hankali,
murmushi ya sake a hankali ya karasa shiga cikin 蓷akin a bakin gado ya zauna yashafi gefen fuskar ko wannen su yana binsu da murmushi kamar wa蓷an da idanun su biya, kana ya mike ya da蓷a jan bargo ya rufe musu jiki, yafita ya ja musu kofar.
numfashi ya sauke lokacin da yamaso jikin 蓷aya kofar da ke kusa da bedroom 蓷in su ya tura kofar ya leko kansa ciki,
babu kowa cikin 蓷akin sai dai a gyare yake tsaf-tsaf gadon cikin 蓷akin yasha shinfi 蓷akin sai kamshi yake tashi, shakar kamshin yayi yana mai jin da蓷in kalar kamshin da side 蓷in gaba 蓷aya yakeyi, kuma ko wani bedroom da kalar kamshin da yake tashi.
mai da kofar yayi ya rufe ya juyo ya zuba wa 蓷aya kofar dake can gefe ita ka蓷ai ido.
a sannu ya taka izuwa jikin kofar, sai kuma ya ja ya tsaya na 拼an dakiku kana a hankali ya kai hannun sa jikin handle 蓷in kofar a hankali ya mur蓷a ya tura kofar a sannu ya kusa kansa ciki.
wani irin dogon numfashi yaja yana mai shakar dadda蓷an kamshin daya bigi hancin sa...
firgit na mike zaune jin an turo kofa, cike da mamaki nake kallon sa yana tsaye idanun sa a lumshe a sannu yaware idanun nasa a kaina.