Sashe 24
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mikewa zaune nayi tare da 蓷aukar waya ta, number Mr Aliyu nakira wato P.A na, ko da ya 蓷aga bayan mun gaisa na 蓷aura da fa蓷in
"Mr Aliyu ina so a saka min jami'an tsaro a gidan nan."
da sauri ya ce "Madam meke faruwa akwai matsala ne?."
yayi maganar cikin nuna damuwa sosai kana yaci gaba da fa蓷in
"Ai Madam tun farko shiyasa nace azuba jami'an tsaro gida kamar wannan dole sai da manyan Security masu rike da bindiga, kikace abar mai gadi ka蓷ai ma ya isa, ina kuwa zai isar wa gida kamar wannan, yanzu kuwa zan fita in sha Allahu anjima zamu zo da su."
na ce "To Allah ya kaimu."
nakashe wayar, ina katse kiran kiran Bappa na shigowa, na daga da sallama daga cikin wayar Bappa ya ce
"HAMDAH ko kina bacci ne?." na ce
"A'a ba bacci nake ba Bappa." ya ce
"To kizo yanzu maza." da sauri na mike jin yana fa蓷in haka ya kashe wayar.
cikin hanzari na nufi side 蓷in su Bappa da sauri na dan Bappa bai ta蓳a min irin wannan kiran ba nasan komai akayi akwai wata masalar, da ire-iren wa蓷an nan tunanin nashige cikin side 蓷in.
turus naja na tsaya yayin da jikina ya kama 蓳ari ganin Yakubu durkushe yana kuma rungume da uniform 蓷in su Nasmah,
cikin tsanani tashin hankali na karaso cikin parlour'n gaban Yakubu natsaya cikin rawar murya da kuka keson kwace min na ce
"Ina yara na?!."
nayi maganar cikin rawar murya sosai tuni hawaye yacike ido na.
Bappa da ke zaune kan kujera ya dube ni tare da fa蓷in
"Zo zauna nan HAMDAH." yanu na min kujerar da ke kusa da shi, ban iya bin umurnin Bappa ba dan kuwa hankali na yakai kololuwa wajen tashi, duba da yan da Yakubu yake 蓳ari yakuma rungume uniform 蓷in gam-gam.
Inna Wuro ce ta mike tazo taruko fa蓷ata ta jamyo ni ta zaunar da ni kan kujerar, tuni hawayen da suka cuko idona suka fara zuba. Bappa ya girgiza kai yana fa蓷in
"Muma mun shiga irin yanayin nan da kika shiga a yan da yashigo mana kamar an rakoshi a guje,
tam bayar da na fara mishi shine ina yaran suke ganin uniform 蓷in su a hannun shi, da kyar ya iya ba mu amsar suna nan kuma suna makaranta, yaji tsoron ya tinkare ki kai tsaye shiyasa yazo nan."
kai Yakubu yashiga gya蓷a wa yana 蓷an rarrafowa da guiwar sa yana kuma fa蓷in
"Dan Allah dan Annabi Bappa Malam ka rokar min afuwar ta wlh duk yan da naso na hana faruwan haka bai yuwu ba, wlh fin karfi aka nuna min muraran."
Bappa ya katse shi ta hanyar 蓷aga masa hannu ya ce
"Ya isa." kana Bappa ya juyo da kallon sa gare ni ya ce
"Lokacin da suka fita zai kai su makaranta a hanya suka ha蓷u da Ahmad Tijjani Sabil ya sai da su, yake tambayar su ina zasuje ganin ba hanyar makarantar su suka nufa ba, sannan kuma ga wata uniform 蓷in daban a jikin su, to shine shi Yakubun ya shai da masa in da zasu, shikuma Ahmad yace kada ya kuskura ya kaisu wannan makarantar yawuce ya kaisu wan can makarantar su, to dai a takaice tare suka tafi da shi wancan makarantar da aka cire su yasa aka basu wani uniform, yakuma tu蓳e musu najikin su shine yabashi wan da yacire musun yace ya mai do shi gida,
to shine ya dawo hankali tashe yakuma ji tsoron yaje ya tinkare ki da batun shine ya zo nan,
kafin na kira ki sai da na kira shi Ahmad 蓷in sabo da ina da lambar sa dan ranar da yazo nan na kar蓳i lambar sa, ashe dai zatayi amfani gaba akuma irin wannan ranar,shine na kira sa dan ji dalilin sa na yin hakan,
ya bani tabbacin dalilin sa na yin haka, kuma na gamsu, yace yawai ta canza musu makaranta a karancin shekarun zai iya birkita musu 茩wa茩walwa gara abar su idan suka gama can 蓷in kan lokacin sun da蓷a wayo sai suyi gaba, kuma nima nayi nazari naga hakan yafi abarsu a can 蓷in, nayi masa maganar dalilin ki na canza musu makarantar yace za'a kara tsaro sosai babu wata matsala."
Yakubu da tun da Bappa ya soma maganar yake ai kin gya蓷a kai da buga bayan hannun sa cikin 蓷aya tafin hannun sa, yayi kalar tausayi, Bappa na gama maganar shima ya 蓷aura da fa蓷in "Wlh tallahi Hajiya na rantse miki da Allah, ba laifi na bane, na dage wajan ganin ba'a kuma samin wata matsala ba kamar yadda nayi miki alkawari, wlh Hajiya dana bu蓷e baki zanyi masa musu dawani yafito daga cikin motar sa, ya shake ni sai da naji kamshin kabari, shi ya hana mutumin da yanzu na sheka,
ki gafar ceni Hajiya ki tai maka kibar ni a bakin aiki na."
Numfashi na sauke jin akasin abun da nake tunani yafaru a kansu, dan Ni nagama tunanin hatsari sukayi sun mutu shine yakawo kayan su gida.
duban Bappa nayi ina shere hawayen fuska ta nace
"Yan zu Bappa ka amin ce da abun da yafa蓷a kenan?, to shi ina ruwan shi da su me ya shafe shi da lamarin su da har zai rika shiga, har fa Daddy yake cewa surika ce mishi meye gamin sa da su."
murmushi Bappa yayi irin tasu na manya kana ya ce
"To in ban da abin ki HAMDAH ai wan da ya nuna yana son naka yagama yi maka komai a rayuwa, kuma da kike cewa yana shiga lamarin su basu ka蓷ai ba lamarin koma waye yana shiga, idan baki mance ba na ta蓳a baki labarin sa nazu wa rugar mu da yayi, muma ba lamarin mu yashiga ba yakuma ji蓳anci lamuran mu, yayi silar magance mana wutar fitinar da take ta kunno mana,
ko jiyan nan da daddare munkalli labarai gidan TV wasu iyaye sun fito suna mika masa godiya kan gudumawar da ya bada kan 拼a拼an su, su iyayen ma basu ma sani ba 拼a拼an ne suka dawo gida suke fa蓷a musu alkhairin da yayi musu,
a makarantar gwamnati suke karatu ya cire su ya mai dasu na ku蓷i,
sannan kin ce meye gamin sa da su,
ke da kike taimakon bayin Allah meye gamin ki da su?,
ai shi tai mako basai wan da kasani kake taimaka masa ba, duk wan da Allah ya sa da rabon sa yafa蓷o ta kansa sai ka taimaka masa ladan ka na gurin Allah,
shiya sa Allah ya halittomu kala biyu mai ku蓷i da kuma talaka hakan kuma jarabta ce, idan kai me ku蓷i ne kayi kokarin cin jarabawar da yayi maka, wato kajikan na kasa da kai, ka kuma tsare dokokin Allah, to da yardar Allah babu shakka zaka shiga aljanna ta sanadiyyar jaraftar ka da yayi da arziki,
idan kuma kai talaka ne, karike talaucin ka kabi dokoki Allah, kai ma zaka wuce aljanna da yar dar sa.
shi tai mako ba sai wan da kasani kake yi masa ba.
kiran sa da sunan uba kuma da suke yi, ai duk 蓷a nagari shike daraja nagaba da shi yakira sa Yaya wan da ya haifesa kuma yakira sa da sunan uba, wan da yayi jika da shi yakirasa da Kaka, abun alfahari ne 蓷anka yazamo daga cikin irin wa蓷an nan 拼a拼an, ba ai bu bane dan sun kirasa da suna Daddy tun da yakai ya haife su, zaki so ace 拼a拼an ki suna da rashin kunya ko basu da tarbiyya?."
Shiru nayi batare da nace komai ba.
murmushi Inna Wuro tayi,dan ta fahimci in da maganar tawa ta dosa, kana tace
"HAMDAH kenan ai laifin wani baya shafar wani."
kana ta kawar da zancen da fa蓷in
"Sai kiyi wa Yakubu hakuri ya dai na wannan tafa hannu da 蓳arin jikin da yake."
da sauri Yakubu ya da蓷a rarrafo wa gaban mu yace
"Whl Innar Gida kada kiga shakar da mutumin nan yamin, tsaro biyu ne suke girgiza ni a jikina, tsoron kada Hajiya ta kore ni daga ai ki na, da kuma tsoron wannan basamuden mutumin da suke tare da Ahmad Sabil daya makuren makogaro."
yayi maganar yana 蓷aga wuyar sa da nuna mana in da ya shako san.
dariya duk sukayi ban da ni dana murmusa kawai.
na yar da da dukkanin maganar da Bappa yayi, sai dai inajin abune me wuya na iya jure wa dajin kalmar uba na fita daga bakin su Naseem.
Bappa yacewa Yakubu ya tashi ya tafi anjima yaje ya 蓷auko su a makarantar.
ya mike yana zuba godiya yayi waje.
Haka su Bappa sukayi ta jana da hira bani na bar side 蓷in ba sai wajen karfe 12, gani lokacin dawowar su Naseem yayi nayi musu sallama nakoma side 蓷ina.
komawa ta bada jimawa ba su Nasmah suka shigo a guje, kalmar da suka fara furta min shine Daddy'n su ya ce gobe zai zo ya 蓷auke su a mota.
ban iya ce musu komai dan ko na fa蓷an ma abanza ne...