← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 93

Sashe 43

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ranar da muka isa Lagos washegari aka shiga da kayan aiki cikin katafaren Company, aka shirya komai a ma'ajin sa, aka rufe Company sai an 蓷ibi ma'aikata kafin ayi bikin bu蓷e Company.
Kwanan mu uku a Lagos muka juya Abuja.
ko da muka iso nayi mamakin ganin sa a airport ya kwashe mu yayi da mu gida.
muna isa gida baccin gajiya na kwanta dan tun da muka tafi ban sami nayi baccin kirki ba.
sai yamma lis na farka,
na fa蓷a bayi nayi wanka nafito naci abincin da naga an shirya saman dinning, nayi ta zuba idon gani su Naseem sun shigo shiru,
na mike na sauka kasa Talatu na tarar a kitchen tana gani na ta kara yimin gaisuwar yaya gajiya,
na amsa nace
"Su Naseem fa basu dawo bane?."
tace "Eh gaskiya ban gansu ba naga Alhaji ya shigo amma ban da su ina ga bai dawo da su bane."
ban kuma cewa komai ba na juya na koma sama, zuwa yanzu kam ina so na gansu duk da kullum sai munyi waya da su ta wayar Ahmad a rana fin sau biyar.
bayan sallar isha ina idar da sallar na shiga bayi wanka na kuma nafito 蓷aure da towel,
turus na ja natsaya ganinsa zaune a bakin gado, fuska na 蓳ata na karaso cikin 蓷akin ina 蓷an jajjan towel 蓷in kasa dan rabin cinya ta ya tsaya.
ido ya zuba min babu ko kiftawa.
tsayuwa nayi a tsakiyar 蓷akin na 蓷an dube sa nace
"Ka fita zan sa kaya."
ido yakanne yace "苼oye min halal 蓷i na za'ayi, to shike nan bari na rufa idanuna kisa kayan ki."
ya kai hannunsa duka biyu ya rufe fuskarsa yana fa蓷in
"Narufe kisaka." 蓷an guntun tsaki naja na isa in da hijabin salla na yake na 蓷auka ina kokarin saka sai ji naya an fizge,
da sauri na waigo nace "Meye haka? ka bani hijabi nasa."
cilla hijabin gefe yayi yada蓷a matsowa daf dani sosai har muna gogan juna, a hankali ya sauke hannunsa kan kafa蓷a ta yashiga murza shi a hankali, yace
"Me yasa zaki cigaba da sanya masa hijabi a sakanin mu, kyakkyawa ta bakya tausayi na ne? a koda yaushe zaman jiran ranar da zaki juyo gare ni nake, sam bana so nayi miki dole, har yaushe zamucigaba da irin wannan zamar, kin san daya nake iya bacci da ciwon sonki da bukatar ki,
shin kin mance ina da hakki a kanki ne, bakya tsoron Allah ya tambaye ki kan hakki na?."
da sauri na kai hannuna kan nashi jin yana gangaro da hannun izuwa saman kirji na, na janye hannun shi ina fa蓷in
"Wani hakkin ban san shi ba."
murmushi ya sake yace "Dagaske to bari na nuna miki."
cak ya 蓷ago ni yadire ni kan gado shima ya hau ido na rumtse da karfi jin ya sauke hannunsa kan kirji na yana kokarin kwance towel 蓷in da ke jiki na.
da karfi na rirrike hannunsa nace
"Kada ka kunce na rantse idan ka kunce..."
cak na ha蓷iya ragowar maganar tawa jin ya..........!

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:57 - Ummi Tandama馃槆: *HMDH*

*WASA FARIN GIRKI*

*NA*
*RASHEEDAT S DIRECTOR*

20

Nayi sallama ina kusa kaina cikin 蓷akin, wata 拼ar dattiju war mata ce ke hakimce a kan kujera, ta amsa sallamar tana mai fa蓷a蓷a fuskarta da murmushi,
tace "A'a manyan ba'ki ne agidan namu? barkan ku dai sannu ku da zuwa,zo zauna nan 蓷iya ta zo maza ki zauna a kusa da ni."
ta nuna min gefen kujerar da take kai na alfarma.
a hankali na karaso ina kokarin zama a kasa gefen kafafun ta tace
"A'a tashi ki zauna a sama."
kai na sunkuyar cike da jin kunyar cewa na zauna a sama in da take zaune sai na gyara zamata a kasa gefen kafafun ta ina mai cigaba da tsunkuyar da kai.
a sakiyar 蓷akin ya zauna kan lafiyayyen carpet mai laushi da 蓷aukar ido, in da su Naseem suka zauna a gefen sa.
a hankali cikin sunkuyar da kai nace
"Inayini Hajiya mun same ku lafiya."
fuskata ta leko tana fa蓷in
"Lafiya lau amarya kunzo lafiya?,
wato Ahmad sai yau yakawo min ke ko, ai ko Allah yayi albarka ace rayuwa tana yin dai-dai."
kai na da蓷a sunkuyar wa ina wasa da 拼an yatsu na ina murmushi.
shima ya gaishe ta ta amsa tana mikawa su Nasmah hannu tace
"Wa蓷an nan kyawawan yaran sune jiko kin nawa kuzo kusa da ni, kai ma Allah ya nuna min ranar da zanga naka haka tafe da kafar su."
murmushi yayi yana amsawa da amin
Naseem ne ka蓷ai yaje gurin ta Nasmah kam kin zuwa tayi sai da蓷a lafewa jikin sa tayi...
nan da nan ta saka aka cike mu da kayan ci da sha,
ta dube ni cikin kula tace
"Ban ga kinci wani abin kirki ba, ko da wani abin da kike bukata ne daban akaso miki?."
kai na girgiza nace "A'a wa蓷an nan ma sun isa nakoshi ne."
baki ta washe tace
"To madalla ai koshi shi mukafi so, ka shigo gida kamar wannan kafita bada koshi ba ai shigar batayi amfani ba."
murmushi nayi ina cigaba da wasa da yatsun hannuna.
murmushi yayi yana yimin kallon kasa-kasa.
hira sosai Hajiya tayi ta jana da shi har na 蓷an fara sake wa can ya mike yana duba agogon dake 蓷aure a hannunsa yace
"To Hajiya zamu koma." da sauri tace
"A'a tun yanzu? na 蓷auka sai dare ai ku koma."
yace "Yaran suna da islamiyya ne ga lokacin zuwan su yayi sai ranar da babu makaranta zasu zo su wuni miki."
tace "Amma kam banji da蓷i ba ace yanzu kuzo yanzu ku koma, to in za'a sake kawo min su a kawo su da wuri su wuni min."
yace "To insha Allah."
tace "Allah ya tsare min kai gaban ka da bayan ka yarabaka da sharrin makiya ya bada Sa'a."
"Amin amin." ya amsa da shi fuska 蓷auke da murmushi yana kuma yi mata godiya,
Ummi na ne ta fa蓷o min "Hakika lallai uwa akwai da蓷i Ummi na kiyi ta bina da addu'ar ki nasan a koda yaushe shi ke sani nutsuwa." kayan tsarabar da nayi mata na ajiye mata tayi ta godiya nan ta kar蓳i number ta mukayi sallama, har kofan parlour ta rako mu tana 蓷aga mana hannu.
muna isa gida kiran Hajiya na shigo wayata tayi min sannu da hanya nayi mata godiya.
Talatu tayi wa su Naseem shirin islamiyya suka tada daru su sam Daddy'n su ne zai kaisu ba direba ba, haka ya 蓷ibe su a mota ya kaisu makarantar,
ko da lokacin tashi yayi ma shi yaje ya 蓷auko su....
da daddare ina kwance har bacci yafara 蓷auka ta naji karar wayata, na 蓷au wayar ganin mai kiran nawa sai na 蓷aga da 蓷an sauri nakai wayar kunne tare da yin sallama.
daga cikin wayar Hajiya tace
"HAMDAH kuna lafiya kada ace dai na tashe ki a bacci?."
murmushi nayi nace "A'a babu komai wlh lafiyar mu kalau."
tace "To madalla a gaida yaran."
nace "To mun gode sai da safe."
ina sauke wayar sai ganin mutum nayi tsaye a kaina, ya蓷an tsura min ido sai kuma ya tsunkuyo kaina ya shafo gefen fuska ta, da sauri na ruko hannun sa nace "Kabar ta蓳a ni."
ido yakuma tsura min kana ya saki murmushi a hankali kamar maiyin ra蓷a yace
"Nataya ki bacci?." da sauri nace "A'a." sumbatar kumatu na yayi yami ke yana fa蓷in
"Kiyi bacci mai da蓷i sai mun ha蓷u a mafarki."
baki na murgu蓷a lalkausan murmushi
ya sakar min ya juya yafita tare da jamin kofa...
Chapter 43 · 0% Book details