← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 93

Sashe 90

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau kam na 蓷aura aniyar bazani 蓷akin sa ba, da wuri nayi shirin kwanciya ta na haye gado, Ummi ce ta shigo tarike baki tana fa蓷in "Ikon Allah wai ke sai an ce ki kai masa abinci kafin ki kai masa, kwanciyar ki kikayi wazai je ya kula da shi, amma dai kin san ba lafiya yake da shi ba ko." da sauri nace "Ummi shi yaro ne da sai an kula da shi dan bashi da lafiya, nima kai na ciwo yake min a bawa Fauzan ya kai masa." tace "Ungo naki tashi maza in kin je can 蓷akin nasa kya sami magani ki sha, yo dan tsiya wazai kullar miki da shi kina matar sa abincin da nake masa ma taimakon ki nake ai kin san dai aikin ki ne, shashancin banza maza tashi ki kai masa." baki na turo gaba na mike kamar na saka ihu ina buga kafa nayi waje, nacika har wuya haushin sa ya kamani "Sai kace wani karamin yaro." nayi maganar a fili ina jan tsaki. ina shiga 蓷akin na dangwara masa abincin najuya da sauri, har na 蓷aura hannuna jikin handle ina kokatin bu蓷e kofar na fita, najiyo muryar sa ha蓷e da 蓷an tari tari yace "Zo ki bani magani na a can na sha." na蓷an juyo ina kallon in da yake nuna min saman bedside, kamar na tafi abina ganin yan da ya damie kirjin sa yana 蓷an jan numfashi da taunar lips 蓷in sa, sai na juyo a hankali naje na 蓷au magani ha蓷e da gorar ruwa da cup dana gani a gun, na zo gaban sa na mika masa maganin kana na siyaye ruwan cikin cup na mika masa, ina tsaye ya sha ya miko min cup ha蓷e da maganin. ido na shiga rabawa cikin 蓷akin ganin ban ga su Nasmah ba nasan har ya sa an kaisu gurin Mamie. ina aje maganin na juya zan fita nakuma jiyo muryar sa yana fa蓷in "Zo ki rufe ni." koda na juyo naga yakwan ta ya蓷an dunkule guri guda da alama sanyi yake ji, baki na ta蓳e a raina nace "Ba dole kaji sanyi ba a sanyin nan singlet da gajeren wando ne ajikin mutum gakuma AC na aiki." na iso bakin gadon na ja blanket na rufe masa jiki, zan juya sai jin hannun sa nayi cikin nawa ya janyo ni na fa蓷a jikin sa,ina kokarin mike wa ya gyara min kwanciya gefen sa tare da rufe ni da bargon ya janyo ni jikin sa sosai har muna gogar juna. "Sanyi nake ji." yayi maganar yana tura hannayen sa duka biyu cikin riga ta yana mai da蓷a janyo ni jikin sa, tafin hannun sa sun 蓷au zafi rau sai da蓷a cusa su yake cikin jiki na yana niman mafakar da zai aje su, gaba ki 蓷aya jikin sa yayi zafi har ina jin zafin yana rasa ni, shiru nayi ina jiyo sautin bugun zuciyarsa, sai fidda numfashi yake da 蓷an sauri sauri. a 蓷an tsorace ganin halin da yake ciki nace "Ya SALEEM ko na kira su Abbu ne jikin ka yayi zafi sosai, ko za'a koma asibiti." cikin 蓷an jan numfashi yace "A'a su ba zasu iya yimin maganin komai ba ke ce maganin ina jin sanyin sosai kiyi wani abu na daina ji." 蓷an shiru nayi ina tunanin maganar nasa, kankame ni yayi sosai a jikin sa kana ya cigaba da magana wan da maganar tasa a hankali yake fita ha蓷e kuma da sautin numfashi, "Ki taima min wajen samar min da 蓷umi a jiki na na tabbata ke ka蓷ai zaki iya." shiru na kuma ina tunanin ta ina zan fara kamar yadda yace 蓷in, sake ni yayi a sannu ya蓷an yunkura ya zame singlet 蓷in jikin sa, kana ya 蓷ago ni ya zare rigar baccin dake jiki na, yarage sai bra da kuma wandon rigar. da fari nayi kokarin dakatar da shi daga cire min rigar da yake yunkurin yi, sai dai ganin yadda yake rawar sanyi da fa蓷in sanyi yake ji, sai na hakura da kuma ganin bayyi yunkurin cire min bra ba. rungume ni yayi kamar zai cusani cikin kijin sa yarika mannani da jikin sa, yayin da ya saka fuskarsa gefen wuya na yana juya fuskarsa da manna shi a fatar wuya na. yarika yin haka har muka kwanta kan katifa, ya kan kame ni gam-gam ko kyakkyawar motsi ba na iya yi, magana ya soma cikin jan numfashi "HAMDAHHHH kar kiyi nesa da ni dan Allah kada ki kara yin nesa da ni, na tabbata kika sake bari na babu ko shakka yanzu kam mutuwa zanyi, ban san yanda zan misalta miki yadda nake ji cikin zuciya ta ba, amma ki sani zan iya mutuwa idan kika kuma bari na, kiyi min alkawarin bazaki sake bari na ba, zaki zauna dani duk wuya duk rintsi ina mai baki hakurin abun da ya faru, amma ki sani bada sona hakan ta faru ba." ture sa na shiga yi ina fa蓷in "Idan bada son ka ba tilasta ka akayi, ka wulakanta ni ka tozartani kayi min kazamin kazafi da tabo mai muni, ka kazantamin 拼a拼a na kasa mahaifina yayi min korar kare kasa Ummi na ta zubda hawayen ta, kasa na shiga duniya rayuwa ta takusa salwanta har da na 拼a拼a na da basujiba basu gani ba, Ya SALEEM bazan ta蓳a yafe maka ba, ka sani ka rabu da ni babu wani yafiya saka nin mu, wannan komawar auren kaddarar zan kar蓳e sa zuwa san da zaka gama samin lafiya zan yi tafiya ta nayi nesa da nan bazaka sake gani na ba, kaje ka zauna da matar ka mai gaskiya wacce bata karya bata kuma kawo maka wani gardi gida da cikin shege gida ba da auren ta, ni kuma zan zauna da nawa halin a haka da kuma 拼a拼an da basa da uba sai uwa a duniya." da karfi na ke ture sa ina son kwatar kaina, ganin ko kyakkyawar motsi bana yi cikin hannunsa. sai kawai na saki kuka ina cigaba da ture sa da fa蓷in "Ka sake ni ka rabu da ni." lips 蓷in sa ya taune da karfi tare da rumtse idanunsa yayin da sautin bugun zuciyarsa ya karu. fuskar mu ya ha蓷e guri guda, yana goga fuskar sa kan nawa, ya蓷an fisgo numfashi kana yace "Kiyi hakuri dan Allah ki mance da kukkanin abun da ya faru cikin duhu babu haske, ki kuma daina dan ganta min 拼a拼a na da mara sa uba." nayi matukar mamakin jin fitar kalmar hakuri daga bakin Ya SALEEM wai ni yau yake baiwa hakuri, cikin tattausan lafazi da sigar lalla蓳i da kuma neman gafara ha蓷e da sulhu. ganin numfashin sa yana yin sama-sama da sauri na ha蓷iye kukan ina fa蓷in "Ya SALEEM na kira su Abbu ko Dr Farooq?." kai ya girgiza min yana ta kokarin janyo numfashin sa, tsoro ne ya kamani sosai ganin yan da yake yi sai na shiga jera masa sannu a ki蓷ime. kansa ya 蓷an 蓷ago da kyar yana kallon cikin kwayar idona yakuma yanyo numfashi da kyar kana yace "Ke ce maganin idan kika yafe min nasan zan warke." da sauri nace "Nayafe maka nayafe maka Ya SALEEM." wani murmushi ya sake har sai da hakoran sa suka bayyana, a hankali ya sauke lips 蓷in sa kan nawa ya tsotsi baki na sosai kana ya zare bakin sa tare da fa蓷in "Nagode." kwanciyar sa ya蓷an gyara batare daya sake ni ba, har kuma lokacin numfashin sa bai dai-dai ta ba, lamo nayi a jikin sa ina jiyo bugun zuciyarsa, a sannu a hankali bugun zuciyar tasa da kuma numfashin sa suka fara dai-dai ta, har sukayi normal. idanunsa a lumshe kamar mai yin bacci fuskarnan tasa yayi fayau da shi. numfashi na蓷an sauke ganin ya sami salama daga halin da yake ciki hatta zafin jikin ma babu shi yanzu, a hankali nashiga kokarin zame jiki na, sai ji nayi ya da蓷a rike ni gam da sauri na kalli fuskarsa idanunsa a lumshe, sai na mai da kaina a raina ina ayyana idan baccin sa yayi nisa zan tafi abina, ban san san da bacci ya 蓷auke ni ba sai kiran sallar asuba najisa a kunne na. ko da na bu蓷e idanuna baya gadon, jin karar bu蓷e kofa yasani kallon kofar bathroom, jikin sa na 蓷iga da ruwa da alama wanka yayi, a sannu ya tako bakin gadon ya dube ni da kyau kana yace "Taso kije kiyi al'wala kizo muyi sallah." yayi maganar yana ruko hannuna tare da mikar da ni zaune, ganin yan da yake bina da wani irin kallo da sauri na kalli in da yake binsa da kallon, cikin hanzari na janyo blanket narufe kirji na, na gama mance wa babu riga jiki na sai bra, baki na 蓷an turo tare da janyo riga ta na saka kana na mike na shige bayin, sai da na wanke baki na da burosh 蓷in sa kana nayi wanka sannan na 蓷auro al'wala na mai da kayan da na cire na fito. a kan sallaya na same sa yana zaune yana azkar, yana gani na ya mike tare da 蓷aukar hijab 蓷ina dake bakin gado ya mika min na saka, kana na tsaya bayan sa yaja mana sallar ko da muka idar addu'a sosai ya rika kwararo mana na neman kariya da samin falalar Ubangiji. muna shafawa na mike "Zo mana." ya fa蓷a yana mike wa kan sallayar bakin gado ya zauna, a hankali na tako in da yake, sai ya ruko ni yace "Zo ki rufe ni na fara jin tsanyin." sakiyar gadon ya haura nima na hau ina kokarin jan bargo na rufe shi, sai ya janyo ni na fa蓷o jikin sa. ya zagaye ni da hannayen sa, a sannu ya mirgina ni zuwa kasa shi ya dawo sama na, hijab 蓷in jikina ya zare kana a hankali kamar maiyin ra蓷a yace "Zaki taya ni hira?." kai na girgiza da sauri nace "A'a." idanunsa ya lumshe tare da kuma bu蓷e su cikin nawa sannan yace "Please ki gwada dai." kai na girgiza a lamar a'a dan yafara sanya min kasala da narkakkun idanunsa, sai naji baki na yayi min nauyi. asannu yashiga kissing 蓷ina da shafa ni, yakuma tare ni ta in da bazan iya
Chapter 90 · 0% Book details