← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 93

Sashe 86

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan wasu 蓷an awanni ya farka daga baccin da yake, sai dai har yanzu babu abun da ya sauya daga halin da yake ciki,
bayan likitoci sun shiga sun da蓷a dudduba shi suka fito, Dr Farooq yace wa su Abbu zasu iya shiga su gansa yanzu,
yana kwance har lokacin amma idanunsa a bu蓷e suke yanzu, sai dai babu in da yake na'urori ne ta ko ina ke ai ki a jikin sa.
suka karaso in da yake suna yi masa sannu,
Bappa yace "Sannu SALEEM ya jikin?." kwayar idanunsa ka蓷ai ya juya ya 蓷an kalli Bappa kana ya 蓷an lumshe su tare da bu蓷e su a lokaci guda,
Bappa ya gyara tsayuwar sa da kyau ya kalli sa kana yace
"Akan wani dalili kake son salwantar da rayuwar ka, kunshe damuwa cikin rai mai cutar wa bazai ta蓳a haifar da maslaha ba, ka dubi halin da ka jefa kan ka ciki, muma ka jefa mu.
SALEEM kana son komawar auren ka da 拼ar'uwan ka, a kan hakan kake son salwantar da rayuwar ka ta hanyar 蓳oye hakan acikin zuciyar ka."
"SALEEM." Bappa yakuma kiran sunan sa, kana yace "Kana son komawar auren ku da HAMDAH?."
shiru yayi tare da yin kasa da idanunsa yana wani taune leps 蓷in sa,
Bappa yakuma fa蓷in "SALEEM kana son mai da matar ka?."
nan ma bayyi magana ba sai 蓷ago idanunsa da yayi ya kuma kallon Bappa, yayin da bugun zuciyarsa ya karo,
Bappa yagirgiza kai tare da yin murmushi irin nasu na manya kana yace
"Miskili kafi mahaukashi ban haushi, to ka fa蓷awa zuciyar ka ta sami nutsuwa za'a bata abin da take so,
basai tayi bindiga ta fashe ba."
idanunsa ya lumshe tare da jan numfashi mai 蓷an tsawo a bayyane, a hankali ya 蓷ago hannusa izuwa kan kirjin sa ya kife tafin hannunsa kan kirjin nasa dake harbawa da sauri-sauri.
Abbu yace "Bappa shin ka mance abin da ya mata ne kayi hakuri da abin da zan fa蓷a Bappa, idan aka mata haka sam ba'a kyauta mata ba, kada mu kuma maimaita kuskuren baya,
ya kuma cutar da rayuwar ta,
sam bai cancance ta ba."
Abba yace "Hukun cin da Bappa ya yanke shine ka蓷ai mafita, shin zamu cigaba da zuba ido ne muna ganin sa cikin halin mutuwa ko rayuwa."
Bappa yayi waje su Abbu suka bi bayan sa,
koda suka fita Bappa ya dube Abbu kana yace
"Ka sani SALEEM bashi da laifi duk abun da ya faru sharrin ma sharranta ne."
Abbu yace "Da kuma halin sa, in da sharrin wasu har da ma halinsa, kada mu shiga hakkin yarinyar nan."
"Kada ku kuma cewa komai a kan gamanar nan na gama yanke hukunci." Bappa ya fa蓷a yana tafiya hanyar masallaci dake cikin asibitin."

bayan kwana biyu da tafiyan Bappa dasassafe yaqirani yace nazo Bauchi yanason ganina da gaggawa,
natsorata dajin qiran da Bappa yamin na gaggawa sai naqira wayan Ummi danjin mekefaruwa naji wayar Ummi akashe,
jin wayar Ummina akashe Hankalina yayi mummunar tashi atake nazari mayafina naja yarana mukayi waje tunkafin na isa parking space nake qiran Driver, ya iso da gaggawa nace masa maza yanzu mutafi Bauchi,
yana tambayar lafiya hajiya ban saurareshi ba na saka su Naseem cikin mota kawai nima nashiga.
nace masa tafiya mai sauri zamuyi ba 蓳ata lokaci yaja motar,
cikin awa hu蓷u da rabi muka iso cikin garin Bauchi saboda gudun da driver yake shararawa.
koda muka iso gida hankalina yayi mugun tashi ganin babu Kowa a gidan numbern Bappa naqira nace Bappa
"Na iso ina mutanen gidan?."
yace kizo asibitin Dr Farouq gamunan anan,
dasauri nafita nashiga motan piiiiiiiii naja motan ko Driver bantsaya qiraba bantsaya ko ina ba sai asibitin.
ina daidaita parking natsaya su Naseem suka biyoni dasauri ina shiga cikin asibin naga mami da Ummi Aunty jaleela Aunty Rafee'a Fauzan Ya Mas'ud
suna gani na suka mike duka suna fa蓷in
"Zuwan yau she kenan?."
murmushi nayi kana na karaso in da suke, na dube su ina fa蓷in
"Ina su Abbu da Abba ina Bappa?."
Ummi tace "Suna cikin 蓷aki in da aka kwantar da SALEEM."
numfashin mai karfi na sauke jin kowa yana lafiya, nace
"Kai wlh har hankali na ya kwanta na 蓷auka wani mummunar abune ya faru ashe dai kowa lafiya."
Ummi tace "Eh to gamu nan dai kowa lafiya amma SALEEM gashi can a kwance babu in da yake."
baki na ta蓳e tare da fa蓷in "Allah ya sawaka."
na juya ina kukarin zama kan kujera,
Ummi ta ce "Baki shiga kin duba shi ba kike kokarin zama a nan, je ki duba shi kafin ki zauna."
fuska na 蓷an yamutsa tare da mike wa na nufi kofar da take nuna min.
da sallama na tura kofar,
su Abbu suna tsastsaye suka amsa min sallamar,
idaduna ne ya sauka kan gadon dake cikin room 蓷in
Ya SALEEM na kwance idanunsa a lumshe numfashin sa yana sama da kasa na'urori suna ta ai ki a jikin sa.
a hankali na karaso cikin 蓷akin. tare da soma gaida su Abba, suka amsa suna yi min sannu da hanya.
Bappa yace "Kin iso?." nace "Eh na iso."
yace "To madalla." ya dube Ya SALEEM da ke kwance tare da duba na yace "Kiyi masa sannu da jiki."
na蓷an dube shi tare da fa蓷in
"Ya jiki?." idanunsa ne suka motsa
daga lumshen da suke a hankali yashiga kokarin bu蓷e su, har ya ida bu蓷e su a kai na.
a yanayin da yake ciki bana sa ran zai iya amsa ya jikin da na masa dan gaba 蓷aya yagama fita hayyacin sa,
kai na na kawar daga gare sa, a hankali ya mai da idanunsa ya kuma lumshe su tare da sauke numfashi mai sauti.
Bappa ya dube ni tare da fa蓷in
"Zo nan HAMDAH ina da magana da ke."
yayi maganar yana juyawa tare da fita a 蓷akin.
nabi bayan sa muka fita can farfajiyar asibitin,
gefe muka samu Bappa ya zauna kan dakali lima na zauna gefen sa.
ya dube ni da kyau yana fa蓷in
"Kun zu lafiya dai ko ya hanya?."
nace "Lafiya lau." yace "To madalla."
zaman sa ya蓷an gyara kana yace
"HAMDAH."
ya jira suna na, na juyo gare sa tare da amsa kiran nasa.
yace "Mene ne matsayi na a gare ki?."
蓷an jim nayi dajin maganar nasa kana nace
"Ko a da da bansan kai waye a gare ni ba, matsayin uba nake ganin ka bare yanzu da ya kasan ce kai 蓷in uba ne kuma kaka a gare ni."
yace "Madalla naji da蓷in jin hakan ina kuma alfahari da ke, da biyayyar ki nasan bazaki ta蓳a bani kunya ba, HAMDAH ina son ki sani yau na mayar da auren ki da 蓷an uwan ki."
wani irin dadammm kirjina ya buga da mugun karfi, na wani irin mike wa a razane a kuma zabure, ina bin Bappa da wani irin kallo.
Bappa ya ruko hannuna tare da maidani zaune, yace "Ki nutsu kiji abin da zan fa蓷a miki,
蓷an uwan ki yana cikin mawuyacin hali halin mutuwa ko rayuwa, kuma duk a ta sana diyyar ki ne, kin ganshi kuma kin ga halin da yake ciki, ke ka蓷ai zaki iya tsamo shi daga cikin halakar dayake dumfaro shi na bugawar zuciya, likitoci sun bamu tambacin har idan yau yagaza samin abinda yake muradi a ciki. zuciyar sa to ba shakka zuciyarsa zata iya bugawa ya mutu,
ke yake muradi a zuciyarsa sabo da gudun kada mu rasashi shi yasa na mai da auren ku da shi yau,
nasan wannan hanyar ce ka蓷ai zai iya ku蓳utar dashi daga cikin halin da yake."
kai na shiga girgiza wa ina fa蓷in
"Sam bani ce cikin zuciyarsa ba, Bappa Ya SALEEM ya tsane ni baya kauna ta Bappa me yasa zaka mai da ni cikin halaka rayuwa da shi tamkar halaka ce, ina murnar rayuwa ta tasami salama ashe dai a cikin kunci da wuya zan tabbata,
Bappa bana son komawar auren nan dan Allah ka raba auren nikuma zanyi nesa da ku bazaku sake gani na ba tun da bakwa son ganin farin ciki na,
aure na da Ya SALEEM tamkar rugujewar farin ciki nane, wata a zabar zan kuma fuskanta ta sanadiyyar sa a karo na biyu."
kuka ne nafashe da shi tare da ha蓷e hannaye na ina fa蓷in
"Dan Allah dan Allah Bappa karaba auren nan wlh bana so."
numfashi Bappa ya sauke kana yace
"Kiyi hakuri ki ceci 蓷an uwan ki kada ki bari ta sana diyyar ki ya mutu, babu abun da zai faru da rayuwar ki Allah bazai bawa azzalumai masara tsoron Allah nasara a kan ki ba,
蓷an uwan ki na bukan ki ke da 拼an shi."
kai narika girgiza wa ina fa蓷in
"A'a a'a Bappa dan Allah, ba 拼a拼an sa bane su ba 拼a拼an sa bane."
na mike zumbur da sauri naje na ruko hannun su Naseem na jasu da sauri nanufi mota, muka shiga muka bar asibitin...

Motar Bappa yabi da kallo kana ya mike yashiga ciki,
a bakin kofar 蓷akin da SALEEM ke ciki ya ha蓷u da su Abbu har da su Mamie suna tsaye kowa yayi jungun-jungun, jiki a sanyaye Bappa ya iso in da suke yana fa蓷in
"Ya'ya lafiya?." Abba yace "Ina HAMDAH take......
8/19/22, 11:01 - Ummi Tandama馃槆: 39
Chapter 86 · 0% Book details