Sashe 64
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari tun sassafe Hajiya Rahama tazo da me makeup dan jiya mun yi waya da ita, bayan nayi wanka na zauna a ka shiga tsantsara min kwalliya,
ana gamawa nasa Ukhtee ta za蓳o min 蓷aya saga cin kayan da jiya Ahmad ya kawo min, na saka na zauna me kwalliyar tashiga na蓷e min 蓷ankwalin kayan a kai tana gama 蓷aurin, aka miko min takalli da 蓷an madaidaicin pos wan da suma acikin akwatin aka ciro su, nasaka takalmin narike pos 蓷in a hannu sai 蓷an karamin gyale wan da aka rataya min shi a hannu,
karfe 11 da minti goma a ka gama yimin komai, kowa ya tsaya kallo na kamar basu ta蓳a ganina ba, sai fa蓷i suke Masha Allah. Aunty Nasiba da Faty da Ukhtee sai hotuna suke ta yimin.
hannu na wacce tayi min makeup 蓷in ta ruko muka tako gaban mirror mirror'n tayi min nuni da shi tare da fa蓷in
"Bismilla." ina sauke idanuna kan mirror sai da na蓷an girgiza, sosai na kure kaina da kallo ta cikin mirror.
sai nake gani kamar ba ni bace, "Masha Allah." nafa蓷a a kasan raina, ni kai na nasan nayi kyau ba na wasa ba.
kiran Ahmad ne ya shigo waya ta na 蓷aga yace
"Ki fito gani a waje time yayi fa har ya蓷an go mun bar mutane acan."
nace to, nayi wa Ukhtee magana da larabci kan ta kar蓳i Ahmad karami dake nannun Hajiya Rahama wan da shima aka shirya sa cikin kayan alfarma wan da 蓷azu Aunty Rasheedat ta aiko dashi tace a sa masa.
muka fito gaba 蓷ayan mu, tsayuwa nayi ina kallon kayan dake tare cikin parlour Inna Wuro da wasu ba'ki suna zaune suna kallon kayan, nan Inna Wuro take fa蓷a min dangin Ahmad ne suka kawo.
nace mata zamu tafi gurin taron ne ko zata je, tace min a'a ita kam tana gida.
wasu daga cikin mutanen cikin parlour'n suka mike suka ce suma zasu.
a parlour'n kasa na iske mutane tam wasu ma ban san su ba.
nan muka 蓷unguma mukayi waje.
motoci ne ajere a tsakar gidan da suka kai guda goma,
motar sakiya an bita da wani kalliyan furanni ta sama da gefe-gefen ta, kuma kaf cikin su rafi kowani mota kyau.
da sauri wani soja dake tsaye jikin motar ya bu蓷e marfin gidan baya, can na hango Ahmad yana leko ni.
a hankali na karaso jikin motar, da sauri sojan yayi baya ya da蓷a bu蓷e marfin motar, a sannu na shiga nayi wa Ukhtee magana nace ta shi gaba.
sojan ya mai da marfin ya rufe.
kana ya bu蓷e mata itama ta shiga,
acikin motar na tadda su Naseem sun sha wanka na alfarma kayan su iri 蓷aya Nasmah har da makeup a fuskar ta, sun yi kyau sosai.
shima Ahmad 蓷in wani kaya ne a jikin sa na alfarma agogo da takalmin kafar sa sai sheki suke.
ido Ahmad ya kura min babu ko kiftawa yabu蓷e baki da hanci gaba 蓷aya yana kallo na.
iska na hura masa a fuska nace
"Ya dai?." firgigit yayi sai yapl damko hannuna yace
"Kyakkyawa ta kin gan ki kuwa kin ga yan da kika da蓷a kara kyau."
murmushi nayi nace "To ai kai ma kayi kyau."
baki su Naseem suka shiga washe wa suna fa蓷in
"Mommy tayi kyau." nace "Kuma kun yi kyau."
Ahmad suka gaisa da Ukhtee yana yi mata ya gajiyar hanya.
jama'a kowa ya shishiga mota a ka ja motocin a jere aka 蓷au hanyar hall 蓷in.
tun daga farkon shiga layin da zai sadaka da hall 蓷in jami'an tsaro ne ke tsaitsaye har bakin get 蓷in,
baka jin komai sai tashin sautin ki蓷a,
a hankali aka wangale get 蓷in motoci suka kusa ciki,
cikin katon farfajiyar gurin cike yake da motoci, a haka aka rika faka motoci layi-layi.
sauran motocin da muka zo da su duk mutanen ciki suka fita suka nufi cikin hall 蓷in, muna zaune cikin motar har wa蓷an da suka zo daga bayan mu suka shige ciki.
zuwa can Rasheedat ta fito daga cikin hall 蓷in, cikin shigar ta na burge wa irin shigar manyan mata matan manyan mutane.
ta karaso jikin motar in da wasu sojoji guda hu蓷u suka mara mata baya,
ta bu蓷e gefen da nake fuska 蓷auke da murmushi tace
"Ku sauko ku ake jira."
a hankali na zuro kafafu na waje na mike tsaye,
蓷aya daga cikin sojojin ya zaga da sauri ya bu蓷e gefen da Ahmad yake, shima ya fito, sannan a ka bu蓷e wa Ukhtee tafito rungume da Ahmad karami.
Naseem da Nasmah ma suka fito.
cikin harshen turanci Rasheedat tace wa Ukhtee ta bata 蓷an bayan sun gaisa tayi mata maraba da zuwa kasar mu...
Naseem da Nasmah suna gaba ni da Ahmad muna biye da su, in da Rasheedat da Ukhtee ke bayan mu, Rasheedat nata gefen Ahmad Ukhtee kuma tana ta gefe na.
haka Rasheedat ta tsara yan da zamu tafi a jere,
takuma bawa Naseem da Nasmah wasu fulawa masu kyan gaske suka rike a hannun su.
a hankali muka fata takawa a sannu har muka isa bakin kofar da zai sada mu da ai nahin cikin hall 蓷in.
a sannu muka kusa ciki, wani irin wal-wal haka hasken camara ke haska mu, a take aka saiya ki蓷a aka saki wani zazzakar waka mai kwankwasa zuciyar masoya, ga mamaki na sai naji sunan mu ake ambata cikin wakar,
gaba 蓷aya cikin hall 蓷in ya蓷au ki tafi raf-raf-raf, yayin da MC yashiga zuba kirari.
"Gafa taurarin sun danno farin wata sha kallo an gai da ango da amarya."
sai ya shiga bin wakar da ke tashin yana fa蓷in
"Ga HAMDAH sarauniya mata ga Ahmad sabil uwa ga Ahmad kaga mai farar aniya."
a hankali nake 蓷aga kafata da naji tana yi min nauyi dan jama'ar da na gani cike a gun.
yayin da aka cigaba da haska mu da camara.
har muka isa mazaunin da aka tanadar mana,
kuje rune guda hu蓷u a jere sai wasu biyu 拼an madaidai ta a ta kasa da namu wato step 蓷in dake kasa da mu.
a biyun tsakiya muka zauna ni da Ahmad Rasheedat ta zauna a gefen sa in da Ukhtee kuma ta zauna a gefe na,
Naseem da Nasmah kuma a biyun da ke kasan mu.
muna zama kuwa camara suka cigaba da haska mu,
拼an jaridu ma aikatan gidajen TV ne ta ko ta ina a gurin sai 蓷auka suke.
nan da nan akafara gudanar da biki, yayin sa 拼an wasan hausa da mawaka kowa ya fito yana nuna bajin tar sa.
taro yayi taro anyi 蓳arin ku蓷i,
ma'aikatan hotel da akayi odar su hotel daban-daban da suka girka kalolin abinci kala-kala. sai zubawa ake ana kaiwa tebur-tebur.
MC yace ana bukatar ango da amar ya su fito,
Rasheedat ta 蓷an karkato in da yake tayi masa maga, sai ya riko hannuna ya mike kana ya mikar da ni, a hankali muka sauka muka shigo cikin filin.
wani ki蓷an aka kuma sakewa shima da sunan mu cikin wakar.
yana rike da hannuna dukan mu muna tsaye, kai na na sunkuye,
ya蓷an sunkuyo da kansa dai-dai fuskata yace
"Bazaki yi rawa ba."
kafa蓷a na make cike da jin kunya nace
"Ban iya ba." yanayin yan da muke maganar da shi hakan yabada wani irin kala, ai ko hall 蓷in ya kaure da ihu da tafe.
cike da jin kunya na kife kaina jikin kafa蓷ar sa.
hannu ya zura cikin aljuhu yaciro 蓷aurin ku蓷i 拼an 1-1k sababbi katakar yashiga lika min, yana murmushi ban 蓷ago ba kai na najikin kafa蓷ar sa,
sai da naji maganar Rasheedat daf da ni tana fa蓷in,
"Ba zakuyi rawa ba." sai na 蓷ago tare da girgiza mata kai ina murmushi.
liki tashiga yi mana tarika ciro ku蓷i cikin jakarta tana wasa mana, ta dage tarika tika rawa.
nan manya manyan mutanen dasuka taho daga kasashe daban-daban suka rika shigowa filin suna lika mana ku蓷i, wasu ku蓷in kasar mu wasu kuma na kasashen da suke...
kai tsaye ake nuna shagalin bikin dan daga can jikin bangon hall 蓷in katuwar majiki ne ke haska duk abin da ke faruwa..
biki yayi biki
naira tayi kuka agurin....
A can cikin garin Bauchi Masa'ud ne kwance cikin 蓷akin sa da waya rike a hannunsa, yana kalle-kalle a yana gizo,
ido ya kurawa wani bikin da yaga ake gudanar wa,gani har ya shari kusan minti 5 bai ga shigowar ango da amarya ba sai ya wuce.
yana yin gaba kuwa yakuma cin karo da wannan bikin da ake hasko sa kai tsaye.
da mamaki yakurawa amaryar ido tare da maimaita sunan da yaji MC yana kira "HAMDAH!."
yafurta da karfi, yayin da hannunsa yashiga 蓳ari idanunsa a kan fuskarta, duk da ta kara girma da kuma kwalliyar dake fuskarta tabbas bazai ta蓳a iya mance fuskar nan ba.
da sauri ya mike yayi waje har yana cin karo.
tun daga bakin kofar side 蓷in Mamie yashiga kwa蓷a mata kira
"Mamie Mamie Mamie."
kasan cewar yau weekend ne su Aunty Rafee'at da Aunty Jaleeta sun zo gida dukan su da 拼a拼an su,
Na'ima ma tazo da nata 蓷an, duk suna hallare a sashin Mamie har da Ummi.
da sauri Mamie ta 蓷ago jin irin kiran da yake kwaza mata sai kuma gashi ya fa蓷o cikin parlour'n kamar an jefo sa, ko gaban sa baya gani.
tace
"Kai Masa'ud wani irin hauka ne haka, bazaka shigo ba tun daga waje kake lafta min kira irin haka kamar wani sabon makaho."
da sauri ya karaso in da take kamar zai fa蓷i a kan ta hannunsa na 蓳ari yace
"Mamie kigani Mamie HAMDAH HAMDAH ce."
sai kuma ya sake wa Mamie wayar da sauri ya juya ya fizge rimut 蓷in da ke hannun Nusaiba ya daddan na sai gashi ya kamo 蓷aya daga cikin tashoshin da ake haska bikin kai tsaye..............!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:58 - Ummi Tandama馃槆: 30