Sashe 4
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
kuka take sosai tana fa蓷in zasu yanka ta,
Na'ima kuwa carap tayi tace "To ni zan rike miki 蓷an ni ina son shi nasan idan kika fita yaddashi zakiyi ko ba haka ba?".
tafa蓷a tana duban ta.
da sauri yarin yar ta gya蓷a kai tace
"Wlh in natafi da shi gida ne za'a yanka ni in naje dashi gida ne."
Na'ima ta ce "To ya isa, in kika je da shi gida ne za'a yanka ki idan kika fita da shi daga nan kuma yaddashi zakiyi to ni ina son shi zan rike shi".
hannu ta saka ta bu蓷e jaka ta ciro ku蓷i masu yawa gudan dubu-duba ne a 蓷a蓷蓷aure 蓷auri uku,wacce a kalla ko wani 蓷auri guda yakai 100k ta mika wa yarin yar tana fa蓷in
"Kar蓳a in kinje kya nima abun da zaki rika ci wan da yakamata masu jego suci, ba sai kin jira iyayen ki sun yi miki ba tun da nasan cewa bayimiki zasuyi ba, da ma ace 蓷an da uba ne tun da bashi da shi kuwa ba mai saurarar ki, gashi sai kije kiyi jego shikuma 蓷an ina son shi zan rike shi, dan bazan iya zuba ido ina gani azalinci 蓷an da baiji ba baigani ba ku mutane kurika jin tsoron Allah, 蓷an da bai san komai ba aje a jefar da shi ko a kashe shi."
da sauri yarin yar ta mika hannu ta kar蓳i ku蓷in har hanunta na rawa ganin yawan ku蓷in, kana ta yimusu godiya ta mike da sauri ta fita,
har takai bakin kofa Na'ima tace
"Idan kikaje gida aka tanbaye ki ina abun da kika haifa sai kice yana ina?."
"Ya mutu tun a ciki!."
tayi maganar cike da karfafawa tana da蓷a dunkule makudan ku蓷in da ta bata.
murmushi Na'ima tayi tare da fa蓷in "Da kyau." da sauri yarin yar tayi waje ta haye abun hawa ta wuce gidan su cikin zillumi da tsoro..
bayan fitar yarinyar Raliya da Dr Mukhtar suka tuntsire da dariya, cikin muryar dariya Dr Mukhtar yace
"Kin ji Na'ima har da 蓷an guntun wa'azin ta wai ku mutane kurika jin tsoron Allah tun da kin samu a sama ai dole kijefo wa'azi ciki hhhhh."
"In da ku蓷i meye bazan samu ba kai bakaji takashe 蓷an nata tun a ciki ba, wannan kuma ni na haifa."
tayi maganar tana leko fuskar yaron da yake baccin sa.
Dr mukhtar ya gyara zama tare da sauke numfashi sannan ya ce
"To yan zu ya za'ayi ne?."
tace "Dr ni da na haihu kuma me yazaunar da ni a nan a kaini labour room mana."
dariya ya sheke dashi Raliya ma dariyar tayi tana fa蓷in
"Ai kuwa mai jego a gado yakamata a same ta a kwance ba'a zaune a office 蓷in likita ba."
nan suka mike suka nufi labour room bayan sun gama shirya duk yan da abun zai tafi.
suna shiga ta haura gado ta kwanta, tayi shame-shame kamar wacce ta haihu da gaske.
Waya Na'ima ta mikawa Raliya tace
"Kirashi a waya".
Raliya ta amsa ta danna number SALEEM......!
Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:50 - Ummi Tandama馃槆: 馃尯 *HAMDAH* 馃尯
*WASA FARIN GIRKI!!*鉁嶐煆?
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book 3)_
Littafin na siyar wa ne ki biya ki karan ta.
domin biyan ku蓷in littafin sai ka-ki tuntu蓳i wannan number 08034690723
馃吙锔?2
Wayar tayi ta ringing har ya yanke bai 蓷aga ba, ta dubi Na'ima tace
"Bai 蓷aga bafa. "
ta ce "Sake kiran shi kin san shi ai mur蓷a蓷蓷en mutum ne idan baiyi ra'ayi ba bazai 蓷aga ba yanzu haka wayar tana kusa da shi 蓷agawar ne dai baiga dama ba."
kuma kiran nasa tayi namma har ya yanke bai 蓷aga ba, sai da ta kirashi har sau uku a na hu蓷u ne ya 蓷aga.
ganin ya 蓷aga kiran takai wayar kunnen ta tare da fa蓷in
"Asslamu'alaikum SALEEMA Raliya ce muna asibiti da Na'ima tahaihu."
SALEEM dake zaune a office yana ta tarkasa 拼an kayakin sa dan locin tashin sa yayi har ya wuce ma, 拼an wasu aiyuka ne suka tsaida shi. yamike zumbur yana fa蓷in.
"Haihuwa kuma? yaushe cikin nata yakai na haihuwa cikin ya fita kenan?."
yajero tanbayar da alamun hankalin sa a 蓷an tashe yake.
ta ce "Eh haihuwa ce ba fita cikin yayi ba sai dai bakwaini ta haifa 蓷a na miji."
numfashi yasauke jin akasin abun da yake zato,shi gaba 蓷aya jin lamarin na bazata ya mantar da shi zata iya haifar cikin tun da yakai wata bakwai, ya ce
"Ina jaririn yake yanzu yana cikin wani hali yana dai lafiya ko?."
"Eh gashi can a cikin kwalba."
katse wayar yayi batare da yace komai ba, Na'ima da take jin duk abun da yake fa蓷a kasan cewar tasa wayar a amsa kuwa ne ta ce
"Lallai ma wannan wato shi ta jaririn yake bazai fa ta蓳a sauyawa duka ba."
dariya Raliya tayi tare da fa蓷in
"SALEEMA kenan miskili kafi mahaukaci ban haushi bafa zai sauya ba dan kuwa a jinin sa yake."
SALEEM na kashe wayar, wayar Mamie ya kira, zaune Mamie take da su Aunty Rafee'at Aunty Jaleela da su Ummi kiran sa ya shigo.
bayan sun gaisa yake fa蓷a mata Na'ima ta haihu.
"Haihuwa." Mamie tafada da karfi
kana ta ce "Wani irin haihuwa ciki wata bakwai." ya fuskanci yanayin da yashi ga lokacin da Raliya ta sanar masa da haihuwar shi Mamie ta shiga yanzu.
yace "Eh ta haihu bakwaini ta haifa tana asibiti ma yanzu."
"To Allah ya raya." Mamie ta fa蓷a a takaice tare da kashe wayarta.
gaba daya hankalin 拼an cikin parlour'n yakoma kan Mamie, Ummi ce da sauri tace
"Wa ta haihu Na'ima ce?".
Mamie tace
"Wai haka, wai ta haihu". Mamie ta fa蓷a tana ta蓳e baki.
Ummi ko baki ta washe tana fadin
"Ikon Allah, kaji ikon Allah ko to Allah dai yasa abun da aka haifa nacikin koshin lafiya".
baki Mamie takuma ta蓳ewa tare da fa蓷in
"Ina kuwa zai zama cikin koshin lafiya ciki wata bakwai sai dai yabada wahala dai".
a 蓳angaren Aunty Jaleela ma fuska ta yamutsa tana fa蓷in
"Gayyan wahala dai ciki wata bakwai ai ba arziki."
"Ina kuwa arziki duk uban iyayi da cikin ashe dai rabin halitta za'a haifo ba arziki."
Aunty Rafee'at ta fa蓷a, tana tura 蓷ankwali gaban goshi.
duk kanin su in ka gansu babu wani mai farin ciki da jin da蓷in haihuwar, akasin Ummi da fuskarta ke 蓷auke da annuri bakin ta ya kasa rufuwa sai fa蓷i take
"Kai masha Allah Allah dai ya raya mana."
mikewa Ummi tayi tana cigaba da fa蓷in
"Kai masha Allah zamu wuce asibitin ba yakamata mu tafi asibitin yanzu".
Mamie ta kawar da kai gefe tare da fa蓷in
"Ummi'n Fauzan ni gaskiya ba yanzu zanje asibitin nan ba gaskiya inaga kamar ina da abun yi, ai dare yayi yanzu ga magriba yakawo kai."
Ummi ta girgiza kai tana fa蓷in
"Kai Mamie'n Nusaiba yakama ta dai muje yanzu ace babu wani nashi a can gaskiya baiyi ba."
fuska Aunty Rafee'at takuma yamutsawa tana fa蓷in "Um ni kamma kucire ni a tafiyar dan yanzu Abba'n Adeel zaizo ya 蓷auke mu."
dakuwa Ummi tayi mata tare da fa蓷in
"Maza tashi kushirya ke Jaleela tashi maza muje".
Aunty Jaleela da tazo har wuya ta kwa蓳e fuska kana tace
"Ni wlh ina ji ma kamar kar inje dan nima Daddy'n Fadeel nasan zai zo yanzu."
ha蓳a Ummi ta rike tana sallallami da kyar dai ta tirsasa musu ta samu suka fita, suka nufi asibitin bayan sun sanar wa su Abbu.
A asibitin suka tadda SALEEM shima isowarsa kenan a tare suka shiga cikin asibitin.
direct 蓷akin hutu suka nufa in da nurse tayi musu jagora zuwa ciki,take sanar musu da cewa an mai da Na'ima can domin ta huta.
nan suka tadda Na'ima kwance tana ta sauke numfarfashi Raliya na tsaye a kanta tana ta yi mata sannu.
da sauri Ummi ta matso in da take tana fa蓷in
"Sannu sannu kinji Na'ima, kin sami kanki kalau?".
dakyar ta bu蓷e baki cikin yanayin mutum yasha wuya murya can kasan makoshi tace
"Lafiya lau."
Mamie ko kallo 蓷aya tayi mata kana tace mata Sannu.
namma da kai ta amsa.
Aunty Rafee'at kam ko kallo bata ishe taba, Aunty Jaleela ce ma a sama tace mata sannu ita ma.
Ya SALEEM da ya na蓷e hannu a baya yana tsaye tagurin kafafun ta yadan dubeta kana yace
"Ina yaron yake?". Raliya tace "Yana can ansashi a kwalba.
kai ya jinjina cikin yanayin nan nasa, ya maida duban sa kan nurse 蓷in da ta yimisu jagora yace
"Muje a nuna mana in da yake, ina Dr yake?".
ta ce "Yana office".
fita sukayi duka har da Raliya,
Raliya tayi saurin shigan office 蓷in Dr tare suka fito da shi, ya mikawa Ya SALEEM hannu suka gaisa ba yabo ba fallasa Ya SALEEM ya amsa masa gaisuwar, kana ya gaida su Mamie sannan ya wuce dasu 蓷akin da aka ajiye jaririn wan da yake karkashin kulawar na'urori..