Sashe 22
Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka ne yaci karfi na nakifa kaina da guiwa na nayi ta kuka kamar raina zai fita.
najima sosai zaune a gurin ina ai kin kuka, mai cike da kuna da bakin ciki. da kanshi hawayen ya tsaya badun na tsai da shi ba, sai dai kukan zuci danake, a hankali na mike cikin matsananciyar ciwon kai wan da dakyar nake iya bu蓷e idona duka sabo da zafin ciwon kan, na nufi ciki.
direct bedroom na shige kana shiga bathroom wanka nayi nafito na sauya kaya na zo na kwanta bakin gado,
karatun Alkur'ani na kunna cikin wayata a hankali nake bin karatun, a sannu narika jin zuciya ta tana samin salama da nutsuwa, a hankali narika jin bacci na fizgata ta, na lumshe idanuna.
can cikin baccin da ya 蓷auke ni da nisan ta baifi na minti 20 ba.
najiyo muryar su Nasmah, da gudu suka haye gadon suna fa蓷in
"Mommy mun dawo Mommy mun dawo."
ida nuna na rumtse da 蓷an karfi dan har lokacin kai na bai bar yimin ciwo ba,
mike wa zaune nayi jin sun zube a jikina na 蓷ago su ina fa蓷in
"Wai har kun dawo? amma dai ba'a tashi ba ko."
nayi maganar ina duban agogo, karfe 12 har da rabi,nayi mamakin gani in da lokaci yatafi har haka, ranar yau karfe 12 saura suke dawowa har sun dawo anyi musu wanka an sauya musu kaya.
lallai najima ina kuka har ban san lokaci yatafi har haka ba, tausayin kaina ya kamani, 蓷an guntun kwallar da ke kokarin sauka a idona 蓷aya nayi saurin kai yatsata na tare shi kana na gyara zama ta ina fa蓷in
"Ashe dai lokacin tashin naku yayi, to yaya karatu yau ansha wasa ko."
nayi maganar ina shafa kansu.
baki Nasmah ta washe ta mike tsaye a kangadon tace
"Mommy yau Aunty'n mu tayi mana haka."
tarike kugu tare da girgizawa, dariya nayi ina fa蓷in
"Au kice yau Aunty rawa tayi muku."
"Ba haka bane haka ne".
Naseem yafa蓷a tare da mike wa yarike kugu yasoma tsalle.
ido na ware nace "Kai kuce yau kunsha rawa." cikin tsallen yace "Eh ai hadda chocolate ma."
tsai da tsallen da yake yayi sai kuma ya dira a godon da gudu yafita sai gashi ya dawo da School bag 蓷in sa, a tsakiyar gadon ya zazzage School bag 蓷in sai ga Chocolate masu yawa ha蓷e da littattafan sa sun zubo,
da mamaki nace
"Yau kuma Talatu kayan zaki tacika muku a jakar."
nakai hannu na 蓷ibo chocolate dasuka kai guda biyar kala daban daban, ga kuma wasu a gaban sa, da 蓷an mamaki nake kallon su dan asanina babu kalar wa蓷annan chocolate 蓷in acikin kayan cime-cimen su kalar nasu ba irin wannan bane.
"Kai Naseem a ina ka samo wa蓷an nan chocolate 蓷in?."
nayi maganar ina duban sa, da sauri Nasmah tace
"Nima akwai nawa." ta dira agadon da gudu tayi waje, Naseem ko bai bani amsa ba sai kokawar bu蓷e laidar chocolate 蓷in yake.
ta shigo da school bag 蓷in ta itama ta zazzage, nace
"Kai wai waya baku wannan abun haka, Talatu Talatu."
nashiga kwa蓷awa Talatu kira dan na fara tunanin ko rikici sukayi mata gun shirya su tabu蓷e wani katon 蓷in chocolate 蓷in daban.
Naseem da yakai Chocolate 蓷in baki ya kutsura yana 蓷aga kafa蓷a alamun yana jin da蓷in abun yace
"Daddy yace mucinye wannan duka dai kaya mana wani."
"Ai yace idan ka kai蓳a min baye kaya maka ba ni de bani da yawa."
cewar Nasmah tana kai wan da ta 蓳are baki.
Ido da baki na waro da mamaki tuno wan da suka ta蓳a kiran sa da Daddy a makarantar su nace "Wani Daddy mutumin nan ko?, a ina kuka san shi dan gidan ku da har zaku rika ce masa wani Daddy."
Naseem daya cika chocolate a bakin sa yace
"Ai Daddy yace kuma dai jo ya auke mu ya kai mu can guyin kifi babba."
cikin tsawa nace "Bana ce muku kada wani yasake baku abu ku kar蓳a ba? ashe bakuji ba so kuke nazane ku ko?, bana ce muku nice Daddyn ku nice Mommy'n ku ba, shi ba Daddy'n ku bane, baku san shiba shima bai sanku ba, bakuda Daddy nice Daddy'n ku, kuna jina dai ko?."
nariko kunnuwan su ina jijjigawa a hankali, suka gya蓷a kai.
shiru nayi tare da komawa na jingina bayana da jikin gado jiki a sanyaye nashiga maganar zuci
"Kuhi hakuri 拼a拼ana ni zan cigaba da zame muku uwa kuma uba a duniyar na."
jin kwalla nakokarin zubomin nayi saurin dakatar dashi...
A ranar nasa aka kawo musu chocolate dawsu kayan makulashe aka kara kan wan da yake gida.
washegari ranar asabar bamu wuni a gida ba yawon guraren shakatawa muka tafi, ni Faty Naseem Nasmah da kuma Talatu, sai direba. sai yamma muka dawo niki niki da kayan makulashe, washegari ranar Lahadi ma muka kuma fita, shima sai yamman muka dawo a part 蓷in su Inna wuro muka yada zango sai bayan isha muko koma side 蓷in mu, ai ko muna shiga su Nasmah suka 蓳ingire da bacci.
koda gari ya waye dakyar nata da su Talatu ta tafi da su dan yimusu wan ka da shirin makaranta, dan tare jiya muka kwana da su.
kamar kullum na rakosu muna 蓷agawa juna hannu suka fita.
ina komawa ciki wanka nayi nashirya cikin les copie colour da 蓷an ratsin gold ajiki,
da misalin karfe 10 da rabi nasauko kasa da mayafi akai na sai 拼ar karamar jaka mai 蓷auke da wayoyina da wasu 拼an ku蓷i dana saka ciki,
dinning area na nufa, in da na tadda Zulai tagama shirya komai na breakfast, a 蓷an gaggauce nayi breakfast 蓷in, ina yi ina duba agogo, dan fita zamuyi da Bappa zuwa asibitin da ake ginawa dasunan Inna ganin yan da ai kin ke tafiya, ina saurin ne dan jiya nace mishi karfi goma da rabi zamu tafi nasan kuma yanzu haka yagama shiri ni yake jira.
koda na fita a kofar masallaci dake ta nan cikin gida na taddashi zaune, na karaso in da yake tare da gaida shi, daga nan muka shige mota muka nufi asibitin.
masha Allah asibiti yayi kyau saura ka蓷an a kammala aiki, bamu bar asibitin ba sai wajen karfe 12:20pm nacewa Yakubu muwuce makarantar su Nasmah mu 蓷auko su.
Abakin get 蓷in makarantar Yakubu ya faka mota yafita da sauri yana fa蓷in
"Bari naje na fito da su". yayi cikin makarantar da sauri, muna nan zaune can yafito da sauri kamar zai kife kasa yakaraso gefen da nake yace
"Hajiya wai an zo an 蓷auke su."
ido na waro da mamaki nace "Wa yazo ya 蓷au kesun bayan kai muna tare da kai ina ce kai ne me zuwa 蓷aukar su."
Bappa yace "Zancen banza kai wani direban akayi musu sabo ne da zaizo 蓷aukar su? ko dai bakaji abun da suka fa蓷a da kyau bane?."
yace "Wlh haka mai gadin yafa蓷a Bappa."
da sauri Bappa ta bu蓷e motar yafita ai ko nima da sauri nafita narufa masa baya har ina ha蓷awa da sassarfa.
babu kowa cikin makarantar sai mai gadi da masu kula da tsaftar makarantar sai shara da goge-goge suke, hankali tashe Bappa ke tambayar mai gadi, mai gadin yace
"Ai ko minti goma basu da tafiya ba duk 蓷azu muna tare da su anan da wasu 蓷aliban mota tazo tafaka nan bakin get suna ganin motar suka zuba a guje zuwa gurin motar suna murna, da naso hanasu dan ganin ba 蓷aya daga cikin irin motocin da ake zuwa 蓷aukar su da shi bane, to ganin yan da suke ta murna sukayi gun motar a guje yasa nayi tunanin 蓷aukar su a kazo, dama badaga gida akazo 蓷aukar su ba!."
maigadi yakarashe maganar yana buga kirji.
Yakubu da gumi yafara keto mishi kamar zai fashe da kuka yace
"Ina ni ke zuwa 蓷aukar su kuma gani a gaban ka sai kuma hajiya wata rana,ko mutumin yasako irin fuskata ce ya zo."
Bappa yace "Amma kuwa abun da mamaki amma ya kamata lokacin da kaga ba 蓷aya daga cikin motocin da ake zuwa 蓷aukar su da shi bane yazo kama yayi kaje kaga ko waye ne,amma wani abun mamakin da kace wai sun je gurin motar da gudu kuma suna murna to ko wani ne daga gida yazo 蓷aukar su tun da sun san mun fita har da direba?."
ni dai kasa magana nayi sai 蓳ari da jikina yake cikin matukar tashin hankali tuni idanuna suka kawo ruwa kan kace me hawayen suka fara sauka.
murya na rawa Yakubu yashiga tafa hannu da salati yana fa蓷in
"Dama ance yanzu masu garkuwa da mutane sun canza salo akwai wani abun da suke yi sai dai kaga mutum na ta binsu kamar ya sansu harsu tafi da shi, wayyo Allah Naseem da Nasmah ko dai sune."
cikin gwalalo ido mai gadi yace
"Wayyo Allah nashiga uku wayyo ai kina shikenan dama ance idan aka sami matsala to abakin ai kina, ashe dama tsarin da masu garkuwa da mutane suka fito dashi kenan? shi yasa yarannan sukayi ta tsalle kamar doki suka ruga in da motar take, ashe jansu ake taciki kamar kuran karfe."
蓳arin jikina ne yakaru yayin da zuciya ta ke bugawa da karfi gudun hawaye na yakaru.
Bappa yace "Kai ya isa haka Falyakum khairan au yasmuq, in sha allahu babu abun da zai faruku muje gidan mugani wata kila daga gida ne akazo aka 蓷auke su tun da sunsan bama gidan."
yadube ni yana cigaba da fa蓷in
"Kice Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un."
kalmar nashiga nanatawa kana muka juya gun mota, muka bar maigadin nan tsaye yana ta rafka salati dafa蓷in shikam yau yasan ai kin sa yazo karshe har in sace yaran akayi.
acikin mota Bappa yarika zuba addu'o'i yakuma hanani kukan danake shirin yi yace nayi ta fa蓷in
Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un.
a haka muka isa gida.