← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 93

Sashe 31

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin mintinan da basufi 3 zuwa 5 ba Dr ya shigo ya cire mata ruwan dan dama saura ka蓷an ne ya rage, a na cire mata Ahmad ya 蓷ago ta ya saka ta kafa蓷ar sa yashiga jijjiga ta har tayi shiru.
bakin gadon ya zauna kana ya 蓷aura ta kan cinyar sa, ya dubi Faty ya ce
"Fatimah ha蓷a mata tea ta sha." yayi maganar yana kallon basket 蓷in da ma'aikatan hotel 蓷in nan suka zo da shi suka tafi suka barshi a nan cikin room 蓷in.
Faty ta ce tom. ta ha蓷o tea 蓷in da sauri ta mika masa, ya amsa, tare da gyara wa Nasmah zama kan kafarsa ya saka mata cup 蓷in a baki yana fa蓷in
"Sha maza muje ki hau lilon doki daga gun kisha Chocolate ko."
ai ko tabu蓷e baki ya kafa mata cup 蓷in, sai da tasha fin rabi kafin ta 蓷aga kanta.
Dr dake tsaye a gefen su yayi dariya tare da fa蓷in
"Nasmah Daddy ne ka蓷ai mai yin rarrashi a yarda ko?."
Inna Wuro ta ce
"Ai kam mu duk rarrashin da zamuyi sai dai ta sa mana ihu."
duk sukayi dariya ban da ni da kuma shi da ya murmusa.
"茒an shishshigi." nayi maganar a kasan raina tare da jan guntun tsaki a fili. duk suka juyo suka kalle ni.
Inna Wuro taciga da fa蓷in
"Har uwar tata ma taki yar da rarrashin nata."
mike wa yayi tare da sakata a kafa蓷ar sa yasoma tafiya tare da fa蓷in
"Tasan itama bata wuce rarrashin bane."
yana kaiwa nan yayi waje Dr ya rufa masa baya, ido na waro tare da yin kwafa wannan mutumin sainayi maganin sa.
Inna Wuro da Faty kuwa dariya sukayi.
Faty ta 蓷auki sallayar da mukayi sallah muka nufi waje.
a can farfajiyar asibitin muka iske su suna tsaye suna magana da Bappa.
kafin mu karaso ya shige motar sa in da ya saka Nasmah a gefen sa yaja motar mai gadin asibitin ya bu蓷e masa get ya fita.
cikin takaici ha蓷e da mamakin karfin hali irin nasa nabi bayan motar da kallo.
bansan dalilin sa na son yimin shishshigi cikin rayuwa ta ba, akan wani dalilin zai tafi da ita, to ma ina zai kaita tun.
maganar Bappa naji yana fa蓷in
"HAMDAH muje ko." juyowa nayi sai gani nayi har kowa ya shige mota.
"Bappa akan wani dalili zai tafi da ita?."
ya ce "Gida zai kai ta dan taki yar da na kar蓳e ta kuma aciki ma yace min taki yarda da ku,idan ya barta zatayi ta kuka ne kuma likita ya ce ba'a so tarika kuka, sabo da ciwon kannan nata sai ya iya motsa mata, muje zamu same su a gida ma yan zu,
yaron arziki mai son taimakon al'umma."
da sauri na ce
"Waya ce masa bukatar taimako muke." nayi maganar ina waigin hanyar da suka fita tare da murgu蓷a baki kamar yana gani na.
murmushi Bappa yayi kana ya ce
"Babu wan da ya ce masa ana bukatar taimako halinsa ne hakan."
juyawa nayi na shige cikin mota ba tare da na kuma cewa komai.

Koda muka isa gida ganin babu motar sa yasa nayi tunanin ko har ya ajiye ta ya wuce ne, da sauri nashiga ciki.
Naseem da ke tare da su Zulai ya rungume ni yana yi min oyoyo.
su Talatu sunayi min sannu da dawowa ya mai jiki, ban iya basu amsa ba sai tambayar su nayi "Ina Nasmah?."
"Hajiya ba tana asibiti ba."
cewar Zulai. kaina girgiza tare da fa蓷in
"An dawo da ita gida." Talatu tace "A'a Hajiya ba'a dawo da ita ba."
da sauri na juya nafita waje a sakar gida na tadda su Bappa suna kokarin wucewa part 蓷in su na ce
"Bappa bai fa dawo da ita ba."
murmushi yayi tare da fa蓷in
"Zai dawo da ita je ki huta."
juyawa kawai nayi badun naso ba sai dun bana so nayi masa musu.
Nakai tsawon awa guda zaune cikin parlour zaman jiran dawowar ta,
ganin guri ya fara rufawa magriba ta kusa sai na mike na haura sama, sai da nayi wanka na gabatar da sallar magriba kafin na sauko.
nasa Zulai ta kawo min tea sai a lokacin na sa wani abu a ciki na.
zuwa yanzu kam ina ji bazan iya cigaba da hakuri da sa sammanin dawo da ita ba, yunkurin mike wa nayi dan zuwa gurin Bappa, ya fa蓷a min gidan sa naje na 蓷auko 拼ata.
da sauri na waigo kofa jin an turo kofar parlour'n........!

Mommyn Twins ce
8/19/22, 10:55 - Ummi Tandama馃槆: Tun da yatafi masallaci bai shigo gidan ba sai bayan sallar isha, dan tun san da aka idar da sallar zai koma ciki, yayi ba'i dan haka yasa akayi musu masauki a parlour'n ba'i,
basu kuma bar gidan ba sai daf magriba, dan haka masallaci ya zarce sai yanzu bayan sallar isha ya shigo.
ko da yashigo parlour'n babu kowa, sai sanyi me fidda dadda蓷an kamshi ke tashi cikin parlour'n.
direct bedroom 蓷in sa ya wuce, hular kansa ya cire ya 蓷aura saman bedside, kana yatafi a hankali zuwa bakin gado ya zauna, a hankali yakai bayan sa ga katifa ya kwanta rigingine, yayi pillow da hannayen sa kafar sa na kasa yana 蓷an lilo da shi.
shiru yayi yayin da ya kurawa pop'n 蓷akin ido, kamar mai karantar wani abu a jiki.
a hankali ta turo kofar ta shigo da sallama, ido ta kura masa na 拼an dakikai kana a sannu ta taka zuwa bakin gadon,
sai ta fa蓷a jikin sa gaba 蓷aya ta sake nauyin ta a kansa,
ido ya waro tare da fa蓷in
"Wash zata karya ni, Kawa kin kara nauyi fa."
cikin muryar dariya ta ce
"Allah Aboki babu wani nauyin dana 茩ara in da nake da haka nake yanzu ma."
"Tap waya fa蓷a miki ke baki ganki kwana biyu sai da蓷a zama duma-duma kike ba, niko sai tatse ni kike."
kwanciyar ta tada蓷a gyara wa a kansa cike da shauki tace
"Kai Aboki kai ma fa baka ganka bane kayi kiba kwana biyun nan."
dariya yayi yana dai-dai ta fuskar su a hankali ya manna mata kiss kan la蓳蓳anta.
yan da suke yiwa junan su idan ka gani zaka fagimci santsar kauna soyayya shakuwa yarda a saka nin su.
cike da shauki ya mirgino ta yadawo da ita kasa shi ya haye kanta,
nauyin sa shima ya sake mata, yana fa蓷in
"A hakan kike cewa nayi kiba jini fa babu ko nauyi kamar pepa kullum kina tsotse ni, kullum sai na tsame wani abu daga jikina na zuba shi jikin ki, taya bazaki da蓷a kara zama wata duma-duma ba."
拼ar karamar kara ta sake tana fa蓷in
"Allah Aboki kayi nauyi wash Aboki na tuba 蓷aga ni."
拼ar dariya yayi tare da shafa sumar kanta yana nan a kanta.
拼an wasan ni suka cigaba da yi sakanin su me cike da zallar shauki da kauna,
zallar soyayya da 蓷in bin kauna kake hangowa tsagwaran ta a tattare da su.

Cikin yanayin da suke ta dube shi tana fa蓷in
"Aboki ka rama 蓷aga ni na tashi, idan ka kara yafi haka nima sai na rama."
tayi maganar tana ture shi.
拼ar dariya yayi mata tare da mirginawa ya koma gefe yakwanta rigingine tare da yin pillow da hannayen sa biyu, ta mirgina tayi pillow da damtsen hannun sa, sai kuma ta 蓷ago tasaka hannun ta a kumatun ta, yazamana da guiwar hannun nata najikin katafi, in da da kyau take iya kallon fuskar sa, duban sa tayi da kyau na拼an sakanni kana a hankali taso ma magana
"Meke da mun ka aboki?." tayi maganar idanunta cikin nashi. idanun sa ya lumshe tare da bu蓷e wa ya蓷an ja numfashi kana yace.
"Tambayar 蓷azu kuma har lau, to me kika gani yanzu bacci nake ji."
murmushi tayi kana ta shafa gefen fuskar sa sannan ta ce
"Bacci kuma him Aboki kenan,
adalilin yin baccin ka na rana zaka kuma yin wani baccin ne da misalin karfe 12 na dare, yanzu karfe 8:30 saura akwa uku da rabi lokacin baccin ka yayi, sam karya baya yi maka kyau sabo da rashin iya shi da bakayi ba shi yasa ko kayi ake saurin gane ka."
kokarin kawar da maganar yayi ta hanyar janyo ta jikin sa, kana ya shiga wasa da wasu sassan jikin ta,
a hankali ya furta
"Kawa ke baki ga in da idona sukayi ba bacci ne a cikin su, da alama dai baccin da 蓷azu kika sani bai ishe ni ba."
ta ce "Him wai ni yau ake 蓳oyin wani abun, Aboki yaushe ka fara 蓳oye min damuwar ka, yaushe ka fara sanya hijabi sakanin sirri na da naka, duk fa蓷in da kake ni da kai abu guda ne ashe ba haka bane??, shin da ma ashe akwai wata ranar da zaka 蓳oye min damuwar ka, ni ce fa wacce muke tauna matsalolin mu mu magance sa batare da wani ya sani ba, ashe dama fa蓷in mu tsirrin junan mu ne da kake abun ba haka yake ba, ban ta蓳a tunanin zuwan wannan ranar ba."
蓷an sakai ta maganar nata tayi tare da mike wa zaune ta tankwashe kafafun ta takuma duban sa da kyau, nan take sai ga hawaye yacika idon ta, hannun sa ta ruko ta kankame shi cikin nata, ta ce
"Tabbas akwai abun da yake damun ka
da ma ai ni na sani akwai ranar da zatazo irin haka."
hannun sa ta da蓷a kankamewa cikin nata, taci gaba da fa蓷in
"Kayi hakuri amma ka sani nafika jin damuwa fiye da kai, ni na riga da nasa ni, dama kana hana ni damuwar ne kai kana yi,
idan da a ce mutum shi yake ba kan sa abu da karfin dukiya WALLAHI dana sadaukar da dukiya, WALLAHI idan dana san in da zanje na sami maganin da zansha yazamo silar haihuwa dana tafi ko da bangon duniya ce,domin samin farin cikin ka, nagaza baka 蓷a kayi hakuri kayi hakuri kayi hakuri!!."
takuma nanata kalmar hakuri yayin da tuni hawayen idon ta suka fara zuba.
Chapter 31 · 0% Book details