← Book details Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 93

Sashe 61

Hamdah Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Muna isa gida da sauri ya fita ya bu蓷e min kofa ya ruko hannuna na fito daga cikin motar.
tuni ma'aikatan gidan maza da matan su suka hallaro in da muke, suna yi mana sannu da tambaya ta ya jiki dakuma barka da samun baby,
suka rika rika leka fuskar yaron dake hannun Rasheedat suna sambarka da fa蓷in Allah ya raya.
ganin ina yamusa fuska yadube ni cike da kulawa yace
"Kin gaji ko muje ki huta."
yajanyo hannuna muna 蓷an yin nesa da inda suke ya 蓷aga ni cak yayi cikin side 蓷in nan da ni.
bai dire ni ko ina ba sai cikin bedroom 蓷ina a kan gado.
ya蓷a go yana bina da wani irin kallo mai cike da tarin so da kauna, a hankali ya kawo fuskar sa daf da nawa, a sannu ya ha蓷e bakin mu.
wani zazzafar kiss yake ai ka min da zafi-zafi kana ya zare bakin sa yana mai cigaba da yimin wannan kallon,
sai kawai ya rungume ni sam a jikin sa, yace
"Hakika bani da bakin da zan iya yi miki godiya amma ki sani ina sonki ina kaunar ki ke alkhairi ce a rayuwa ta."
sai ya sake ni ya 蓷ago jin hayanir su Rasheedat a parlour.
Inna Wuro ne tashigo da salla Rasheedat na biye da ita...
nan da nan Inna Wuro ta shiga kiciniyar yiwa yaron wanka, guri ya nima ya zauna yana zaune har aka fara yi masa wankan,
jin yana kuka da ganin yan da Inna Wuro take wanke shi yasa shi fa蓷in
"Inna Wuro ko dai zafi yake ji?."
dariya tayi tace
"Har ma yasan da蓷in jikin sa kenan, ai ko dole a wanke shi sosai acire masa dattin da ya fito da shi."
shiru dai yayi yana kallon sa da alama dai ransa bai yi da蓷i ba.
bayan an gama masa an shirya sa cikin wani sabon kaya tuni ya yi bacci cike da jin da蓷in wankan da aka masa.
yaso ya 蓷auke sa ganin yana baccin ne dai ya hakura ya fita..
Rasheedat ma tafita taje gurin su Talatu da suke kitchen.
Bayan Inna Wuro ta kwantar da shi tace na tashi muje nayi wanka..
wankan towel tayi min sosai nasha zafi kam amma bayan an gama naji da蓷in jikina sosai.
Rasheedat ta shigo 蓷auke da tray mai 蓷auke da kayan abinci kala-kala,
masu in ganta jiki, Inna Wuro ta sani na zauna naci da zafi-zafin sa.
ai ko ina saka kaya nima na haye gado sai bacci...

Da daddare bayan ya maida Rasheedat gida, yadawo yashigo 蓷akina yazauna bakin gado ya 蓷au jaririn yana ta kallon sa.
Inna Wuro ta shigo ta kuma fita ganin yana cikin 蓷akin,
da kyar na sashi yafita dan nasan so take ta kwanta dan tayi shin fi蓷ar ta a kasa a gefen gado..
washegari Bappa har parlour'n sama ya hauro, Inna Wuro ta kai masa yaron yayi ta masa addu'a da sanya wa rayuwar sa albarka, kana nafito muka gaisa yana tambaya ta ya jiki bana dai jin ciwon komai ko, nace ba komai, yace
"Masha Allah akwai manin da bawa Innar ku zata girka miki kirika sha."
nace "To Nagode Bappa."
ya mika min 蓷an yafita, namike na koma 蓷aki..
nakira Ukhtee na fa蓷a mata na haihu gudun kada taji a wani gurin tace ban fa蓷a mata ba.
Ukhtee tarika murna tace insha Allah zata zo Nigeria da ita za'ayi suna...

Ahmad ne yashigo rike da su Naseem a hannunsa yana ce da su
"Au bakuga yaron bane?."
kai suka gya蓷a masa suna washe baki.
murmushi nayi ganin su, 蓷azu Inna Wuro take cemin sun shigo jiya ina bacci ita ta hanasu tada ni.
gado suka 蓷ale dukan su har da shi,
ya 蓷auki yaron yana fa蓷in
"To ga kanin ku nan yafito duniya kuzo ku ganshi."
tsallen murna suka shiga yi suna fa蓷in
"Yeee Mommy ta samo mana yaro."
Naseem yace "Daddy kabani shi na rike shi."
yace "To gyara ka zauna na baka shi."
ya zauna har da tankwashe kafafu, yasaka masa yaron kan cinyarsa yana rike da shi batare da yasake masa shi ba..
Nasmah ma tace itama sai dai a bata, ya 蓷ago shi itama yasaka mata shi kan kafarta.
murmushi nabisu da shi ganin yan da
suke ta murnan ganin yaron. Ahmad ya dube ni yana fa蓷in
"Ya dai kyakkyawa ta komai normal ko."
baki na turo nace
"Ba kun sami baby kun share ni ba."
ido ya waro yace "Wane mu ai kece tauraron mu bakya ta蓳a disashe wa."
murmushi nayi shima murmushin ya bini da shi.

A 蓳angaren
Hajiya Karima lokacin da labarin haihuwar nan ya isketa hankalin ta yayi mummunar tashi, Musamman da aka ce mata na miji aka haifa,
awani 蓳arin zuciyar nata kuma shirin da suka ha蓷a kan kawar da 蓷an ta tuno a fili tace
"Lokaci yayi."
a shirya taje gidan Inna Wuro ta fito mata da jaririn,
ta kafe shi da ido tana dariyar yake da fa蓷in Allah ya raya..
Chapter 61 · 0% Book details